text
stringlengths 101
6.99k
| language
stringclasses 1
value |
---|---|
Duk da kokarin Nair ke yi don ganin ya shawo kan mahaifiyarsa game da abin da ya shiga tsakaninta da matarsa Alawiyya hakan ya fassakara,ya bar garin ... | ha |
A ci gaba da tirka-tirka tsakanin Nasir da Stephanie. Madam Gloria za ta yanke shawarar zuwa gidan Malam Hassan don yi masa gargadi a kan alakar Nasir da ... | ha |
Alawiyya ta yi wani yunkuri abin yabawa. Wani malamin boko, malam Danbala ya fara tabka tabara. Kawun Dan Tani wato Kuma Manu ya dau zafi. Adama da ... | ha |
Samarin nan biyu sun faso gari, ko ya jama'ar Dadin Kowa za su karbe su? BINTALO na cikin wani hali, DELU COGAL ta tsure, MAL. MUSA ya harzuka. | ha |
Shafin gidan talabijin na yanar gizo da zai rika kawo mu ku kayatattun videos a kyauta, ku yi subscribing din mu. Mun gode! Any compalain contact ... | ha |
An wayi gari Adama da Kyauta Dillaliya sun sha alwashin zubar da cikin Hannatu ko ta halin kaka, bayan da suka hadu da wani Likita daya kware wajen zubar ... | ha |
KU KASANCE DA MADUBI TV. MADUBI TV zataci gaba da kawo maku sabobbin LITTATTAFAN HAUSA domin jin dadinku 1: rayuwa ta episode (1) ... | ha |
Barka da zuwa Turakar Sha'irai (Hausa Poets Blogspot). An bude wannan Turakar ranar 23 ga Maris 2007 domin yad'a rubutattun wak'ok'in mawak'an Hausa (amma Sha'iran Najeriya, domin ba mu da masaniya game da sha'iran Jamhuriyar Nijar). Muna bukatar ta'aliki da gyara a kan abubuwan da aka gani a wannan Turakar. Allah Ya ba mu sa'a, Amin. | ha |
Wannan waka an rubuta ta ne a 1975, ya kuma yi tane domin wani hangen nesa da yaga Kantomman Kano na weannan lokaci yayi, wato Dr Uba Adamu. A hirar da nayi da Dr Uba Adamu, a gidansa cikin watan April, ya bayyana mini cewa " Cikin 1974 ne suka yi tunanin, kawo gyara a tsarin zamantakewar birnin Kano. A saboda haka suka kawo wani tsari, wanda hakan ya haifar da gina manyan tituna a Birnin Kano, da yin Kwalbatoci, da kuma wajejen zuba shara. A wannan lokacin ne akayi Manyan titunan da ake amfani dasu har yanzu a birnin Kano. Aka kuma yi musu Kwalbatoci a gefunansu, da kuma wajejen zuba shara". A saboda jin dadin wannan aiki ne, ya sanya Dr Aliyu Aqilu ya yi wannan waka. Ga dai wakar | ha |
To wannan shi ne hoto na. Wanda idon ku ya ke kallona. Bayan na tafi gun Sarki na. Za ku tunani watan wata rana. Ya Allah sa kuyi jimami na. Har kuyi min addu'a baya na. In wani ya yi kiran sunana. Sai ku cane Allah Ya jikai na. | ha |
Daukar ma’aikata na mafi yawa Kiristoci a Soja sa Musulmai, barazana ga tsaron kasa – MURIC – AUTHENTIC News Hausa | ha |
Muslim Rights Damuwa (MURIC) ya na kuka akan daukar ma’aikata a soja tsarin a kasar, abin da ya ce an son zuciya da kuma lasafta ƙoƙari ba Kiristoci soja amfani. | ha |
MURIC bayyana ta fushi a cikin wata sanarwa dauke da sanya hannun Daraktan ta, Farfesa Ishaq Akintola, inda ya ce, irin wannan daukar ma’aikata sun kasance m. | ha |
“Muslim Rights Damuwa (MURIC) ya ɗauki wadannan a matsayin, nuna bambanci da kuma m. Darasi ya bayyana ga an dauke shafe da addini nuna bambanci lasafta su baki daga Najeriya Musulmi daga soja tsarin a kasar. Yana bada tsoma bakin soja amfani ga Kiristoci da shi endangering da rayuka da kaddarorin musulmi a kasar. Mun ɓata fuska bisa daukar ma’aikata darussan da kasa don gane bambancin da jama’ar Nijeriya, “shi ya ce. | ha |
Yana kawo sunayensu wani misali a lokacin da a 2013, da daukar ma’aikata da aka ganganci yi kurtu more Kiristoci daga Muslim ar jihohin. | ha |
“A saƙo a sojojin cikin Nigeria Defence Academy (NDA), Kaduna, a shekarar 2013 ta kwanan nan tafi kwayar kan kafofin watsa labarun. Aka jera musamman ga jihohin da Muslim rinjaye alƙarya bayyana m lopsidedness a recruitments. Ake a kan wani advertisement na jerin m ‘yan takara a cikin 65th Regular ci (Hakika 65) recruited cikin NDA wanda aka zargin da aka buga a cikin Daily Trust Newspaper na Jumma’a Agusta 23, 2013. | ha |
“Jerin nuna cewa mafi Kiristoci aka tsince a Muslim yawanci jihohi a Arewa. Alal misali, amma biyar Musulmi aka tsince a Jihar Borno a matsayin da takwas Kiristoci. Hudu Musulmi aka tsince a Gombe a matsayin da goma Kiristoci lokaci guda uku ne Musulmi suna tsince a Kaduna State matsayin da goma sha Kiristoci, “shi kara da cewa. | ha |
MURIC nuna cewa Nda sigar elitist soja ma’aikata wanda digiri sarrafa soja, Saboda haka zai zama haɗari ga Nijeriya a matsayin al’umma idan irin wannan ma’aikata consistently samar da wani core jami’an wanda addini karkatar zuwa da wani addini. | ha |
“Muna tilasta su tambaye idan akwai wani mãkirci gina zalla anti-Muslim hukumomin tsaro a Nijeriya. Abin da ke faruwa a duniya zaki bukaci jan ragamar irin wannan tambaya. A ‘yan sanda da sojojin kallo barrantacce Musulmai aka kashe yayin da gidaje ƙone a Myammar kuma a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya. Shin Nijeriya Army da ake shirya irin wannan pogrom? Shin Nijeriya Musulmi lafiya? | ha |
“A Nigeriya, kisan gillar da suka mambobi ne na Boko Haram da kuma yin amfani da matsananci karfi sāke mini ne rashin xaga hankali tara a cikin tsõro na’ura muna da yau. Mun kuma yi misali da soja nauyi-handedness a kisan kiyashin da ‘yan harkar musulunci Najeriya (in ba haka ba da aka sani da Shi’a) game da shekara da suka wuce, “shi kara da cewa. | ha |
Yana kira ga yan Najeriya da su dubi wani ya fi girma hoto. “Muna neman a hayin sojojin. Za a iya akwai kasance mai hulda tsakanin hare-haren a kan Muslim kungiyoyin da predominance wadanda ba Musulmi a sojoji, da ‘yan sanda da kuma sauran hukumomin tsaro? | ha |
“Akwai alama ya zama lokacin farin ciki baso-Muslimi jin zuciya daga ‘yan Najeriya hukumomin tsaro game da shi juya Musulmi cikin miyagun jinsunan har ma a nasu kasashen. Munã tsõron cewa wannan jin zuciya da ake ƙara rura wutar kullum da daukar ma’aikata a cikin sojojin,’ yan sanda da kuma sauran hukumomin tsaro. Wannan Trend, idan same su zama na gaskiya, da ya ƙunshi tsanani barazana ga tsaron kasa. | ha |
MURIC haka ake kira ga gudanar da bincike a cikin daukar ma’aikata a cikin hukumomin tsaro a kalla a cikin shekaru biyar. | ha |
“Mun roko ga dacewa kwamitocin a majalisar dokokin da sauri tashi zuwa wannan muhimmin al’amari na dubawa alhakin. Mulkin demokra] iyya ba zai iya iya da za a kiyaye shi ta addini ko kabila bigots. Only daidaita kuma da ginannun tsaro tsarin iya Guaranty zaman lafiya da tsaro. | ha |
“Bugu da kari, za mu tura jami’an tsaro, musamman Najeriya Army, to gaggawa zo ka hau kan wani general review na gabatarwa darussan zama da kuma ja da baya lokuta a cikin shekaru biyar. Dukansu bauta da ritaya shugabanni da mutanen da suka yi imani da suka kasance sunã zãlunci ƙaryata gabatarwa ko unduly ritaya ya kamata a karfafa sallama Yarjejeniyar. | ha |
“A ƙarshe, mun yarda cewa fi dacewa, daukar ma’aikata a cikin hukumomin tsaro da kuma gabatarwa, daga wannan mataki zuwa wani ya zama tsananin kan abin yabo. Babu kabilanci ko addini ya zama barometers. Amma duk da haka ba geopolitical zone, kabilar ko addini da ya kamata a gaba daya yasar da har na samar da fargabar yiwu nau’i nau’i. Wannan shi ne ruhu bayan Sashe 14 (4) na kundin tsarin mulki na shekarar 1999 na tarayyar Nigeria. “ | ha |
Next Ciwon daji: Mrs el-Rufai sa ran duba nuni wasan a matsayin tsira daukan sani ga filin kwallon kafa | ha |
Za ku iya amfani da wannan dandali zuwa tallata dũkiyõyinku da kuma ayyuka a farashi mai sauki. AUTHENTIC News Hausa yana da isar da wani sashe naku talla ko wane wuri a duniya. Kada ka yi shakka a kira mu Tallar hotline a 08028332521 | ha |
[url= ]Sa cishicky antep[/url] [url= ]ArbibraGearF Doobiab ma[/url] [url= ]Er spab Payloal[/url] Oi Liffdisy Gah | ha |
Cutar karanbon biri kenan da aka samu bullarta a wasu sassa na Najeriya, wadda masana kiwon lafiya suka yi ittifakin na samuwa ne sakamakon ta'ammali na naman biri. youtube | ha |
A Najeriya an kara samun bullar cutar Karanbon Biri da aka fi sani da MonkeyPox a turance, cikin jihar Akwa-Ibom da ke kudancin kasar a Lahadin nan. Wannan dai shi ne karo na biyu da aka samu sabon kamuwa da cutar tun bayan fara bullarta a jihar Bayelsa, duk dai a yankin kudancin kasar. | ha |
Mahukunta dai sun yi gargadin amfani da duk wani nau’in naman dawa ko mushe ko dabba mara lafiya don kare kai daga hadarin kamuwa da cutar. | ha |
Kawo yanzu dai ba a gano maganin cutar ba, yayinda a bangare guda kuma jami’an lafiya ke cewa akwai yiwuwar cutar na da saurin yaduwa. | ha |
Tuni dai Hukumar wayar da kai a Najeriyar ta fara fitar da bayanai dangane da yadda za a kare kai wanda ya kunshi batun tsaftace Muhalli da jiki dama abin da za a ci. | ha |
BINCIKE: Yadda 'yan Najeriya ke tururuwar zuwa kasar Benin domin samo digirin bogi - Daily Nigerian Hausa | ha |
‘Yan Najeriya ba wai kawai batun sayo kwancen motoci ne yake kai su birnin Kwatano na jamhuriyar Benin ba, sukan yo safarar karatun digiri na bogi a wasu jami’o’in da suma sunyi kama da na bogi. | ha |
Bayan da ‘yan Najeriya da dama suka koka, kan yadda wasu abokansu da ‘yan uwansu sukan je wannan kasa ta kwatano a jamhuriyar Benin domin samun digiri a kasa da lokacin da ya kamata a same shi, DAILY NIGERIAN ta tura wakilinta wannan kasa inda yayi bincike na musamman akan yadda batun yake. | ha |
Yanayin da ake samun digiri a wannan birni na Kwatano cike yake da ban mamaki kwarai, domin cikin ‘yan watanni dalibi kan samu shahadar kammala karatun digiri. Wannan ce ta sanya daliban da suka kasa cin jarabawa a Najeriya kan garzaya can domin samun garabasar digirin bogi. | ha |
DAILY NIGERIAN ta tattara bayanai inda ta gano cewar, jami’o’i da yawa a jamhuriyar Benin kan turo wakilai ko jami’ansu zuwa Najeriya, su shiga jami’o’i da kwalejoji da makarantu masu zaman kansu, domin tallata musu yadda zasu sami digiri cikin kankanin lokaci. | ha |
Wannan ta sanya ‘yan Najeriya masu kishi sukai ta nuna yatsa kan wannan sabuwar cuwa-cuwar samun digiri cikin kankanin lokaci. Ba tare da dalibai sun cika lokacin da ya kamata ace mai karatun digiri yayi ba, ake basu shahadar kammala karatun digiri din. | ha |
Wani karin abin mamaki dangane da faruwar hakan, shi ne yadda ‘yan dalibai ‘yan Najeriya da suka je irin wadannan jami’o’i kan tsallake zuwa yin hidimar kasa wato NYSC a Najeriya. | ha |
Binciken da wakilin DAILY NIGERIAN yayi ya gano cewar, Najeriya ita ce ke da mafiya yawan dalibai a wannan birnin na Kwatano a jamhuriyar Benin, suna samun digirori a fannoni daban daban a jami’o’in da mafiya yawancinsu ba halastattu bane. | ha |
Bincike ya nuna cewar akwai fiye da jami’o’i 100 masu zaman kansu a wannan kasar, amma jami’o’i guda biyu ne kacal na Gwamnati wanda suma suke fuskantar matsaloli kuma suke cikin mawuyacin hali. | ha |
Bincikenmu ya gano cewar, akalla akwai jami’o’i 40 da suka amince da amfani da Turancin Ingilishi a matsayin harshen da za’a a yi amfani da shi domin koyarwa a jami’o’insu, amma bai wuce guda 10 suka cika ka’idojin ma’aikatar ilimi ta jamhuriyar Benin ba. | ha |
Haka kuma, binciken DAILY NIGERIAN ya gano cewar, mafiya yawancin wadannan jami’o’i ba su da kwararrun malamai da suke koyarwa, wasu malamai ne da suma galibi suke da takardun kammala karatu masucike da tuhuma suke koyarwa. | ha |
Wani dalibi dan Najeriya da yake karatu a wannan kasar, ya shaidawa DAILY NIGERIAN cewar,zance na gaskiya mafiya yawancin jami’o’in kasar harka kawai suke yi ta neman kudi, burinsu kawai shi ne waye ya zo da kudi su bashi digiri. | ha |
“Wasu jami’o’in a Kwatano suna baiwa dalibai damar samun gurbin karatu ba tare da la’akari da takardunsu da irin kwazonsu ba, kawai suna duba wanda ya zo da kudi ne, duk munin takardunsu matukarsuna da kudi zasu samu shahadar kammala digiri cikin sauki” | ha |
Bincikenmu ya tabbatar mana da cewar, wasu jami’o’inma suna aiki ne a gine ginen da suka kama hayarsu, ciki kuwa har da jami’o’in da suke ikirarin bayar da horo akan abubuwan da suka shafi kiwon lafiya. | ha |
Haka kuma, kwanannan, Hukumar ilimi ta jamhuriyar Benin ta bayar da sanarwar kin amincewa da dukkan wasu kwasa-kwasai da suka danganci kiwon lafiya a jami’o’i masu zaman kansu. Jami’o’in Houdegbe da Adonai ne kadai suka cika wannan sharadi na ma’aikatar ilimin kasar, yayin da sauran suke yi ta kazamar cuwa-cuwa. | ha |
Duk kuwa da cewar an soke iznin irin wadancan jami’o’i da basu cika sharudda ba, amma har yanzu akwai jami’o’i irinsu Eco-Tes da ISFOP da Hill City da kuma West African Uninion University da suke bayar da shahadar kammala karatu a matakan ilimin kiwon lafiya da dangoginsa, ba tare da suna da ko da dakunan gwaje gwajen kimiyya ba. | ha |
Duk da haka,akwai kwasa kwasai a wasu jami’o’in da ana karantar da su ba tare da wasu matsaloli ba,ma’ana babu yabo babu fallasa. | ha |
Wani daga cikin hukumomin jami’o’in da suka cika ka’ida, ya bayyana cewar “Zaku iya ganewa idanunku, tun daga yanayin gine ginen makarantun, kun san cewar mu kam da gaske muke yi anan. Haka kuma, idan kuka kalli malamanmu zaku ga kwararru ne, muna da dukkan abubuwan bukata, makaranta na da gidajen kwanan dalibai, mun baiwai dalibai ingataccen ilimi” | ha |
“Sabbin daliban da zasu yi digirin farko sukan yi shekara uku ne, yayin da daliban da zasu yi Difloma kan yi shekaru biyu suna daukar darussa daban daban kafin su kammala karatunsu a basu shahadar kammalawa” | ha |
Wani Farfesa mai suna James Rodrigue ya bayyana cewar tudadar ‘yan najeriya zuwa kasar domin neman karatun digiri ya bata al’amuran karatu a kasar. | ha |
Haka kuma, Farfesan ya bukaci hukumomi su yi abinda ya dace domin gyatta al’amura a harkar karatu a kasar. | ha |
“Wasu jami’o’in fa anan kasar, sukan yi sati biyar kawai a samista daya kuma su baiwa dalibai shaidar kammala karatun likitanci ko ilimin harhada magunguna ko injiniya ba tare da suna da ko da dakin gwaje gwajen kimiyya guda daya ba” | ha |
“Wasu jami’o’in kuma da aka hana musu koyar da darussan kimiyya sabida rashin cika kaidoji, zaka samu har yanzu suna bayarda darussa kan ilimin kimiyya da aikin lafiya a gine ginen da suka kama haya, ba tare da wani cikakken tsarin koyo da koyarwa ba” | ha |
“Akwai abin takaici kwarai da gaske, ace wasu dalibai kawai zasu biya kudi a basu shahadar kammala karatu ba tare da sun halarci ko da azujuwa domin daukar darasi ba” | ha |
Da yake bayar da misali akan irin halin da ake ciki, Musa habib, wani malami a jami’ar maryam Abacha dake jamhuriyar Nijar ya bayyana cewar akwai dalibin da aka kore shi sabida bai ci jarabawa ba, amma ya garzaya kwatano ya samu shahadar kammala digiri cikin wata daya. | ha |
Dole ne anan a tuhumci Ma’aikatar ilimi ta tarayyar Najeriya,kan irin yadda take yadda da irin wannan gurbataccen digiri, har a baiwa masu shi damar yin hidimar kasa wato NYSC wannan kam abin takaici ne. | ha |
Wani dan Najeriya da yake zaune a birnin Kwatano, mai suna Aliyu Dikko, ya shaidawa wakilinmu cewar, ya sauya ra’ayinsa na kai yaransa makarantun kasar Benin sabida yadda yaga abin ya koma cuwa cuwa. | ha |
Ya kara da cewar “okacin da na kawo yarana guda uku nan domin su yi karatu, sun shaida min cewar zasu iya samun takardar kammala karatun digiri a cikin wata tara. Daga nan hankalina ya tashi na cika da mamaki, na sauya tunanin,inda naga gara na mayar da su najeriya su yi karatu a can” | ha |
Batun samun digiri a cikin kankanin lokaci a jamhuriyar Benin, yana daga cikin abinda aka fi tattauna shi a kafafen sada zumunta na intanet a najeriya. Wannan ya biyo bayan rubuce rubuce da akai ta yi akan irin yadda ‘yan najeriya ke zuwa suna yin cuwa cuwar digiri a wannan kasar. | ha |
Daga ina laifin yake? Ko shakka babu, hukumomin ilimi a jamhuriyar Benin suna da kaso mai yawa, sabida yadda suka kasa samar da tsari da kuma tabbatar da wanda ake da shi da ana tafiya akansa wajen baiwa dalibai ilimi a kasar. | ha |
Haka kuma, ofishin jakadancin najeriya dake jamhuriyar Benin, yana da rawar da zai taka sosai wajen baiwa dalibai ‘yan najeriya shawarar inda ya dace su yi karatu, da jami’o’in da ya dace su shiga. | ha |
A lokacin da wakilinmu ya tuntubi mai magana da yawun hukumar kula da jami’o’i ta Najeriya NUC, Ibrahim Usman Yakasai, ya bayyana cewar batun tunda yana da alaka da wata asa bai shafi NUC ba. | ha |
“Hurumin hukumar kula da jami’o’i ta NUC ya shafi iyaka Najeriya ne kadai. Kuma ba nine nake da hakkin yin magana kan wannan batu ba a yanzu, amma abinda zance shi ne, samun shahadar kammala digiri a cikin wata bakwai ko shekara daya wannan ba abu ne da hankali zai dauka ba, duk wanda ya samu irin wannan digirin yasan me ya samuwa kansa” | ha |
Haka kuma, mai magana da yawun ma’aikatar ilimi ta najeriya da kuma Jakadan najeriya a Jamhuriyar Benin duk sun kasa samuwa har zuwa lokacin hada wannan rahoton. | ha |
Next articleKungiyar Fastocin Arewa na neman Amurka da Majalisar dinkin duniya su ceto Najeriya daga hannun Buhari | ha |
A yan kwanakin nan shafin Facebook ya cika da maganar, shin ana yin fyade a cikin aure? Maganar ta yi yawo, asali da harshen Ingilishi sannan zuwa yaren Hausa. Ban san wace mace ce ta assasa hirar ba, amma bisa yadda na kalli maganar daga rubutun Adamu Tilde yana nuna mace ce ta taso da maganar. Rubutun Aliyu Jalal kuwa cikin harshen Ingilishi, yana nuna mata basu bawa maganar muhimmanci ba kamar dai yadda suka saba a duk maganganun da ake a shafukan sada zumunta koda sun shafesu. To amma ina ga hakan yana da alaka da rashin yawan mata a Facebook da Twitter idan an kwatanta da maza, da kuma tsoronsu na kada a kallesu ta wata fuskar maimakon a fahimcesu. Maganar kunya ma tana daga ciki, tunda maza sun fi fitowa su yi maganar da idan mace ta yi za a kalla da fuskar rashin kunya. | ha |
Tun asali akwai bukatar ilimin jima’i, ba wai ga yara kananu a makarantu ba, ga su wadanda suke shirin yin aure. Mafi kankantar lokaci ace an fara koya musu yadda banbancin jima’i yake tsakanin mace da namiji da kuma yadda za su iya tunkarar junansu. Bahaushe yana da irin tsarin koyar da ilimin jima’i ba sai an aro “Sed Education” agun turawa ba. A yanzu duk an lalace ne. Litattafai irin su “Gishirin Ma’aurata” an canja musu ma’ana. Maimakon kuma a samu sahihiyar hanyar koyar da zamantakewar aure sai wadanda suke shirin aure su zubar da awoyi wajen kallon fina-finan batsa (blue film) wanda masana sun tabbatar da ba ya nuna zahirin abinda yake faruwa a jima’in gaske. Wasu ma’auratan, abin takaici, shi wannan suke kalla domin su koyi salo-salo na karyar jima’in. | ha |
Fyade babbar illace da take lalata rayuwar mace, babba ko yarinya. Mafi muni daga ciki shi ne yana dauke mata sha’awar jima’in kwata-kwata. Don haka wasu daga malaman musulinci suka ce duk namijin da aka kama ya yi wa mace fyade to dole sai ya biyata diyyar rai! Wannan yana nuna tamkar wacce aka yi wa fyade an kasheta a tsaye ne. Idan ya kasance tursasawa ita take janyo illar da fyade yake janyowa, wa zai so ya mayar da matarsa gunki? Wa zai so rashin hakurin minti biyar ya janyo masa hakurin auren baki daya? | ha |
Akwai bukatar maza su san banbancinsu da mace wajen yadda sha’awar jima’i take tashi. Sabanin namiji da take ciyoshi yazo gun matarsa, ita mace namijin ne zai tayar mata. Don haka a mafi yawan lokaci namiji ne yake fara kusantar iyalinsa ba mace ba. Wannan yana da alaka da tsarin mata, ba wai kunya bace (dukda da akwai kunyar wani lokacin). Wannan tasa Manzon Allah (saw) ya gayawa sahabbai cewa duk wanda zai nufi iyalinsa da jima’i to ya aikata dan sako. Suka tambayeshi, mene ne dan sako? Ya fahimtar da su irin su sumbata (kiss), shafe-shafe da sauransu. A wani hadisin har misali ya basu da cewa hatta bunsuru ba ya kusantar iyalinsa tafarar daya. Kai za ka so ace bunsuru ma ya fi ka iya tafiyar da akuya akan yadda kake tafiyar da iyalinka? | ha |
Kafin a je maganar matar ta ki yarda da miji ya yi tarayya da ita, ya kamata a kalli me ya janyo matsalar da har matar aure take gudun mijinta. Ba tsayawa wa’azi da gayamata cewa mala’iku suna tsinemata zaka yi ba. Ka tsaya ka tambayi kanka domin watakila kai mala’ikun suke tsinewa. Wasu suna kwanciya da iyalinsu kamar sun zo shan ruwa. Irin dai abinda Manzon Allah (saw) ya hana har yake cewa duk wanda ya gama bukatarsa to ya tsaya matarsa ta biya tata. Tun a farkon aurensu ya fara da shi kansa kawai ya sani. Daga ya gama abinda zai yi sai ya tashi ya tafi ko da ita tana rabin hanya. Wata malamar ilimin jima’i (Sedology) tana bayar da misalin irin wannan yanayi sai take cewa : | ha |
“Tamkar ace kai da budurwarka ne ko matarka kun fita zuwa wani kayataccen guri, dukanku kuna farin ciki. Ana ta tafiya a jirgin kasa ko mota kuna ta hira mai dadi. Kun ci rabin tafiya, kana Allah-Allah aje gun, kawai baka lura ba sai kaga abokiyar tafiyarka ta tsayar da motar ta koma gida! Ko da ka ji dadin farkon tafiyar to daga karshe bakin cikin hukuncin da ka dauka zai shafe duk wani farin ciki da ka fara diba da farko. Daga karshe kuma sai ka ji ba zaka kara daukota ku fita yawon ba.” | ha |
To tamkar haka abin yake faruwa ga wasu matan. Mazansu su suke janyo matsalar da take sanyawa fara tsanar tarayya da su. Daga nan kuma sai miji ya fara tunanin yi wa matarsa dole tunda hakkinsa ne yake ganin ta hanashi don haka sai ya kwata da karfi. | ha |
A al’ummar kuwa da ta sanya manufar aure akan jima’i kuwa dole duk lokacin da aka kasa cinma manufa a dinga samun rabuwar aure ko lalacewar zamantakewarsa. Tun asali shi Allah (SWT) ya dora mazaunan aure su zama soyayya da jin kai ne, maimakon jima’i. Duk kam mai kaunar matarsa kuma yana tausayinta babu yadda za a yi ya iya yi mata dole don ta ce ba zata kwanta da shi ba. Zai yi mata uzuri dubu saboda soyayya. Amma wanda dama yake ganin ya aure injin jima’i ne to fa babu ta yadda zai iya hakura tunda yana ganin ya zubawa injin mai, aiki kawai ya ragemasa. | ha |
Don haka, maganar yin dole a jima’i yayin aure akwaita, ko da an kira hakan da fyade ko ba haka ba. Sau dayawa matan da ake zargin suna kukan cewa ana yi musu fyade a gidan aure, su ne kuma suka fi kowa neman hanyar da za su bawa miji damar jin dadin aure. Su ne kuma zaka gani suna ta yawon neman “kayan ni’ima” daga wannan kasuwa zuwa wannan kasuwa. Su ne hankalinsu ya fi tashi idan suka lura mijinsu baya kula su. Su siyo matsattsun kayan gwanjo ko kuma na yan kanti. Mafi yawan lokaci rigimar matan aure akan bashi za ka ga ta kayan gwanjon da aka ranto don a yi masa kwalliya ne ko kuma na kayan ni’imar da za a sha don ya ji dadi ne. | ha |
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ‘yan Nijeriya da su kawar da daukkan bambancin da ke tsakaninsu, ta hanyar mutunta ra’ayi juna hada kai. | ha |
A sakonsa na sallah shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ai’ummar Musulmi su yi amfani da wannan lokaci wajen yin kyawawan ayyuka tare da zama wakilai nagari a duk inda suka samu kansu kamar yadda addinin Musulunci ya umarta. | ha |
Sannan ya tunatar da Musulmi cewa, lokacin sallah babba lokaci ne da ya kamata a tuna irin sadaukarwar da Annabi Ibrahim Allaihis-Salam ya yi da mika wuya bisa umarnin Allahto. | ha |
“Da irin wannan koyin ne muka sadaukar da kanmu musamman wajen tabbatar hakkin al’ummar da ba su da karfi, har ta kai ga, saboda haka ya zama wajibi mu sadaukar da kanmu domin wasu su amfana,”. | ha |
Misata Buhari ya ci gaba da bayyana cewa, addini hanya ce da take tarbiyyartan da dan’adam wajen yin ayyukan alheri. | ha |
Ya ce sai dai babban abin takaicin shi ne mutane da yawa sun bar koyarwar addini sun rungumi son zuciya da abubuwan ki , kamar cin-hanci da rashawa wadanda dukkan wadannan abubuwa addini ya yi hani da su. | ha |
Shugaban kasar ya kara karfafa manufar gwamnatinsa na yaki da cin hanci da karbar rashawa, wanda iata ce hanyar da za ta tsamo wannan kasar daga halin da ta fada da talauci da tsadar kayayyaki da kuma rashin wadataccen abinci. | ha |
Ya ce ba za mu taba yarda da mu bari ana ci gaba cin hanci a kasar nab a, domin kuwa cin-hanci, al’amari ne da ke kasha kasa. | ha |
Kamar yadda y ace shi ne, ko da za a tsane ka a kan yaki da ci-hanci a matsayinka na shuga, dole ne ka tabbatar da ka ci gaba da wannan yaki har sai ka kawo karshen lamarin” | ha |
Dangane da batun kalubalen da wannan kasar ke fuskanta kan batun tattalin arzikin kasa kuwa, shugaban cewa ya yi, wannan al’amarin ya fara kawo karshe, domin kuwa akwai tsare-tsaren da wannan gwamnatin ta kawo wadanda za su kara bunkasa tattalin arzikin wannan kasa. | ha |
HANYOYIN DASUKE KAIWA ZUWA GA KYAKKYAWAR RAYUWA-wallafar sheikh Abdurrahaman nasir Al-sidi 89 · February 17, 2018 | ha |
[url=http://unlockiphone22.com]unlock iphone[/url] [url=http://cuacuon24h.com/forum/member.php?u=24]unlock iphone[/url] | ha |
Locations: (Yola, Mubi) Adamawa, Bauchi, Sokoto, Zaria - Kaduna, Kano, Zamfara, Katsina, Jos - Plateau, Maiduguri - Borno | ha |
Fadin nasarorin da gwamnati ta samu a fannin kiwon lafiya zai taimaka wajen dakile yaduwar cutar kanjamau - Dapo - Premium Times | ha |
October 18, 2018 0 An dakatar da shugaban Hukumar Inshorar Lafiya ta Kasa, Yusuf Usman, sai illa-masha’Allahu | ha |
You are at:Home»Kiwon Lafiya»Fadin nasarorin da gwamnati ta samu a fannin kiwon lafiya zai taimaka wajen dakile yaduwar cutar kanjamau – Dapo | ha |
Fadin nasarorin da gwamnati ta samu a fannin kiwon lafiya zai taimaka wajen dakile yaduwar cutar kanjamau – Dapo | ha |
Mawallafin jaridar PREMIUM TIMES Dapo Olorunyomi ya yi kira ga kafafen yada Labarai na kasar nan da su na yayada nasarorin da gwamnatin Najeriya ke yi musamman wadanda suka shafi kiwon lafiyar mutane domin kaucewa ci gaba da yaduwar cututtuka musamman cutar kanjamau da ake fama da shi. | ha |
Ya fadi haka ne a wani taron sanin makaman aiki da tattauna matsalolin da ake fama da su musamman wadanda suka shafi cutar Kanjamau wanda gidauniyar ‘AIDS Healthcare Foundation’ ta shirya a Abuja ranar Litini. | ha |
Olorunyomi ya bayyan cewa bayanai sun nuna cewa kashi 95 bisa 100 na kudaden da ake amfani da su don yaki da cutar kanjamau a Najeriya tallafi ne da ake samu daga gwamnatin kasar Amurka da sauran kungiyoyin bada tallafi na kasashen waje. | ha |
” Duk da yawan kudade na tallafi da ake samu a kasar nan babu dalilin da zai sa a wayi gari ace har yanzu ana samun karancin magani da kuma yawan yaduwar cutar kanjamau a Najeriya.” | ha |
” Wannan babban dalili ne da dole kafafen yada labarai su maida hankali wajen binciko inda wadannan kudade ke tafiya da kan sa ake fadawa cikin wadannan matsaloli. | ha |