text
stringlengths 101
6.99k
| language
stringclasses 1
value |
---|---|
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
Tsohon Soja: Jarumtar Shugaba Buhari ta bayar da mamakin gaske bayan halartar Sallar Idi a garin Daura | ha |
Sanata mai wakilta Delta ta tsakiya, Ovie Omo-Agege da Sanata mai wakiltan Borno ta kudu, Sanata Ali Ndume, a yanzu haka suna bayyana gaban kwamitin majalisan dokokin tarayya da aka nada domin gudanar da bincike kan abubuwan da suka tattari satan sandar majalisa ranan 18 ga watan Afrilu, 2018. | ha |
Kafin yau, sanata Omo Agege ya kai majalisan kotu domin dakatad da wannan bincike. Zaku tuna cewa a amkon da ya gabata kwamitin ta aika sakon gayyata ga sanata Omo-agege da Sanata Ali Ndume kan zargin da ake musu na hannu cikin satan sandar. | ha |
Shugaban kwamitin, Sanata Bala Ibn Na’Allah, ya bayyana cewa jawaban jami'an tsaro ga kwamitin ya nuna cewa Sanatocin guda biyu na da hannu cikin abinda ya faru. | ha |
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa ba shi da hannu cikin wannan abu amma duk da haka, zai iya bayyana gaban kwamitin binciken. | ha |
A karshen makon da ya gabata, sanata Ali Ndume ya caccaki shugaban majalisan dattawa, Bukola Saraki, kan yadda yake gudanar da shugabancin majalisar. Ya bayyana nadamarsa na bada gudunmuwa wajen zaben Saraki a matsayin shugaba. | ha |
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
Halin ba sani ba sabo: Ministoci sun cika da tsoron Osinbajo yayinda ya jagoranci zaman majalisa na yau | ha |
Babban sakataren tarayya, Boss Mustapha tare da Akpabio sun ziyarci Aliyu Wamakko a gidansa dake Abuja (hotuna) | ha |
Kamar kowane dan siyasa, Shugaba Muhammadu Buhari a lokacin yakin neman zabe a shekarar 2015 ya zagaya jahohin Najeriya tare da kuma ganawa da daruruwan kungiyoyi inda ya yi masu alkawurra da dama idan dai har suka zabe shi. | ha |
Duk da dai siyasa daman kamar yadda masu fashin baki da dama kan fada cewa ta gajin rashin cika alkawari, amma talakawan Najeriya da ma al'ummomin kasashen duniya sun yi ammanar cewa shugaba Buhari ya sha ban-ban da sauran 'yan siyasa. | ha |
NAIJ.com ta samu cewa sai dai kawo yanzu da ya rage saura watanni kadan kacal kafin wa'adin mulkin sa ya kare, akwai wasu muhimman alkawura da ya dauka ya kuma sha alwashin tabbatar da su idan dai har ya lashe zaben sa. | ha |
Duk da dai a iya cewa gwamnatin sa ta samu nasara sosai musamman ma a yakin da take yi da 'yan kungiyar Boko Haram, har yanzu akwai sauran rina a kaba a sassan kasar. | ha |
Da samun karayar darajar kudin naira tare kuma da hauhawar farashin kayan masarufi da na abinci, masana da dama na ganin yanzu tattalin arzikin Najeriya kara tabarbarewa yayi. | ha |
Duba da irin shire-shiren da gwamnatin ta bullo da su da ke da alaka ta kai tsaye ga samarwa matasa aikin yi kamar su shirin nan na N-power da kuma harkar noma, a iya cewa gwamnatin ta kokarta. Amma dai saboda yawan al'ummar kasar, har yanzu rashin aikin yi a tsakanin matasa na nan ba'a magance shi ba. | ha |
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
基本韩文字母发音表 ? a ? g ? n ? d ? r ? m ? b ? s ? ng ? z ? c ? k ? ga ? na ? da ? ra ? ma ? ba ? sa ? a ? za ?... | ha |
[url=http://unlockiphone22.com]unlock iphone[/url] [url=http://eapracing.com/bbs/board/content.asp?tb=inno_1&page=1&num=2&st=off&sc=off&sn=on&sw=EAP_R]unlock iphone[/url] | ha |
Amadeu Antonio daga ƙasar Angola shi ne baƙo na farko da aka yiwa kisan gilla a nan Jamus bayan sake haɗewar gabashi da yammacin Jamus. | ha |
Yau dai shekara 10 ke nan da kafa gidauniyar Amadeu-Antonio don yaƙi da masu ƙyamar baƙi a Jamus. Amadeu Antonio daga ƙasar Angola shi ne baƙo na farko da aka yiwa kisan gilla a nan Jamus bayan sake haɗewar gabashi da yammacin Jamus. To sirin na yau zai duba ayyukan wannan gidauniya ne da nasarori ko akasin haka da ta samu shekaru 10 bayan kafuwarta. | ha |
Nasarorin da jam´iyar NPD mai matsanancin ra´ayin ƙyamar baƙi a nan Jamus take samu da zanen alamar ´yan Nazi a maƙabartun Yahudawa da fatattakar baƙi akan tituna da sauran nau´o´in ƙyamar baƙi da kai musu hare hare, munanan abubuwa dake ɓata sunan ƙasa. Alhaki ne ya rataya a wuyan ƙungiyoyin jama´a da su fito ƙarara su yaƙi waɗannan abubuwa. Tun shekaru 10 da suka wuce wata gidauniya mai suna Amadeu-Antonio mai mazauni a birnin Berlin ta ke yaƙi da masu ƙyamar baƙi. Wannan gidauniyar ta samu sunanta ne daga wani ɗan ƙasar Angola wanda ke zaman mutumin farko da ire-ire ta´asar da ake kaima baƙi bayan sake haɗewar Jamus ya rutsa da shi. | ha |
A cikin watan Nuwamban shekarar 1990 wani gungun matasa masu matsanancin ra´ayin ƙyamar baƙi suka yi masa kisan gilla a garin Erberswalde. Wannan gidauniyar da aka sa mata sunansa tana taimakawa a ayyuka daban daban musamman a ɓangarorin da suka shafi matasa da makarantu tare da ba da kariya da taimako ga waɗanda ta´asar masu ƙyamar baƙi ke rutsawa da su. Muhimmai daga cikin ayyukan wannan gidauniya sun haɗa da wayar da matasa kai da ƙarfafa musu guiwa wajen ƙirƙiro da nasu ƙungiyoyin a yankunan da suke. | ha |
Waƙoƙi don yaƙi da tsattsauran ra´ayin ƙyamar baƙi. Wannan dai wata dama ce ta samun ƙarin goyon baya don ƙarfafa yaƙi da wariyar launin fata da ƙyamar baƙi da masu ƙyamar Yahudawa. Ta wannan hanya ƙungiyar mawaƙa ta Brothers Keepers ke shiga cikin wannan fafatukar tare da ɗaukar makomarta a hannu kamar yadda ta nunar a shafinta na Intanet. Yanzu haka dai mawaƙa da masu fasahohi dake da dangataka da Afirka da kuma furodusoshi kimanin 90 sun shiga cikin wannan aikin wanda aka ƙirƙiro bayan kisan da ´yan ra´ayin Nazi suka yiwa Alberto Adriano ɗan ƙasar Mozambik a Dessau a lokacin bazarar shekara ta 2000. | ha |
Tun daga wannan lokaci ƙungiyar mawaƙa ta Brothers Keepers take waƙoƙin nuna adawa da wariyar jinsi da ƙyamar baƙi a cikin rayuwa ta yau da kullum. Tare da haɗin guiwar gidauniyar Amadeu-Antonio wannan ƙungiyar mawaƙa tana shirya bukukuwan kiɗe-kiɗe a makarantu dake gabashin Jamus. Daga shekarar 1998 zuwa yanzu sun gabatar da aikace-aikace kimanin 340 ƙarƙashin jagorancin tsohon kakakin majalisar dokokin Jamus Wolfgang Thierse. A matsayinsa na ɗan gabashin Jamus ya ce bai ga dalilin da zai sa a yi sake har masu gaba da demoƙuraɗiyya su samu gindin zama ba. Ya ce dole ne a yaƙe su ta kowace fuska. | ha |
“Shin ya kamata kuwa a ce ƙaruwar tashe tashen hankula da ƙyamar baƙi da yawaitar masu matsanancin ra´ayin ƙyamar baƙi dake ƙara zama ruwan dare, ya zama ladan da za mu same kenan bayan sake haɗewar Jamus da dukkanmu muka yi maraba da shi? Ai ko kaɗan haka bai dace ba.” | ha |
A matsayinta na wakiliyar gwamnati akan batutuwan da suka shafi baƙi, Anetta Kahane wanda ta girma a Berlin kuma take shugabantar gidauniyar Amadeu-Antonio tun da farko ta yi kashedi game da barazanar matsananci ra´ayin ƙyamar baƙi, kuma yanzu da kanta ta shaida yadda ake ƙara gane wannan batu yayin da a lokaci ɗaya matsala take ƙara yin tsanani. Ta ba da misali da bukukuwa tunawa da hare-haren bama-bamai da aka kan birnin Dresden, wanda yanzu ya zama wani dandalin masu son raya aƙidar Nazi na ƙasa da ƙasa. | ha |
“A cikin shekarun baya bayan nan an samu ƙaruwar yawan masu son raya manufofin ´yan Nazi a Turai baki ɗaya. Kimanin mutane dubu takwas suka halarci wannan gangami na masu wannan ra´ayi da ya gudana a birnin Dresden. Me yasa aka shirya wannan taro a Dresden? Bana adawa da gagarumin bikin da aka yi a wannan birnin na tunawa da waɗanda hare haren bama-bamai na sojojin ƙawance suka rutsa da su. Amma abin da ban ji daɗinsa ba shi ne rashin yin bayani game da abubuwan da suka janyo kai waɗannan hare-haren da kuma dangantakarsa ta tarihi. Hakazalika ba a kuma fito fili aka yi tir da abin da ´yan Nazi suka yi ba.” | ha |
Tun a wasu shekaru da suka gabata jam´iyar masu tsattsauran ra´ayin ƙyamar baƙi ta NPD wadda kotun kare kundin tsarin mulkin Jamus ke sa ido kan harkokinta, take da wakilci a majalisar dokokin jihar Saxony dake birnin Dresden. To sai dai Friedemann Bringt masani kan tsarin zamantakewa ya ce bai kamata majalisar ta zama tamkar wani dandanlin yaɗa ra´ayin ƙyamar baƙi ba. Friedemann na jagorantar wata ƙungiya dake bi ƙauye ƙauye tana wayar da kan jama´a game da haɗarin matsanancin ra´ayin nuna wariya. | ha |
“Irin wannan aiki na ƙungiyoyin jama´a kyakkyawan misali ne cewa za a cimma burin da aka sa a gaba. Amma hakan ba ya nufin kenan za a samu wani canji nan-take a harkokin zaɓe. Ganin yadda ake fitowa fili ana tattaunawa kan wannan batu wannan ci-gaba ne kan turbar da ta dace kuma za a samu nasara. Wani abin da ya burgemu shi ne yadda zaɓaɓɓen magajin garin ya fito fili ya yi magana kan wannan batu.” | ha |
Wani kyakkyawan misali shi ne a birnin Hamburg inda ake amfani da hanyoyi iri daban daban ciki har da waƙoƙi da wasan ƙwallon ƙafa don yaƙi da ´yan Nazi. Fitattun mutane daga dukkan fannoni na rayuwa suna tallafawa wannan aiki da kuma gidauniyar Amadeu-Antonio. To sai dai shugaban wannan yekuwa Jörn Menge ya ce bai gamsuwa ƙarancin goyon bayan da suke samu daga kamfanoni ba. Yace daga cikin kamfanonin 200 da suka nemi taimako daga garesu kashi 10 cikin 100 ne kawai suka ba su amsa. | ha |
“Da farko dai fargabar mu ita ce ka da mu rasa abokan hulɗar ciniki. Bai kamata ka bi hanyoyin da za su janyo koma-baya ga harkokinka na kasuwanci ba. Duk da haka ina mai ra´ayin cewa fitowa fili a yaƙi ´yan Nazi tamkar nuna adawa da masu keta haƙin bil Adama ne amma ba adawa da demoƙuraɗiyya ba.” | ha |
Masu wannan fafatukar sun ce ba za su yi ƙasa a guiwa ba musamman game da ´yan Nazi. Suka ce zasu ci-gaba da fafatawa har sai sun ga abin da ya turewa buzu naɗi. | ha |
Cikin tsallen murna da kuma barazana ne shugaban tarrayar Najeriya Muhammad Buhari ya karbi ‘yan mata ‘yan marantar Dapchi sama da 100 da kungiyar Boko ta Haram ta sako | ha |
Gwamnatin Tunisiya ta tabbatar da matsayin gani gudanar da garambawul ga tattalin arziki da ke cikin mawuyacin hali. | ha |
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu. | ha |
Fiye da kudi Naira miliyan dubu dari biyar da ashirin da biyu ne gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bai wa jihohin kasar domin samun zarafin biyan maikatansu albashi da kuma gudanar da ayyukan raya kasa. | ha |
Daga cikin adadin kudi Naira miliyan dubu 522 da miliyan 74 da aka samu daga biyan bashin fiye da kima na Paris Club da London tare da wasu cibiyoyin kudi na ketare, an rabar wa jihohin Najeriya 35 ne kudaden baki daya. | ha |
Bincike ya nunar cewar kowace jiha da irin abin da ta samu daga wannan adadin kudi, inda wasu jihohi kamar su Lagos, Bayelsa, Kaduna, Rivers da wasun su saka sami fiye da Naira miliyan dubu 14, wasu jihohi kuwa irin su Benue da Bauchi, sun sami fiye da Naira miliyan dubu 11 yayin da jihohi irin su Filato da Nasarawa kuwa sun sami fiye da Naira miliyan dubu 8 ne daga kudin na Paris Club. | ha |
Wasu jihohi irin su Benue da Bauchi, rahotanni sun nunar cewar gwamnatocin jihohin na kokarin ganin sun sauke wannan nauyi na albashi amma jihohi kamar su Eketi bincike ya nuna har yanzu lamarin bai canza zani ba, inda ma'aikatan jihar suka karbi albashin wata guda kachal daga cikin kudi naira miliyan takwas da milyan 877 da aka basu. Don haka Shugaba Buhari cikin jawabin sa na karshen shekara ya yi wa gwamnatocin jihohi gargadi kan wannan kudi. | ha |
Yanzu abin jira a gani shi ne yadda gwamnatocin jihohin kasar za su sarrafa kudaden da aka basu ta hanyar da ta kamata, kasancewar gwamnatin Tarayya ta lashi takobin sa ido wajen ganin ba'a ci gaba da watanda da dukiyoyin jama'a ba kamar yadda aka saba a baya. | ha |
Gamayyar kungiyoyin kwadago a Najeriya sun dakatar da yajin aikin da suka kudiri aniyar farawa a wannan Talatar shida ga watan Nuwamban da muke ciki. | ha |
A Najeriya ma’aikatan kasar sun fara maida murtani a game da cimma yarjejeinya ta karin albashi da suka dade suna nema, biyo bayan amincewa da hakan a tattaunawa tsakanin kungiyar kwadago da gwamnatin Najeriyar | ha |
A yunkurinta na dorawa bayan fita daga cikin massassarar tattalin arziki, tarrayar Najeriya tace ta amince da kasafin kudi na Naira Trilliyan Takwas da Miliyan Dubu dari Bakwai a shekarar 2019. | ha |
Kasar Amirka ta ce KTA ta rufe tashar nukiliyarta ta Yongbyon da ake takaddama a kai. A wannan tasha dai ana iya saraffa sinadarin plutonium wanda ake harhada makaman nukiliya da shi. Wani kakakin ma´aikatar harkokin waje a birnin Washington ya nunar da cewa hukumomi a birnin Pyongyang suka sanar da gwamnatin Amirka haka. Yanzu haka dai ana jira hukumar kula da makamashin nukiliya ta kasa da kasa ta tabbatar da wannan labari. Sifetocin hukumar wadanda tun a jiya asabar suka isar kasar ta KTA a yau zasu ganewa idonsu wannan mataki na rufe tashar nukiliyar da KTA ta dauka. A tattaunawar da ake yi na kasashe 6 a cikin watan fabrairu KTA ta yi alkawarin rufe tashar ta nukiliya. Su kuma a nasu bangaren kasashen Amirka Japan Rasha China da kuma KTK su yi mata alkawarin ba ta taimakon jin kai da na tattalin arziki. | ha |
Yan Sandan kasar sunce an sace turawan ne masu yawon bude ido tare da wasu direbobin Habashan da dama da kuma wasu masu tafinta ga turawan 5 a lardin Afar dake arewa maso gabashin babban birnin kasar Addis Ababa. | ha |
Jamian kasar Habashan dai sun zargi dakarun kasar Eritrea makwabciya da laifin sace turawan,zargi da tuni kuma Eritrea ta karyata. | ha |
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu. | ha |
Jam´iyyun ANPP da AC a Nigeria sun dage taron da suka shirya yi a yau din nan, don duba yadda kawancen da suka shiga da juna zai kasance. | ha |
An dai dage taron na yau ne sakamakon yadda yan takarar guda biyu, wato Janar Muhammadu Buhari da Alhaji Atiku Abubakar, suka gaza cimma yarjejeniyar barwa guda daga cikin su. | ha |
A yanzu haka dai a cewar rahotanni yan takarar biyu na ci gaba da tuntubar juna, don cimma matsaya guda a game da wanda za´a marawa baya don fafatawar a zaben shugaban kasar mai zuwa. | ha |
A dai watan disambar bara ne jamiyyyun guda biyu suka rattaba yarjejeniyar kulla kawance, don tunkarar jamiyyar PDP mai mulki a zabubbukan da za´a gudanar na matakai daban daban, a watan afrilun wannan shekara. | ha |
Ya zuwa yanzu dai harkokin siyasa a kasar tuni suka fara daukar zafi, sakamakon yadda lokutan zabe ke kara karatowa. | ha |
Hukumar zabe ta kasar mai zaman kanta dai ta INEC, tace a ranakun 14 da 21 ne na watan Afrilun wannan shekara ,aka ware don gudanar da sabbin zabubbukan na matakai daban daban | ha |
Gwamnatin kasar Masar ta sanarda da cewa ta samu gaggarumar nasara a kuriar raba gardama kann sauye sauye cuikin kudin tsarin mulkin kasar da akayi. | ha |
Ministan sharia na Masar Mamdou Marei ya fadawa taron manema labaru cewa duk da cewa kashi 27 cikin dari ne na masu jefa kuria suka kada kuriunsu,amma kashi kusan 76 cikin dari ne suka amince da dokar. | ha |
A halinda ake ciki kuma alkalan kasar Masar din sunyi watsi da wannan sakamako na kuriar raba gardamar da suka kira mai cike da zamba,suna masu shan lawashin ba zasu sake sa ido kann zabuka na gaba ba. | ha |
Kakakin alkalan Ahmed sabr ya fadawa kamfanin dillancin labaru na AFP cewa sun wanke hannunsu daga wannan sakamako kuma a cewarsa ba zasu sake shiga duk wasu harkoki na abin kunya a kasar ba. | ha |
Da zuwan digital da fasaha, lambar akwatin gidan sabis a duk faɗin alama da za a Fading azumi cikin cikakken irrelevance. Abin da ya kamata a yi, daga wani marketing hangen zaman gaba, to kara Najeriya akwatin gidan sabis daga fita daga kasuwanci? - A. A. Adegoke | ha |
Amsar dalilin da ya sa City Service alama da za a fita daga kasuwanci ba farfetched - A bayyane yake zuwan digital da fasaha (da yanar-gizo da kuma masu dangantaka ta lantarki mail ko email, a haɗe siffofin da wayar hannu). Wannan ba kawai riƙe gaskiya gare Nigeria, inda Najeriya City Services ko NIPOST ne wanda aka sallama synonymous da lambar akwatin gidan sabis, amma a mafi yawan sauran sassan duniya. Da alama shekaru daban-daban (ko da yayin da na shirya wannan yanki) tuna zamanin idan waɗanda Khaki-sanye akwatin gidan ma'aikatan yi kira ga gidajen a wasu sassa na kasar ya sadar wasiku. Lalle ne al'amurran da suka shafi na P & T (Post da sakon waya), sun zama relic kwanakin nan na email, sai} cellphones, har ma landlines (inda har yanzu dogara). Da hannu tarho biyan kuɗi na kan 113 da miliyan a Najeriya, da kuma game da 48 miliyan yanar-gizo masu amfani daga 200,000 a 2000 (2012 adadi), wanda zai iya gani a fili yadda akwatin gidan sabis da ake rasa daga nan. | ha |
Za ta tarihi trends na zamani sadarwa, shi amfani da su a cikin Morse code lokaci mai tsawo da suka wuce. To, wannan ba hanyar telex inji da kuma teleprinters, abin da kyakkyawan paved hanya domin lantarki firintocinku da kwakwalwa. Zuwan kwamfuta (tare da ta hade yawa sauri, ya zuwa yanzu mai rahusa kuma mafi m email) ya stifled da bukatar lambar akwatin gidan sabis. Kamar ziyarci abin da ya rage daga cikin gidan waya a yau, ku Lalle ne zã a tsayar da kusan komai a babban dakunan taruwa cewa yin tunãni cikakken inuwa daga cikin kyau da haihuwa kwana a lõkacin da dogon queues na abokan ciniki shi ne m. Wannan shi ne dalilin da ya sa wasu justifiably duba akwatin gidan sabis yanzu a matsayin "kusan ana fice online ramummuka zuwa sabon abu sabis ". | ha |
La'akari da abin da samu a baya, shi ba zai fita daga wuri zuwa kacokan cewa lambar akwatin gidan sabis kunsa da wani muhimmanci na zamantakewa masana'anta wadda ta shafi al'umma a Najeriya. Har ma a wasu yankunan karkara, gidan waya (sau da yawa tagged akwatin gidan dillancin) wani lokaci azurta a taron wurin mambobi ne na al'umma. Gidan waya na cibiyar sadarwa yana bayyana a wajen ta hanyar da gwamnatocin lokacin da goyan bayan da isar da gwamnatin ayyuka ga jama'a. La'akari da abin da obtains yanzu, wadannan ayyukan ze al'amurran da suka shafi mayar da su zuwa tarihi - Godiya ga digital da fasaha, kamar yadda ya bayyana a sama. | ha |
Shi ne a kan rikodin cewa post ofisoshin dauki kashi mafi girma ma'aikata na aiki a Amurka da Jamus. Ni ba tabbata idan wannan shi ne yanayin da Nijeriya. Duk da haka, daya ba shi da ya zama babban Keen tsaro su sa cewa NIPOST ya ci gaba ke kokarin zama dacewa duk da kauce motsi na jama'a taimaka, https://www.acheterviagrafr24.com/ wanda a fili fitowa ne daga gagarumin encroachment a kan ta kasuwa share by digital da fasaha. Tsare kanmu cikin harkokin kasuwanci, NIPOST ta ƙonawa da suka hada mail ayyuka, counter ayyuka, masu zaman kansu mail jakar, musamman bayarwa, kudi ayyuka, lambar akwatin gidan kafofin watsa labarai, da dai sauransu, na bukatar wani mataki na tsinkaya zuwa tada jama'a ganin su zama. Haka yake riƙe na wadannan kasuwanci raka'a guda kungiyar wanda kamata ya janye taimaka: Najeriya Philatelic Service, NIPOST Workshop, Courier Kullum Service, Bulkpost Kamfanin Zuba, Kunshi Post, EMS / Bugun Post, Post Cash, Najeriya City Institute, NIPOST sarrafawa, da kuma IPS yanar-Client. | ha |
Duk da yake nuna a kan akwatin gidan waya, wanda amfani da su ƙawata yawa na zama gine-gine har ma dabarun jama'a wuraren, ƙara zama m, Ni har yanzu na tofin Allah tsine cewa Mail ba zai tafi da kowane lokaci nan da sannu - Duk da mataki na marginalization, ladabi daban-daban digital siffofin sadarwa. Wannan kuɓutar da tura a kan wani bangare zuwa heeding ga wani kira a kan abin da za a iya yi wa kara dwindling akwatin gidan ayyuka - Ta hanyar da ake ji sayar da aka gyara su taimaka kunna tide. Wannan shi ne a Daidaita da na imani cewa babu wani laifi a shan a harbi da ita, tare da wannan suna cewa daidai a zuciya: "Ba wanda ya taɓa hawa makãho da neman a haske gefe na rayuwa". | ha |
A line da ta yarda da duk wani m motsa su bolster kungiya so su zauna da ninkaya a kasuwa, NIPOST ta 'yan tafi zuwa hada gwiwa tare da School of Banking Daraja (SBH) to revitalize stamping (N50-stamping) a kan dukkan bankin receipts, irin su Bankin masu duba da lantarki yana canja wurin mai daraja a N1000 da kuma sama, An gane a nan a matsayin master bugun jini. (A ci gaba). | ha |
Shaci Gabatarwa Mene ne Dropshipping? Yadda Dropshipping Works farko Things farko, Your Dropshipping Business Name Me Yana da muhimmanci don samun… | ha |
aika Pulse: Yadda za a Get Your zaa aikawa List labaran na yi aiki a kan Your akai-akai na wasiƙun labarai | ha |
Kungiyoyin kare hakin bil adama na duniya sun zargi gwamnatin Sudan da laifin kisan fararen hula da ake yi a yankin Darfur---- | ha |
Ta la’akari da tashe tashen hankulan dake faruwa a yakin Darfur na kasar Sudan,kowa na iya tabatar da gaskiyar cewar barkwar irin wadanan tashe tashen hankula na barazana da rayuwar alumomin wanan yanki na Darfur da yawan su ya kai miliyan biyu,koda yake gwamnatin Sudan ta amince kungiyoyin bada agaji na duniya su cigaba da gudanar da aiyuka na jin kai a yakin Darfur,to amman kuma kungiyoyin kare hakin jama’a na duniya na KIRA ne ga gwamnatin Sudan data tabatar da tsaron lafiyar fararen hular wanan yanki. | ha |
Masana aiyukan bada agaji na duniya,sun kiyasta cewar fiye da mutane 300,000 zasu iya rasa rayukan su a yakin na Darfur sakamakon tashe tashen hankulan da suka barke a wanan yanki,baya kuma ga matsaloli na rashin issahen abinci da ake fama da shi a tsakanin haulolin dake zaune a yankin na Darfur. | ha |
Kungiyar nan ta kare hakin bil adama ta kasa da kasa ta Amnesty International dake da mazauni a birnin London, ta zargi mayakan kungiyar yan tawaye ta Janjaweed dake samun taimakon gwamnatin Sudan da laifin keta hakokin bil adaman dake faruwa a yakin Darfur,inda suka rika kai hare hare kann duban alumomin dake zaune a yankin Darfur na yankin arewa maso yammacin Sudan. | ha |
Bugu da kari wata kungiyar kuma ta kare hakin bil adama ta human Rights Watch mai hedkwata a kasar Amurka,ta zargi gwamnatin Sudan da laifin ingiza wutar rikicin kabilancin da ya barke a yankin Darfur a tsakanin hauloli ukun dake zaune a wanan yanki. | ha |
Irin wanan hali dai na barkewar tashe tashen hankula na kabilanci a yakin Darfur,ya jefa alumomin yankin da yawan su ya kai miliyan biyu ko kuma kashi uku na mazauna yankin cikin hali na kaka ka yi,don haka ne ma ofishin dake lura da aiyukan bada agaji na kungiyar hadin kann turia ya kiyasta cewar ya nuna matukar damuwarsa da halin da ake ciki a yankin na Darfur. | ha |
Sakamkon barkewar wadanan tashe tashen hankula a yankin na darfur,kimanin mutane 750,000 ko kuma miliyan daya dake zaune a yankin na Darfur ne suka shiga gudun hijira a kasar Chadi mai makwabtaka da Sudan. | ha |
A yau alhamis ne dai kungiyoyin kare hakin jama’a ke suka halara a birnin Geneva,don halartar taron kasahe masu bada taimako ga yankin na Darfur,wanda kuma majalisar dikin duniya,Amurka da kuma kungiyar hadin kann turia suka dauki nauyin gudanar da shi. | ha |
Jan Egeland daractan aiyukan bada agaji na majalisar dinkin duniya,ya kiyasta cewar ana bukatar akala dola miliyan 236 wajen gudanar da aiyuka na jin kai a yakin Darfur,inda ake fatan za’a yi amfani da irin wadanan kudade wajen sayen abinci,magunguna,samar da gidaje da dai sauran su. | ha |
Cikin tsallen murna da kuma barazana ne shugaban tarrayar Najeriya Muhammad Buhari ya karbi ‘yan mata ‘yan marantar Dapchi sama da 100 da kungiyar Boko ta Haram ta sako | ha |
Gwamnatin Tunisiya ta tabbatar da matsayin gani gudanar da garambawul ga tattalin arziki da ke cikin mawuyacin hali. | ha |
Mallakan wani Pet ne da gaske rayuwa jũyãwar. Kuma ga dukan waɗanda Pet masoya daga can, mun sani cewa za ka iya gaske resonate da kasa bakwai gaskiyar. | ha |
Pet masu ne kullum more m sakamakon mafi girma kai girma. Dabbobin gida son unconditionally, gaishe murna, kuma ku cika da bukatar yarda, samar da wani “so high”, wanda a matsayin Pet owner, ka san cewa ji ba za a iya buga. | ha |
A lokacin da tunani game da dabbobi, ba za ka iya taimakawa, amma murmushi da kuma tunanin dukan hanyoyin da suka zo da farin ciki a cikin rayuwarka. Ko a lokacin da sau ne m, Sa'a-dogon cuddle kuma play zaman brighten your rana. A gaskiya lokacin da tunani game da Pet, tunani na barnatar da zamewa bãya, kuma positivity radiates cikin jikinka. | ha |
Dabbobin gida kuma samar mana da ji na na, kuma ba mu da wani m zama. The alhakin da hadaya da ake bukata na Pet dukiya da daraja da shi duk lokacin da muka gani da kuma ji da mika wuyansu, nonjudgmental ta'aziyya sun samar. | ha |
A “so high” cewa mu dabbobi nuna mana sa kasancewa m ba quite a matsayin ban tsoro. Domin mun san cewa komai abin da ya faru, akwai da abu mai rai tawakkali gare mu. Ta hanyar dabbobi’ kula da yanayi da so, na gaskiya dogara dabbobi nuna mana samar da bege cewa bude up ne da gaske daraja da hadarin kowane lokaci. | ha |
Ta hanyar bazuwar sumbanta to gwiwa-zaune da cewa look of tsõro a cikin idanunsu, da mika wuyansu da soyayya dabbobi samar bada sabon ma'anar ga maganar rai mate. Domin Pet masoya da masu goyon baya, mu dabbobi ne ɗaya daga cikin zuciya ma'aura. By su “kawai sanin” a lokacin da muke bukatar wani karin hankali ya tabbatar da cewa rayukanku magana da juna. Yana da wannan ra'ayi cewa dabbobi sa mu more bude da kuma Game da wannan ra'ayin rai ma'aura. | ha |
By motsin zuciyarmu, wannan ba ya nufa hysterical kuka ko akai yanayi swings. Dabbobin gida ba rayuwarmu a zurfi ma'ana ta hanyar kyale mu da mu rika tuntubarka softer, more m motsin zuciyarmu. Mu, kamar yadda Pet masu, ne yawanci more m da kuma iya fito fili bayyana tunaninmu da kuma juyayinsu ba kawai ga dabbobi amma ga wasu da. | ha |
Our dabbobi ne mu yara. Daga kullum magana game da su a ceton dubban Pet hotuna zuwa zalunta su kamar yadda jariran, da dangantaka tsakanin mu, mu da dabbobi sosai kama da na iyaye to yaro. | ha |
Manyan online Dating website halitta na musamman don Pet masoya. Ko kana neman wata rayuwa da abokin tarayya, wani aboki don Pet ko kawai mutum ya rataya fita da, a nan za ku ji su iya samun daidai wa kana neman - Pet masoya kamar kanka. | ha |
A kasashen Afirka siyasa na zama tamkar gado: 'Ya'ya maza ka iya gadar mahaifinsu a shugabancin kasa, 'ya kuma shugabar hukumomin gwamnati, uwa kuwa minista. Ga wadansu misalai. | ha |
Manjo janar Muhoozi Kainerugaba shi ne babban dan shugaban kasar Yuganda mafi dadewa a kan mulki Yoweri Museveni. Manjo janar ne a rundunar sojan kasar kana kwamanda mai kula da tsaron fadar shugaban kasa. Matar Museveni ita ce ministar ilimi da wasanni. Sirikinsa Sam Kutesa kuwa, ministan harkokin kasashen ketare. | ha |
Babbar 'yar shugaban kasar Angola Isabel dos Santos na daya daga cikin mutane 10 da suka fi arziki a Afirka. Tana mallakar babban kamfanin wayar sadarwa na kasar, kana shugabar reshen wani babban shagon saye da sayarwa a kasar. Ita ce shugabar kamfanin mai na kasar Sonangol. Dan uwanta José Filomeno shi ne shugaban asusun kasar FSDEA, da ke hada-hadar kudi sama da dalar Amirka miliyan biyar. | ha |
Teodoro Nguema Obiang Mangue shi ne mataimakin shugaban kasa na biyu a Equatorial Guinea, kana dan shugaban kasa. Babansa Teodoro Obiang Nguema Mbasogo na shugabancin kasar tun daga shekara ta 1979. Dan matarsa Gabriel Mbega Obiang shi ne ministan albarkatun man fetur. Kamfanin mai na kasar GEPetrol na karkashin jagorancin sirikinsa Nsue Okomo. | ha |
Jaynet Désirée Kabila Kyungu 'ya ce ga tsohon shugaban kasar Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango Laurent Kabila. Yanzu dan uwanta Joseph Kabila ke shugabancin kasar. Jaynet 'yar majalisa ce, baya ga haka tana da kamfanonin yada labarai. Bayanan badakalar "Panama Papers" ya nunar da cewa tana da hannun jari a wani babban kamfani, wanda Kwangon ka iya samun kudin shiga na haraji mai tarin yawa. | ha |
Grace Mugabe ita ce matar shugaban kasar Zimbabuwe Robert Mugabe da ya dade a kan karagar mulki ta biyu. Dangantakarsu ta fara ne tun lokacin tana sakatariyarsa kana shugabar mata ta jam'iyya mai mulki. A yanzu ana tunanin Grace da ke da shekaru 51 ka iya gadar mijinta a matsayin shugabar kasa, wanda ke da shekaru 92 a yanzu haka a duniya. | ha |
Nkosazana Dlamini-Zuma ce mace ta farko da aka zaba a matsayin shugabar hukumar kungiyar Tarayyar Afirka. Ita ce mace ta farko da ta zama ministar kasashen ketare karkashin shugabancin tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu Thabo Mbeki kafin ta zama ministar cikin gida a gwamnatin tsohon mijinta Jacob Zuma, wanda suka rabu kafin ta zama minista. A yanzu tana fatan zama shugabar kasa. | ha |
Manya da muhimman kamfanoni da mukamai na hannun iyalan shugaban kasar Kwango Brazzaville Denis Sassou-Nguesso. 'Yarsa Claudia (da ke cikin wannan hoto) ita ce shugabar sashen yada labarai na mahaifinta. Dan uwansa Maurice na da manyan kamfanoni, kana yana shirya dansa Denis Christel domin ya gaje shi a mulki. | ha |
Tsawon shekaru 41 Omar Bongo Ondimba ya kwashe yana shugabancin kasar Gabon, tun daga shekarar 1967 zuwa 2009. A wani zabe mai cike da rudani da aka gudanar a kasar a karon farko, inda aka amince da wanda ya samu rinjaye a zagayen farko, dansa Ali Bongo ya dare kan karagar mulki. A shekara ta 2016 an sake zabarsa a matsayin shugaban kasa. Iyalan Bongo sun kwashe rabin karni suna mulki a Gabon. | ha |
Daga cikin 'ya'yan tsohon shugaban kasar Togo Gnassingbé Eyadéma da ya kwashe tsawon shekaru yana mulki, dansa Faure Gnassingbé ne kadai ya shiga harkokin siyasa. A yanzu shi ne shugaban kasar. Haka ma a Kenya da Botswana, wadanda ke shugabanci a wadannan kasashen, iyayensu ma sun yi shugabancin kasashen nasu. | ha |
Zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki da aka gudanar a ranar Laraba a kasar Ghana da sanarwar shugaban Angola na yin bankwana da mulki a badi. | ha |
Rahoton kungiyar Amnesty International na shekara-shekara ya nuna wasu kasashen Afirka da ke fama da rikice-rikice ciki har da Sudan da Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango an fuskantar take hakkin dan Adam. | ha |
Jiya Lahadi Firayim Ministan Israila Benjamin Natanyahu ya sanar cewa kasarsa ta dauki wasu tsauraran matakai akan Falasdinawa masu tsatsauran ra'ayi tare da cewa kasar "tana yakin mutuwa da 'yan ta'ada" | ha |