text
stringlengths
101
6.99k
language
stringclasses
1 value
Fatan cimma maslaha tsakanin Isira’ila da Falasdinawa zai fara dusashewa a badi, mutukar dai ba a sami wani cigaba a yinkurin sasantawar da Amurka ke yi ba.
ha
Jakadan Majalisar Dinkin Duniya Na Musamman a Gabas Ta Tsakiya, ya ce fatan cimma masalaha tsakanin Isira’ila da Falasdinawa zai fara dusashewa a badi, mutukar dai ba a sami wani cigaba a yinkurin sasantawar da Amurka ke yi ba.
ha
Robert Serry ya gaya wa Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya jiya Talata cewa ya na matukar muhimmanci a cimma yarjajjeniyar zaman lafiya a shekara ta 2011. Ya yi kira da a shigar da masu sasantawa tsundum cikin wannan tattaunawar ciki har da kasar Amurka, da Tarayyar Turai, da Majalisar Dinkin Duniya da kuma Rasha.
ha
Jakadan Majalisar Dinkin Duniya na Musamman a tattaunawar zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya ya ce jami’ai daga hukumomin nan hudu za su gana a farkon 2011. Ya ce mutuncin masu daukar dauyin tattaunawar zaman lafiya da na ita kanta tattaunawar na fuskantar barazana.
ha
Serry ya bayyana kin sake jinkirta gine-gine a matsugunan Yahudawa da Isira’ila ta yi da cewa babban koma-baya ne y ace ayanzu Amurka na shirin ta shawo kan Isira’ila da Falasdinawa su koma kan tafarkin tattaunawa a fakaice kan dukkannin batutun da yakamata a yanke shawara a kansu.
ha
Wasu Iraniyawa uku sun bunka wa kawunansu wuta a wuraren zanga-zanga biyu a nahiyar Turai, inda ake nuna rashin jin dadin matakan da hukumomin kasar Faransa suka dauka na dira kan wata kungiyar 'yan adawar Iran.
ha
Wasu mazaje biyu sun cunna ma kansu wuta a lokacin da wasu mutane su 20 suka yi zanga-zanga yau alhamis a kofar ofishin jakadancin Faransa dake birnin Rum a kasar Italiya.
ha
Wani dan kasar ta Iran ma ya cinna ma kansa wuta a lokacin irin wannan zanga-zanga a Berne, babban birnin kasar Switzerland.
ha
Dukkansu suna zanga-zanga ce ta nuna rashin jin dadin matakan da Faransa ta dauka na kama Iraniyawa kimanin 160 na kungiyar adawar Iran din nan mai suna Mujahideen.
ha
Amurka da Tarayyar Turai sun ayyana wannan kungiya a zaman ta 'yan ta'adda, haka kuma wani jami'in Faransa ya ce kungiyar ta shirya kai hare-hare kan ofisoshin jakadancin Iran dake Turai.
ha
Shugabar Jamus Angela Merkel ta isa Mali a rangadin nahiyar Afirka na kwana uku inda tafiyar za ta mayar da hankali kan harkokin da su ka shafi tsaro da kuma tsayar da kwararan bakin haure a Turai.
ha
VOA60: NIGERIA Birni Mafi Girma A Najeriya, Legas Ya Zama Guri Mai Muhimmanci Wajen Yada Wani Sabon Wasan Hawa Igiyar Ruwa Wato Surfing
ha
VOA60 AFIRKA: NIGERIA Shugaba Muhammadu Buhari Zai Sayar Da Jiragen Sama Guda Biyu A Wani Yunkurin Rage Kashe Kudade
ha
VOA60 DUNIYA: PALESTINE Wani Bafalasdine Da Ke Harbi Daga Mota, Ya Kashe Wani Dake Tafiya A Kasa Tare Da Wani Dan Sanda.
ha
Rundunar ta bukaci jama’ar gari dasu taimaka wajen tona duk inda suka san cewa ‘yan Boko Haram suke labewa.
ha
Rundunar hadin gwiwa na kasashen tafkin Chadi, tayi nasarar kashe wasu ‘yan Boko Haram tare da kwace wasu kayayyaki .
ha
Kakakin rundunar hadin gwiwa na kasashen yakin tafkin Chadi, Kanal Muhammad Dole, yace wannan nasara na nuni da cewa hada karfi da akayi hakar tana cimma ruwa.
ha
Yace yanzu an ci karfin ‘yan Boko Haram ganin cewa basu iya daukar bindiga da motoci kamar yadda suke yi a can baya suna kaddamar da hare hare.
ha
Ya kara da cewa domin dorewar wannan nasara ya bukaci jama’ar gari dasu taimaka wajen tona duk inda suka san cewa ‘yan Boko Haram suke labewa.
ha
Makon da ya gabata tsohon sakataren kungiyar kasashen renon Ingila ya kira a hade jihohin Najeriya 36 zuwa shiyoyi shida, wai domin cigaba. Zanu bi shiyoyin mu kawo maku ra'ayoyinsu. Ga na Arewa Maso Gabas
ha
An danganta kirar da tsohon sakataren kungiyar kasashe renon Ingila Emeka Anyaoku ya yi wa majalisun tarayya su bullo da dokar da zata hade jihohin Najeriya zuwa shiyoyi shida tamkar cigaban mai hakar rijiya wa nasarorin da kasar ta cimma tun da samun cin gashin kai.
ha
Ra’ayoyin ‘yan Najeriya ya bambanta kan wannan batun inda wasu ke cewa tamkar cin fuska ne ga dimukaradiyya . A daya bangaren kuwa suna kallon hadewar jihohin zai daukaka matsayin kasar zuwa sawun kasashe da suka ci gaba.
ha
Wakilinmu Sanusi Adamu wanda ya tattaro mana ra’ayoyin wasu ‘yan Najeriya a arewa maso gabashin kasar na dauke da sauran rahoton.
ha
Kasar Koriya ta arewa ta yi watsi da sabon kudurin da kwamitin sulhun MDD ya zartar game da shirin nukiliya da makamai masu linzami na kasar, tana mai cewa za ta ci gaba da shirinta tare da kara karfinta na mallakar nukiliya. (Ibrahim)
ha
You are at:Home»Labarai daga Jihohi»ZABEN FIDDA GWANI: ‘Yan majalisar jihar Legas 36 sun ce ba za su yi Ambode ba
ha
Gwamnan jihar jihar Legas Akinyemi Ambode, ya sake dulmiya cikin jagwalgwalon siyasa inda ‘yan majalisa 36 suka bayyana cewa ba za suyi shi ba a zaben fidda gwani da za a yi a jihar Legas ranar Lahadi.
ha
Shi dai Ambode ya fada cikin wannan kwararo ne tun bayan raba jiha da suka yi da Bola Tinubu wanda da shine uban gidan sa.
ha
Kakakin majalisar jihar Obasa ya bayyana cewa gaba dayan su sun amince da haka ne bayan tattaunawa da suka yi a tsakanin su da kuma jiga-jigan jam’iyyar.
ha
Hutudole>>zai birgeka, ya kayatar dakai, zaka nishadantu ka kuma karu.: An fitar da jadawalin wasan cin kofin Duniya na shekarar 2018
ha
A yaune hukumar kwallon kafa ta FIFA ta fitar da jadawalin gasar cin kofin Duniya da za'a buga a kasar Rasha shekarar 2018 idan Allah ya kaimu, hoton sama ya nuna kasashen dake cikin rukunin A ne.
ha
Hukumar kula da kwallon kafa ta Duniya, FIFA na duba yiyuwar sakawa kungiyar kwallon kafa ta PSG takunkumi akan karya dokar kashe kudi da suka wuce kima wajan sayen 'yan wasa da albashin ma'aikata.
ha
Idan FIFA din ta sakawa PSG wannan takunkumi zai zama dole a gareta ta sayar da daya daga cikin shahararrun 'yan kwallon ta. Lokacin aron Kylian Mbappe da suka amso daga Monaco zai kare ranar Litinin wanda zasu hadu da zabin kodai su sayi dan wasan akan kudi Yuro miliyan 180 wanda zaisa su kara karya wata dokar ta kashe kudi fiye da kima ko kuma su mayarwa da Monacon da shi, kamar yanda AS ta ruwaito.
ha
Idan dai FIFA ta kakabawa PSG wannan takunkumi, to kungiyar Real Madrid ce ake tunanin zasu sayi dan wasan domin kuwa kasuwannin cinikin 'yan wasa a Ingila da Italiya duk a kulle suke.
ha
Babbar Kotun Majistare ta daya da ke Dutse a karkashin jagorancin Mai shari’a Sadam Habibu ta daure wabi tsoho mai shekara 75, shekara bakwai a gidan maza saboda samunsa da kotun ta yi da aikata luwadi da wani yaro dan shekara takwas.
ha
Tsohon mai suna Adamu Aliyu Marma da ke zaune a kauyan Karma cikin karamar Hukumar Guru ya amsa laifinsa, sai dai ya ce yaron mai suna Adamu (an sakaya cikakken sunansa) ya same shi a wani kango ya ce masa ya yi luwadi da shi ya ba shi wasu ’yan kudi saboda yana da wata matsala da ta dame shi da yake son magancewa
ha
Ya ce saboda haka ya ba shi kudin kuma ya aikata luwadin da yaron. Tsohon ya ce bokansa ne ya ce masa idan ya yi luwadi da kananan yara zai zama miloniya kuma zai shahara a yankin na Marma wajen mallakar abin duniya.
ha
Sakamakon ikirarin da tsohon ya yi ne kotun ta yanke masa hukunci bisa dogaro da amsa laifinsa ta daure shi shekaru bakwai ba beli ko zabin biyan tara.
ha
Hutudole>>zai birgeka, ya kayatar dakai, zaka nishadantu ka kuma karu.: Kalli mashin din karya da aka rika alakanta hadarin dan shugaban kasa, Yusuf Buhari dashi
ha
Wannan wani mashinne da aka rika hadashi da labarin cewa wai da shine dan shugaban kasa, Yusuf Buhari yayi hadari, sai dai wannan mashin, kamar yanda rahotanni suka nuna, bama a Najeriya bane, a can wata kasane hadarin ya faru, kuma ya dade da faruwa.
ha
Bayan da wani bawan Allah ya lura da wannan labarin karya, ya jawo hankulan mutane akai, da suyi watsi dashi, shima me baiwa shugaban kasa shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai, Bashir Ahmad yayi kira da ayi watsi da wannan labari domin bashi da tushe ballantana makama.
ha
Shugaban hukumar kwastam dake kula da shiyar Sokoto, Kebbi da Zamfara Nasir Ahmed ya bayyana cewa sun kama babbar motar mai cike makil da buhunan shinkafa a jihar Sokoto.
ha
Ahmed ya ce sun kama tankin man ne a hanyar Sokoto zuwa Illela inda suka tsamo buhunan shinkafan 460 jike da bakin mai.
ha
” Saka shinkafar da suka yi a cikin bakin mai ya lalata shinkafar, sannan an kiyasta kudin buhunanshinkafar za su kai naira miliyan 7.8.”
ha
Ya roki mutane da su hada kai da ma’aiakatan hukumar domin ganin an kau da masu fasakwauri a iyakokin jihar.
ha
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris kenan a wadannan hotunan tare da matar gwamnan jihar Bauchi, A'isha Muhammad Abdullahi Abubakar a wata ganawa da suka yi a ofishinta.
ha
'Yan kasar Nepal sun ayyana wata yarinya mai suna Trishna wacce da shekaru 3 da haifuwa a matsayin allansu,inda suke ci gaba da bauta mata.Wannan wani mataki bai daya ne da mabiya addinin Buddah da takwarorinsu na addinin Hindun yankin Himalaya suka yanke,inda suka zabi yarinyar a matsayin rayayyar allahnyarsu.
ha
Dan Manchester City da Belgium Vincent Kompany zai shiga jerin masu yi wa BBC sharhi a gasar Euro 2016.
ha
Kompany, wanda ya zura kwallaye 70, ba ya cikin 'yan wasan da za su buga gasar sakamakon raunin da ya ji a cinyarsa amma zai rika yin sharhi kan wasan daga dakin watsa labarai na Paris.
ha
Dan wasan mai shekara 30 zai shiga cikin jerin masu yi wa BBC sharhi irin su Gary Lineker, Alan Shearer, Rio Ferdinand, Thierry Henry da Gianluca Vialli.
ha
Kompany ya ce, "ban ji dadin rashin bin tawagar Belgium zuwa Faransa ba, amma duk da haka na ji dadi kasancewa mai yi wa BBC sharhi kan gasara."
ha
Shararriyar jarumar nan ta wasan fina-finan Hausa a masana'antar Kannywood ta baiwa dukkan masu sha'awar shiga a dama da su a harkar fina-finai musamman ma mata da su tabbata sun samu amincewar iyayen su tukuna.
ha
Jarumar dai ta bayyana hakan ne a lokacin da ake fira da ita a gidan talabijin din nan na Hausa na Arewa24 a cikin shirin Ga Fili Ga Mai Doki na Kundin Kannywood tare mashiryin shirin Jarumi Aminu Shariff.
ha
Jaruma ta soma da cewa duk dai a cikin firar, jarumar ta kuma shawarci matan da su zama masu hakuri musamman ma da masoyan su da a kullum za su yi ta yin tururuwa domin kawowa gare su.
ha
Haka ma dai jarumar ta bayyana cewa jaruma Jamila Nagudu ce tafi burge ta a cikin jaumai mata sannan kuma Adam A. Zango ne yafi burge ta a cikin jarumai maza a masana'antar.
ha
Rahotanni daga Najeriya na nuna cewa mazauna garin Geidam da ke jihar Yobe sun kwana cikin yanayin zaman dar-dar bayan wani hari da wasu mutanen da ba a san ko su wane ne ba suka kai kan wani caji ofis da kuma banki a garin.
ha
Bayanai sun ce ba'a dai samu asarar rayuka ba, amma anyi asarar dimbim dukiyoyi. Kawo yanzu mahukunta a jihar ba su yi wani cikakken bayani game da al'amrin ba.
ha
Yanzu haka an dau tsauraran matakan tsaro a ciki garin na Geidam, inda aka girke jami'an tsaro a bakin kasuwa wajan da akai kai harin, kuma jama na korafin hana su bude shagunansu.
ha
Rahotanni daga arewacin Mali na cewa ana binciken wadansu da ake zargi na da alaka da kisan 'yan jaridar Faransa guda biyu.
ha
An dai samu gawar Ghislaine Dupont da Claude Verlon ne kusa da garin Kidal a ranar Asabar, bayanda wasu 'yan bindiga suka cafke su.
ha
Ministan harkokin kasashen waje na Faransa Laurent Fabius ya ce an kama wadansu mutane kuma ana yi musu tambayoyi.
ha
Kyle Edmund zai fafata da Stan Wawrinka a wasan zagaye na biyu a gasar kwallon tennis ta Shanghai Masters.
ha
Edmund dan Birtaniya ya kai wasan zagaye na biyu ne, bayan da ya doke Federico Delbonis dan Argentina da ci 6-3 5-7 6-4.
ha
A makon jiya Edmund ya yi rashin nasara a wasan karshe a hannun Andy Murray a gasar kwallon tennis ta China Open.
ha
Wawrinka mai shekara 31, na fatan lashe kofi na biyar a shekarar 2016, a gasar da ake yi ta Shanghai.
ha
Wannan labarin mai taken “Apple iPhone 6 Kara: yana da wata babbar wayar da shi ji mai girma – review” aka rubuta ta hanyar Charles Arthur, domin theguardian.com a ranar Laraba 17th Satumba 2014 19.07 UTC
ha
Too babban. Wannan abu da ma babban. Waaay ma babban. Yana da… zahiri, cewa allon ne m nice, ko ba haka ba? Wow, kana iya samun mai yawa abun ciki a nan, iya ba ka? Hey, hannuna ke yin amfani da su da girman. Yana da quite dadi, ko ba haka ba?
ha
Kuma shi ke yadda ta ke tare da iPhone 6 Kara. Na sa ran samun nisa ma babban, kuma a farko ta tsammanin aka gana. Amma ba shi da wani 'yan mintoci, watakila kamar wata kwana, kuma za ku ji sami kanka garibi janyo hankalin zuwa ga babbar-seeming allon.
ha
A Jamhuriyar Nijar al'umomin yankin Diffa sun fara kokawa da wasu matsaloli dake tattare da kwararar 'yan gudun hijra daga arewa maso gabashin Nigeria zuwa garin.
ha
Daruruwan 'yan gudun hijira ne suka tsere daga Najeriya sakamakon hare-haren da 'yan Kungiyar Boko Haram suke kaiwa.
ha
Mazauna garin Diffan sun ce ba su san irin mutanen da suke rayuwa da su ba, ko da yake wasunsu na cewa hukumomi na tantance mutanen kafin a basu mafaka.
ha
Ita kuma gwamnatin jahar ta Diffa cewa tayi ta dauki dukkanin matakan da suka dace domin kare al'umma.
ha
Majalisar dinkin duniya ta ce dubunnan mutane a Sudan sun rasa matsugunansu sakamakon ruwan bama-bamai da kuma fada akan iyaka da kudancin Kordofan.
ha
Dakarun Sudan sun kaddamar da sabbabin hare-hare kan kan jama'ar dake da alaka da kudancin kasar wacce zata sami 'yancin kai a wata mai zuwa.
ha
Fatima Lejeune-Kaba kakakin majalisar dinkin duniya ce a Afrika, ta ce," akwai akalla mutane dubu arba'in da daya da suka rasa matsugunansu, a ciki da kewayen Kadugli dake kudancin Kordofan, kuma wadannan sune wadanda muka san inda suke."
ha
Majalisar dinkin duniya tace akalla mutane dubu arba'in da daya sun guje, kuma an yi amanna akwai da dama da ba iya kaiwa gare su ba.
ha
Tare Da: Saddika Habib Abba 09097438402 [email protected] Suna: Kalen dangi Tsara labari: Fauziyya D Sulaiman Furodusa: Abubakar Bashir Mai Shadda Director: Ali Gumzak Kamfani: Tsamiya Inbestment...
ha
Da yawan masu kallon finafinan Hausa da bibiyar abubuwan da ke faruwa a masana’antar shirin fim ta Kannywood na dauka cewa, haka-siddan a ke ta faman...
ha
Farfesa Abdalla Uba Adamu fitaccen malamin jami’a ne, sannan mashahurin manazarci mai bincike kan adabin Hausa a tarayyar Nijeriya, Afrika da ma duniya bakixaya, kuma shi...
ha
08104314052, [email protected] Instagram @smartkid.skd_official Daya daga cikina matasan da suke wakokin Ingausa (Hip-Hop) Smartkid, Skd yana kara bai wa ‘yan uwansa mawakan Arewa kwarin guiwa kan...
ha
Wata babbar kotu a Kaduna ta saki wasu daga cikin mabiya Shi’a da aka kama kuma aka gurfanar da su a gabanta sakamakon rikicin da
ha
Tun a shekarar 2016 aka gurfanar da mabiyan Shi’a a kotu kan laifuffuka da suka shafi shirya gangami ba kan ka’ida ba, da tayar da zaune
ha
Kotun ta wanke su ne bayan wadanda suka shigar da karar sun gaza gabatar da wasu kwararar hujjoji kan zargin da ake wa ‘yan Shi’ar ba.
ha
A ranar Laraba ne Lauyan da ke kare Jagoran kungiyar ‘yan Shi’a a Najeriya (IMN), Ibrahim el-Zakzaky, ya bukaci mahukuntan kasar da su saki malamin saboda “tabarbarewar lafiyarsa,” kamar yadda ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na AFP.
ha
Falana ya ce halin da mai dakinsa Zainab take ciki “ya fi muni” yayin da ya kai musu ziyara a wani wurin sirri da ake tsare da su a Abuja.
ha
noun /wæp/ Yana nufin 'Wireless Application Protocol. (abun da ke ba wayoyin tafi da gidanka daman shiga yanar gizo)
ha
Shirin da ke yin dubu ga ayoyin kur'ani mai tsarki gami da hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi tare da iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyani dangane da zababbun aiyuka da kuma kyawawen ayyukan musulnci da sune Allah madaukakin sarki ya sanya a matsayin kyakkyawar hanyar samar da rayuwa mai kyau a zaman duniya da na lahira,
ha
Jama’a Masu saurare Asslama alekum barkanku da warhaka da kuma sake sauduwa da mu a cikin shirin zababbun aiyuka, shirin da ke yin dubu ga ayoyin kur'ani mai tsarki gami da hadisan Ma'aikin Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi tare da iyalan gidansa tsarkaka wadanda suke bayyani dangane da zababbun aiyuka da kuma kyawawen ayyukan musulnci da sune Allah madaukakin sarki ya sanya a matsayin kyakkyawar hanyar samar da rayuwa mai kyau a zaman duniya da na lahira,Shirin na Yau zai yi bayyani kan dabi'ar gaggauta tuba ga Allah madaukakin sarki, ma'ana shi ne Mutum ya tarbiyar da kansa wajen gaggauta nemam Tuba da yin Istigfari a duk Likacin da tsinci kansa ya aikata wani laifi ga Allah madaukakin sarki, kadan ne ko kuma babba ne, da gaggan ne ko kuma cikin halin rashin sani ne, har zuwa ya kasance ya mallaki wannan hali mai kyau, amma kafin mu shiga cikin Shirin ga wannan.
ha
Masu Saurare, ganin Lokacin da aka debawa shirin ya kawo karshe, a nan za mu dasa Aya sai kuma a maku na ga ba da yardar Allah za a jimu dauke da wani sabon shiri, a madadin wadanda suka taimakawa shirin har ya kamala, musaman Aminu Ibrahim kiyawa, ni da na shirya kuma na gabatar nike muku fatan Alheri wassalama Alekum warahamatullahi ta'ala wa barkatuhu
ha
Older: Fabrice Muamba Yace Bai Ji Zafin Komai Ba A Lokacin Da Ya Fadi Ya Suma, Zuciyarsa Ta daina Bugawa Newer: Manchester City, Zakara?
ha
Didier Drogba dan kasar Ivory Coast yana murna tare da sauran 'yan kungiyarsu ta Chelsea bayan da suka yi kunnen dokin da ya ba su nasara a kan kungiyar FC Barcelona, talata 24 Afrilu, 2012 a filin wasa na Camp Nou, a Barcelona, kasar Spain.
ha
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta yi waje-rod da kungiyar dake rike da kofin zakarun kulob-kulob na Turai, FC Barcelona, daga gasar ta bana, ta kuma samu kaiwa ga wasan karshe bayan da suka tashi da ci 2-2 daren talata a filin wasa na Camp Nou dake Barcelona. Duk da cewa an kori dan wasan Chelsea daga filin, suka rage saura 10 kawai.
ha
Da farko, kamar FC Barcelona zata kai labari a bayan da Sergio Busquets ya jefa mata kwallo a minti na 35 da fara wasa, sannan Andres Iniesta ya kara na biyu a minti na 44.
ha
A minti na 37 da fara wasa, an kori dan wasan Chelsea John Terry daga fili saboda ketar da alkalin wasa yace yayi ma dan wasan FC Barcelona mai suna Alexis Sanchez.
ha
An ba dan wasan Barcelona Lionel Messi bugun fenariti, amma sai ya kasa sakawa cikin raga a bayan da Didier Drogba yayi keta ma Cesc Fabregas.
ha
Fernando Torres ya tabbatrwa da ‘yan Chelsea nasara a wannan karawa a lokacin da ya jefa kwallo na biyu a minti na 90 da wasa.
ha
Chelsea, wadda ba ta taba lashe gasar zakarun kulob-kulob na Turai ba, zata jira wadda zata yi nasara a karawar da za a yi larabar nan a tsakanin Real Madrid da Bayern Munich.
ha
31Nga koo sɛbɛnbaga be janto a kunbaba n'a fɔcogoɲuman dama na, a kana jaɲa, a kan'a misɛnman bɛɛ sɛbɛn, o sira dir'a ma.
ha
(C69) [A TAKU STUDIO TAKUNO (TAKU)] Kore ga Watashi-tachi no Danna-sama (Kore ga Watashi no Goshujin-sama)
ha
An sace shadda a shagon Sabo tela ya ce Badaru ne ya sace don haka ya je gidan Malam Musa yana bukatar a biya kudin shaddar. Yaya za ta kasance ...
ha
Wata sabuwa tsakanin Zayyad da ubangidansa Rabe. Yaya rayuwar Madu zata kasance a hannun Kyauta dillaliya? Me yasa Larai ta tsani Alawiyyah a lokaci ...
ha