text
stringlengths 101
6.99k
| language
stringclasses 1
value |
---|---|
“Dole ne mu kaucewa katsalandan na siyasa wanda zai iya haddasa tangal-tangal a kasuwannin makamashi na duniya sannan kuma ya shafi gudanar kasuwanci”. | ha |
Copyright © 2018 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba. Karanta tsarinmu game da bakin shafuka. | ha |
Dambatawar da aka yi a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei a Abuja, Nigeria ranar Lahadi da safe ya ci 'yan kallo, domin wasanni takwas aka yi babu dan damben da ya je kasa. | ha |
Tun farko an fara wasa ne tsakanin Shagon Bahagon Babangida daga Kudu da Shagon Buzu daga Arewa, sai karawa tsakanin Shagon Mahaukaci Teacher daga Arewa da Garkuwan Shagon Mada daga Kudu babu kisa. | ha |
Karawa da aka yi tsakanin Shagon Bahagon Gurgu daga Kudu da Shagon Alhazai da kuma wasan Alin Tarara daga Arewa da Garkuwan Mai Caji shi ma babu kisa. | ha |
Damben Shagon Bata daga Arewa da Nigan Kudawa ya kayatar sai dai babu kisa, haka ma fafatawa tsakanin Matawallen Kwarkwada daga Kudu da Shagon Zamfarawa daga Arewa babu wanda ya yi nasara. | ha |
Daga karshe ne aka yi gumurzu tsakanin Shagon Sanin Kawo daga Arewa da Autan Faya daga Kudu kuma turmi biyu suka yi aka raba damben aka kuma tashi daga wasan. | ha |
Copyright © 2018 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba. Karanta tsarinmu game da bakin shafuka | ha |
<http://experiment.worldcat.org/entity/work/data/5453621331#Place/shimagyo_ku_kyoto_shi_japan> # Shimagyō-ku, Kyōto-shi, Japan | ha |
DOMIN SAUKAR DA APPLICATION NA AMART DON SAMUN KALLON FINA FINANMU KUDANNA LINK DIN KASA AKAN MB10 KACHAL http://files.appsgeyser.com/Amart%20Hausa%20Movies%20TV_5787113.apk | ha |
Yau kuma wata fasaha ce da wasu dubaru nawa da nai sha’awar rubutawa domin ‘yan’uwana masu irin sana’ata su fahimci abinda ya dade yana basu wahala to ga mafita. | ha |
Dan uwa Wannan fasahar cike take da sauki sai dai tunanin hakan bakowane zai iya hakaito hakan ba aransa, domin natanbayi wadansu daga cikin wadanda suka kware a wannan fannin sana’ar amma ban samu amsar da tai dai dai da irin wannan fasahar ba, domin kowanen su amsar da zai bada tana zammtowa gurguwar amsa saboda dole sai amma tagguwar/rigar illa, ko tarage tsawo ko wuyan yaki fita yadda ake bukatar shi. | ha |
Hakan naga yadace da in bayyanama masu irin wannan sana’ar tawa abin da na fahimta dangane da ita wannan sana’a. | ha |
Ta iya yuwar cewa bani ne nafara fahimtar hakaba wani ya rigani fahimtar haka, falillahil hamdu. Amma shi wanda yafahimci hakan tuntuni kafinni ba wata kila bai irin wannan gamsashshen bayanin ba, imma dai yayi duk falillahil hamdu fatana dai, shine Allah yafahimtar da wadan da basu fahimci kan ba. | ha |
Abin da yasa nai wannan jawabin nasan mu teloli munada kuri, wani da yaji wannan jawabin nawa, sai yace yaro ka makaro kai sai yanzun ma kasan haka, to ni ba irin wannan telan bane ni duk abin da bansani ba tanbaya nake inkuma nasani sonike wani yasani yakuma kara zurfafa tunanin shi sama da nawa akan haka, ALLAH KAI MANA JAGORA. | ha |
Dan uwana wanda wuyan riga/tagguwar ka kafiddashi sama da kima ma’ana yaima yawa, to ga hanyar da zaka bi domin ka magance matsalarka. | ha |
Kasami zare da allura kasan ya wa allurar ka ta hannu zaren da ka ke amfani dashi akan wannan dinkin,sai ka linka zaren linki biyu yadda zai isheka kazagayo wuyan batare da ya kare ba, sai ka daure kasan zaren sannan sai ka tsiro allurar ka daga tsagar da zaka fidda kwalar wuyan ka ma’ana farko wuya kenan, | ha |
Sai ka rinka nitsar da allurar ka kana fiddo da ita kuma kana bada ‘yattazara atsakani tamkar dai yadda kifi ke tsalle sai kuma ya nitse acikin teku, sai kuma can gaba yakara tsalle kuma sai yanutse acikin ta, to haka allurar ka zata kasan ce tamkar kifi, yadinka kuma tamkar tekun da wannan kifi ya ke nutso acikinta,sannan dinkin ka ya karance gefen wuyanka ma’ana kusa da karshen wuya. Idan ka kai karshe ma’ana kenan yanzun ka zagaye wuyan ka da wannan zaran. | ha |
In mai sauraro yana biyedani acan baya nace ya kulle zaran sa, kuma zare yakasance linki biyu, amfani hakan shine kullin zaren ka ninki biyu shine zai iya hana zaren ka wucewa cikin yadin amma in dayane to zai iya wucewa. | ha |
Anan gabar nake cewa kai da kazagaye wuyan ka da zare yadda nace, to sai ka kama wannan zaren sai ka rinka zugeshi ahankali kuma kana yi kana jan zugewar agaba har karshe zaka ga ko ina yadan tattare karkadamu da wannan, ka’auna yadda kake bukatar wuyan da tape in yayi kadan sai ka kara sassauta zugewar, inkuma yayi yawa sai ka kara zugewar yadda kake bukata. | ha |
Mai sauraro acan baya nacema kada kadamu da tattarewar da zaiyi domin duk irin wuyan da zaka dora guru ne ko higher neck ne dadai sauransu to zai hana wannan tattarewar tafito bayan ka dora shi. | ha |
Shugabar kotun Kundin Tsarin Mulki Marie Madeleine Mborantsua ta yanke hukuncin da ya ba wa mataimakin Shugaban Kasar damar yi wasu aiyuykan mai gidansa dake kwance a asibiti a Saudiyya. | ha |
A karkashin hukuncin kotun, idan Shugaban Kasa ba ya nan to Shugaban majalisar Dattawa zai jagoranci Kasar na kwanaki 30 zuwa 60 kuma a wannan lokacin dole a gudanar da sabon zabe. | ha |
A kasashen Faransa, Beljiyom da Holan masu sanye da kaya ruwan dorawa na ci gaba da shirye-shiryen gabatar da sabuwar zanga-zanga. | ha |
Muna tare da sharhin Dr. Cemil Dogac Ipek malami a sashen nazarin kasa da kasa dake jami’ar Karatekin a nan Turkiyya. | ha |
Baya ga ganawar da shugabannin suka yi da juna an kuma tattauna akan rikicin kasuwanci dake tsakanin Amurka da China tare da taɓo batun kashe ɗan jaridar Washington Post Jamal Kashoggi | ha |
Da safiyar yau Mai girma jagoran siyasar jihar Gombe Sanata Danjuma Goje, ya kaddamar da Sabin motocin daukar marrasa lafiya Guda 5 ga asibitoci Daka yankin Gombe ta'tsaya. | ha |
Motocin da aka raba Guda biyar, an rabasu ne ga asibitocin Zambuk, Hinna, Deba, Kalshingi, Kumo, da Akko gari. | ha |
Cikin jawabinsa yayin mika motocin ga al'ummar yankin Gombe ta'tsakiya sanata Danjuma Goje yace irin wadannan motoci ya rabasu a lokacin da yake Gwamna jiha, kasan cewar yadda motocin suka lalace yasa ya kawo sabi don rabasu ga asibitocin yankin Gombe ta'tsakiya. | ha |
Me ya sa samun hikimar Allah take da amfani? Tana ceton masu amfani da ita kuma ta sa su ci gaba da rayuwa. Ƙari ga haka, tana kyautata ra’ayinsu da furucinsu da kuma abubuwan da suke yi yau da kullum. | ha |
Zuma yana saurin narkewa a jikin mutum kuma ya ba shi kuzari. Mutane suna ɗaukansa da tamani domin yana da zaƙi kuma yana iya warkar da wasu cututtuka. | ha |
The software don canja wurin kiša files, shirye-shiryen bidiyo ko lissafin waža tsakanin iPhone, iPod, iPad da kuma kwamfuta a duka kwatance. | ha |
A software da aka tsara don tsabtace iPhone da iPad daga wucin gadi fayiloli, aikace-aikace cache, cookies, duplicated fayiloli, kira tarihi da kuma sauran ba dole ba data. | ha |
A software da aka tsara don madadin ko mayar da data, gyara tsarin kurakurai da kuma share bayanan sirri daga iPhone, iPad ko iPod. | ha |
An tsara software zuwa madadin, mayar da bayanai, samun hakkokin tushen, cire duk bayanan kuma saki kulle allo na na’urorin Android. | ha |
Avast – a rare riga-kafi software don kare kwamfutarka. The software detects da gusar da ƙwayoyin cuta, Trojans, tsutsotsi, da sauran spywares iri barazana. Avast ka damar ajiye kalmomin shiga a cikin rufaffen tsari da kuma ayyana AMINCI kalmomin shiga da aka adana a cikin browser. The software zai iya gane da yanayin shigewa wani cibiyar sadarwa na gida da kuma na’urorin da alaka da shi. Avast sa musaki ko cire intrusive jeri da kari daga cikin browser. The software na goyon bayan aiki na ramut na kwamfuta ta hanyar dangane da kariyar musamman code. | ha |
Ba zan fito a fim din da ya ci karo da Musulinci ba — Hadiza Gabon added by Muryar Arewa on September 24, 2017 | ha |
Assalamu alaikum yan uwana yau dae nazo muku da wakar shahararen mawakin zamani ta fagen siyasa wato Dauda kahuta rarara ,wanda yayi wa Sojojin NIgeria . | ha |
Rudunar sojan ruwa na Najeriya ta damke wasu sojan ruwa na bogi wanda suka dade suna gabatar da ayyuka da sunan cewa su sojojin ruwa ne a jihar Rivers,sojojin da ke jirgin ruwan Najeriya mai suna Shipyard Pathfinder sune suka kama sojin bogin. | ha |
Kwamandan sashen liken asiri na rundunar na NNS Pathfinder, Commander Mamman Aluchi shi ya shaida wa manema labarai haka a garin Port Harcourt na jihar ta Rivers. | ha |
Fitacciyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood kuma 'yar asalin jihar Kano mai suna A'isha Aliyu da ake yi wa lakani da A'isha Tsamiya ta fito ta bayyanawa duniya babban dalilin da ya sanya ita bata saka kananan kaya kamar sauran wasu jaruman. | ha |
Jarumar dai ta bayyana cewa ita ba ta sa kananan kaya ne musamman saboda dalilin cewa ba sa yi mata kyau idan ta sa su don kuma ta dan gwada a lokutan baya. | ha |
Kamar yadda majiyar mu dai ta samu cewa wasu da daga cikin jarumai mata a masana'antar fim din kan sanya kananan kaya a yanayin rayuwar su ta yau-da-kullum ko kuma ma a cikin fim amma ba'a taba ganin ita A'isha Tsamiya din ba da su. | ha |
Mai karatu dai zai iya tuna cewa a kwanan baya ma dai mun kawo maku labarin yadda wata kungiya a arewacin kasar nan tayi kira ga matan yankin da suyi koyi da dabi'un jarumar fim din Rahma Sadau wanda kuma hakan ya jawo cece-kuce a tsakanin mata da maza a yankin inda suke ganin hakan bai dace ba. | ha |
Tsohuwar Jarumar tace bata kewar Kannywood duk da yake tayi rashin ganin abokan aikin ta da dama, saboda rayuwar da ta samu yafi mata ta masana'antar Film. | ha |
Fati Ladan ta kara da cewa a cikin shekaru hudu da tayi a gidan miji, Allah ya arzurta da da namiji amma Allah ya karbi kayanshi, amma far yanzu bata cire tsammanin haihuwa ba. | ha |
Daga karshe ta ja kunnen jarumai mata na yanzu da su maida hankalinsu akan sana'ar su, su kuma kare kansu da zarar sun samu miji suyi aure, domin rayuwar jaruma mace 'yar kankanuwa ce. | ha |
SLM Malam wacce addua'a mamaci yafi bukata ? ko kuma Idan an ziyarci kabarin sa wacce addu'a za'a masa ? | ha |
Wa alaikum as salam, Annabi saw ya shar'anta ziyarar makabarta saboda tana tuna lahira, kamar yadda Abu-dawud ya rawaito a hadisi mai lamba ta : 3237, kuma Albani ya inganta shi. | ha |
‘Yan Kwankwasiyya na cigaba da bijirewa zabin Kwankwaso a takarar Gwamnan Kano - Daily Nigerian Hausa | ha |
Magoya bayan tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso karkashin Kwankwasiyya sun bijirewa zabin da Kwankwaso yayi na kakaba sirikinsa a matsayin wanda zai shiga takara a PDP daga bangaren ‘Yan Kwankwasiyya. | ha |
Da yawan jiga jigan kungiyar Kwankwasiyya sun nuna damuwa akan wannan zabi da Kwankwaso yayi na nuna sonkai da fifita bukatarsa akan ya mabiyansa da suka sha wahala tare da shi a siyasance. | ha |
Daga cikin makusantan Sanata Kwankwaso da suka bijirewa wannan zabin nasa akwai Injiniya Muazu Magaji Wanda ya nuna rashin gamsuwa da wannan zabi a shafinsa na Facebook. | ha |
Da yawan magoya bayan Kwankwaso a kafafen sada zumunta na intanet na nuna bijirewarsu akan wannan zabin na Kwankwaso inda yake kakaba surikansa akan dukkan wasu manyan mukamai ko kujeru. | ha |
Ya Allah! Ka nuna min, a cikinsa, hanyar isa ga yardarka, Kada ba wa Shaidan, a cikinsa, daman cin nasara a kaina, Ka sanya aljanna ta kasance makoma da kuma abin huta gare ni, Ya Mai biyan bukatun masu bukata. | ha |
Laraba rana ce daga cikin ranakun mako guda bakwai. Daga ita sai ranar Alhamis, gabaninta kuma ranar Talata, ranar Laraba na daga cikin ranakun tsakiyan mako. | ha |
Al'ummar Musulmi a kasahen duniya daban-daban na gudanar da bukukuwan babbar salla wacce take daya daga cikin bukukuwan sallar da addinin Muslunci ya wajabta ga Musulmi. | ha |
Sallar ta bana a Saudiyya na zuwa a daidai lokacin da kasar ta shiga fargaba bayan wasu hare-hare a biranen Qatif da Riyad da Madina. | ha |
Kamfanin mai na NNPC a Najeriya ya ce sun cimma matsaya da Volta River Authority na Ghana kan batun bashi sama da Naira miliyan dubu talatin da uku na iskar gas. | ha |
Kamfanin da ke lura da harkokin albarkatun mai a Najeriya ya bayyana cewa sun cimma daidaito da mahukuntankasar Ghana bayan da a baya kasar ta Najeriya ta yi barazanar cewa za ta tsaida albarkatun iskar gas da take ba wa Ghana wanda ke zama wani bangare na abin da take amfani da shi wajen bada wutar lantarki a kasar. | ha |
Kamfanin mai na NNPC a Najeriya ya ce sun cimma matsaya da Volta River Authority kan batun bashi sama da Naira miliyan miliyan dubu talatin da uku. Ohi Alegbe jami'i da ke magana da yawun kamfanin na NNPC a Najeriya ya ce baki dayan bashin da suka biyo mahukuntan na Ghana karkashin yarjejeniyar da suka cimma za a kammala biyan kudin zuwa watan Fabrairu na shekarar 2016. | ha |
Wannan yarjejeniya dai an kai ga cimmata ne bayan wani zama da aka yi tsakanin shugaban kamfanin na NNPC Ibe Kachikwu da shugaban kasar Ghana John Dramani Mahama da ministan makamashin Ghana Kwabena Donkor. | ha |
An kammala taron shugabannin kasashen Afirka na kungiyar AU a birnin Addis Ababa na kasar Habasha inda taron ya amince da wasu matakai kan inganta sufurin jiragen sama a nahiyar baki daya gami da daukar matakin inganta kasuwanci da hada-hadar mutane. | ha |
Babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce yana goyon bayan duk matakin da kasashen Afirka suka dauka game da magance rikice-rikice da ake samu a nahiyar ya kuma kara da cewa: | ha |
"Mun yi imani da 'yan Afirka su samar wa kansu mafita game da rikice-rikicen da ake samu a nahiyar, kamar Majalisar Dinkin Duniya na tare da kungiyar gabashin Afirka da ta tarayyar Afirka game da magance rikicin Sudan ta Kudu. A iya sani na abu ne mai wahalar gaske matakan tsaro su dauki wani mataki ba tare da hadin kai dukkan bangarori ba." | ha |
Fiye da shugabannin kasashe da gwamnatoci 40 ne suka halarci taron a birnin Addis Ababa, taron da halin yanzu akwai kyakykyawan zaton zai kawo karshen kashe makuden kudade da al'ummar nahiyar Afrika suka jima suna yi don yin tafiye-tafiye ta jiragen sama. | ha |
Magoya bayan na Marine Le Pen sun yi ta tururuwa zuwa babbar cibiyar taron jam'iyyarsu a birnin Lyon a Faransa a wannan rana ta Lahadi da ke zama rana ta biyu ta taron jam'iyyar ta National Front. | ha |
'Yar takarar shugabancin Faransa karkashin jam'iyyar masu adawa da baki a Faransa Marine Le Pen ta bayyana cewa matakin da Birtaniya ta dauka na ficewa daga Kungiyar Tarayyar Turai da zaben Shugaba Donald Trump a matsayin shugaban Amirka wadannan dalilai ne za su sanya al'ummar Faransa su yi zabe dan samun sauyi. | ha |
Magoya bayan na Le Pen sun yi ta tururuwa zuwa babbar cibiyar taron jam'iyyarsu a birnin Lyon a Faransa a wannan rana ta Lahadi da ke zama rana ta biyu ta taron jam'iyyar ta National Front mai adawa da yawaitar baki a Faransa. Le Pen za ta yi jawabi kan abubuwa 144 da ta sanya a gaba na kokarin zama shugabar Faransa da suka hadar da batun Kungiyar EU da NATO. | ha |
Duk da cewa har yanzu ba a mutunta yarjejniyar tsagaita wuta yadda ya kamata, amma shugaba Bashar al-Assad na mafarkin ganin wannan mataki ya fara aiki a Syriya. | ha |
Shugaban Bashar al-Assad na Syriya ya yi alkwarin tsayawa a kan kafafunsa don ganin cewar yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka cimma tsakanin Amirka da Rasha ta ci gaba da aiki a kasarsa. Cikin wata hira ta musamman da ya yi da tashar talabijin mallakar gwamnatin Jamus wato ARD, al-Assad ya yi tayin yafe wa duk 'yan bindigan Syriya da za su ajiye makamansu. | ha |
A halin yanzu dai gwamnatin Syriya da kuma bangaren tawaye na ci gaba da zargin junansu da rashin mutuntu yarjejeniyar tsagaita wuta sau da kafa. Ko da ita ma Rasha sai da ta bayyana cewar fadar mulkin ta Damascus ta saba wa wannan yarjejeniya so 15 a yankunan Homs da Aleppo a cikin sa'o'i 24 na bayan-bayannan. | ha |
Sai dai shugaban na Syriya ya ci ba kamshi gaskiya a ciki, inda ya ce "'Yan tawaye ne suka saba wa wannan yarjejeniya tun sa'o'i farko bayan da ta fara aiki. Alhali dakarun gwamnati sun yi iya kokarinsu don ganin cewa sun mutuntata." | ha |
Tare da tallafin Maryam Meeze ta kungiyar da ke sasanta mabiya addinai a kasar Kenya, 'yan matan da suka haihu na komawa makaranta don kammala karatunsu. | ha |
Alamun ɓaraka tsakanin Amirka da Isra'ila sai ƙara fitowa a fili suke yi. Sakatariyar harkokin wajen Amirka Hillary Clinton ta ce sanarwar gina sabbin mutsugunan Yahudawa 1,600 a gabashin birnin Ƙudus da Isra'ila ta mamaye, wanda aka yi dai lokacin da mataimakin shugaban ƙasar Amirka Joe Biden yake yankin, wani cin fiska ne ga Amirka a faɗar Clinton. Sakatariyar harkokin wajen Amirka wadda ta ɗauki mintuna 43 tana caccakar matakin da firayim ministan Isra'ila Benjamen Netanyahu ya ɗauka, ba da safai akan ji irinsa daga bakin wani jami'in gwamnatin Amirka ba. Su ma dai Majalisar Ɗinkin Duniya da Tarayyar Turai da ƙasar Rasha duk sun yi Allah wadai da wannan matakin, wanda suka ce taƙala ne, kana kuma wani babban tarnaƙi ne ga zaman lafiya. | ha |
Jakadan Faransa a Majalisar Dinkin Duniya ya nemi a kawo karshen tashin hankali a Burundi ta hanyar ladabtar da masu tayar da wutar wannan rikici. | ha |
Kasar Faransa ta yi kira ga sauran takwarorinta na duniya da su yi iya kokarinsu wajen ganin cewar su kawo karshen tashin hankalin da ke iya tsunduma Burundi cikin yakin basasa. A lokacin taron kwamitin sulhu da aka shafe sa'o'i 13 ana gudanar da shi a cibiyar Majalisar Dikin Duniya da ke New-York, ita Faransa ta shigar da wani daftarin doka, wanda ya tanadi hukunta duk wadanda za a samu da hannu wajen ruruta wutar rikicin na Burundi. | ha |
Tun dai bayan da kisan dauki dai-dai yake neman zama ruwan dare a Burundi, kasashen duniya suka fara nuna fargaba dangane da yiwuwar sake fadawar kasar cikin yakin basasa. Idan za a iya tunawa dai, Burundi ta yi fama da yakin basasa shekaru 21 da suka gabata, wanda ya yi sanadi asarar rayukan mutane dubu 800 galibunsu kuwa tsiraru 'yan Hutu. | ha |
Tun dai bayan da shugaban kasa Pierre Nkurunziza ya bayyana aniyarsa ta yin tazarce a watan Afirilu , aka fara sa in sa tsakanin 'yan adawa da kuma magoya bayan gwamnatin ta Burundi. | ha |
Taron shugabannin ƙasashen gabashin Afrika ya yi kira da a ɗage zaɓen shugaban ƙasar Burundi na 15 ga wannan wata na Yuli zuwa 30 ga watan | ha |
Shugabannin ƙasashen gabashin Afirka sun yi kira da a ɗage zaɓen shugaban ƙasar Burundi har ya zuwa ranar 30 ga wannan wata na Yuli da muke ciki.Sun bayyana haka ne a lokacin wani taron koli da ƙungiyar ƙasahen gabashin Afirka ta shirya a yau a ƙasar Tanzaniya a wani yinƙuri na neman shawo kan rikicin siyasar ƙasar Burundi. | ha |
Sai dai mafi yawancin shugabannin ƙasashen yankin ba su halarci taron ba wanda shugaban ƙasar ta Tanzaniya da takwaransa na ƙasar Yuganda ka dai suka halarta,a yayin da Shugaba Paul Kagame na ƙasar Ruwanda da Uhuru Kenyatta na ƙasar Kenya dama Pierre N'Kurunziza na ƙasar ta Burundi suka wakilto wasu ministocinsu kawai zuwa taron. | ha |
Mene ne wani yashi wajen yin line, Secondary Muƙamuƙi wa Huɗama, fili mazugi wa Huɗama, muƙamuƙi wa Huɗama kayayyakin gyara | ha |
Sand yin layi da ake amfani da wucin gadi yashi wajen yin nufinsa, da kuma ikon daga daban-daban ma'adanai. Ana amfani da lafiya da kuma matsakaici size crushing na m abu, duwatsu, da duwatsu, ma'adanai, da gina tara kankare da sauran kayan. Dongmeng Machinery Sand yin inji ne na high dace da high yi wa Huɗama, low a tabbatarwa da kuma low aiki kudin. Our high ihisani akan Sand yin inji aka tsara da kuma kerarre don samar da lafiya ingancin yashi da high yawan aiki fitarwa. A karshe samfurin ne cubic da na rasa gefuna. | ha |
Lokacin da labari size of your kayan ne karami fiye 40mm, mu bayar da shawarar ku da yashi wajen yin kwarara sanye take da vsi5x jerin yashi yin na'ura, fašakarwar allo, yashi Injin, da dai sauransu. in ba haka ba, za mu yi wani bayani tsara don ka, Wannan ya kwarara sanye take da fašakarwar Feeder, muƙamuƙi wa Huɗama, bugu wa Huɗama (dama), mazugi wa Huɗama, vsi5x jerin yashi wajen yin na'ura, fašakarwar allo da yashi Injin. | ha |
shigar da size ≤ 40mm Mu dai bukatar safarar da gamsu size da yashi wajen yin inji ta feed hopper, da kuma lokacin da ta rawar da yashi wajen yin na'ura, da karshe products- wucin gadi yashi da aka kafa. Bayan wanka a rairayi washers, da m yashi da haduwa da umurni aka samar. | ha |
shigar da size ≥ 40mm Manyan dutse (shigar size ne ya fi girma fiye da 40mm) da aka hawa zuwa muƙamuƙi wa Huɗama via fašakarwar Feeder for farko crushing. Sai murƙushe kayan ana yi kariya daga cikin da dama daban-daban tare da fašakarwar allo. A dutse tare da gamsu size aka hawa zuwa yashi Injin, yayin da sauran za su kasance da baya cikin muƙamuƙi wa Huɗama ko mazugi wa Huɗama for watse sake. Lokacin da ta rawar da yashi wajen yin na'ura, da karshe kayayyakin - wucin gadi yashi da aka kafa. Bayan wanka a rairayi washers, da m yashi da haduwa da umurni aka samar. | ha |
Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare. | ha |
[url=http://tushowmadrid.com/index.php?option=com_k2&view=itemlist&task=user&id=34270]bonus Pokies[/url] | ha |
[url=http://mykoperasi.coop/index.php?option=com_k2&view=itemlist&task=user&id=2407383]+best +Pokies[/url] | ha |
[url=http://keanesgalway.com/index.php?option=com_k2&view=itemlist&task=user&id=10560]play Pokies[/url] | ha |
[url=http://serenomiami.com/index.php?option=com_k2&view=itemlist&task=user&id=2204796]+games +Pokies[/url] | ha |
[url=http://picketfencegraphics.ca/index.php?option=com_k2&view=itemlist&task=user&id=35410]game Pokies[/url] | ha |
[url=http://injectllc.com/index.php?option=com_k2&view=itemlist&task=user&id=628803]blade Pokies[/url] | ha |
[url=http://archilletti-moto.com/index.php?option=com_k2&view=itemlist&task=user&id=11797]best Pokies[/url] | ha |
Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015. | ha |
Kowace Ranar 1 Ga Watan Disamba Rana Ce Da Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) Ta Tsayar Domin Tunawa Da Masu Cutar Kanjamau A Fadin Duniya, Disamba 1, 2015. | ha |
1 Dalibai A Indonesiya Sun Kunna Kyandura Lokacin Addu'oin Tunawa Da Wadanda Suka Kamu Da Cutar Kanjamau, Disamba 1, 2015. | ha |
2 Wata Mata Da Yara Na Kunna Kyandura Domin Tunawa Da Ranar Kanjamau Ta Duniya A Kasar Nepal. Disamba 1, 2015. | ha |
Jakadan Amurka Tattaunawar Zaman Lafiyar Gabas ta Tsakiya George Mitchell ( a dama) da Shugaban Falasdinwa Mahmoud Abbas birnin Ramallah na Yamma da Kogin Jordan a ran 14 Dis. 2010 | ha |