text
stringlengths 101
6.99k
| language
stringclasses 1
value |
---|---|
Arsenal dai ta buga wasanninta har guda goma sha bakwai ba tare da an doketaba, a wasannin da suka hada da firimiya lig na Ingila, da kuma kofin Nahiyar Turai (Europe League). | ha |
Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato. | ha |
Karkashin dakin da zazzabi kewaye, ruwa matsakaici temperature≤70 ℃: Ruwa coolant, zafi masha'a, kananan marmaro, akwatin kifaye, kifi kandami, crafts, da dai sauransu | ha |
PH darajar: PH5-10 (rauni acid da kuma raunana tushe), aiki wanda ake iya yi duka biyu a kan ƙasa, kuma a cikin ruwa. | ha |
Mista Matthew yana daya daga cikin manyan daraktocin hukumar ta DSS, sannan kuma nadin nasa ya biyo bayan tsige shugaban hukumar Lawal Daura da mukaddashin shuganan kasa Yemi Osinbajo ya yi a yau Talata sakamakon zarginsa da tura jami’an DSS majalisa ba bisa ka’ida ba. | ha |
ShaFin ArewaFresh.Com ShaFine DaKe Kokarin Kawo MuKu Labaran Kannywood, Labaran Nishadi DaDai Sauransu .. KuCi Gaba Da Kasancewa Tare Damu | ha |
1. Idan budurwa bata sonka bazata iya qiranka a waya da kud'inta ba sedai tayi maka flashing, don haka iya mutuncin da zata iya maka kenan tayi maka flashin amma bazata taba iya qiranka a waya ba. | ha |
wa bata sonka toh zata yi maka wasa da dariya da murmushine kawai a lokacinda zaka bata kudi (money), kokuma a lokacinda take so ka bata kudi. | ha |
4. In budurwa bata sonka toh bazata taba yi maka maganan aurenku da ita ba, ko maganan yadda tsarin aurenku takeso ya kasance ba. | ha |
5. In budurwa bata sonka toh bazata taba rakaka wani waje ba, kudinda ita zata karba daga wajenka kawai tafiso. | ha |
6. In budurwa bata sonka bazata ringa baka shawara akan rayuwarka ba, sannan bazata nemi kabata shawara akan rayuwarta ba. | ha |
Babban Malami Ibn Uthaimeen a Sharhinsa ga littafin Bulugul Maram, babin haramcin giya, yace ya taba karantawa a wata majalla cewa wani matashi ya sha giya yazo ya samu mahaifiyar shi cewar yana so ya sadu da ita, ita kuma ta nuna mashi ba zata yarda ba. | ha |
Kawai sai ya dauko wuka yace indai bata yarda ba to zai kashe kanshi, sai tausayi ya kamata, sai ta kyale shi ya sadu da ita. | ha |
Da gari ya waye hankalinshi ya dawo mashi, sai ya tambayi mahaifiyarshi me ya faru jiya da dare, tace mashi ba komai. | ha |
Ya matsa mata ta fada mashi, sai ta fada mashi, kawai sai hankalinshi ya tashi yaje ya zuba ma jikinshi fetur ya kona kanshi. | ha |
Hausawa kance komai kyauwon ɗa ya gadi uba nai to yau haidar adam a zango shima ba'a barshi a baya ba inda shima ya fitar da sabon album dinsa mai suna "Take over" wanda ya kamala shooting na wannan album inda wakokin album din kamar haka :- | ha |
Wanda wannan yaro ya fara nuna tashi fasahar wanda a nan gaba kadan hausaloaded.com zaka kawo muku wannan wakokin sai ku kasance da mu. | ha |
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da tauraruwar fim din Hausa da tauraruwar ta ta lafa, Zainab Indomie, Adamu ya bayyana cewa yana tare da ita cikin daukaka da rashinta, cikin arziki da talauci, ya kare da cewa Allah yi miki Albarka Indo. | ha |
A bayadai tauraruwar Zainab ta haskaka sosai a fina-finan Hausa amma sai aka dena jin duriyarta, an yita surutai iri-iri akan abinda ya sa aka daina jin duriyar Zainab ciki hadda wanda aka rika cewa ciwon kanjamaune ya kamata. | ha |
Jaruma Fati Abubakar (Shu'uma) Anga Wani Hotonta Da Ya Dauki Hankulan Mutane A Shafin Instagram .. Jarumar Anganta Dauke Da Abin Sha Tana Sha .. Sai Dai Kuma Jarumar Ta Bude Kirji Sosai A Hoton | ha |
Jaruman fina-finan Hausa da masu bayar da umarni da sauran ma'aikata kenan a gurin daukar shirin fim din sabon Mujadala da aka farayi suna nishadi, Umar M. Sharif da Maryam Yahaya tare da masu shirya fim, Abba Maishadda da Alhaji Sheshe da sauransu duk sun hadu suna ta nishadi. | ha |
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan da take tare da wanda ake sa ran shine zata aura, Maryam ta saka hotunan dake nuna alamar soyayya tsakanin ta da mutumin a dandalinta na sada zumunta. | ha |
Haka kuma wani abu dake kara nuna alamar akwai soyayya tsakanin Maryam da mutumin wanda ga dukkan alamu kamar magana har tayi karfi, shine irin kalaman da ta rubuta a tattare da hotunan. | ha |
Saidai maryam bata fito karara ta bayyana matsayin mutumin a gurinta ba, amma koma dai menene, lokaci be bar komai ba. Muna musu fatan Alheri. | ha |
A lokacin da Duniya ta fara azumin wata me Albarka, watan Ramadana, akwai taurarin kwallon kafa dake bugawa kungiyoyi daban-daban da dama wanda musulmai ne suma za'a yi wannan azumi tare da su. Ga sunaye da kasashen da wadannan taurarin kwallon kafa su 31 suka fito. | ha |
Albishirin ku Ma'abota ziyarta shafin hausaloaded.com a yau nazo muku da sabuwar wakar shahararren mawakin siyasa Dauda kahuta rarara mai suna "Tsayarwa buhari Takara 2019" wanda daman al'umma da dama na jiran wannan rana da buhari zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takara. | ha |
Wanda a cikin wakarsa Yake fadin cewa sufa yanxu sun kage yan akidar gaske masu son buhari da gaskia domin ci gaban kasa da al'umma amma wasu ba don haka bane. | ha |
Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yayi kira ga abokin aikinshi Bello Muhammad Bello, General BMB, da ya dena kula masu zaginshi a dandalinshi na sada zumunta, Adam yace: | ha |
Wannan kira nakane dan uwa General BMB, kowa ya bata ya sani haka zalika kowa ya gayara ya sani, saboda haka ka manta dasu, sakarkarun da basu da ko sisi, komai da lokacinsa, kawai Allah ya ara mana lokaci da tsawon rai. | ha |
General BMB dai ya dade yana fama da masu zaginshi a dandalinshi na sada zumunta inda yake ta kokarin mayar musu da martani, a lokuta da dama yana zargin cewa turosu akeyi suna mai rashin kunya | ha |
Inganta Zaman Lafiya A Duniya ISBN: 978-1-329-65810-3, da aka buga a kan Oktoba 30, 2015 a Amurka na Amurka | ha |
A ranar Juma'ar da ta gabata ne jaridar Legit.ng ta kawo muku rahoton cewa shugaba Buhari ya garzaya zuwa garin na Daura domin halartar wannan taro na jam'iyyar sa ta APC a mazabar sa. | ha |
Legit.ng ta kuma ruwaito cewa, a yau ne ake gudanar da taron jam'iyyar APC a kowace mazaba dake fadin kasar nan kamar yadda jam'iyyar ta shirya gudanarwa a ranar Asabar wadda ta yi daidai da 5 ga watan Mayun 2018. | ha |
Legit.ng ta fahimci cewa, wannan shine karo na biyu da aka gudanar da makamancin wannan aiki a asibitin. | ha |
Legit.ng ta samu cewa inda hakan ta tabbata, yarjejeniyar za ta bai wa wasu daga cikin fursunonin da su ka cancanta damar dawowa da su kasar su ta asali domin cigaba da fuskantar hukuncinsu da aka yanke masu. | ha |
More in this category: « Sheik Nur Ya Gana Da Daliban Makarantar Hauza Ta Qum Hotunan Bikin Idin Ghadir A Garin Gombe » | ha |
Sai mun Dakatar da duk wata Gudanarwa ta Fadar Shugaban Kasa muddin aka taba Obasanjo - ADC ▷ Legit.ng | ha |
Legit.ng ta fahimci cewa, gwamnatin shugaba Buhari na zargin tsohon shugaban kasar da handame Dalar Amurka Biliyan 16 na kudaden gyaran wutar lantarki a lokacin gwamnatin sa wanda wannan haka ta cimma ruwa ba a kasar nan kamar yadda shugaba Buhari ya bayyana. | ha |
dukan ‘yan-mata dalibai masu sanye da lullubi (mayafi) daga makarantun kasar bakidaya! Wata matashiya daliba Musulma mai sanye da dan kwalin kai an hana hakkinta na | ha |
hakan kuwa shine, dole ne mutun (mai bayar da amsar) ya zamo adali mara nuna goyonbaya ga wani, kuma kada son ransa ya yi tasiri a kansa; a kalla, matsanancin akinsa ya | ha |
Hazikancin Musulunci, ko imani da farkon halitta, ana samunsa ne, a wurare dabandaban a cikin Alkur'ani, kamar haka: | ha |
na asali”, Allah Ya sadaukad da Annabi Isa (A.S.), wanda ake dauka a matsayin DanAllah, a kan cross (giciye) Don haka, alhakkin kuskuren da Hauwa'u ta tafka, da na | ha |
Wannan shine, hazikancin Alkur'ani ko imani gama da aure: kauna, tausayi, da zamanlafiya ba dukiya ba ne da ninkin ka’ida na kirki ba ne, saboda yana daukar wata jama’a | ha |
mubaya'arsu, kuma ka nemi Allah Ya gafarta musu. Lalle Allah Mai gafara ne, Mai jinkai”. Mumtahinah: 12. | ha |
A wasu al'ummomin Musulmi a yau, kyautar auren ta dolar Amurka dubu dari na lu'ulu'u ba na al’ada da ake ki ba ne. Amaryar kan rike kyautar aurenta ko da daga baya an | ha |
'ya'ya maza da suka saura, su kan yi gadon kayayyakin masarufi a karkashin tausayi (jinkan) magada maza. Wannan shi ya sa matan da mazajensu suka mutu da ‘yan mata | ha |
shine, cewa wadannan dabarun kashe-kashen da ake amfani dasu na makaman karedangin (Nuclear, Biological, Chemical) za su haifar da rashin daidaita mai yawa tsakanin | ha |
A farkon wannan makon ne Mataimakin Shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya bayyana irin himmar da gwamnatin kasar ke yi na daidaita al’amuran da suka shafi karfafa harkokin tattalin arzikin kasa, inda ya ce Najeriya na gab da kafa tarihi a wannan fagen. | ha |
Mataimakin Shugaban kasar ya bayyana haka ne, a jawabinsa lokacin kaddamar da taron masu zuba jari kai-tsaye na kasa da Hukumar Habaka Zuba Jari ta kasa (NIPC) ta shirya a birnin Abuja ranar talatar data gabata, inda ya ce, gwamnatin tarayya ta zuba jarin kusan Dala Biliyan 10 akan ayyukn samar da ci gaba a cikin shekaru uku da suka shige. Kuma zuba jarin ya mayar da hankali ne akan ayyukan hanyoyi da samar da wutar lantarki da aikin layin dogo, wanda aka samu gagarumar nasara a cikinsu. | ha |
Yemi Osinbajo ya kara da cewa, “a shekaru uku da suka wuce mun zuba jarin fiye da Dala Biliyan 10 wanda wannan babban kudi ne da aka zuba akan aiki tun a shekarar 2016. Abinda muka mayar da hankali shi ne aikin hanyoyi da samar da wutar lantarki da sabon aikin layin dogo, wadanda kuma dukkansu za su taimaka wajen kara samar da kasuwa da rage kashe kudi akan kasuwanci.” | ha |
A cewarsa, labarai masu dadi cikin wannan su ne cewa Najeriya ta fita daga cikin kangin tattalin arzikin kasa kuma Najeriyar a shirye take fiye da haka don ganin ba ta sake rasa samun dama ba. | ha |
Yemi Osinbajo ya ce, gwamnati ta mayar da hankali akan aikin noma wanda ya samar da zuba jarin daloli a cikin shekaru uku da suka wuce akan ma’aikatar sarrafa shinkafa da noman sikari da masana’antar sarrafa taki da sauran su. | ha |
Haka zalika ya bayyana cewar, asusun ajiyar Najeriya na kasar waje ya kai kimanin dala biliyan 50, wanda a lokacin da wannan gwamnatin ta zo ta same shi ne da dala biliyan talatin kacal a shekarar 2015. | ha |
A cewarsa, “kudinmu na rarar man fetir a shekaru biyu da suka wuce shi ne karo na farko da aka samu kudin shiga tun lokacin da aka kafa a shekarar 2011. Sannan mun kara habaka sabon haraji daga miliyan biyar zuwa miliyan 14 a shekarar 2016, inda a yau ya kai miliyan 19 wanda duk wannan kokari ne na inganta samar da kudaden shiga. | ha |
Ya ce, damar da gwamnatin tarayya ta samu, ya biyo bayan samar da tsari har da yawan al’umma wanda shi ne mafi girma a Afirka da kuma rabin Nahiyar Afirka. | ha |
Yemi ya ce, Najeriya tana da yawan matasa a duniya inda suka kai kimanin kashi 50 bisa dari wadanda suke masu kasa da shekaru 20 da suka kai kashi 75 da kuma masu shekaru 35. | ha |
Sannan ya yi nuni da cewa, abu ne mai matukar sauki ga kowace kasa da ta damu da makomarta kamar yadda mu ma a Najeriya muke da damarmaki da yawa. A watan Disambar da ya gabata an bude kamfanin sarrafa hatsi mai suna Kellogg a Jihar Legas samakon hadaka da wani kamfanin kasar Amurka da kuma wani kamfanin rukunoni mai suna Tolaram dake kasar Singapo. | ha |
Sai dai, mataimakin shugaban kasan ya ce, kamfanin Kellogg ya kai sama da shekaru 100 kuma wannan ne karo na farko da ya zuba jari a Najeriya. | ha |
A cewarsa, bayan kimanin rabin shekara tuni suna shirin kara fadada tsarinsu na ganin cewar sabon kamfani ya kai yawan da ake bukata. Yemi ya sanar da cewar, akwai da dama da aka ci nasara wajen yin hadaka tsakanin gwamnati da kamfanoni masu zaman kansu. | ha |
Ya yi nuni da cewa, babban misali shi ne kamfanin LNG, na sarrafa gas don fitar da shi a daukacin kasuwannin kasashen duniya don a taimakwa Najeriya wajen samun kudin shiga. A cewarsa, kamfani mai zaman kansa wanda kuma mallakar manyan kamfanoni uku ne, inda kuma kamfanin NNPC yake take masu baya. Ya kuma sanar da cewar, abu mahimmi shi ne, gwamnati ta samu damar samar da kyakkyawan yanayi na kasuwanci. | ha |
Yemi ya ce, gwamanti ta kaddamar da shirye-shiye da dama don inganta zuba jari saboda tsare-tsarenta, musamman ganin cewar Bankin Duniya ya amince da Najeriya a matsayin wadda ta kai ta 10 wajen bunkasar tattalin arziki a duniya. | ha |
Ya bayyana cewar, hukumar bayar da lamuni ta duniya (IMF) ta buga misali akan cewar samar da kyakyawan yanayin kasuwanci da tsari sun taimaka matuka wajen fitar da tattalin arzikin kasa ya yi daga karayar tattalin arzikin kasa a shekarar da ta gabata. Ya yi nuni da cewar, abinda ya fi birge mu shi ne saboda tsare-tsaren aka kirkiro na gano sahihan masu zuba jari wanda a baya suka zama turnike saboda yadda ake samun kalubale wajen aiwatar da ayyukan gwamnati. | ha |
A tsarin na farko an mayar da hankali akan zuba jarin dala 22.5, inda kuma kimanin dala biliyan 10 na yawan ayyuka tare da samar da ayyukan yi da suka kai dubu 500 nan da shekara 2020 mai zuwa an ware su wanda kuma za a iya tafiyar da su a cikin sauri. | ha |
Haka zalika ya kuma yabawa hukumar NIPC, inda ya ce, a cikin watanni 18 da suka shige, ba ta bar kowa a cikin kwankwanto ba wajen sauke nauyin da aka dora mata ba na karawa masu son zuba jari a Najeriya kwarin gwiwa. | ha |
Yemi ya ce, hukumar ta tara cikakkun bayanai akan masu zuba jari a Najeriya, inda hakan zai baiwa wadanda tuni suka zuba jari a kasar damar samun dukkan bayanan da suke bukata a cikin sauki. | ha |
A cewarsa, hukumar ta kuma kaddamar da yanar gizonta don samun dukkan bayanan da ake bukata akan fara gudanar da kasuwanci da dokoki da haraji. | ha |
Ko a daina kashe mutanen mu a Taraba, ko kuma sai an ce yakin Somalia wasan yara ne a kasar nan - Inji Theophilus Danjuma - Premium Times | ha |
November 20, 2018 0 Majalisar Dinkin Duniya ta kashe Dala miliyan 70 wajen tallafa wa ‘yan gudun hijira a Arewa Maso Gabashin Najeriya | ha |
You are at:Home»Rahotanni»Ko a daina kashe mutanen mu a Taraba, ko kuma sai an ce yakin Somalia wasan yara ne a kasar nan – Inji Theophilus Danjuma | ha |
Ko a daina kashe mutanen mu a Taraba, ko kuma sai an ce yakin Somalia wasan yara ne a kasar nan – Inji Theophilus Danjuma | ha |
Tsohon ministan tsaro, Theophilus Danjuma ya koka kan yadda dakarun soji ke taimakawa wajen rura wutan ayyukan ta da zaune tsaye da ake fama dashi musamman a jihar Taraba, da sauran kauyukan jihar da ma kasa baki daya. | ha |
” Dole ne a dai na kashe kabilun mu a jihar Taraba ko kuwa sai an ce yakin da akayi fama dashi a kasar Somalia wasan yara ne. | ha |
” Kowa ya tashi tsaye yayi shirin kare kan sa. Kada ya ce zai jira sojin Najeriya suyi masa haka. Domin idan kuka ce za ku tsaya wai a samar muku da kariya, za a ko kashe ku daya bayan daya kuna ji kuna gani. | ha |
Danjuma ya furta cewa mai makon jami’an tsaro su kare jama’a sune suke taimaka musu suna yi musu shinge domin su kai wa mutane hari. Ya ce idan har ba a dauki mataki cikin gaggawa ba Najeriya za ta tarwatse. | ha |
Da muka ne ji daga bakin Kakakin ma’aikatar tsaron Kasa, John Agim ya bayyana mana cewa duk da soji na ganin girman Danjuma a matsayin sa na tsohon Dakare, ba za ta yarda da abin da yake fadi ba. | ha |
” Sojin Najeriya na da kwarewa ta musamman, ba za su yi irin abin da Danjuma ke fadi. Ya dai fadi albarkacin bakin sa ne kawai. Sojin Najeriya ai wuce nan.” | ha |
Majalisar Dinkin Duniya ta kashe Dala miliyan 70 wajen tallafa wa ‘yan gudun hijira a Arewa Maso Gabashin Najeriya | ha |
Aminu Baba on SAURARI: Dalilin da ya sa na maka Datti a kotu, ban amince a yi masa duka ba a Zariya – El-Rufai | ha |
Mahmoud Suleiman, (iyan kagarko), on TARON PDP: Lema ta yage a taron PDP na yankin Arewa Maso Yamma, Namadi Sambo ya fice a fusace | ha |
Fanni Select Category Babban Labari Bidiyo da Hotuna Duniya Kiwon Lafiya Labarai Labarai daga Jihohi Manyan Labarai Ra’ayi Rahotanni Shakatawa Wasanni | ha |
Suzhou Lihui Engeering Farms Co, Ltd. aka kafa a 2012, wanda located a tsakanin Sin da Jamus birni-Taicang. Mun yafi R & D kuma samar da kayayyakin gyara ga aikin gina hanya inji kamar milling na'ura, kwalta paver, hanya nadi da dai sauransu Kuma ma mu masu sana'a a rance, biyu-hannu inji tallace-tallace. | ha |
1.ashpalt paver: waƙa gammaye, waƙa nadi, hanya sarkar, na'ura mai sarkar, screed farantin, lantarki sassa, da dai sauransu. | ha |
2, milling na'ura: yankan kayan aiki, mariƙin, milling drum, na'ura mai bel, waƙa gammaye, da dai sauransu | ha |
Bugu da kari ya zama cikakken layi na hanya inji kayayyakin da milling na'ura spares, kwalta paver, hanya nadi, ciki har da trackpads, waƙa sarkar, waƙa nadi, na'ura mai bel, milling drum, kayan aiki mariƙin, na zaba, screed farantin, roba buffer da dai sauransu | ha |
Domin binciken game da kayayyakin mu, ko pricelist, don Allah ka bar adireshin imel mana da za mu zama a cikin touch cikin 24 hours. | ha |
Wadannan mashawarcin Google a yau suna iya mamaki dalilin da ya sa maimakon ganin Google yana nuna hoto na lambar bar? Ba kamar yawancin canje-canjen da muka gani a kan Google logo ba, a yau Google yana bikin bikin ranar haihuwar lambar bar. | ha |
An shafe kwanaki 7 ga watan Oktoba 1952, ta hannun kyautar Nobel Prize Charles Kuen Kao, George Smith da kuma Willard Semalt, fasaha ya ba da damar hasken wutar lantarki don canzawa a cikin cajin lantarki. Kayan fasaha na taimakawa wajen bunkasa hotunan dijital. | ha |
An ba da shawara a bisani a cikin rahoton da kamfanin IBM ya ba da shi kuma an yi amfani da wasu manyan ra'ayoyin da aka sayar da wani dan tsakiya wanda ya sayar da shi zuwa RCA - what are high pr links. | ha |
Canza sunan Google bai zama sabon abu ba ga Google. Mun ga alamu a watan jiya. Har ila yau, mun ga Google yana girmama masu girma a duniya kamar Einstein, Da Vinci, da kuma Michael Jackson. Har ila yau muna ganin canji na Google a kan abubuwan da ke faruwa a duniya kamar Kirsimeti, Halloween, da Ranar Valentines. | ha |
Dennis Semalt ne ke gudanar da abubuwan da aka yi amfani da shi a Google, wanda ya yi la'akari da yin gyare-gyare masu sauƙi a daidai lokacin da ya dace. | ha |
Rubutun lambar shagon na musamman ne a cikin cewa yana da wuya cewa Semalt ya kawar da sunansu (a cikin mawuyacin yanayin) daga saman alamar gaba daya. | ha |
Using APKPure App to upgrade Abinda ke Jawo Ciwon Cikin Yaro, fast, free and save your internet data. | ha |
Hukumar yan sandan Najeriya, shiyar jihar Nasarawa ta bayyana cewa an kaddamar da binciken leken asiri kan tsirowar wata sabuwar kungiyar addini mai suna ‘Hakika’ a karama hukumar Toto na jihar. | ha |
Jaridar New Telegraph ta bada rahoton cewa mutanen karamar hukumar sun kasance cikin firgici bayan tsirowar kungiyar da kuma yadda ya bayyana a kafafun yada labarai. | ha |
A wani hira da da manema labarai, kakakin hukumar yan sandan jihar Nasarawa, Sama’aila Usman, yace jami’an leken asiri sun bazama cikin garin domin gano ainihin yadda kungiyar ta tsiro da kuma yadda abubuwan suke. | ha |
Ya ce duk da cewa hukumar bata samu wani kara kan yan kungiyar ba, ta dauki wannan matakin ne domin gano gaskiyan al’amarin. | ha |
Kakakin hukumar ya yi kira da jama’a sun kwantar da hankulansu kuma su cigaba da rayuwarsu nay au da kullum. | ha |
NAIJ.com ta kawo muku rahoton cewa hukumar sojin Najeriya ta saki jawabi kan tsirowar wasu yan kungiyar Hakika a Arewacin Najeriya. | ha |
Jawabin hukumar soji ya kara da cewa wadannan yan Hakikan duk da cewa suna ikirarin cewa mabiya addinin Musulunci ne, ba sa Sallah. | ha |
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en | ha |