text
stringlengths
101
6.99k
language
stringclasses
1 value
22O n'a ta bɛɛ, Zoziyasi ma sɔn ka bɔ a kɔ. Bari, a tun be cogo ɲinina ka kɛlɛ kɛ n'a ye. O la, a ma sɔn Neko ka fɔta ma, min tun bɔra Ala fɛ. A tagara kɛlɛ kɛ n'a ye Megido kɛnɛba la.
ha
wh0cd240600 [url=http://furosemidelasix.us.com/]furosemide lasix[/url] [url=http://buytriamterene.us.org/]TRIAMTERENE-HCTZ 75[/url]
ha
Jam’iyyar hamayya ta Zimbabwe, tace tattaunawar da suke da jam’iyya mai mulki domin kafa gwamnatin hadin guiwa ta cije, amma dai za a ci gaba da tattaunawa a yau Juma’a.
ha
Kakakin Jam’iyyar Hamayya ta MDC, Nelson Chamisa yace jam’iyyarsu ta bukaci mai shiga tsakani, kuma tsohon Shugaban Afirka ta kudu, Thabo Mbeki da ya samo wata sahihiyar hanyar warware dambarwar dake tsakaninsu.
ha
Shugaba Robert Mugabe ya baiyana kyakkyawan zaton cewa za a sami mafita, amma dai yace tilas sai dukkan bangarorin masu hamayya sun sadaukar da kai, kafin a iya tsinana wani abu.
ha
Tattaunawar dai ana yinta ne tsakanin Shugaba Mugabe, da Shugaban Babbar Jam’iyyar Hamayya, Morgan Tsvangirai da kuma shugaban wani bangare na jam’iyyar adawar, Arthur Mutambura.
ha
A ranar Lahadin da ta gabata Morgan Tsvangirai yayi barazanar janyewa daga tattaunawar, kwana daya bayan Shugaba Mugabe yayi gaban kansa, ya kuma nada mutanen jam’iyyarsa a ma’aikatu masu muhimmanci, cikinsu har da na tsaro da harkokin kasashen waje.
ha
Isra'ila ta kafa takunkumin tattalin arziki a kan sabuwar gwamnatin Falasdinawa, kwana guda a bayan da 'yan kungiyar Hamas suka karbi ragamar jagorancin gwamnatin. Majalisar ministocin Isra’ila ta yanke shawarar dakatar da mayarwa da majalisar mulkin kan Falasdinawa dala miliyan 50 na harajin da Falasdinawa ke biya kowane wata.
ha
Mai rikon mukamin firayim ministan bani Isra’ila, Ehud Olmert, ya ce Isra’ila ba zata yi hulda da kungiyar dake neman shafe kasar ta yahudawa daga bangon duniya ba. Ya ce, "Majalisar mulkin kan Falasdinawa ta zamo gwamnatin ta’addanci da yake yanzu Hamas ce ke jagorancinta. Isra’ila ba zata amince da haka ba."
ha
Majalisar ministocin ta bani Isra’ila ta yi kira ga Amurka da Turai da su bi sahunta wajen tsinke agajin kusan dala miliyan dubu daya da suke bai wa majalisar mulkin ta Falasdinawa a kowace shekara. A daidai wannan lokacin kuma, Isra’ila ta yi na’am da rokon da Amurka ta yi mata na kada ta dauki tsauraran matakai, kamar killace zirin Gaza da nufin nakkasa dukkan harkokin tattalin arziki.
ha
Sai dai kuma, majalisar ministocin ta ki amincewa da shawarar da ma’aikatar tsaro ta bayar ta hana dubban Falasdinawa ma’aikata shiga Isra’ila tare da hana kayayyaki shiga cikin Isra’ila daga Gaza.
ha
Mark Regev shi ne kakakin Isra’ila. Ya ce, "Isra’ila ba zata yi wani abinda zai gurgunta agajin jinkai ga al’ummar Falasdinawa ba."
ha
Kungiyar Hamas ta bayyana takunkumin kudin da Isra’ila ta yi mata a zaman matakin kusa, ta kuma yi watsi da kiraye kirayen da kasashen duniya suka yi mata na cewar ta yi tur da tashin hankali ta amince da Isra’ila a zaman kasa.
ha
Abdel Aziz Duweik na kungiyar Hamas shine sabon kakakin majalisar dokokin Falasdinawa. Ya ce, "zamu ci gaba da yin gwagwarmaya da mamaye yankunanmu da bani Isra’ila ta yi, kuma a wasu lokutan tilas ne mu yi ko oho da abinda duniya zata ce."
ha
Hamas ta zabi Isma’il Haniyeh mai shekaru 43 da haihuwa ya zamo sabon firayim ministan Falasdinawa. Ana daukarsa a zaman shugaban bangaren kungiyar wadda ta fi sanin ya kamata, kuma yana da dangantaka mai kyau da jam’iyyar Fatah mai sassaucin ra’ayi, wadda aka kayar a zabe. Malam Haniyeh ya ce a yau litinin Hamas zata fara tattauna kafa sabuwar gwamnati.
ha
A Djibouti, 'yan gwagwarmaya daga bangaren 'yan hamayya, sun ce an kashe mutane da suka kai 19 jiya Litinin, lokacinda jami'an tsaro suka bude wuta kan wani taron addini a babban birnin kasar.
ha
Shaidu suka ce dakarun sun auna wani taro a unguwar da ake kira Balbala, wadanda suke addu'o'i na tunawa da wani shugaban addini marigayi Sheikh Yonis Muse.
ha
Kamar yadda wasu majiyoyi suka yi bayani jami'an tsaron sun kai somame kan wurin taron da misalin karfe 5 na asubahi, suka bude wuta.
ha
Wani wakilin Muryar Amurka a Djibouti yace wasu fiye da mutane 10 sun jikkata kari kan wadanda aka kashe.
ha
Gwamnatin kasar tace, jami'an tsaron sun bude wuta ne bayan wasu mutane dauke da makamai suka kai musu hari.
ha
A cikin sanarwar da ministan harkokin cikin gidan kasar Hassan Omar Mohammed ya bayar, ya aza laifin kan wata makarkashiya da makiyan kasar da ketare suka kitsa. Ya kara da cewa an kuma kama wasu mutane masu yawa dangane da lamarin.
ha
'Yan sanda a Ireland ta Arewa sun gwabza da 'yan zanga-zanga mabiya darikar Katolika a karshen faretin da kiristoci mabiya darikar Protestant masu goyon bayan ci gaba da mulkin Ingila suka yi.
ha
Kiristoci 'yan katolika amsu kishin kasa a bangaren arewacin birnin Belfast, sun jefa bama-baman fetur da kwalabe, da duwatsu da tubalai kan 'yan sanda da daruruwan 'yan darikar Protestant dake komawa gida daga faretin jiya Jumma'a.
ha
'Yan sanda sun harba harsasan roba a yayin da suke kokarin shiga tsakanin bangarorin guda biyu. An raunata 'yan sanda da fararen hula da dama.
ha
Dubban kiristoci 'yan darikar Protestant sun shiga cikin wannan faretin mai suna "Orange Order Parade", wanda ake yi a birnin na Belfast a kowace shekara domin murnar nasarar da 'yan Protestant suka samu kan sojojin Sarki James na Biyu dan darikar katolika a shekarar 1690.
ha
'Yan Katolika suna daukar wannan fareti da ake yi ta cikin unguwanninsu a zaman maras amfani, kuma na neman tsokana kawai.
ha
Shugaban Indonesia Joko Widodo, a wannan hoto tareda malaman addinin Islama daga Afghanistan, da Pakistan da Indonesia. A taron kan ta'addanci.
ha
Malaman addinin Islama daga Afghanistan, da Pakistan,da Indonesia sun jaddada cewa hare haren kunar bakin wake a Afghanistan dama a yankin baki daya haramun ne kuma ya sabawa manufofin addinin islama.
ha
Malaman addinin Islama daga Afghanistan, da Pakistan,da Indonesia, sun jaddada cewa hare haren kunar bakin wake a Afghanistan dama a yankin baki daya- haramun ne kuma ya sabawa manufofin addinin islama. Malaman sun bayyana hakan a dai dai lokacinda suka hallara domin taron wuni-daya a Bagor a Indonesia, da zummar tattaunawa kan tarzomar da take ci a Afghanistan.
ha
Taron da aka yi ranar Jumma'a,yazo ne watanni bayan da malaman Pakistan su fiyeda dubu daya da dari takwas, suka yi fatawar da take Allah wadai da ta'addanci ta ko wace fuska a kasar.
ha
Afghanistan, ta soki fatwar ta Pakistan, domin ta yi Allah wadai ne ga ta'addanci a Pakistan kadai. Taron da ake yi a Bogor, an hada harda malaman Pakaistan ne, domin ana ganin suna da tasiri kan kungiyoyin mayakan sakai dake Pakistan.
ha
Ahalinda ake ciki kuma,'Yansanda a Indonesia sun ce, 'yan kunar bakin wake sun kai hari kan majami'u ukua a birnin Surabaya dake tsibirin Java. Jami'ai suka ce akalla mutane biyu sun mutu, wasu 13 suka jikkata.
ha
‘Yan gudun hijirar Rohingya dake Bangladesh sun zargi jami’an tsaron gwamnatin Myanmar da laifin keta hakkin bil’adama dayawa biyo bayan hare-haren da ‘yan bindigar kungiyar Arakan Rohingya Salvation Army suka kai ranar 25 ga watan Agustan wannan shekarar.
ha
A ranar 25, ga watan agusta da ya gabata ne aka kai hari akan ofisoshin ‘yan sanda da sansanonin sojoji a jihar Rakhine dake arewacin kasar, amma ba a bayyanawa ‘yan jarida da ‘yan rajin kare hakkokin bil’adama irin wadannan munanan abubuwan ba. Yara ne suka zana su.
ha
Anthony Lake, shugaban hukumar tallafawa yara kanana ta majalisar dinkin duniya da ake kira UNICEF, ya fadawa manema labarai a Cox jiya Talata cewa, “a lokacin da suke aiki da yaran da suke kokarin taimakawa don su warware daga dimuwar da suka sami kansu ciki, daya daga cikin abin da suke yi shine sa yaran su zana hotuna.
ha
Mr. Lake yace ya gani a wurare da yawa hotunan zanen dake nuna farin ciki daga yara, a wasu wuraren kuma, hotunan da muke gani sun sha bambam.
ha
Hotunan da muke gani a nan munana ne. suna nuna irin abubuwan da bai kamata yaro ya gani ba, balle ma ya fuskancesu, a cewar Lake.
ha
A wani hoton, wasu mutane da yaran suka zana a matsayin sojoji sun harbe fararen hula yayinda wasu kuma da tayiwu bata gari ne, suka yi amfani da takkubba suka caccaki wasu mutane da basa dauke da wani makami.
ha
Jami'an 'yan sanda a kasare Bangaladesh sunce wani jirgin kwale-kwale dake dauke da mutane 50 yan jindsin Rohingya ya tintsuure a cikin rafin NAF kuma da dama daga cikin su sun halaka.Su dai wadannan mutane suna kan hanyar suneta zuwa makwabciyar kasar Bangaladesh.
ha
‘Yan sanda a kasar Bangaladesh sunce wani jirgin kwale-kwale dake dauke da Musulmai ‘yan kabilar Rohingya har su 50 domin kokarin tsallakawa dasu daga Myanma ajihar Rokhine n zuwa kasar Bangaledesh ya kife a Rafin NAF, kuma mutane biyar daga cikin su ruwa ya wuce dasu 4 daga cikin su yara ne , kana da dama haryanzu ba a gansu ba.
ha
Mahukunta sunce masu aikin ceto sun samu nasarar samo gawar wata mata guda da yara hudu, kana sunce mutane 21 sun tsira
ha
Shiga makwabciyar kasar Bangaladesh a cikin yan kwanakin nan, Tserewar da ‘yan tsirarun al’ummar keyi ya zame dole biyo bayan afka musu da sojojin kasr keyi ne bayan wasu ‘yan taaaddan kabilar ta Rohingya sun kaiwa sojojin kaar hari a wani lokaci.
ha
Wannan ramuwar gayya ya haifar da mummunar bala’I wanda yasha suka daga sassa daban-daban na duniya ciki ko harda jakadar kasar Faransa a MDD Francois Delattre, wanda a satin data gabata neya bayyana wannan ramuwar gayyar amatsayin kokarin kakkabe ‘yan kabilar daga doron kasa dake faruwa a gaban idanun su, sai dai shugabannin kasar ta Myanmar sun soki wannan matsaya na jakadar.
ha
‘Yan kabilar ta Rohingya sun bayyana cewa jami’an sojojin suna kona musukauyukan su dake arewacin jihar Rakhine, kana suna yiwa matar su fyade, tare da kwashe musu kaya da kuma dasa boma-bomai a sassan kauyukan dominkar su koma kauyukan nasu.
ha
Mataimakin Sakataren MDD mai kula da hakkin bil adama Andrew Gilmour yace wannan lamari da ya shafi ‘yankabilar ta Rohingya kusan ace shine irin sa mafi muni a duniya a halin yanzu.
ha
Akwai kasashe da dama a cikin kasar Libya wadanda ba domin Allah suke kasar ba illa manufa dangane da kwadayin arzikin kasar
ha
Gwamnatin jamhuriyar Nijar ta yi na’am da yadda bangarorin rikicin Libya suka nuna amincewa soma tantaunawa da junansu a karkashin shiga tsakanin kasar Faransa don fitarda wannan kasa daga halin wargajewar da ta tsinci kanta ciki bayan faduwar gwamnatin Gaddafi,
ha
Ministan harakokin wajen Nijar Ibrahim Yabuba ne ya bayana haka.a hirarsa da wakilin muryar Amurka Sule Mumuni Barma, a Yamai, ya ce za a ci nasarar abinda aka sa a gaba idan manyan kasashe su kayi abinda ya dace da gaske.
ha
Ya ce an jima ana batun samun zaman lafiya a Libiya amma saboda babu gaskiya yasa lamari ya kawo yanzu, yana mai cewa idan har ana bukatar samun nasara sai an bar ‘yan Libya suyi tsarinsu da kansu da guddanar da zabe domin zaben shugaban da suke so wanda kuma kowa ya yarda dashi.
ha
Ministan ya kara da cewa kasashe da dama suna ciki Libya da jami’an su da ikirarin son taimakawa Libya, amma kuma da wani tsari na manufarsu a boye dangane da arzikin Libya, amma ga kasar Nijar, in ji Ministan babu wannan manufar illa son samun zaman lafiya domin samun ci gaba da kwanciyar hankalin a Libya da kasashe makwabtanta.
ha
Matasa Zasu Yi Maci Zuwa Majalisar Dokokin Najeriya Talatan Nan, Domin Neman A Yi Gyara Ga Tsarin Mulki
ha
Shiga Zaman Rayuwa Afirka a Yau Sin Ciki da Waje Amsoshin Tambayoyi Wasannin Motsa Jiki China ABC ::: TSOHO :::
ha
A yau Alhamis ne shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya gana da tsohon sakataren harkokin wajen Amurka Henry Kissinger a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin.
ha
Shugaba Xi ya bayyana Kissinger a matsayin tsohon abokin Sinawa. Yana mai cewa ba zai taba mantawa da irin gudummawar tarihi da ya bayar ba wadda ta kai ga alakar kasashen Sin da Amurka.
ha
Xi ya kara da cewa, duk da irin kwan gaba kwan baya da ake fuskanta, alakar kasashen biyu na tafiya yadda ya kamata cikin shekaru arba'in da suka gabata.
ha
Ya ce yayin da duniya ke fuskantar sauye-sauyen da ba a taba ganin irinsu ba cikin shekaru 100 da suka gabata, har yanzu al'ummar duniya na fatan cewa, alakar Sin da Amurka za ta ci gaba da wanzuwa bisa tafarkin da ya dace.
ha
Shugaban na Sin ya kuma bayyana cewa, shi da shugaba Trump na Amurka sun amince su gana yayin taron kolin G20 da za a yi a kasar Argentina, inda bangarorin biyu za su yi musayar ra'ayoyi kan batutuwan dake janyo hankalinsu.
ha
v Tattaunawa da Tijjani Inuwa Babura jami'in ma'aikatar masana'antu da cinikayya da zuba jari ta Najeriya
ha
v Masar na fatan koyi daga kwarewar Sin a fannin raya tattalin arzikin wasanni da shirya gasar Olympics in ji wani jami'in kasar
ha
v Ziyarar sarkin Kano na Najeriya Muhammadu Sunusi II a kasar Sin don lalibo hanyoyin zuba jari ga Kano
ha
kayan aikin yanar gizon yanar gizo suna nufin tattarawa, cirewa, tsarawa, gyara, da adana bayaninmu daga shafukan yanar gizo daban-daban. Suna iya yin ayyuka masu yawa kuma za a iya haɗa su tare da duk masu bincike da tsarin aiki. Mafi kyau shafukan yanar gizo suna dauke da su a ƙasa.
ha
Idan kana so ka sami mafi kyawun kyauta mai kyau, za ka koyi Python. Gaskiya ne cewa kyawawan zane shine ƙamus ɗin Python don bunkasa fayilolin HTML da XML. Wannan kyauta kyauta za a iya haɗawa da tsarin Debian da kuma Ubuntu ba tare da wata matsala ba.
ha
Ana shigo. Iyakar daya daga cikin shirye-shiryen shafukan yanar gizo mafi ban mamaki. Yana ba mu damar yayata bayanai da kuma shirya shi cikin ɗakun bayanai daban-daban. Yana da kayan aiki na mai amfani tare da ƙirar neman ci gaba wanda zai taimake ka ka bunkasa kasuwancinka.
ha
Mozenda yana ɗaya daga cikin shirye-shiryen da sukafi dacewa da masu rubutun allo. Yana fasali hakar bayanai da kuma sauƙin ɗaukar abun ciki daga shafukan yanar gizo da ake so.
ha
Idan kana neman tsari na shafukan yanar gizon yanar gizo, ParseHub shine zaɓi na dama don ku. Yin amfani da wannan software, za ka iya ƙirƙirar API daga shafukan da kake so a sauƙi.
ha
Kalmar wucewa ta kasance a kusa da dan lokaci kaɗan kuma shine shirin ɓoyewa na abokin ciniki don masu amfani da Windows. Zai canza jigilar kayan aiki a cikin bayanan minti.
ha
Ga wata kayan aiki mai mahimmanci don amfani da bukatun yanar gizonku. CrawlMonster ba kawai bace ne kawai amma har ma dan yanar gizo. Zaka iya amfani da shi don duba shafuka daban-daban don bayanan bayanai.
ha
Wannan zaɓi ne mai ban sha'awa ga masana'antu da masu shirye-shirye. Ƙididdiga shine kawai mafita ga matsalolin yanar gizo naka. Kuna buƙatar haskaka bayanan da za a yi shi da wannan shirin.
ha
Mafi kyawun ɓangare na Kayan Kayan Kasuwanci shi ne cewa yana samar da bayanan budewa na shafukan yanar gizo. Wannan kayan aiki yana samar da bayanan bayanan bayanai da kuma zaɓin abun ciki na ƙananan bayanai kuma zai iya fitar da matatadata.
ha
Yana da fasahar yanar gizo ta atomatik da kuma sabis na tsagewa. Crawly ya kasance a kusa da dan lokaci kuma yana samun bayanai a cikin tsarin kamar JSON da CSV.
ha
Yana da wasu kayan aiki mai mahimmanci da kayan aiki na bayanai . Abubuwan Tsibirin Gashi ya cire dukkan rubutu da hotuna don masu amfani da ba ka damar ƙirƙirar haɗin gizonka naka kadai.
ha
Diffbot shine sabon shirin wanda ya tsara da kuma tsara bayananku a hanya mafi kyau. Yana iya sa yanar gizo zuwa APIs kuma shine farkon zabi na masu shirye-shirye.
ha
Dexi. Ya kasance mai girma ga 'yan jarida da masu sayar da kasuwanni. Wannan shi ne girgije gizon yanar gizon don haɓakaccen bayanan refineries.
ha
Yana da kyauta tare da yawancin zaɓuɓɓuka wanda zasu iya tattara bayanai daga HTML, intanet, fayilolin PDF, da XML.
ha
Yana da kullun yanar gizo don masu cin kasuwa da kuma masu kyauta. Hanya ta hanyar HTTP ta samar da shi ta musamman da ta fi sauran.
ha
An gudanar da gasar wasan kwallon tebur ta sada zumunta a tsakanin Sin da Zimbabwe - china radio international
ha
Shiga Zaman Rayuwa Afirka a Yau Sin Ciki da Waje Amsoshin Tambayoyi Wasannin Motsa Jiki China ABC ::: TSOHO :::
ha
Ofishin jakadancin Sin dake kasar Zimbabwe ya dauki bakuncin gudanar da gasar a wannan karo. Jakadan Sin dake kasar Zimbabwe Huang Ping ya bayyana cewa, raya dangantakar dake tsakanin kasashen biyu yana da nasaba da mu'amalar dake tsakanin jama'ar kasashen biyu, ana fatan za a kara fahimtar juna da sada zumunta a tsakanin jama'ar kasashen biyu ta hanyar wasan.
ha
A nasa bangare, ministan wasanni na kasar Zimbabwe Makhosini Hlongwane, ya nuna godiya ga kasar Sin domin ta samar da gudummawa ga kasar Zimbabwe a fannonin wasan kwallon tebur, da iyo, da wasannin motsa jiki. Yana fatan jama'ar kasar Zimbabwe za su ji dadin wasan kwallon tebur kamar Sinawa. (Zainab)
ha
v Najeriya da Masar za su jagoranci wasu kasashen Afirka a gasar kwallon tebur da Jamus za ta karbi bakunci 2017-02-15 17:16:09
ha
v Kokarin ta ya ba ta damar cimma burinta na wakiltar Tarayyar Najeriya gasar wasannin Olympics na lokacin hunturu
ha
Image caption Dan sandan da ya kai harin ya bayyana kan shi da suna Oscar Perez a shafin sa na Instagram
ha
Wani jirgi mai saukar ungulu ya jefa bam a ginin kotun kolin Venezuela, a wani mataki da shugaba Nicolas Maduro ya kira fa aikin ta'addanci.
ha
'Yan sanda sun ce wani jami'insu ne ya dauki jirgin helikofta, kana ya jefa gurneti ta sama kan kotun kolin kasar.
ha
Hotunan da aka yada a shafukan sada zumunta, sun nuna yadda jirgin ya tashi sama ya yi shawagi a sararin birnin Caracas, sannan ya saki gurneti.
ha
An yi amanna da cewa jami'n dan sanda ya kwace jirgin ne, inda ya yi ta shawagi daga baya kuma sai aka ji karar fashewar gurnetin.
ha
Kasar dai na fama da rikice-rikicen siyasa da tattalin arziki, kusan kullum sai an yi boren kin jinin gwamnatin shugaba Nicolas Maduro tare da bukatar ya yi murabus.
ha
Fiye da mutane 70 ne aka hallaka, a tashin hankalin da boren 1 ga watan Afirilu da ya wuce, kamar yadda ofishin babban mai shigar da kara ya bayyana.
ha
Shugaba Maduro ya ce maharin da gurneti ya yi amfani, kuma ya sha alwashin jami'an tsaro za su kama masu hannu a kai harin.
ha
Shugaba Maduro ya shaida wa dandazon magoya bayan shi a wajen fadar gwamnatin kasar Miraflores ce wa ya bai wa jami'an tsaro umarnin tabbatar da zaman lafiya a kasar.
ha
''Nan ba da jimawa ba, za mu kama jami'in da ya tuka jirgin helikoftar, za mu kama duk wani mai hannu a harin ta'addancin da aka kai mana", inji shugaba Maduro.
ha
Jami'in dan sandan ya wallafa wani hoton bidiyo a shafin Instagram, ya kira kan shi da suna Oscar Perez, wasu mutane da fuskarsu ke rufe da kyalle dauke da makamai sun kewaye shi.
ha
Copyright © 2018 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba. Karanta tsarinmu game da bakin shafuka.
ha
Lokacin da wani limamin masallaci ya ga mutane sun shigo kauyensa da ke jihar Filato ranar Lahadi, bai yi wata-wata ba ya bude kofarsa ya karbe su.
ha
Mutanen da suka gudo kauyen nasa sun fito ne daga wani kauye mai makwabtaka da karamar hukumar Barikin Ladi, inda wasu da ake tunanin makiyaya ne suka shiga kuma suka yi kashe-kashe tare da lalata abubuwa.
ha
Kimanin mutum 262 limamin ya bai wa mafaka, inda ya shigar da mata cikin gidansa, maza kuma saka maza a masallaci.
ha
'Yan sanda sun ce mutum 86 suka mutu a hare-haren, amma mutanen kauyen sun ce wadanda suka mutu sun haura 200.
ha
Limanin ya shaida wa wakiliyar BBC cewar: "Na fara shigar da mata a cikin gidana domin boye su, sannan mazansu kuma na ba su mafaka a cikin masallaci."
ha
Da yawa daga cikin 'yan kabilar Berom sun tsere ne tare da wasu Musulman dake zaune a kauyen nasu zuwa kauyen dake kusa.
ha
'Yan bindigar sun samu limamin suna neman kiristocin da ya boye domin su kashe su, amma bai yarda ba.
ha