text
stringlengths
101
6.99k
language
stringclasses
1 value
Kwamishinan ya ce ba wai cutar ta gagari gwamantin jihar bane, ta yi haka ne domin ta tabbatar da ta samar da isasshen kariyar da ya kamata musamman ga yan makaranta kafin a bude su.
ha
Bayan haka kuma an canza wa marasa lafiya wurin jinya a asibitin gwamnati dake jihar domin samar musu da kariya.
ha
Idan ba a manta ba a cikin wannan makon ne likitoci a jihar suka gudanar da tattaki zuwa fadar gwamnatin jihar don nuna rashin jin dadin su game da mutuwar abokanan aikin su uku sanadiyyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa.
ha
Likitocin sun bayyana wa PREMIUM TIMES cewa a yanzu haka wani abokin aikin su na nan a kwance ‘rai kwa-kwai mutu kwa-kwai’ a asibitin Irruwa, jihar Edo.
ha
Likitocin sun ce sun yi wannan tattaki ne domin yi wa gwamnati barazana da nuna fushin su kan watsi da akayi da su da kuma rashin inganta fannin lafiya a jihar.
ha
Sun koka cewa duk shekara sai irin haka ya sami daya daga cikin ma’aikatan su wanda sakaci ne na gwamnatin a jihar.
ha
Bayan haka kuma babban darektan asibitin gwamnati dake jihar NAsarawa Joshua-Ndom ya bayyana cewa suna gwada jini wasu mutane uku da ake zargin sun kamo da cutar zazzabin Lassa a jihar.,
ha
Joshua ya ce gwamnatin jihar na iya kokarin ta don ganin cutar bai yadu a jihar ba sannan ya yi kira ga mutanen jihar da su kwantar da hankalin su.
ha
Aminu Baba on SAURARI: Dalilin da ya sa na maka Datti a kotu, ban amince a yi masa duka ba a Zariya – El-Rufai
ha
Mahmoud Suleiman, (iyan kagarko), on TARON PDP: Lema ta yage a taron PDP na yankin Arewa Maso Yamma, Namadi Sambo ya fice a fusace
ha
Fanni Select Category Babban Labari Bidiyo da Hotuna Duniya Kiwon Lafiya Labarai Labarai daga Jihohi Manyan Labarai Ra’ayi Rahotanni Shakatawa Wasanni
ha
Kopdar ga? Iya iya iya . . . 🐚: @darmaa.93 . . @scooter.school @scooterschool_solo @scooterschool_garut #vespaindonesia #scooterina #scooterindonesia #vespa #scooter #vespagram #instavespa #pelajar #pelajarindonesia #pelajarbervespa #piaggio #piaggiovespa #vespahobby #scooterhobby #vespacommunity #scootercommumity #streetphotography #vespaphotography #scooterschoolgarut #scooterschoolsolo #scooterschool
ha
Download RAWA A GIDAN BIKI AMARYA DA ANGO Episode 24 Mp4/3gp - Arewa 24h RAWA A GIDAN BIKI AMARYA DA ANGO Episode 24
ha
Turkiyya ta dauki matakin kare iyakokinta domin karfafa tsaron cikin gidanta dama kauda kalubalolin da ‘yan ta’addar PYD/YPG su ka kwashe shekaru su na aiyanarwa a kasar Siriya.
ha
Turkiyya ta dauki matakin kare iyakokinta domin karfafa tsaron cikin gidanta dama kauda kalubalolin da ‘yan ta’addar PYD/YPG su ka kwashe shekaru su na aiyanarwa a kasar Siriya. Da hakan ne Turkiyya ta fara kaddamar da hare-hare a yammacin Afrin. Da izinin shugaban kasar Turkiyya rundunar sojar kasar a ranar 20 ga watan janairu da karfe 5 na yamma sun ka soma kaddamar da hare-haren da akawa taken “Reshen Zaytun” domin kauda ta’addanci a yankunan Afrin din Siriya
ha
Afri da ke makwabtaka da Turkiyya, a kidayar jama’ar shekarar 2004 ta na da al’umma dubu 64,758, a yayinda yankin gaba daya ke dauke da al’umma dubu 175.092. A dalilin gwamatain Asad bata kaddamar da hare-hare a yankin ba, ya sanya ‘yan gudun hijira yada zango a yankunan Afrin. A yanzu haka ana hasashen mazauna yankin sun kai kusan dubu dari uku.
ha
Wannan yakin ya kasance gurin yada zangon kungiyoyin ta’addanci dake kwarara zuwa yankunan Madeterenian. Haka kuma kungiyoyin na ketawa ta tsaunukan Amanos domin isa Turkiyya da kuma fasa kwaurin makamai. Kawo yanzu dai sojojin kasar Turkiyya sunyi nasarar kashe fiye da ‘yan ta’adda 40 a yankin.
ha
Haka kuma rundunar sojan kasar ta yi nasarar tarwatsa maboya da ma’adanar makaman ‘yan ta’addar PKK/KCK/PYD-YPG har kusan 108 ta amfani da jiragen yaki 72.
ha
Wannan hare-hare mai taken reshen zaitin da Turkiyya ta soma tare da haddin gwiwar sojojin Siriya ma su zaman kansu, ta yi nasarar kauda ‘yan ta’adda daga yankunan da dama. Tsaunukan yankunan na daga cikin muhimman guraren da ake neman karbewa daga hannun yan ta’addar; a yayinda kawo yanzu anyi nasarar zagaye tsaunukar domin kange yan ta’addar YPG.
ha
A dai-dai lokacin da aka shiga cikin kwana na biyar da fara hare-haren, ‘yan ta’addar PKK/YPG sun fara buya a cikin fararen hula domin batar da sawu. Hana fararen hula kaura daga yankin da ‘yan ta’addar ke yi na gaskanta cewar su na amfani da su domin kange yakar su da ake gudanarwa.
ha
Baya ga matakan soja, ana kuma daukar matakan diflomasiyya domin samar da lumana a yankunan. Rasha na ci gaba da kare wasu sarararin samaniyar Siriya kamar yadda ta yi yarjejeniya da kasar. A yayinda Turkiyya ke kara dauklar matakan kare yankunan Afrin daga dukkan yan ta’adda.
ha
Turkiyya ta tattauna da kasashen Nahiyar Turai, kasashen yankin Gulf, Rasha da Amurka akan lamarin. Bugu da kari ta kira jakadojin kasashe daban-daban dake kasar a ma’aikatarta ta harkokin waje domin sanar da su akan hare-haren. A dayan barayin kuma, ma’aikatar harkokin wajen Turkiyya ta gana da Faransa akan yukurin ta na kai lamarin a gaban kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya, inda kuma ta kalubalanci yunkurin wasu masu goyon bayan ‘yan ta’addar PKK dake niyyar karar hare-haren a kwamitin nahiyar turai.
ha
Duk da Amurka ta fitar da bayanai daban-daban game da hare-haren reshen zeitin din, ana ganin cewa ba ta gamsu da hare-haren ba. Birtaniya, Jamus da NATO dai su na kallon hare-haren reshen zaitin din a matsayar halattacciya, A yayinda Rasha ke zargin Amurka da hadasa rikicin kasar Siriyar.
ha
Mayarda ofishin jakadancin Amurka na kasar Isra’ila daga Tel Aviv zuwa birnin Qudus da kuma zaben kasar Iraqin sun kasance lamurka biyu a gabas ta tsakiya da suka taba Turkiyya da duniya baki daya.
ha
Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan da jam'iyyarsa ta AK Parti sun bayyana alƙawuran da zasu yiwa al'ummar ƙasar idan suka lashe zaɓen da za'a gudanar a ranar 24 ga watan Yuni.
ha
Ƙasashe masu ƙarfi a duniya dama na yankunan Siriya sun mayar da Siriyar wajen gwada karfinsu, hakan ya biyo bayan faruwar rikicin cikin gidan ta Siriya a sanadiyar ƙalubalabtar gwamnatin Asad da al'umar ƙasar suka fara a shekarar 2011.
ha
A daidai lokacin da Turkiyya ke ƙoƙarin ɗaukar matakai akan iyakokinta zata kasance kuma cikin yanayin zaɓe, zata dai yi amfani da dan ƙarfin siyasa, soja da tattalin arziki da take dashi domin ƙalubalantar yunkurin Amurka akan canja tsarin yankin.
ha
Shafin Hukumar Gidajen Rediyo da Talabijin na Turkiyya Muna kawo muku wadannan labarai da shirye-shirye tare da hadin gwiwar wadannan kamfanunnukan dillacin labarai Anadolu Agency, (AA), Agence France-Presse (AFP), Associated Press (AP), Reuters, Deutsche Press Agentur (DPA), ATSH, EFE, MENA, ITAR TASS, XINHU. Ba a yarda wani ya yi amfani da wani bangare na labaran wannan shafi ba tare da samun izini ba. Hukumar TRT ba ta da alhakin abubuwan da ke cikin shafukan yanar gizon abokan huldarta na kasashen waje.
ha
Our kamfanin da aka located in Ningbo City, kasar Sin da kuma qware a Manufacturing jima'i toys da kuma jima'i tsana. Tare da wani gogaggen kuma sana'a tawagar, mun fitar dashi kayayyakin mu zuwa fiye da 100 na kasashe da yankuna a duk faɗin duniya, musamman Amurka, Jamus, Faransa, Japan, Australia, Itlay da kuma Spain. Har yanzu, muna da wasu jamiái a USA, JAPAN, Australia, ITLAY, SPAIN da dai sauransu, har yanzu muna neman karin agents.We ko da yaushe samar da mafi ingancin kayayyakin da ya fi sauri bayarwa da kuma mafi arha price to duk abokan cinikinmu.
ha
Domin binciken game da kayayyakin mu, ko pricelist, don Allah ka bar adireshin imel mana da za mu zama a cikin touch cikin 24 hours.
ha
An tsige Mustapha Sule Lamido daga sarautar shi bisa koken da karamar hukumar Birnin kudu ta shigar a cikin wata takarda da ta tura majalisar masarautar Dutse. Published: 03.05.2018; Ahmad Aliyu. Print; eMail ...
ha
#Repost @hanan_an_african_actress • • • • • Regrann from @hassan_giggs - Zaku Kasance tare da ADAM A ZANGO domin kallan Gawartaccen film din da kowa yake jira. film din da kowa ke maganar fitowarsa watau ''SARAUNIYA" wanda za a fara haska wa a Film House Cinema, Ado Bayero Mall, Shoprite Kano. Daga 17th August 2018 In-sha Allah. Story/screenplay @ibrahim_birniwa Executive producer @sanisule25 Set design/costume @tahiritahir_abba Asst directors @aleegumzak @aminusbono Producers @alhajisheshe @hanan_an_african_actress From the Director @hassan_giggs Cc @realalinuhu @adam_a_zango @asabemadaki @rikadawa3 @alhassan_kwalle @tindirki @bellohafizu @hadizansaima @kannywoodcelebrities @kannywoodexclusive @kannywoodscene @ali_nuhu_fans_club @sharpson10 @realabmaishadda @dahiru_a_k_nassarawa @saddiqsayaya @sani_candy @yunusamuazu1 @usmanmuazu20 @sunusi_oscar__442 @garzalimiko @shamsudaniya @nazir_danhajiya @dini____c.r.c @sunusi_oscar__442 @garzalimiko @nazifikala @nazir_danhajiya @misbahu_aka_anfara @shazalikamfa @baresiabubakar @official_sabby @ismail_naabba_afakallah @isah_ferozkhan @yaseenauwal @smalljezzy @sheik_isa_alolo @mdhikima_multimedia @js_inuwa_international_ltd @salisufulani10 @salisuchali @abduljalal_a_u_mafara @asabe_madaki_official_fans @ritetime_multimedia_ltd @nuracostume @real_tijjani_faraga @buharialameen @abubakar_s._shehu @tijjaniasase @nurahudu40 @nazifiasnanic @nazifikala @mediasuitetv @tyshaban - #regrann - #regrannj
ha
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
ha
Wani sabon fada ya barke a gabashin JDK tsakanin sojojin gwamnati da ´yan tawaye dake karkashin jagorancin tsohon hafsan soji Janar Laurent Nkunda. Gidan radiyon France International ya rawaito cewa an yi fadan ne a kusa da da garin Sake dake kan iyaka da Rwanda. Akalla sojoji 7 da farar hula daya aka kashe a wani harin da dakarun Janar Nkunda suka kai jiya asabar wanda shi ne irinsa na farko cikin wata daya. MDD ta ce sojojinta sun yi musayar wuta da ´yan tawaye. A halin da ake ciki dubban mazauna yankin sun tsere daga fadan da ake yi a garin an Sake.
ha
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
ha
Harin ta'addancin da aka kai a babban birnin kasar Burkina Faso na zama kalubale ga sabon shugaban kasa Roch Marc Kabore.
ha
A labarin da ta buga mai taken birnin Ouagadougou ya kadu, hari a Burkina Faso, kalubale ga sabon shugaban kasa Roch Marc Christian Kabore jaridar Neues Deutschland cewa ta yi:
ha
"Kasar Burkina Fasso ba ta taba fuskantar mummunan hari irin na ranar Jumma'a da ya halaka mutane kimanin 30 a birnin Ouagadougou ba. Shi ne kuma hari mafi muni cikin lokaci mai tsawo a yankin Yammacin Afirka wanda kuma ya auku a tsakiyar babban birnin da kawo yanzu yake da cikakken tsaro kuma ke maraba da baki. Yanzu dai kamar makwabciyarta Mali, dole ne Burkina Faso ta kwana da sanin fuskantar barazanar hare-haren ta'addanci. Sai dai muhimmin abu a matakin farko shi ne yadda shugaba Roch Marc Kabore zai tinkari wannan sabon kalubale.
ha
Afirka ta Yamma na neman dubarun yaki da ta'adda inji jaridar Die Tageszeitung a labarin da ta buga game da harin na birnin Ouagadougou.
ha
Ta ce tun bayan harin ta'addanci a babban birnin Burkina Faso, Ouagadougou, kasashen yammacin Afirka ke kokarin yin aiki tare da nufin ganin hare-hare na ta'addanci da ke kokarin gagarar kundila a yammacin Afirka ya zama tarihi. Tuni dai Firaministan Mali Modibo Keita da shugaban Jamhuriyar Benin Boni Yayi da ke zama shugaban kungiyar ECOWAS suka kai ziyara Ouagadougou a wani yunkuri na samun nagartattun hanyoyin yaki da kungiyoyin tarzoma a yankin na yammacin Afirka.
ha
A sharhin da ta yi jaridar Süddeutsche Zeitung ta ce yanayin zafin nan da ake wa lakabi da "El Nino" ya yi tsanani musamman a kudanci da kuma gabashin nahiyar Afirka, kuma yanzu haka sama da mutane miliyan 20 na neman taimako sakamakon rashin damina mai kyau saboda kamfar ruwa da yanayin zafin ya janyo.
ha
Jaridar ta rawaito hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya na cewa yanzu haka mutane miliyan 14 a kudancin Afirka ke fuskantar barazanar matsananciyar yunwa. Ta ce halin da ake ciki yayi muni a kasar Habasha da ke can yankin kahon Afirka inda ake fama da fari. Jaridar ta ce a bana mutane kimanin miliyan 10 a kasar ta Habasha za su dogara kan taimakon abinci daga ketare.
ha
Kwadagon yara don wayoyin salula na Smartphones har wayau dai inji jaridar ta Süddeutsche Zeitung tana mai nuni da sukar da kungiyar Amnesty International ta yi kan yadda ake amfani da yara wajen aikin hakar ma'adanan Cobalt a kasar Jamhuriyar Demokaradiyyar Kwango. Ta ce karfen na Cobalt na daga cikin karafa masu daraja da ake amfani da su wajen kera wayoyin salula na zamani, amma ana ci da gumin kananan yara wajen hakan wannan ma'adanan.
ha
Galabar da mata ke samu a siyasar kasashen Afirka da ziyarar nazarin halin tsaro a Mali sun dauki hankalin jaridu a Jamus.
ha
Ta tabbata cewa Najeriya ta kasance kasar da ta fi kowacce yawan matalauta yanzu a duniya duk da irin nasararorin da ake cewa nahiyar Afirka na samu a fannoni na ci gaba.
ha
Cutar Ebola da ta sake bulla a Jamhuriyar Dimokradiyyar Kwango da kokari da ake yi na tallafawa Nijar ta fuskar tsaro da 'yan gudun hijira sun dauki hankalin jaridun Jamus a wannan makon.
ha
119 Pulani (Pulbe) Bauchi, Borno, Jigawa , Kaduna, Kano, Katsina, Kebbi , Niger, Sokoto, Taraba, Yobe, etc.
ha
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
ha
Majalisar dokokin Jamus ta Bundestag ta tabbatar da Angela Merkel a mukamin shugabar gwamnatin Jamus karo na hudu a jere. Cikin abubuwa da ke gaban gwamnati har da batun alaka da Afirka da zuba jari.
ha
"Tuni aka fara daukar matakai. Tun a bara da kuma bara waccan muka yi sauyi a kason da muke bayar wa ga Afirka, wannan na zaman matakin farko tun ma kafin a cimma yarjejeniyar."
ha
Gwamnatin hadakar wadda jam’iyyun da ke cikinta basu sauya ba, ta samar da sabuwar doka ta masu zuba jari domin taimaka wa masu kananan da matsakaitan sana’o’i su zuba jari a Afirka, kana za a rage hadarin da kamfanonin ka iya fuskanta ta hanyar wani tsari na bayar da garanti da zai bayar da kariya ga kamfanonin Jamus misali idan wadanda suka ci bashinsu a kasashen ketare sun gaza biya. Gwamnatin na kuma tunanin yin gyara a fannin bayar da agaji kamar yadda Angela Merkel ta sanar. A hirarsa da tashar DW Daraktan cibiyar Arnold-Bergstraesser da ke birnin Freiburg a Jamus Andreas Mehler kana kwararre a kan Afirka, ya nunar da cewa idan aka yi la'akari da yarjejeniyar kafa gwamnatin hadakar da aka cimma a baya, za a ga cewa an fi yin batu a kan Afirka a wannan sabuwar yarjejeniyar. Sai dai game da batun zuba jari Mehler ya nunar da cewa:
ha
"Zan iya cewa zai yi wahala masu zuba jari daga Jamus su yi tururuwa zuwa Afirka fiye da a baya, kasancewar babu damarmakin kasuwanci masu yawa. Jamus na son kai kayayyakin fasaha zuwa Afirka wadanda kuma mafi akasari ba a bukatarsu a Afirkan."
ha
Kungiyoyi masu zaman kansu da ma jam’iyyar masu rajin kare muhalli ta The Greens, na yin taka tsan-tsan kan yarjejeniyar. Ministan raya kasashe na Jamus Gerd Müller wanda shi ne ya sanya hannu kan shirin taimaka wa kasashen Afirka na Marshall Plan, ya nunar da cewa shirin ne zai zama abu na farko da sabuwar gwamnatin hadakar za ta fi mayar da hankali a kansa, ta hanyar koyar da kanana da matsakaitan sana’o’i. Gwamnatin ta Jamus dai na son ta mayar da hankali sosai a yammacin Afirka da kuma yankin Sahel da ke fuskantar matsalar tsageru masu tsattsauran ra’ayin addinin Islama, da masu yin muggan ayyuka da suka hadar da safarar mutane zuwa Turai.
ha
Farin jini na Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel na kara yin kasa, yayin da jam'iyyar masu kyamar baki Alternative for Germany (AfD) ke kara samun karbuwa a tsakanin masu zabe a Jamus, a kuri'ar jin ra'ayin jama'a.
ha
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta sauke shugaban hukumar leken asiri na cikin gida na kasa Hans-Georg Maasen daga mukaminsa inda aka yi masa sauyin wurin aiki.
ha
Sharhi: Kalaman da ministan cikin gidan Jamus Horst Seehofer ya sake yi wa shugabar gwamnati Angela Merkel tuni ne kan masu ra'ayin mazan jiya a Jamus da ma a kasashen waje dangane da 'yan gudun hijira.
ha
Bayan taron da su ka gudanar jiya, a birnin Beyruth ministoci harakokin wajen ƙasashen larabawa sun nuna goyan baya, ga gwamnatin Labanon a dangane da shawara da ta bada ta hita daga wannan rikici.
ha
ƙasashen na larabawa sun nuna adawa da ƙudurin da Majalisar Ɗinkin Dunia ke shirin ɗauka, na samun tsagaita wuta.
ha
Ministocin harakokin wajen ƙasashen larabawa sun tura tawaga zuwa birnin New York, na ƙasar Amurika, inda za su halartar taron komitin sulhu na Majalisar Ɗinkin Dunia.
ha
Jikadan France a Majalisar DE la Sabliere, ya ce komitin a shire ya ke,, ya sake duba wannan ƙudduri, da France da kuma Amurika su ka gabatar wa Majalisar.
ha
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
ha
A yau jamaar Montenegro suke kada kuriar raba gardama,akan zabin yanci domin kawo karshen hadewarsu da Serbia.
ha
Bincike dai ya nuna cewa,da kyar ne a samu kashi 55 cikin dari na kuriun amincewa da rabewa daga Serbia kamar yadda kungiyar taraiyar turai ta bukata.
ha
Masu goyon bayan Serbia sun nuna cewa,akwai alaka mai muhimmanci tsakanin bangarorin biyu,amma masu goyon bayan yanci sunce janyewar Montenegro daga Serbia zai karfafa ci gabanta tare da gaggauta shigarta cikin kungiyar taraiyar turai.
ha
Ba da jimawan nan bane dai kungiyar taraiyar turai ta dakatar da tattaunawa da Serbia game da batun shigarta kungiyar,saboda ta gagara tsare Ratko Mladic da ake nema da aikata laifukan yaki.
ha
Majalisar ministocin FM Isra´ila Ehud Olmert ta amince a kawad da wuraren da aka toshe hanyoyi har 27 dake Gabar Yamma da Kogin da ke karakshin mamayen Isra´ila. Wannan mataki na daya daga cikin alkawuran da FM Olmert ya yiwa shugaban Falasdinawa Mahmud Abbas. Hakan zai ba da damar yin jigilar kayayyaki cikin yankunan na Yammacin Kogin Jordan inda aka toshe hanyoyi da kakkafa daruruwan wuraren binciken ababan hawa. A halin da ake ciki Abbas ya na birnin Amman inda zai gana da sarki Abdullah na Jordan, wanda ya fara wani yunkurin yin sulhu tsakanin Abbas da FM Falasdinawa Isma´il Haniya. Rahotanni sun nunar da cewa Haniya zai je birnin na Amman don amsa gayyatar sarki Abdullah.
ha
Ku zabi shugaba Buhari domin cin gajiyar kujerar sa a shekarar 2023 - Wani Jigo na jam'iyyar PDP ga Inyamurai ▷ NAIJA.NG
ha
Ku zabi shugaba Buhari domin cin gajiyar kujerar sa a shekarar 2023 - Wani Jigo na jam'iyyar PDP ga Inyamurai
ha
Wani jigo na jam'iyyar PDP kuma tsohon shugaban majalisar dokoki na jihar Abia, Honorabul Martins Azubuike ya bayyana cewa, gajeruwar hanya da ya kamata inyamurai su bi domin samun shugaban kasa dan kabilar Ibo a shekarar 2023 ita ce, goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari a neman takarar sa tta karo na biyu.
ha
Tun shekaru aru-aru, 'yan kabilar Ibo ke burin ganin an samu shugaban kasar Najeriya dan kalibar ta su, wanda har ila yau basu yasar da wannan burin na su ba.
ha
KARANTA KUMA: Biyafara: Tayar da kayar baya na Kanu ta na jefa 'yan kabilar Ibo miliyan 11.6 cikin hatsari - Kalu
ha
Azubuike wanda shine shugaban kungiyar magoya bayan shugaban Buhari a jihar Abia, ya bayyana hakan ne yayin da shugaba Buhari ya kai ziyara a yankunan Kudu maso Gabashin kasar da cewa kungiyar kabilar Ibo ta Ndigbo tana goyon bayan shugaba Buhari a yakin sa na neman kujerar shugabancin kasar a karo na biyu.
ha
Shugaban kungiyar ya kuma kara da cewa, hakan zai baiwa 'yan kabilar dama a shekarar 2023 wajen samar da shugaban kasa dan kabilar ta su.
ha
A yayin da zaben shekarar 2019 ke karatowa, kowanne dan siyasa na neman tudun dafawa da zai kaisa ga gaci, kamar yadda bahaushe ke cewa kowanne Allazi da na sa Amanu, sai dai a nan, Ministan al’amuran Mata, Aisha Alhassan na cikin tsaka mai wuya.
ha
NAIJ.com ta tabbatar cewa sanannen abu ne tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ne maigidan Aisha Alhassan, ya yi dawainiya da ita sosai, amma a yanzu shugaban kasa Muhamamdu Buhari ne maigidanta a gwamnantance.
ha
Idan za’a tuna a shekarar data gabata ne aka hangi Ministar a gidan Atiku tana tabbatar masa da mubaya’a, inda tace ta yi alwashin ba zata goyi bayan shugaba Buhari ba koda zai sake tsayawa takarar shugaban kasa a shekarar 2019, a cewarta Atiku zata mara ma baya.
ha
Sai dai a yan kwanakin nan kuma sai aka jiyo Minista Alhassan tana cewa 2019 sai babu Buhari, inda take karawa da cewa gwmanatin APC za ta cigaba da mulkin Najeriya din din din har sai Mahadi ya bayyana.
ha
“Duk wanda ya tsaya takara da Buhari zai bata lokacinsa ne kawai, don kuwa Buhari zai lashe zaben shugaban kasa a 2019, kuma APC zata mulkin Najeriya na dindindin, nima zan sake tsayawa takarar gwamnan jihar Taraba.” Inji ta.
ha
Da wannan a iya cewa Aisha ta shiga tsaka mai wuya, don kuwa zata bi Atiku ne dake neman kujerar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, ko kuwa za ta bi Buhari dake jam’iyyar APC, domin a yanzu haka tsayuwar gwamnen Jaki ta yi.
ha
Shugaba Muhammadu Buhari yana ganawa da shugaba Donald Trump a yanzu a ofishin Oval office a fadar White House.
ha
Wannan ganawar da sukeyi zai taimaka wajen karfafa abokantakar Najeriya da Amurka wajen habakan tattalin arziki, yakan ta'addanci, tsaro da tabbatar da zaman lafiya.
ha
NAIJ.com ta kawo muku rahoton cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai gana da shugaban kasan Amurka, Donald Trump, a birnin Washington DC a yau Litinin, 30 ga watan Afrilu, 2018.
ha
Game da cewar jawabin fadar White House, za su tattauna kan yaki da ta’addanci, rashin tsaro, cigaban tattalin arziki da kuma cigaba demokradiyya musamman zaben da za’ayi a watan Fabrairu mai zuwa.
ha
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
ha
Attajirin Kasar Afrika gaba daya watau Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa burin sa shi ne ace duk Nahiyar nan ta bakaken fata babu wanda ya kai sa yawan kyauta da alheri.
ha
Shugaban Kamfanin na Dangote da yake jawabi jiya a Jihar Nasarawa jiya inda ya ba Mata 13, 000 jari yace ba burin sa kurum ace ya fi kowa kudi ba ne, Dangote zai so ace duk Afrika babu wanda yake taimakon Talakawa irin sa.
ha
Aliko Dangote ya rabawa mata a Garin Lafia kudin da ya kai Naira Miliyan 130 domin su kama abin yi. Dangote yace zai cigaba da batar da kudi na sa ne wajen ganin ya gyara rayuwar Talakawan da su ka shiga wani hali a Kasar.
ha
Alhaji Dangote ya maida hankali ne kan samar da ilmin zamani da lafiya da abinci mai lafiya da kuma samawa marasa hali sana’a domin su rike kan su. Gidauniyar ta rabawa Mata 13, 000 kudi har N10, 000 domin su fara kasuwanci.
ha
Hamshakin ‘Dan kasuwar dai ya kafa gidauniyar nan ta sa da ke taimakon jama’a ne tun a 1993. Dangote yace babban burin sa ne ya ga rayuwar al’ummar gida Najeriya da ma Afrika sun amfana kwari da gaske daga wannan shirin na sa.
ha
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
ha
- Tashin hankali ya kunno kai a satin da ya gabata inda yan sanda da jami'an hukumar yaki da rashawa suka bayyana a gidajen Bukola Saraki da Ike Ekweremadu
ha
- 'Yan sanda sun taimakawa wani bangare na majalisar jihar Benue a yunkurin tsige Gwamna Samuel Ortom
ha
Tunkarowar zaben 2019 ne yasa gwamnatin tarayya ta takurawa yan adawa inda take amfani da jami'an tsaro gurin bata yanayin siyasar kasar.
ha
A satin da ya gabata ne jami'an yan sanda da na hukumar yaki da rashawa suka tsinkayi gidajen Bukola Saraki da Ike Ekweremadu, shugaban majalisar dattawa da mataimakin shi da sanyin safiya.
ha
Saraki ya tsallake tarkon in da ya samu shiga majalisar tare da jagorantar sanatoci 14 na APC zuwa jam'iyyar PDP da African Democratic Party. Amma Ekweremadu bai samu damar tsallake tarkon ba.
ha
Wannan mummunar dabi'a na faruwa ne a duk shekaru 4,lokacin da zabe ya gabato. Burin cigaba da zama a kan kujerun ke jawo hakan.
ha
Sati daya da ya gabata, yan sanda sun rufe majalisar jihar Benue, amma kuma Gwamna Ortom ya canza sheka da ga APC zuwa PDP.
ha
A zabubbukan da suka gabata, yan Najeriya sun dandana irin wannan izaya da jam'iyya mai mulki ke gasa musu, wanda akan hakan ne Buhari yayi kamfen din kawo canji amma sai gashi a yanzu ma bata canza zani ba.
ha
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
ha
Kaico: Aukuwar wani Hatsarin Jirgin kasa ta yi matukar muni da rayuka suka salwanta, fiye da 70 sun jikkata
ha