text
stringlengths
101
6.99k
language
stringclasses
1 value
Gwamntain Nijar ta maida martani kan zargin da jagoran 'yan adawar kasar Alhaji Seyni Omar ya yi wa shugaba Mahamadu Isufu.
ha
Jagoran 'yan adawan ya zargi shugaban kasar da fallasa jam'iyun siyasa na bangaren adawa tare da yi wa shugabbanninsu bita da kulli.
ha
Sannan ya koka har ila yau game da mumunar ta'asar da gwamnatin kasar ke tafkawa dangane da yadda take sarrafa kudin kasa, musaman jirgin shugaban kasa da ya ce kudinsa ya wuce kima.
ha
Sai dai Ministan harkokin wajen kasar , kuma shugaban jam'iyar PNDS Tarayya mai mulki malam Bazoum Mohamed, ya ce ko kadan zargin na Seyni Omar ba shi da tushe.
ha
Wani dan siyasa a jihar Kaduna da ke Nigeria ya ce an kashe fiye da mutane 100 tare da jikkata wasu da dama a hare-haren da 'yan bindiga suka kai wasu kauyuka guda uku.
ha
Dan majalisar dokokin jihar Kaduna, Yakubu Bitiyong ya shaida wa BBC cewa 'yan bindigar sun kai hari ne a karamar hukumar Kaura da ke kudancin jihar ranar Juma'a da daddare.
ha
Shugaban Nigeria Goodluck Jonathan ya katse halartar taron kungiyar kasashen Afrika da ake yi a Equatorial Guinea saboda harin bam da aka kai Abuja.
ha
Shugaban ya koma gida Najeriya kwana daya bayan harin da aka kai a rukunin shaguna na Emab ya kashe mutane akalla 21.
ha
Mataimakin shugaban Najeriyar Arch. Namadi Sambo ya kai ziyarar gani da ido inda lamarin ya faru, kana ya ziyarci babban asibitin Maitama domin duba wadanda suka jikkata a sanadiyyar harin.
ha
An tsaurara matakan tsaro a cikin birnin na Abuja, yayin da wasu rahotanni ke cewa wasu sojoji sun harbe wani mutum guda sannan an kama wani.
ha
Maria Sharapova ta kai wasan karshe na gasar tennis ta Faransa karo na uku a jere, inda za ta fafata da Simona Halep ta Romania.
ha
Wannan shi ne karon farko da Simona Halep mai shekara 22, kuma ta 57 a duniya amma ta hudu a kasarta ta kai wasan karshe na babbar gasa.
ha
Sharapova wadda ta dauki kofin gasar a 2012 ta yi galaba a kan Bouchard ta bakwai a duniya mai shekaru 20 'yar kasar Canada cikin sa'o'i biyu da minti 27.
ha
An saki jagororin masu fafutikar kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu daga gidan yari bayan ya cika sharudan da wata babbar kotu da ke Abuja, babban birnin Najeriya, ta sanya masa.
ha
A ranar Talata ne dai kotun, karkashin mai shari'a Binta Nyako, ta bayar da belin Mr Kanu saboda rashin lafiyar da yake fama da ita.
ha
Sai dai ta sanya masa sharuda, wadanda suka hada da cewa ya gabatar da mutum uku wadanda za su tsaya masa kuma kowanne ya kasance yana da naira miliyan 100.
ha
Ana tuhumar Mista Kanu, wanda shi ne shugaban kungiyar Indigenous People of Biafra, IPOB, tare da wasu mutum uku, wadanda duka suka musanta zargin da ake yi musu.
ha
Shugaban kamfanin Apple, Tim Cook ya ce hukuncin da Tarayyar Turai ta yanke na cewa kamfanin Apple ya biya biliyoyin euro a matsayin kudin haraji ga jamhuriyyar Ireland "abin takaici ne" kuma abin ya zo da "ba zata ba"
ha
A lokacin da ya ke jawabi a gidan rediyon Jamhuriyyar Ireland, ya ce bai yarda cewa Apple yayi wani laifi ba.
ha
Hukuncin da Tarayyar Turai ta yanke ya ce an bai wa Apple din kudin haraji ba bisa ka'ida ba na Euro 13bn.
ha
Kamar yadda dauki-bonded silicon carbide tukwane manufacturer, mun samar da high-yi silicon carbide yumbu mafita.
ha
Mu ne sadaukar da sababbin dabaru da kuma R & D na sabon dauki-bonded silicon carbide kayayyakin. New kayayyakin da musamman siffa sassa da sababbu Tsarin za a iya musamman dangane da takamaiman request.
ha
Domin binciken game da kayayyakin mu, ko pricelist, don Allah ka bar adireshin imel mana da za mu zama a cikin touch cikin 24 hours.
ha
Fadar Shugaban kasa ta zargi barayin gwamnati da shirya zanga zangar kin jinin Shugaba Buhari wanda wasu ‘yan Nijeriya mazauna birnin Landon suka gudanar a jiya Talata.
ha
Kakakin Shugaban Kasa, Garba Shehu ya ce tarzoman ba zai hana Shugaban cimma manufar ziyarar da ya kai Birtaniya ba inda ya nuna cewa mafi yawan masu zanga zangar, an yi hayarsu ne. Shugaba Buhari dai ya kai ziyara Birtaniya ne don tattauna batun dangantakar Kasahen biyu da Firayi Ministan Birtaniya, Theresa May.
ha
Rariya News: Bamu Goyi Bayan Sanatoci Na Hana Bada Bashi Ga Gwamnatin Jihar Kaduna Ba, Inji Matasan Arewa
ha
Taimama tana wajaba idan aka rasa ruwa, ko kuma a kasa amfani da shi, don yin wani abin da tsarki ya wajaba a cikinsa kamar sallah, tana zama mustahabbi cikin abin da tsarki yake mustahabbi a cikinsa kamar karatun Alqur’ani
ha
1 - Allah Maxaukakin Sarki ya ce, “Ba ku samu ruwa ba, to ku yi taimama a wuri mai tsarki, ku shafi fuskokinku da hannayenku daga gare shi”. (Alma’ida : 6).
ha
2 - Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce, “An ba ni abubuwa biyar, waxanda ba a baiwa wani Annabi ba gabani na ba, an taimake ni da sanya tsoro cikin zukatan maqiya tsawon tafiyar wata guda, an sanya min qasa ta zamar min wurin sallah da tsarki, ko wanene daga cikin al’ummata ta salla ta riske shi ya yi ta (a ko’ina ne)” [Bukhari ne ya rawaito shi].
ha
2 - Kawar da cutar da za ta faru saboda amfani da ruwa a wasu lokutan, kamar lokacin rashin lafiya, ko tsananin sanyi, da makamancin haka.
ha
Kamar marar lafiya ko tsohon da ba zai iya xauko ruwan ba, kuma babu wanda zai taimaka masa wajen yin alwalar.
ha
B - ko mutumin da yake jin tsananin sanyi, kuma bai da abin da zai xumama ruwa da shi, sannan yana kyautata zaton idan ya yi wanka da ruwa cuta za ta kama shi. “Saboda abin da ya tabbata Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya tabbatar da Amru xan Asi a kan abin da ya yi, yayin da ya yi wa abokansa sallah, bayan ya yi taimama saboda tsananin sanyi”[ Abu Dawud ne ya rawaito shi].
ha
C - Idan yana wani wuri mai nisa, kuma babu ruwa a tare da shi sai xan kaxan, wanda yake buqatarshi wajen sha, ga shi ba zai iya samo wani ba (sai ya yi taimama)
ha
Dalilin wannan siffar ta taimama shi ne hadisin Ammar - Allah ya qara yarda da shi - ya ce, “Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya doki qasa da tafin Hannayensa biyu, ya busa a cikinsu, sannan ya shafi fuskarsa da hannayensa da su” [Bukhari Da Muslim ne suka rawaito shi].
ha
cewa a cikin turvayar qasa akwai wani abu mai tsarki, wanda yake kashe dukkan wasu qwayoyin cuta kowane iri ne.
ha
1 - Yin sallah da taimama yayin rashin ruwa, shi ya fi akan mutum ya yi sallah da alwala amma yana jin fitsari ko bayan-gida.
ha
3 - Ya halatta ga wanda ya yi taimama ya sallaci abin da ya so na sallolin farilla da nafila, matuqar bai yi abin da yake warware taimama ba.
ha
4 - Ya halatta mai alwala ya bi mai taimama sallah, saboda tabbatarwar da Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم )“ya yi wa Amru xan Asi lokacin da ya yi wa abokansa sallah, alhali ya yi taimama saboda tsananin sanyi” [Abu Dawud ne ya rawaito shi].
ha
5 - Wanda ya yi taimama ya yi sallah, sannan ya samu ruwa kafin fitar lokaci, ba zai sake wannan sallar ba.
ha
6 - Wanda ya yi taimama, sai kuma ya samu ruwa, kafin ko yana cikin sallah, to wajibi ne a kanshi ya yi alwala, saboda faxin Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) : “Wuri mai tsarki tsarkin mumini ne, ko da kuwa bai samu ruwa ba tsawon shekara goma, idan ya samu ruwa to ya shafa shi ga fatar shi (ya yi wanka) wannan shi ne ya fi alheri” [Tirmizi ne ya rawaito shi].
ha
7 - Babu wani abin da zai hana musulmi sallah, haka kuma kada ya jinkirta daga lokacinta, idan ba zai iya amfani da ruwa ba, ko bai samu ruwa ba, ya yi taimama, idan ya kasa yin taimamar ya yi sallar haka nan ba da alwala ba.
ha
8 - Wanda ya rasa ruwa da qasa, to ya yi sallah a kan lokacinta ba tare da tsarki ba, kuma ba sai ya sake ba, saboda Allah ya ce, “Ku ji tsoron Allah daidai iyawarku” (Attagabun : 16)
ha
9 - Ya halatta wanda yake sa ran zai samu ruwa ya jinkirta taimama zuwa qarshen lokaci. Amma idan ya xebe qauna ga samun ruwa, to abin da aka fi so ya gabatar da sallar shi a farkon lokaci, saboda sallah a farkon lokaci ta fi falala.
ha
10 - Idan mutum ya ji tsoron fitar lokaci, ya yi taimama alhali ga ruwa nan, to wannan aiki bai yi ba, wajibi ne a kanshi ya yi alwala koda lokaci zai fita.
ha
Download Gani Ya Kori Ji Part (2). Akwai Darasi Da Tausayi A Cikin Hirar Ta Kwankwaso Mp4/3gp - Arewa Online TV _ NaijaLoyalNG
ha
You are here: Arewa Online TV » Gani Ya Kori Ji Part (2). Akwai Darasi Da Tausayi A Cikin Hirar Ta Kwankwaso
ha
Download Gani Ya Kori Ji Part (2). Akwai Darasi Da Tausayi A Cikin Hirar Ta Kwankwaso Mp4/3gp - Arewa Online TV Munafiki Ne Duk Wanda Baiji Yana Kaunar Kwankwaso Ba, Bayan Ya Kammala Jin Wannan Hrar Da Akayi Dashi, Jagora Mun Shaida Wallahi Kana Kishin Mu Dan Ha
ha
November 13, 2018 0 Kuskure nayi da na nemi kotu ta raba aure na da mijina, ina tsananin son sa yanzu – Mata
ha
November 13, 2018 0 ZARGIN NAIRA BILYAN 7.6: Kotun Tarayya ta soke belin Orji Kalu, ta cuna shi ga EFCC
ha
You are at:Home»Kiwon Lafiya»Akalla mutane 4,000 ne ke kamuwa da cutar kuturta a kowani shekara a Najeriya
ha
Hukumar kula da hana yaduwar cutar kuturta ta kasa TLMN ta ce akalla mutane 4,000 ne ke kamuwa da cutar kuturta a kasa Najeriya duk shekara.
ha
Shugaban hukumar Pius Sunday ne ya sanar da hakan da yake karanta jawabin sa a taron da hukumar ta shirya a jihar Sokoto mai taken ‘ Gudunmawar da kafafen yada labarai da zababbun ma’aikatan gwamnati za su iya baywarwa domin taimakawa masu dauke da cutar kuturta.’
ha
Pius Sunday ya ce har yanzu cutar kuturta na addabar mutanen Najeriya musamman talakawa cikin su saboda rashin tsafta.
ha
‘’Mafi yawa yawan mutanen da ke dauke da cutar ba sa samun abincin da zai taimaka wajen gina garkuwar jikinsu.’’
ha
Pius Sunday ya yi kira ga gwamnati da su samar da shirye-shiryen da zai taimaka wajen kawar da talauci musamman a yankunan karkara wanda hakan zai hana yaduwar cutar.
ha
Bayan haka shugaban hukumar kula da hana yaduwar cututtukan tarin fuka da zazzabin cizon sauro na jihar Sokoto Kabir Umar ya ce akalla mutane 160 ne ke dauke da cutar kuturta daga shekaran 2016 zuwa yanzu a jihar Sokoto.
ha
Kabir Umar ya ce sun gano mutane 92 a shekaran bara a kananan hukumomin Kebbe, Gudu da Rabah sannan kuma sauran mutane 68 an gano su ne a wannan shekara.
ha
Kyata mai Tsoka: Za a saka wa duk wanda ya bada bayanan yadda za a ceto tagwayen da masu garkuwa suka sace a Zamfara
ha
Aminu Baba on SAURARI: Dalilin da ya sa na maka Datti a kotu, ban amince a yi masa duka ba a Zariya – El-Rufai
ha
Mahmoud Suleiman, (iyan kagarko), on TARON PDP: Lema ta yage a taron PDP na yankin Arewa Maso Yamma, Namadi Sambo ya fice a fusace
ha
Fanni Select Category Babban Labari Bidiyo da Hotuna Duniya Kiwon Lafiya Labarai Labarai daga Jihohi Manyan Labarai Ra’ayi Rahotanni Shakatawa Wasanni
ha
Edita, ina so a ba ni fili don na bayyana ra’ayina a game da yadda siyasar Najeriya ke tafiya a halin yanzu. A gaskiya yadda ba kasafai ake tsayar da talakawa musamman matasa a mukamai daban-daban a siyasar kasar nan ba abin akwai takaici. Za ka tarar mukamai da dama, ba a tsayar da talaka sai masu kudi, da hakan ta sa ake mayar da abin kamar na gado.
ha
Mu gane, yanzu fa kan mage ya waye, kuma kowane matashi yana da damar ya tsaya takarar kowane irin mukami kuma a zabe shi don shi ma ya sha romon dimokuradiyya.
ha
Don haka ina kira ga matasa da sauran al’ummar Najeriya cewa tun da zaben 2019 yana karatowa yakamata a samu canji wajen ba matasa dama, don su ma a dama da su. Don mafi yawan mukaman da ake takarar a kansu za ka tarar tsofaffin ’yan siyasa ne ko kuma masu kudi ko masu daurin gindi, amma an bar matasa a baya idan sun tura mota sai ta tafi ta bar su suna cizon yatsa.
ha
A wannan lokaci, ina kira ga daukacin matasa da su hada karfi da karfe wajen ganin sun kwatarwa kansu ’yanci ta hanyar tsayawa takara a mukamai daban-daban na siyasa don su ma a rika damawa da su.
ha
Sannan ina kira ga matasa da su guji yin bangar siyasa, su daina bari ana amfani da su wajen kashe-kashe da kone-kone don biyan bukatar wasu. Su sani su ne manyan gobe, idan suka kuskura suka ci gaba da yin bangar siyasa, to su za a bari da cizon yatsa a gobe a lokacin da suka girma kuma al’amurra sun kwace musu.
ha
Matasa ku dage wajen neman ilimi da aiki da shi, da yi wa na gaba biyayya da kuma neman halaliya ba lallai sai an tsaya ga aikin ofis ba.
ha
Masu kasuwanci su rike kasuwancinsu, masu karatu su ci gaba da karatunsu sannan masu aikin karfi su ma su dage. Arziki dai nufin Allah ne, kuma Allah na azurta bawanSa ta inda bawan bai zata ba.
ha
Labarin da shigo mana yanzu daga majiyar Sahara Reporters na nuna cewa daya daga cikin yaran Sarkin Musulmi, Sultan Abubakar Sa'ad na biyu ya samu mumunan hadarin mota bayan sun debi kayan shaye-shaye na Kodin.
ha
Yaron mai suna Amir ya debi mota da gudu misalin karfe 12 na rana wajen filin jirgin saman jihar Sokoto. Ya kasance a buge tare da wani abokinsa mai suna Khalifa Maccido da wata yarinya da suka kawo daga jihar Kaduna.
ha
Idanuwan shaida sun bayyana cewa Amir na buge lokacin da yake tuki kuma an samu kwalban Benelyn Codeine.
ha
Legit.ng ta fahimci cewa, sojin su na amfani da kakakin su na soji wajen aikata wannan tuggu a matsayin wata basaja ga gama garin al'umma.
ha
%   !&  '  /    !   0     !     ! ( !"(4        %    !" !"&'   # -8      %     % $ % &  $     $ 6    ! $        2    ! !   !     !    %    !       !  #  ! &'  !   ! -=      !     $    0   ' !  % # !   # /  %  & !    % ! '  !       ' !  %    !   %  # $  "  $$        !   - 7 % %    !  0 !" # !  $%   ' # %  !#      !        $   0   ! (  %  ! $  #!  $ "  !   "()   -C. &'  !    ! %  #    !   & !  %  # !   u'  #  #  # !    ! !  #   !       ! %  #%  (! !  #   (  !   % &t" $    % (!    ! !# !&       !&  "&'      !  (      !  $  !( ! !  &! !   -A.
ha
Mu ne wani kwararren manufacturer na RFID kayayyakin a Shenzhen, kayayyakin mu hada duka RFID cards, tasirin, inlay, lambobi, hardware, ciki har da damar iko karanta da kuma rubuta kayan aiki samar da ci gaban, software ci gaba da kuma RFID aikace-aikace aikin bayani.
ha
Kowane abokin ciniki ne na musamman, kowane halin da ake ciki ne daban-daban. Ayyuka tũba zuwa SeabreezeRFID for kuri'a da dalilai. amma, a mafi yawan lokuta, shi distills saukar zuwa guda kalma: Trust. Trust a cikin kayayyakin da mafita, Trust a cikin sakamakon. Zabi SeabreezeRFID matsayin memba na tawagar da gudummawa ga kasuwanci nasara ne da wani gagarumin zaben na amincewa. Mun so su yi farin tambaya kayayyakin mu, mafita da kuma sakamakon a madadinku, kuma ya fara samun ku dõgara,.
ha
SeabreezeRFID yayi gogaggen da m taimako ga mai fadi da kewayon RFID & IoT kasuwanci bukatun, kuma ba kawai RFID asali kayayyakin da aikin aikace-aikace bayani, musamman high darajar-kara kayayyakin da ya inganta your kasuwanci wajen samar da sauri da kuma isa raga.
ha
Mun riqi: kyau kwarai quality, farashin amfani, m sabis, m bayarwa manufa, don taimaka yan kasuwa da kuma karshen masu amfani, shiga cikin kasuwar, inganta kayayyakin, iya cikakken OEM & ODM, kawar da damuwa. Da a look at cikin masu sana'a da sabis SeabreezeRFID tayi, kuma bari mu magana.
ha
SeabreezeRFID LTD suna da cikakken samar Lines na Radio Frequency Identification, mu samfurin dauke da dama na kwakwalwan kwamfuta daga low mita, high mita da kuma matsananci-high mita. Kuma iya bayar da Musamman sabis saduwa da m ra'ayoyi da bukatun.
ha
Idan abokin ciniki ba shi da wani eriya zane, to, kana bukatar samar da eriya size bayani dalla-dalla, daure guntu model (misali: ultralight, Na CODE SLI-S, Dan hanya H3, Impinj Monza 5), ka dauri inji model. Mun sami sama bayanai cikin 24 hours don samar da eriya zane da kuma farashin farantin yin kudade da kuma samfurin farashin. Eriya Design jawo Design Lokaci: HF Eriya 7 Business Day, UHF Eriya 24 Business Day.
ha
A ranar yau ta Talata gwamnan jihar Adamawa dake yankin Arewa maso Gabashin kasat nan ta Najeriya, Muhammad Jibrilla Bindow, ya bayyana tasirin da sake zabensa a yayin babban zabe na 2019 zai haifar a siyasar jiharsa.
ha
Gwamna Bindow kamar yadda shafin jaridar The Punch ya ruwaito cewa, sake zabensa karo na biyu a yayin zaben 2019 zai kawo karshen duk wata siyasa ta Ubangida a jihar.
ha
Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin gabatar da jawabansa ga wakilan da kuma jiga-jigan jam'iyyarsa ta APC reshen mazabar jihar ta Tsakiya.
ha
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ya ruwaito cewa, mazabar Sanatan jihar Adamawa ta Tsakiya ta kunshi kananan hukumomi 7 da suka hadar da; Hong, Gombi, Song, Girel, Yola ta Arewa, Yola ta Kudu da kuma Fofore.
ha
A yayin da Gwamnan ke ci gaba da gabatar da jawabansa, ya hikaito yadda wannan wakilai na jam'iyyar ba tare da sabawa juna ba suka tsayar da shi a matsayin gwanin takara na jam'iyyar ba tare da tasirin kudi ko kwadayi ga wani abin duniya.
ha
A cewarsa, ya na kyautata zaton wannan wakilai za su sake kwatanta abinda suka aikata a shekarar 2014 da ta gabata yayin zaben da ya fidda gwani na jam'iyyar da za a gudanar a bana.
ha
Kazalika jaridar NAIJ.com ta ruwaito cewa, tsohon shugaban kasa Abdulsalami Abubakar, ya shiga wata ganawar sirrance cikin gaggawa tare da shugaban hukumar zabe na kasa, Farfesa Mahmoud Yakubu dangane da zaben gwamnan jihar Osun.
ha
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
ha
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar Abuja a ranar Asabar domin ziyarar aiki kasar Amurka, inda zai amsa gayyatar da shugaba Donald Trump yayi masa.
ha
Maiba shugaban kasa shawara na musamman a shafukan zumunta, Mista Femi Adesina a wata sanarwa da yayi a Abuja a ranar Juma’a, yace Buhari zai gana da shugaba Trump da kuma cin wani kwarya kwaryan walima na aiki a ranar 30 ga watan Afrilu.
ha
A cewar Adesina, zaa gudanar da ganawar ne domin tattaunawa kan yadda zaa karfafa dabarun cinikai tsakanin kasashen biyu.
ha
Ya ce hakazalika taron zai habbaka muhimman abubuwa kamar kawo gaban tattalin arziki, yaki da rashawa da sauran ababen dake barazana ga zaman lafiya da tsaro.
ha
Yace kafin zuwan shugaban kasar, an rigada an shirya ganawa tsakanin manyan jami’an gwamnatin Najeriya da manyan kamfanonin Amurka ta fannin noma, jiragen sama da sufuri a ranakun 26 da 27 ga watan Afrilu.
ha
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=e
ha
Farashin kalanzir da gas din girki ya fadi a watan Maris, kamar yanda National Bureau of Statistics ta ruwaito a jiya.
ha
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
ha
2018 zane-zanen fina-finai na fim: kallon wasan kwaikwayo na 188 na bidiyo - "disney, furry, hentai, yaoi"
ha
Guys daga shahararren marubuta naruto suna mamaki da ilimin. Yana da kyau a koyi abubuwa masu ban mamaki da yawa, namiji halayen ya shiga cikin zurfi ...
ha
Yi sauri don jin dadi, abubuwan jima'i masu jima'i - mafi kyaun masu wasan kwaikwayo na gay zasu yi haske a cikin maraice. Ba lallai ba ne don batarwa ...
ha
Abubuwan ban sha'awa masu ban sha'awa da aka samu daga faramin kallon kallo na farko sun sauya zuwa duniya inda sha'awar sha'awace-sha'awace da jin dadi. Masu ƙaunar da ...
ha
Masu ƙaunar kwarewa masu ban sha'awa, suna ƙarewa a cikin maɗaukaki na sihiri, don tabbatacciyar fim din ga manya. Mutane da yawa-gefe ji ...
ha