text
stringlengths 101
6.99k
| language
stringclasses 1
value |
---|---|
Majalisar Dattawa ta ki amincewa da bukatar gwamnatin Jihar Kaduna na karbo bashin $350m bayan tattaunawa a kan batun har na tsawon shekara daya. | ha |
Kin amincewar Majalisar ya faru ne sakamakon yin la'akari da rahoton kwamitin majalisa na basuskan cikin gida da kasashen waje karkashin jagorancin Sanata Shehu Sani na jam'iyyyar APC daga jihar ta Kaduna. | ha |
Sanata Sani ya ce amincewa da karbo bashin zai rubanya adadin kudaden da ake bin jihar daga $232m zuwa $532. Ya kuma kara da cewa a halin yanzu jihar Kaduna ce ta biyu a jerin jihohin da sukafi nauyin bashi a kasar nan. | ha |
Sanata Suleiman Othman Hunkuyi daga jihar Kaduna shima ya goyi bayan kun amincewa da bashin inda ya bayyana cewa ba abu ne mai muhimmanci ga jihar ba. | ha |
Hakazalika, Sanata Danjuma La'ah daga jam'iyyar PDP na jihar Kaduna shima ya tofa albarkacin bakinsa inda ya ce bai dace a bayar da umurnin ciyo bashin ba. | ha |
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
Shahararren Jarumin nan na Kannywood, Nuhu Adullahi ya kasance daya daga cikin yan wasan da suka shiga farfajiyar shirya fina-finan da kafar dama. | ha |
Cikin dan kankanin lokaci da shigarsa harkar jarumin ya samu tarin daukaka da nasarori inda har yayiwa wasu da riga shi shiga harkar zarra. | ha |
A wata hira da jarumin yayi da jaridar Premium time ya bayyanawa duniya irin son da yake yiwa jaruma Fati Washa kuma har ya jaddada cewan shi zai iya auren ta. | ha |
Da aka tambaye shi jarumar da ta fib urge shi a masana’antar yace: “ Fati Washa a koda yaushe itace zabina bazanyi nadama ba inma furta cewa ina sonta.” | ha |
Jarumin ya kara da cewa ita din ta musamman ce,ta kasance tana kyautata min tabbas zan iya yin komai dan ganin nima na kyautata mata dan tana da saukin kai ga girmama manya. | ha |
Jaridar ta kara yi masa tambaya da cewa meyasa ka zabi Fati Washa ita kadai acikin duk ‘Yan matan Industry,Sai yace “kamar yadda na gaya maka bazan iya bayyana maka yadda make jiba. | ha |
Da aka tambaye shi ko zai iya auranta yace: “Tabbas in haka ta faru zanji dadi,in mutum ya kyautata maka zaifi kyau shima ka kyautata masa.” | ha |
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
Tsohon Soja: Jarumtar Shugaba Buhari ta bayar da mamakin gaske bayan halartar Sallar Idi a garin Daura | ha |
A yayin da Hausawa kan ce tsautsayi ba ya wuce ranarsa ya auku kan wani Mutum, Mathias Otabor da tuni ya shiga hannun hukumar 'yan sanda bisa aikata laifi na lakadawa Agolansa duka har lahira can jihar Edo dake Kudancin Najeriya. | ha |
Ajali ya fada kan wannan Agola mai shekaru uku kacal a Duniya, Destiny Meshack, kamar yadda shafin jaridar The Nation ta ruwaito. | ha |
Rahotanni sun bayyana cewa, wannan lamari ya auku ne a gida mai lamba 8 dake kan hanyar Obanosa a babban birnin jihar Edo watau Benin. | ha |
Kwamishinan 'yan sanda na jihar, Babatunde Kokumo, ya bayar da tabbacin aukuwar wannan lamari da cewa, Mista Otabo ya lakadawa Agolansa duka ne har sai da ya yi shame-shame kasa wanwar kana ya ce ga garin ku nan. | ha |
Tuni dai an killace gawar Marigayi Destiny a dakin ajiyar gawa dake babban Asibitin jihar Edo a yayin da hukumar 'yan sandan ke ci gaba da gudanar da binciken ta. | ha |
Kokumo ya bayyana hakan ne a yayin gabatarwa manema labarai wasu miyagun 'yan ta'adda 76 da suka aikata laifuka daban-daban kama daga kisan kai, garkuwa da mutane gami da fyade 'ya'ya Mata. | ha |
Cikin wadannan miyagun mutane da hukumar 'yan sandan ta cikwikwiye sun hadar da wani Mutum mai sunan Moses da ya shiga hannu bisa laifin yiwa diyarsa 'yar shekara 13 fyade. | ha |
A yayin bayyana takaicinta dangane da wannan cin zarafi da keta ma ta haddi, ta bayyana cewa mahaifin na ta ya yi barazanar batar da ita daga doron kasa muddin ta bayyanawa wani mahaluki wannan aika-aikar da ya yi ma ta. | ha |
Kwamshinan 'yan sandan ya kara da cewa, nan ba da jimawa ba za a gurfana da wannan miyagun mutane gaban Kuliya da zarar sun kammala binciken su. | ha |
Na nan tafe: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mu na ci gaba da godiya a yayin kasancewarku tare da mu. | ha |
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
- Matasa 7000 karkashin kungiyar O.U.K sunyi alkwarin yin karo-karon kudi don siyawa Orji Kalu fom din takara | ha |
- Matasan sunce zasu siya masa ne ba don bashi da kudi sai dai saboda nuna godiya bisa ayyukan alkhairi da ya ke yiwa al'umma | ha |
- Matasan sunyi ikirarin babu dan siyasa a Najeriya da ke amfani da dukiyarsa wajen inganta rayurwa jama'a kamar Kalu | ha |
Mun samu daga Daily Trust cewa matasan Najeriya 7000 sun dau alwashin yin karo-karon N1,000 kowannensu don saya wa tsohon gwamnan jihar Abia, Dr Orji Uzor Kalu, fom din takarar zaben Sanata na yankin Abia ta Arewa a zaben 2019. | ha |
Matasan da ke suka dau waje guda karkashin kungiyar O.U.K sun bayyana Kalu a matsayin shugaba mai nagarta da ya kirkiri ayyuka da dama hakan yasa suke son ya tafi majalisar dattawa ya cigaba da ayyukan alkhairin kamar yadda mai magana da yawun Kalu ya ce. | ha |
Sanarwan ta kuma ce, matasan sunyi amanna cewa Kalu zai iya sayan fom din da kansa amma za su saya masa ne saboda su nuna godiya bisa abubuwan alkhairi da ya yi a jiharsa. Matasan sunce za su mara masa baya har sai sunga abinda ke ture wa buzu nadi. | ha |
A yayin da yake managa da manema labarai game da yakin neman zaben, Sakatare na kasa na O.U.K, Emeka Anyalekwa ya yi bayyanin cewa tafiyar na matasan mai taken #700Youth4OUK ba tafiya na samun kudi bane. | ha |
Tafiya ce ta nuna kauna saboda amince da kauna da su ke yiwa Orji Uzor Kalu (OUK). "OUK ya tallafa mana a fanoni daban-daban na rayuwarmu kamar bayar da ilimi kyauta, samar da ayyukan yi, tallafin guraben karo karatu da sauransu. | ha |
"Akwai sama da matasa 10,000 a Najeriya da Dr. Orji Kalu ya samarwa ayyukan yi da wasu sama da 100,000 da ke dogaro da wanda ke masa aiki domin tafiyar da rayurwasu." inji Emeka. | ha |
Sakataren ya ce Kalu ya gina masana'antu da yawa kuma yana cigaba da ginawa saboda matasa su samu ayyukan yi. Ya yi ikirarin cewa babu wani dan siyasa da ke samarwa matasa aiki kamar Kalu. | ha |
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
- Kotun Jabi a birnin tarayya ta kori karar da shugaban hukumar ‘Yan Sanda ya shigar game da hakkin dan adam | ha |
- Justice Abba Bello Mohammed ya bayyana haka lokacin da yake yanke hukunci a kan Majalissa na cewa sun keta hakkinsa na dan adam na kiranda sukayi | ha |
Kotun Jabi a birnin tarayya ta kori karar da shugaban hukumar ‘Yan Sanda, Ibrahim Idris, ya shigar game da keta hakkin dan adam da ya shigar akan majalissa. | ha |
Justice Abba Bello Mohammed ya bayyana haka lokacin da yake yanke hukunci a kan Majalissa na cewa sun keta hakkinsa na dan adam na gayyatar da kwamitinsu sukayi masa. | ha |
Yace sashe na 88 da 89 na dokar kasa ya bawa Majalissa izinin bincikar duk wata matsala kuma ta kira kowane mutum don ta bincikeshi. | ha |
Alkalin ya yanke hukunci tun bayana karar da Idris ya shigar ta hanyar Dr Alex Izinyon (SAN), inda ya bukaci a cigaba da sauraron karar kafin a yanke hukunci, kafin 1 ga watan Fabrairu da aka gama shari’ar. | ha |
IGP Idris yayi karar shugaban majalissar dattijai, Bukola Saraki, tare da Sanata Hamman Isa Misau; Francis Alimikhena; Binta Masi Garba; Suleiman Hunkuyi; Duro Faseyi Samuel; Ogba Joseph Obinna; Nelson Effiong; da kuma Abdulaziz Nyako, game da keta masa hakkinsa na dan adam. | ha |
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
Shekara 5 kenan ko waya bai taba yi min ba - Mahaifin Mikel Obi ya tona asirin yadda dan nasa ya banzatar da shi | ha |
Babu maganar alkawalin mu da gwamnatin Najeriya - Wata Kungiyar 'yan Hamayya ta mara wa tsagerun Neja Delta baya | ha |
Dakarun sojan Najeriya na Division 6 a Fatakwal, jihar Rivers, ana sa ran za su fara wata sabuwar shiri na Operation Crocodile Smile 2 a yankin Neja Delta. | ha |
Mun ji cewa an gano inda Jagoran Kungiyar IPOB ta Biyafara Nnamdi Kanu ya ke boye tare da Jama’ar sa kuma da alamu Sojoji za su sha wahala kafin a kama sa. | ha |
Hadimar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Lauretta Onochie ta kare gwamnatin tarayya kan gudanar da salon aikin soja mai taken 'Rawar Kumurci' karo na biyu. | ha |
A ranar Juma'a Amurka ta ce kar Najeriya ta kwanta bacci don kawai ya baiyana cewa an fita daga tsananin talaucin da aka shiga, saboda 'yan yakin Neja Delta da | ha |
Masu kokarin balle Najeriya sun ce sun shirya da mayaka har 5,000. Kabilar Ibo da 'yan arewa sun sa wa'adin kowa ya koma yankinsa kafin kamawar farkon wata | ha |
Jaridar The Cable ta kawo abubuwan da ya kamata a ji daga bakin Buhari. Rikicin raba kasa, Boko Haram da abubuwan da ya kamata Buhari ya bayyanawa Najeriya | ha |
Tsohon shugaban ‘yan tawayen Neja Delta,Alhaji Mujahid Asari Dokubo ya yi tir da matakin mawakin nan Charlyboy a kan jagorancin wani zanga-zangar a kan Buhari. | ha |
A wajen yunkurin Biyafara,Ka ji Jihohin da ke ba Nnamdi Kanu ciwon kai. Jihar Ribas da Benuwe sun ja kunnen Kanu sannna kuma Mutanen Kabilar Ijaw sun ce a hir. | ha |
Rundunar sojojin Najeriya tace ta gano masu tallafawa wasu kungiyoyin ‘yan daba mafi muni biyu Ice Landers da Greenlanders fraternities a jihar Ribas. | ha |
'Yan tada kayar bayan Neja Delta sun baiwa jama'ar Arewa wa'adin fice wa daga yankinsu. A dan tsakanin nan, kabilun Najeriya na yi wa juna kallon hadarin kaji | ha |
Lokacin da ina tuki kwanan nan, wani ya tambayeni in saukar amma na gaya masa ina da matsalar a kugu da ba zan iya tafiya mai nisa nesa. Ba na jin kunyar fada. | ha |
Kwanaki wasu ‘Yan Majalisar Dattawa suka nuna cewa ba za su kara bi ta kan wata takarda ta shugaban kasa ba a dalilin kin sallaamar Ibrahim Magu daga EFCC. | ha |
Farfesa Yemi Osinbajo yace duk yana cikin muradun shugaba Buhari na tallafawa Yankin Neja-Delta mai arzikin man fetur samawa mutanen yankin ayyukan yi. | ha |
Tubabbun tsagerun Neja-Delta sun yabawa Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo da irin yadda yake jagorantar kasar tun bayan da ya karbi ragamar. | ha |
Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya ba ‘yan kwangila umarni da su yi maza-maza su koma Yankin Neja-Delta domin cigaba da ayyukan da aka sa su. | ha |
Mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo yayi kira ga tsagerun Neja-Delta da su guji kai hari a kan bututun man kasar domin kuwa su suka fi kowa shiga matsala. | ha |
Mukaddashin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo SAN ya jagoranci tawagar gwamnatin tarayya da zuwa Jihar Bayelsa a Yankin Neja-Delta domin kawo karshen rikici. | ha |
A yau ne dai Mukaddashin shugaban kasan zai ziyarci Neja-Deltan kamar yadda Hukumar ‘Yan Sanda na Jihar Bayelsa ta tabbatar. Osinbajo zai gana da Sarakuna. | ha |
Rahotanni da ke zuwa sun nuna an sace wasu baki Yan kasar waje a cikin Najeriya. Wannan abin kunya dai ya faru ne a Yamkin Neja-Delta mai arzikin mai a kasar. | ha |
Amma bayanai daga fadar shugaban kasa ta bakin mai magana da yawun shugaba Buhari, Malam Garba Shehu yace tattaunawa da dattawan yankin na Niger Delta tana nan. | ha |
Shugaba Najeriya Gwamnatin Buhari Sojojin Najeriya Gwamnatin Tarayyah Shugaban Kasa Prof.yemi Osinbajo Gwamnatin Najeriya Zaman Lafiya Kabilar Igbo Mataimakin Shugaban Kasa Osibanjo Rundunar 'yan Sanda Gwamnatin Tarayya A Najeriya Dr Maikanti Baru Gwamnantin Kasa Hukumar 'yan Sanda Zanga Zanga Tsageru Kungiyar Hausawa Kwangila Bataliyar Soji | ha |
Yau yawancin kamfanonin basu da hankali akan hakanyadda za su iya amfani da SEO da kuma kyakkyawan, sa shi muhimmiyar mahimmanci na gabatarwar su da kasuwanci. Tun da tsarin SEO yana dasami karɓuwa, sharuɗɗan sunyi ƙoƙari su kai ga matsayi mafi girma a sakamakon binciken don inganta halayen shafin yanar gizo a kan layi.Amma matsalar ita ce SEO ba hidima ba kawai wannan dalili amma yawan sauran tallace-tallace tallace-tallace ba. | ha |
SEO yana fuskantar manyan canje-canje tun lokacin wannanAn gudanar da aikin, amma mafi yawan batutuwa na farko sun kasance daidai. Ta hanyar fahimtar ainihin gaskiyar SEO, mutumkazalika da kamfanin zai iya girbe amfanin da ya dace. | ha |
Igor Gamanenko, Mai Gudanar da Abokin Ciniki na Semalt ,Ayyuka na Intanit, ya bayyana ainihin gaskiya game da SEO, dacewa da yau da kuma makomar nan gaba. | ha |
Daidaitaccen daidaituwa kamar yadda yake tabbatar da cewaza a samu shafin yanar gizon ta hanyar bincike. Duk da haka ana mayar da hankali kan tallar talla a yau. Kafofin watsa ladaran da aka biya da kuma cin amanafasaha sun karbi albarkatu daga kamfanonin tallafin gidaje saboda yanayin da suka dace da sauri. Duk da haka, yawanci na yanzushafukan yanar gizo suna cikin mummunar fasaha don haka jaridar ta sake sake dubawa da sake duba shafin yanar gizon su. A wannan batun, akwai bayanin,shafukan shafi, shafukan URLs, da kuma alamun suna da alaƙa sune ginshiƙan, waɗanda suke da muhimmanci ga SEO mai kyau . | ha |
"Darajar Sarki" shine falsafar cewa mutanea cikin SEO duniya da aka karanta wa kansu da kuma abokan ciniki fiye da shekaru goma da suka wuce, amma har yanzu ya kasance a yau. Falsafar ta dogara akanhujja cewa samar da abun ciki bai zama dole ya haifar da kara haɓaka da zirga-zirga ba. A sakamakon haka, masana SEO tare damasu ruwa da tsaki zasu yi shawarwari don tsara abubuwan da ke da takamaiman abokin ciniki. Dole ne tawagar ta kasance tare da tsarin da za a canza game da wasannasara a cikin wasu masana'antu. | ha |
A farkon shekarun 2000, ƙungiyar SEO sun yi marmarin amfani da zamantakewakafofin watsa labaru don inganta martabar intanet. Duk da cewa cewa bayanan kafofin watsa labarun sun taimaka wajen ci gaba da injunan bincike, hakan neduk da haka bai samar da kai tsaye ba. Yana da ban sha'awa a lura da yadda tasirin tashar tashoshin yanar gizo da kafofin watsa labarai suka taka muhimmiyar rawa ahaɓaka alama ta hanyar bincike injuna. A wasu lokuta, alamu sunyi amfani da kafofin watsa labarun don ƙarfafa abokan ciniki don bincika alamata hanyar injuna binciken. Don haka idan da halin abokin ciniki ya nuna cewa jarrabawar shafukan yanar gizo da irin wannan abinci, shine hanya mafi kyau don bunkasafahimtar juna shine ya hada da mutane masu dacewa a cikin zamantakewa. | ha |
Abun hulɗa SEO tare da wasu irin sihiri da aka dangantato kawai keyword ingantawa ya dade. A halin yanzu, SEO ya bayyana a cikin tallace-tallace, yana samar da lokacin ƙaddamar da dandamaligudanar da tattaunawa da aka haɗi. A wannan batun, yawancin ƙungiyoyin SEO suna da yawa a cikin ƙungiyoyin talla. Yanayana nufin cewa SEO yana aiki ne a matsayin tsarin kasuwanci, wanda ke motsawa ROI da kuma nurturing brand equity. | ha |
Rike matsayi mafi girma a sakamakon binciken yana tabbatar da hakanAlamarka tana dogara da kuma kirkirar ƙirar ƙarancin da zai iya sa shi ya canza baƙi ɗin yanar gizo zuwa abokan ciniki. Lokacin da aka samuwadannan matsayi na sama har yanzu sun kasance babban ƙalubale, wasu ayyukan da SEO ke buƙatar na buƙatar sabon tsarin. | ha |
Smart katin, RFID katin, RFID tag, contactless katin, lamba katin, mai kaifin ID katin, damar kula da katin, hotel kofa katin, lokaci kasancewa katin da filin ajiye motoci da katin, One Card Solutions. | ha |
Gwamnati na duba yiwuwar yiwa kayan gona masu bukatar sanyi suto-suto 100 a fadin kasar nan ▷ NAIJA.NG | ha |
A kokarin gwamnatin Tarayya na dawo da martabar noma da kiwo a tsakanin 'yan Najeriya, kamar yadda yake a baya, kafin a gano main fetur mai kawo kudi cikin sauki, a yanzu gwamnatin ta sha alwashin taimakawa manoma ta hanyoyi da dama. | ha |
Sanin kowa ne cewa manoma kayan miya, masu saurin lalacewa, na jawowa manoma da yawa asara, maimakon su sami kasuwar sayar da kayan miyan, sai su bige da busar dasu a rana a kan hanyoyi don neman sauki. | ha |
Busar dasu kuma yana rage musu amfani a jika, da ma dadi da kuma kyaun ido, wanda kan hana riba samuwa. | ha |
A yanzu gwamnati ta sha alwashin kafa tashoshin da zata yi amfani dasu don kyautata harkar noman kayan gonar har guda 100 a fadin kasar nan. | ha |
An bayyana hakan ne a bikin taron manoma a jihar Legas a bikin Best Food Global, ta bakin Emmanuel Ijewere, a Farmers’ Field Day, wanda Dizengoff suka shirya don manoma a Epe. | ha |
Takanolojin da suka kira Green House, zai kuma baiwa manoma damar noma a kowanne yanayi na shekara, zafi, damina ko sanyi, inda zasu iya noman ne a dakuna. | ha |
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
Mun samu labari na musamman cewa Gwamnan Jihar Osun watau Rauf Ogbeni Aregbesola yana cikin masu kira Kocin kungiyar Arsenal ya tattara kayan sa ya bar Kungiyar. | ha |
Bisa dukkan alamu dai Gwamnoni ma dai na samun lokacin watayawa tun da har kuwa su na kallon wasan kwallon kafa. Shi dai musamman Gwamna Rauf Aregbesola na Jihar Osun rikakken magoyin bayan Kungiyar Arsenal ne. | ha |
Sai dai kwanan aka kara dirkawa Arsenal ci a wasan ta Gasar Firimiya. Wannan abu dai ya kara harzuka Magoya bayan Kungiyar wanda su ke ta fafatukar ganin an tsige Kocin su Arsene Wenger wanda ya jima yana horaswa a Kungiyar. | ha |
Shi ma Aregbesola ba a bar sa a baya ba inda yayi amfani da shafin sa na sada zumunta na Tuwita a karshen makon nan yace zai yi wahala Wenger ya cigaba da horas da Arsenal. Gwamnan yayi wannan jawabi be bayan Brigton ta ba kungiyar kashi | ha |
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta NAIJ.com Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |
Yayin da yake yin la'akari da tarihin sa ido na farko da aka tsara,ya girma a cikin masana'antu da dama da ke shafar mutane da yawafilayen. Don ƙarin fahimtar abin da ake sa ido kan ido, duk game da shi dole ne ya fara zamaa tsare. | ha |
Julia Vashneva, Abokin Kasuwancin Abokin ciniki na Semalt DigitalAyyuka, yana ba da hankali ga sababbin hanyoyin da ke tattare da fasahar ido-ido wanda ke jawo hankali da kwarewa mai yawana hadin gwiwa tare da CoolTool , kamfanin bincike na kasuwa . | ha |
Ana iya ƙayyade idanu a matsayin tarin bayanai. An tattara bayanaita hanyar na'urorin marasa intrusive irin su nesa mai nisa ko mai saka idanu. Ana'ura marar amfani da na'urar yana amfani da kamarar kazalika da tushen hasken infrared. AHasken haske yana kai tsaye ga ido kamar yadda waƙoƙin kyamara ya rubutafasali (misali, dalibin diamita, ƙwanƙwasa mita, ƙungiyoyi masu juyawa). A taraan tattara bayanai ta hanyar bincike-binciken bincike na idanu da kuma nazarin binciken. | ha |
Ana amfani da software na kulawa da ido a halin yanzu a kasuwancin masu sayarwa da kuma marufibincike, ilimi, kiwon lafiya da kuma halin kirkiro bincike, da kuma dan Adamdalilai na aikin injiniya da yin bincike da kwaikwayo na wasan kwaikwayo. A matsayin masu bincikegano sababbin hanyoyi na aikace-aikacen don duba ido, filin yana fadada ƙaruwa.Har ma sojoji sun yi amfani da bindigogi na ido don matakan gwagwarmaya a cikin susophisticated head-up nuna (HUDs) don amfani da dama. | ha |
Yayin da yake magana game da bin idanu, yana da muhimmanci a fahimci asali guda hudunau'i na ido na ido wanda shine tushen fasaha na ido da ido sun hada da: | ha |
Saccades..Ana daukar su a matsayin gangami mai saurin ido wanda ya canza sau da yawa ama'anar gyarawa. Za su iya zama ƙananan ƙungiyoyi yayin karatun ko manyan ƙungiyoyilokacin da ke kallo a kusa da dukan dakin. Yawanci, sun kasance a cikin yanayi, ammaHaka kuma za a iya samun kyauta. Mafi yawan al'amuran saccadic ido na faruwa a lokacindabarun barcin mutum. | ha |
Sauye-sauyen Ɗaukakawa. Mafi yawan hankali fiye da wasu nau'i na ido na ido, da LafiyaRa'ayin motsa jiki wani motsi ne na motsa jiki na ruwaye (ƙananan sashi naShine inda mai gani ya fi girma). Mutumin na da son raiiya yin waƙa ko kuma watsi da matsalolin. Akwai wadanda aka horar da suwadanda suka iya yin sassaucin motsi ba tare da samuwa ba (manufa mai mahimmanci). | ha |
Sauye-sauye na Magana. Ba kamar sauran nau'ikan ido ba, yayin da idanu suke shigawannan shugabanci, ƙungiyoyi na jigilar su ne disjunctive. Lines na gani kowaneido zai iya ganin abu wanda yake kusa ko a nesa. A pupillarysabili da haka yana ƙaruwa filin ganewa kuma yana ɗaukar hoto na tayin (retina). | ha |
Sauye-sauyen ƙwayoyin cuta. Samun kuɗi don motsa jiki, motsa jikiAyyukan ido suna taimakawa wajen tabbatar da hotunan kullun waje. A retinalsurface yana karɓar image "slipping" ta hanyar ganowa canje-canje (motsin kai)don haka daidaitawa ta hanyar motsi ido. Ƙaddamar da tsabar kudi ita ceamma jinkirin, saboda maɓallin motsa jiki da kuma mayar da martani | ha |
Kowace rana, ana amfani da aikace-aikacen kula idosababbin hanyoyi. Idan mutum yayi tunani game da yadda mutum yayi amfani da idanu akai-akai, ba abin mamaki banewannan bayanin da ya tara yana da amfani ga kusan dukkanin masana'antu. Ɗaya daga cikin masana'antun shine bincike na kasuwa.Bayanan da aka tattara daga binciken bincike na ido an yi amfani dashi a cikin rubutun kunshe da tallace-tallace. | ha |