text
stringlengths
101
6.99k
language
stringclasses
1 value
Shekaru na bidiyo na yanar gizo sun kasance masu daraja, yanayin ya canza tare da zuwan samfurin duniya, ra'ayi na masu zane-zane sun canza, fahimtar ma'anar jagora ya bayyana. Hotunan hotuna na Rashanci na mutane masu ban sha'awa suna jin dadi a kan layi, an ba da labari: 10000 hotuna an cire su. Gina harsunan mahimmanci na rubutun ya ɗauki wata daya.
ha
Ba daidai ba ne a yi tunanin cewa kawai 'yan mata ne mashawar busa-bamai. Daga cikin mafi kyau m m gay zane mai ban dariya anime za ku ga kanka, h ...
ha
Kowane mutum, ba tare da la'akari da shekarunsa ba, a kalla sau ɗaya tunanin game da jima'i da ƙauna da zafi. Don mafarkin irin wannan ni'ima ...
ha
A ina, kamar yadda aboki na aboki na aboki zai iya shakatawa? Ya san da yawa game da ku, domin kun san juna har dogon lokaci. Seich ...
ha
Kuna ƙaunar abin da ya faru na masu masoya blue? Bidiyon zaɓi na gay disney tada kowane cell of your jiki, tilasta yanayin da ...
ha
Dubi halatta ga mutanen da suka kai shekaru mafi yawa, sauran zasu bar hanyar. Yana da matsala don ƙayyade abubuwan da za a zaɓa na 'yan tsirarun jima'i, kallon labarin da marubuta suka ɗauka, da turare na taimakawa, kwarewar mashawarta waɗanda suke hulɗa da jima'i tare da kuskuren - auren da ke lalata suna, taimakawa. Ayyukan farko: shahararrun muhalli, masu ziyartar ban sha'awa sun bambanta, muna ƙoƙarin la'akari da tsarin halittar. Bidiyo mai ban dariya game da jima'i na jima'i - abin nishaɗin mutanen da ba na al'adu ba. Mahaliccin masu zane-zane, maƙarƙashiya ya zama mai ban sha'awa, mai gamsarwa ga mai duba ɗan kishili wanda ya cire hankali ta kallon bidiyo. Saurin tunani a wasan kwaikwayo na wasan kwaikwayon ya haɗu da tunanin, duba tare da abokai, kamfanin. A yanke shawara mai kyau don kallo, yin tasiri a cikin yanayin rayuwa.
ha
Hanyoyin da za su iya ji dadin ko da datti da kuma rufin da kowannensu zai iya yi da farin ciki. Babu wani abin damuwa ...
ha
Abubuwan da suka samu nasara daga bidiyon murnar zane-zane, sananne a ko'ina cikin duniya. Simpsons na gays kuka game da emancipation da kauna ga wuya ...
ha
Zane-zane mai laushi na wani ɗan littafin gaywa game da zalunci da hannun wani maƙwabcin abokinsa na abokin tarayya, wani lokaci zai iya kai ga ainihin ...
ha
Abin da za a yi da safe, idan a cikin aikin ba zato ba tsammani ya sanar da kariya, kuma kafin gaba dayan, wanda ake buƙatar ka cika? Safiya ya zama ...
ha
Watch porn lady bug - labari mai ban mamaki yana faruwa a duwatsu inda bug ke neman wani kasada a kan jakar. A kan abin nadi aiki ...
ha
Muna gabatar da zane-zane na zane-zanen da ake yi wa masu baƙi a Rashanci zuwa zane mai zane-zane: batutuwan jariri uku - shahararrun masu kyawun kan ...
ha
Gabatarwa na 1 ba tare da yin rajista ba, yana fitar da sha'awa ga masu sukar lalata. Serial Barboskins batsa - kõma bisa ga pop ...
ha
Hotuna mai suna Cartoon prostokvashino dangane da shahararren mutanen Rasha. Prostokvashino ya kirkiro ƙauyen Rasha, inda A ...
ha
Hotuna: yadda za a yi amfani da zane-zane na dragon - ya ƙunshi jerin nau'in 4, fiction na raye-raye ga matasa. Duba ...
ha
Dukkan batutuwa na zane-zane na hotuna da jima'i a kan shafin yanar gizon sun kasance masu ƙyama. (s) 2018
ha
wh0cd390954 [url=http://cephalexin18.world/]cephalexin[/url] [url=http://plavixmedicaid.doctor/]plavix coumadin[/url]
ha
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
ha
Hukumar Lafiya ta Duniya wato WHO ta ce kimanin mutane miliyan daya da dubu 250 ne ke rasa rayukansu duk shekara sakamakon hatsura
ha
A rahoto da ta fidda hukumar ta ce galibin asaran rayuka da ake samu sakamakon hatsuran na faruwa ne a kasashen masu tasawo ciki kuwa har da Amirka da Najeriya.
ha
A cikin rahoton da ta fidda mai shafi 340, WHO din ta ce abubuwa da dama ciki kuwa har da rashin bin ka'idar tuki da tsufan da ababen hawa suka yi musamman ma a kasashen da ke nahiyar Afirka, da kuma gudun fiye da kima ne, sune ke haifar da hatsura a kan titunan wadannan kasashe.
ha
A zantawarsa da DW Dr. Etienne Krug da ke kula da sashen da ke sanya ido kan cutuka da nakasa da kuma kiyaye hatsura, ya ce baya ga direbobin da hatsura ke shafa, mutane da ke tafiyar kafa da masu kekuna da babura, sua daga cikin wanda wannan matsala ke rutsawa da rayuwarsu.
ha
"Afirka na daga cikin wuraren da wannan matsala ta fi kamari, a Afirka ne har wa yau aka fi samun yawan mutuwar mutanen da ke tafiya a gefen tituna. Duk da cewar akwai ci-gaba a wasu bangarori, amma fa hakan bai taimaka wajen kawar da matsalar ba, musamman ma dai ta kiyaye lafiyar mutane".
ha
Tarayyar Najeriya dai na daga cikin kasashen da rahoton na WHO ya ambata, a matsayin wanda matsalar samun hatsura kan tituna ta fi kamari. Wannan ne ma ya sanya na tambayi Dr. Krug dalilin da ya sanya ake samun wannan matsala, duk kuwa da yunkurin da hukumomi suka ce suna yi na kiyaye hatsari, musamman a rubu'in karshe na kowacce shekara.
ha
"Ya ce ba ko wane fasinja ne ke mutunta dokar sanya belt na kariya a cikin mota a Najeriya. Ko kuma kauracewa yin tuki bayan kwankwadar barasa. Baya ga wannan kuma akwai batu na ingancin motoci, domin kuwa akwai su da dama a kan tituna, yayin da sabbin basu da abubuwan da ke taimakwa wajen kariya idan hadari ya auku."
ha
Yayin da rahoton na WHO ke nuni da irin yawaitar hatsuran da ake samu Najeriya sanadiyyar matsalolin da Dr. Krug ya shaidar, Aliyu Wada Rurum jami'i a hukumar KAROTA da ke kula da kai-komo na ababen hawa a jihar Kano, wadda ke kan gaba wajen yawan al'umma a Najeriya. Ye ce matakan da suke dauka a baya-bayanan sun taimaka wajen rage matsalar, kuma nan gaba ne ma za a fi ganin tasirinsu.
ha
Rahoton na WHO ya bukaci da a maida hankali wajen tilasta wa mutane su yi abinda ya kamata, yayin da suke kan tituna musamman ma abin da ya danganci sanya hular kwano, bin ka'idar titi da sanya jami'an tsaro da za su tabbatar direbobi sun gujewa yin gudun da ya wuce kima.
ha
Hukumar tantance kasashen Afrika daga cutar shan inna ta bayyana cewa Najeriya sai ta kara dagewa kafin kaiwa ga matakin samun amincewar ta kawar da cutar ta Polio tsakanin al'umma.
ha
Rahotanni daga Jamhuriyar Nijar na cewa annobar cutar kwalara da ta barke a cikin jihar Maradi ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 13 kaman yadda cibiyar Majalisar Dinkin Duniya ta OCHA a Nijar ta sanar.
ha
Kungiyar ma'aikatan lafiya a Najeriya ta yi barazana cewa ba za ta kai dauki ba, ko da bukatar gaggawa ta taso saboda fargabar Ebola sakamakon ci gaba da yajin aiki da suke yi don neman karin kudade.
ha
Eritrea ta bukaci majalisar Dinkin Duniya da ta kwashe yanata ta bar kasarta _ Siyasa _ DW _ 07.12.2005
ha
Cikin wani mataki da ake ganin zai kara shafar dangantaka tsakanin Eritrea da Majalisar Dinkin Duniya tare da tsoron sake barkewar fada a bakin iyakarta da Habasha,kasar Eritrea ta baiwa maaikatan majalisar Dinkin Duniya kwanaki 10 da su kwashi ya nasu ya nasu su bar kasar.
ha
Cikin wata wasika da gwamnatin Eritrea ta aikewa majalisa tace,maaikatan majalisar da suka fito daga kasashen Amurka,Canada da kuma Turai,ciki harda kasar Rasha, an basu waadin kwanaki 10 da su bar kasar.
ha
Wasikar tace wannan oda ta shafi dukkan maaikata na kasashen da aka zaiyana koda kuwa wane irin aiki suke yi a kasar ta Eritrea.
ha
Wasikar wadda aka aika da kofinta zuwa ga kanfanin dillancin labarai na AFP,tana dauke da sanya hannun kanar Zecarias Ogbagaber,jamiin hulda na Eritrea a Majalisar Dinkin Duniya.
ha
Yace wannan mataki an dauke shine sakamakon wata shawara da gwamnatin Eritrea ta yanke game da wasu jamian majalisar,amma bai baiyana ko wadanne dalilai ne ba.
ha
Ba a dai tabbatar da yawan maaikata da korar ta shafa ba,amma jamian diplomasiya sunce kimanin maaikata 100 na majalisar sun fito daga kasashen da Eritrean ta nemi su bar mata kasarta.
ha
Duk da cewa wasikar bata baiyana dalilan korar jamian majalisar dinkin duniyar ba daga Eritrea,amma akwai alamun hakan ba zai rasa nasaba da rashin jin dadi da barazanar da komitin sulhu yayi ba,na lakabawa Eritrea takunkumi har sai ta sassauta dokarta akan sintiri na jamian majalisar.
ha
Su dai kasashen Amurka,Rasha da kasashen Turai da dama,membobi ne na komitin sulhun,wadda ta jefa kuria a ranar 23 ga watan nuwamba,tana mai barazanar dora takunkumin tattalin arziki dana diplomasiya akan Eritrea da Habasha muddin dai sun koma yaki akan bakin iyakokinsu.
ha
Hakazalika komitin sulhun ya gargadi Eritrea cewa zata fuskanci horo na majalisar,har sai ta kawadda dokar hana sintiri ko zirga zirga ga jamian majalisar da suke aiki a kasar.
ha
A watan oktoba daya gabata ne Eritrea ta haramtawa jirage masu saukar angulu na majalisar yin shawagi a sararin samaniyarta hakazalika ta hana jamianta yin sintiri a bakin iyakokinta da Habasha.
ha
Tun daga wancan lokacin ne,maaikatan Majalisar Dinkin Duniya suka samu cikas ga gudanar da aiyukansu a kusan kashi 60 na yankunan da aka kebe zasu gudanar da aiyukansu a cikinsu,hakazalika sun bada rahoton zirga zirga na sojoji daga bangarorin biyu inda suka ce akwai alamar sake barkewar yaki tsakaninsu.
ha
Kasashen Habasha da Eritrea, sun gwabza mummmunan yaki tsakaninsu daga shekarar 1998 zuwa 2000 akan batun iyakokinsu,kuma a yan watannin baya bayannan,gwamnatin Eritrea tayi gargadin cewa akwai yiwuwar barkewar wani sabon rikici saboda gwamnatin Habasha taki amincewa da yarjejeniyar da ta shata sababbin iyakokin kasashen biyu.
ha
Wasu kungiyoyin kasa da kasa masu fafatuka sun saka kaimi ga gwamnatin Jamhuriyar Nijar saboda neman sakin 'yan fararen hula a wata budaddiyar wasikar da suka aike ga shugaban kasar.
ha
An kama wasu mata bakwai masu fafutukar kare 'yancin mata a kasar ta Saudiyya bayan da aka zargesu da sukar manufofin gwamnati da kuma yunkurin kafa wata kungiya mai zaman kanta don yakar cin zarafin mata.
ha
Ma'aikatar lafiya ta Jamhuriyar Demokradiyar Kongo ta sanar da mutuwar wasu mutane biyu daga cutar Ebola da kuma wasu bakwai da sabon bincike ya nunar cewa suna fama da cutar mai saurin kisa.
ha
(A ce musu):"Ku ɗanɗani fitinarku, wannan shĩ ne abin da kuka kasance kunã nẽman zuwansa da gaggãwa."
ha
Sunã mãsu dĩbar abin da Ubangijinsu Ya bã su. Lalle sũ, sun kasance mãsu kyautatãwa a gabãnin haka (a dũniya).
ha
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
ha
A wani abun da ke nuna alamun danbar rikici a cikin jam'iyyar APC mai mulki, a karo na biyu shugaban majalisar dattawan kasar Bukola Saraki ya kaurace wa zaman kotun binciken kadarori ta gwamnatin Najeriya.
ha
Sannu a hankali dai batu na shari'a na neman rikidewa ya zuwa na siyasa a tarrayar Najeriya, inda da ranar Litinin din nan kotun da ke shari'ar kaddarori na jami'an gwamnati ta share tsawon wuni a cikin shari'ar shugaban majalisar amma kuma ba tare da ganin keyarsa cikin zauren kotun ba.
ha
To sai dai kuma harabar kotun ta koma dandali na magoya baya da suka cika harabar kotun suna wake waken goyan baya a gareshi da tsinuwa ga daya a cikin jiga jigan jam'iyyar Bola Ahmed Tinubu.
ha
Tuni dai Sarakin da kotun ta zarga da karya wajen bayanan kadarorinsa a shekaru 12 da suka gabata ya kira siyasa da kokari na ganin bayansa a bangaren wasu 'ya'yan jam'iyyar tasa ta APC.
ha
Magoya bayan na Bukola Saraki dai na ambato Bola Ahmed Tinubu da kuma Nasiru Ahmed El Rufa'i da ke zaman gwamnan jihar Kaduna a yanzu a matsayin masu tunanin Sarakin ba shi da sarari a cikin jirgin APC da ke sararin samaniyar Allahu a yanzu.
ha
Abun kuma da a cewar Tukur Ibrahim El Sudi da ke zaman mashawarcin na Saraki kan harkar shari'a ya sa su bakin rai bakin fama da nufin tabbatar da kare 'yancin nasa da ma mummunar guguwar siyasar da ke dada turnuku a yanzu.
ha
Akalla 'yan majalisar dattawan kasar 55 ne da mafi yawansu ke zaman 'ya'yan jam'iyyar PDP ta adawa ne suka gana suka kuma ce suna da yakini na kare shugaban nasu da suke zargin fadar gwamnatin kasar da hannu a kokari na rushe masarautar ta Saraki.
ha
To sai dai kuma wata sanarwar fadar gwamnatin kasar dai ta ce babu hannu a cikin rikicin na Saraki, kuma shugaba Buhari ba shi da niyar tsoma baki da nufin hana doka kan aikinta.
ha
A tunanin Bello Sabo Abdulkadir da ke zaman manazarcin harkoki na siyasar kasar, gwagwarmayar cikin APC na iya kaiwa ga illa babba ga makomar jam'iyyar anan gaba.
ha
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar APC mai mulki a tarayyar Najeriya.
ha
Gwamnatin Najeriya karkashin APC ta ce ko a jikinta game da sauyin sheka da Sanata Bukola Saraki ya yi. Dama fadar gwamnati na zarginsa da yi mata zagon kasa.
ha
Fitar da 'yan takarar neman shugaban kasa da manyan jam'iyyu biyu na PDP da APC suka yi a Najeriya ya nuna fafatawar da za’a yi a 2019, abin da ka iya sauya yakin neman zabe a kokuwar kaiwa ga samun shugabancin kasar.
ha
Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
ha
Gwamnatin kasar Iran ta sanar da kin amincewa da shawarar kasar Rasha na kawo karshen sa toka sa katsi a game da shirin ta na makamashin nukiliya. Fadar Mosco ta bada shawarar sarrawa Iran makamashin na Uranium a kasar Rasha domin kawar da shakku da ake cewa Iran na shirin mallakar makamamin kare dangi. Kakakin maáikatar harkokin wajen Iran Hamid Reza Asefi yace Iran ba ta shirin yin watsi da ikon ta na sarrafa makamashin na Uranium na lumana. Hukumomin kasar Rasha sun ce zasu yi nazarin wannan matayi da Iran din ta dauka. A bangare guda kuma shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi kira da a samo hanyoyi na diplomasiyya domin sulhunta rikicin nukiliyar ta Iran. Angela Merkel ta baiyana hakan ne a yayin wata ganawa da shugaban kasar Masar Hosni Mubarak a birnin Berlin. Merkel ta ja hankalin kasashen duniya su kaucewa rarrabuwar kawuna da aka fuskanta a baya lokacin da Amurka ta afkawa Iraqi da yaki a shekara ta 2003. Shugaban kasar Iran Mahmoud Ahmedinejad yace Iran na iya saukowa daga matsayin da ta dauka idan har aka yi adalci a sasanta batun nukiliyar.
ha
A yayin da mafi yawan mazauna yankin Gaza har yanzu suke fama da matsananciyar wahala sakamakon mamayewa da toshe yankin su da Israila tayi, amma ga mazauna Israila din yakin Gaza abu ne da ya zama tarihi
ha
Schlomi Eldar ya kasa mantawa da yakin da ya gudana a yankin Gaza, saboda haka ma ya shirya wani film da zai nunar da yadda dangantaka take, tsakanin yan Israila da Palesdinawa. Dan jaridar yana fatan nuna wannan film cikin watan Fabrairu a lokacvin bikin nunin fina-finai na Berlin da ake kira Berlinale.
ha
Tsawon shekaru ashirin Schlomo Eldar yana gabatar da rahotanni daga yankin Gaza, tareda bankado al'amura fiye da ko wane dan jarida na Israila. Duk da haka yace wnnan yaki na Gaza abu ne da ya dace, saboda haka ma sukan da yayi wa matakan Israila a yankin na Gaza lokacin yakin bai zama mai tsanani ba.
ha
Yace ina ganin cewar wani bangare na yan Israila suna da ra'ayin cewar wataklila Israila ta gwada karfin da ya wuce gona da iri a lokacin yakin a Gaza, saboda yawan wadanda suka mutu a yakin na Gaza sun kai 1400. Ina ganin duk da burin Israila na kawo karshen hare-haren rokoki daga yankin na Gaza, amma mun wuce gona da iri.
ha
Daga hbangaren Israila kuwa, ana ganin yakin ya sami matukar nasara. Tun bayan kawo karshen sa hare-haren rokokin daga Gaza zuwa Israila sun ragu da misalin kashi casa'in cikin dari. To sai dai duk da haka, ana ci gaba da samun hare-hare na rokoki samfurori dabam dabam a kullum daga yankin. Tun bayan yakin Palesdinawa sun harba rokoki har sau dari biyu da arba'in da biyu zuwa Israila. Yan kalila ne daga cikin su suka sauka a wuraren da mutane suke zaune, babu kuma mutum ko daya da ya rasa ransa. A daya hannun, sojojin Israila sun kai hare-hare 143 zuwa Gaza, musamman a wurare malakar Hamas da hanyoyi na karkashin kasa da akan yi amfani dasu domin sumogar makamai da kan su kansu yan sari ka noke na Palesdinawa. Hukumar kididdiga ta rundunar sojan Israila taki baiyana yawan Palesdinawan da suka mutu sakamakon wadannan hare-hare.
ha
Saboda haka ana iya cewar yaki tsakanin Palesdinawa da Israila dai bai kare ba, duk da haka mazauna yankunan na Palesdinawa da na Israila suna ganin al'amura yanzu dai sun dan sassauta.
ha
Tashin hankali yana iya sake tabarbarewa a ko wane lokaci a yankin na Gaza. Rundunar sojan Israila ma tace tana shiryawa yiwuwar sake tashin yaki karo na biyu a yankin tsakanin ta da Hamas. A nasu bangaren yan kungiyar ta Hamas sun yi amfani da shekara guda tun bayan kawo karshen yakin domin kara daurawa kansu damarar makamai, inmda ma suke gwada wasu rokoki dake iya kaiwa nisan kilomita 60 daga inda aka harba su. Wato a takaice nan gaba suna iya sauka Tel Aviv ko a tashar jiragen saman Ben Gurion.
ha
Yan Israila kusan a ce sun manta da yakin Gaza, inda a garesu, wannan al'amari ne da ya faru kuma ya wuce. Abin da suke gani shine: yakin dai ya zama wajibi kuma an yi shi, an kuma sami nasarar sa. Babban abin dake damun su a zuciya shine, yiwuwar harin makaman nuclear Iran zuwa kasar ta Israila. Jael misali, mai wnai dan karamin kantin sayar dfa taba a Tel Aviv dake cewa:
ha
Babu shakka ina zaune ne cikin tsoro. Ina cikin tsoro matuka, kuma ina fata ba za'a kai matsayin da har za'a kawo mana irin wnanan hari ba. Ina fatan za'a dauki lokaci mai tsawo ba'a kai ga haka ba.
ha
A daya hannun, mai sharhi cikin jaridar Haaretz Aluf Benn yace wajibi ne duka yan Israila su yarda da cewar zasu ci gaba da fuskantar barazanar nuclear daga Iran saboda babu mai iya sanin irin barnar da zata biyo bayan duk wani hari da Israila zata kai kan tashoshin nulea da kasar Iran din take mallaka.
ha
Daf da zaben shugaban kasar da ake gudanarwa a Rasha, halin da ake ci na zaman doya da man ja tsakanin Rasha da kasashen Turai ya sa manazarta na hasashen cewar akwai bukatar Jamus ta sake fasalin huldarta da Rasha.
ha
Rasha ta kuma dauki matakin rufe ofishin diplomasiyyar kasar da ke birnin Moscow, biyo bayan abun da ta kira" tunzurata" da Birtaniyar ta yi dangane da gubar da aka sawa tsohon jami'in leken asirinta da 'yarsa.
ha
Duk da bambamce-bambamce game da manufofin tattalin arziki da na zamantakewa shugabannin kasasken KTT sun kuduri aniyar cimma wata madafa a takaddamar da suke yi akan kasafin kudin kungiyar a wannan shekara. Shugaban gwamnatin Jamus mai barin gado Gerhard Schröder ya ce yanzu sun kusa cimma wata yarjejeniya bisa manufa bayan shawarwarin da shugabannin kungiyar suka yi a birnin London game da aiwatar da canje canje da suka dace da gasar cinikaiya na kasa da kasa. A lokaci daya Schröder ya ce sabuwar gwamnatin Jamus ba zata iya daukar alkawarin ba da karin gudummawar kudi ba. Da farko dai hukumar kungiyar EU ta ba da shawarar zuba kudi Euro miliyan 500 a duk shekara cikin wani asusu, don tinkarar duk wani kalubale da za´a fuskanta sakamakon canje-canjen da ake aiwatarwa.
ha
She said the APC won in Birnin-Gwari, Giwa, Igabi, Ikara, Kaduna North, Sabon-Gari, Kagarko,Kubau, Kudan, Lere, Makarfi, Sanga, Soba and Zaria, while the PDP won in Jema’a, Kachia, Kauru and Zango-Kataf.
ha
28A ka baaradenw y'a suu ta ka taga n'a ye Zeruzalɛmu, wotoro kɔnɔ. U y'a suu don Dawuda ka ciin na, a faaw ka kaburu kɔnɔ.
ha
Mutane har dubu 75 suka yi cincirindo jiya asabar a nan birnin Washington domin yin zanga-zangar batutuwa da dama, ciki har da goyon bayan da Amurka take bai wa Isra'ila, da kuma manufofin tattalin arziki na manyan kamfanonin duniya.
ha
A wajen wani gangamin nuna goyon baya ga Falasdinawa da aka yi dab da fadar White House, masu zanga-zanga sun yi Allah wadarai da firayim ministan Isra'ila, Ariel Sharon, suka kuma bukaci da lallai Amurka ta tilastawa Isra'ila ta fice daga cikin yankunan Falasdinawa.
ha
A kofar inda Bankin Duniya da Asusun Lamunin Kudi na Duniya suke yin taronsu kuma, 'yan zanga-zanga sun yi kira ga kasashe masu arziki ad su soke bashin da suke bin kasashe matalauta. 'Yan zanga-zangar suka ce cibiyoyin kudin suna fifita riba fiye da ukubar da jama'a ke sha, suka kuma yi kyalle da wani balo-balo mai tsayin mita 10, wanda aka zana taswirar duniya a jiki, aka kuma rubuta cewar "ta sayarwa."
ha
Daga bisani, dukkan 'yan zanga-zangar sun hadu suka yi maci har zuwa farfajiyar majalisar dokokin Amurka. 'Yan sanda sun ce an gudanar da wannan zanga-zanga lami lafiya, kuma ba a kama ko da mutum guda ba.
ha
Bam ya ragargaza wata mota a babban birnin Iraqi kusa da wani ofishin hedkwatar rundunar sojojin Amurka a Gabas ta Tsakiya da kuma sabuwar majalisar mulkin Iraqi.
ha
Kamfanonin dillancin labarun kasashen yammaci suka ce wannan al'amari ya faru a lokacin da wani mahari ya jefa gurneti cikin wurin ajiye motocin da 'yan jarida ke amfani da shi. Shaidu suka ce babu kowa a cikin motar da gurnetin ta fada kai, kuma babu rahoton jin rauni.
ha
Tun da fari a yau litinin, an kashe sojan Amurka daya aka ji rauni ma wasu shida lokacin da aka kai hari kan kwambar motocinsu a tsakiyar birnin Bagadaza.
ha
Hedkwatar sojojin Amurka ta ce an yi ta cilla gurneti kan motocin sojan na Amurka lokacin da aka yi musu kwanton-bauna a unguwar masu hannu da shuni ta Mansour.
ha
An kashe sojojin Amurka su akalla 32 a hare-hare tun ranar daya ga watan mayu, lokacin da shugaba Bush ya ayyana karshen yaki gadan-gadan a Iraqi.
ha
Kungiyar habaka tattalin arzikin Afrika ta yamma, ECOWAS a takaice, ta sabunta alkawari tura sojoji zuwa Mali domin taimakon gwamnati sake kwato yankunan arewacin kasar daga kungiyoyin yan tawayen Musulmi.
ha
Kungiyar habaka tattalin arzikin Afrika ta yamma ECOWAS a takaice, ta sabunta alkawarin tura sojoji Mali, domin taimakon gwamnatin kasar sake kwato yankunan arewaci kasar daga kungiyoyin 'yan tawayen Musulmi.
ha
Shugaban kwamitin ECOWAS, Kadre Desire Ouedraogo yace a shirya kungiyar ECOWAS take, ta tura sojojin shiri kota kwana a Mali, da zarar gwamnatin rikon kwaryar kasar ta bukaci haka
ha
Wannan alkawari yana kunshe ne ciki sanarwar yin marabar da komawar shugaban rikon kwarya Dioncounda Traore, wanda yaje kasar Faransa neman jinya bayan da masu zanga zangar kin jinin gwamnati suka nankada masa kashi.
ha
A ranar Lahadi shugaba Traore ya bada sanawar shiri yiwa gwamnatin rikon kwarya garambawul kuma ya bukaci taimako daga waje na sake kwato arewacin kasar.
ha
Drektan harkokin siyasar kungiyar ECOWAS Abdel Fatau Musah yace ana shirye shirye tura tawagar wakilan hadin gwiwa ta kungiyar ECOWAS da Majalisar Dinki Duniya da kuma kungiyar kasashen Afrika domin nazarin irin ci gaban da aka samu wajen kafa sabuwar gwamnati.
ha
Ya fadawa sashen turanci na Muryar Amirka cewa, tsohon shugaban mulkin sojan Mali, yana kokarin yin shishigi a harkokin kasar bayan ya mika mulki hannun gwamnatin rikon kwarya, bayan juyin mulkin da aka yi a kasar a watan Maris.
ha
A yau talata Kungiyar Tarayyar Tattalin Arziki ta Afirka ta Yamma, ECOWAS ko CDEAO, zata ba da sanarwar dakatar da Jamhuriyar Nijar daga cikin wannan kungiya. Haka kuma, ana sa ran Kungiyar Tarayyar Kasashen Afirka, da Kungiyar Tarayyar Turai, da kuma Majalisar Dinkin Duniya zasu bi sahun ECOWAS wajen kakabawa Nijar takunkumi.
ha
Wakilin Muryar Amurka, Peter Clottey, ya ce wannan matakin, ya biyo bayan kiyawar da shugaba Mamadou Tandja yayi ya dakatar da zaben majalisar dokokin da gwamnatinsa ta shirya gudanarwa yau talata.
ha
A karshen mako, wata tawagar kungiyar ECOWAS karkashin jagorancin shugaba Ellen Johnson-Sirleaf ta kasar Liberiya, ta tattauna da shugaba Tandja a Niamey. Amma kuma gwamnatinsa ta ki yarda ta dakatar da zaben, tana mai cewa lokaci ya kure ma soke wannan zabe. ‘Yan hamayya a Nijar sun ce wannan ikirari zancen banza ne kawai.
ha
A hiraras da VOA, darektan harkokin siyasa na kungiyar ECOWAS, Abdul Fatau Musah, yace kungiyar tana son daukar kwararan matakai a kan gwamnatin shugaba Tandja, yana mai cewa, "Tuni ECOWAS ta shirya fitar da sanarwa ta dakatar da Nijar. Taron koli na musamman na ba-zata da ECOWAS ta gudanar ranar 17 ga watan Oktoba ya yanke shawarar tura tawaga zuwa Nijar domin shawo kan hukumomi su dakatar da wannan zabe da muka yi imani da cewa na haramun ne, na gardama ne, kuma wanda ba zai kai ga sasanta al’ummar kasar ba."
ha
Abdul Fatau Musah na ECOWAS yace kungiyar ta damu da rikicin siyasar dake dabaibaye Jamhuriyar Nijar. Ya bayyana cewa, "Duk wata harkar siyasar da ake gudanarwa yanzu haka a Jamhuriyar Nijar ta saba ma doka, haramun ce a bisa tsarin mulkin kasar. Babu wanda yake tababar hakan. A saboda haka muka dakatar da Nijar daga duk wata harka ta ECOWAS. A yanzu Nijar ba memba ce ta ECOWAS ba, kuma ba zata kasance memba ba har sai bayan an kawar da wannan abu na haramun da aka yi a kasar, aka maido da yin aiki da tsarin mulki na 1999. Wannan shine abu mafi kankanci da ECOWAS take nema daga wurin shugaba Tandja.
ha
darektan siyasar na ECOWAS ya ce kungiyarsu tana kuma neman Kungiyar Tarayyar Kasashen Afirka da ta sanya takunkumi mai tsauri a kan Nijar, inda ya ce "Tuni har ECOWAS ta fara kokarin mika takardun bayaninta kan Jamhuriyar Nijar ga Kungiyar tarayyar Kasashen Afirka da kuma Majalisar Dinkin Duniya domin su ma su dauki matakin da ya dace kai....Ta hanyar mu’amalar da muke yi da kawayenmu kuma, na fahimci cewa Kungiyar Tarayyar Turai ta saka jamhuriyar Nijar karkashin sashe na 96 na Yarjejeniyar Cotonou, sashen da tuni ya ayyana takunkumi na dukkan kasashen Tarayyar Turai a kan Nijar din har sai ta wanzar da wani mizani na dimokuradiyya.
ha