news_title
stringlengths 18
125
| label
class label 5
classes |
---|---|
Faransa Ta Farauto Wasu Bakin Haure 50 A Cikin Jirgin Ruwa | 4World
|
Buhari Ya Rushe Kwamitin Binciken Cin Hanci Da Rashawa | 3Politics
|
Amurka Ta Jaddada Shirinta Na Samar Ma Najeriya Jiragen Yaki | 4World
|
Mutane 189 Sun Mutu A Hadarin Jirgin Saman Indonesia | 4World
|
Dakarun Najeriya Za Su Yi Wa 'Yan Bindigan Zamfara Dirar Mikiya | 2Nigeria
|
Sudan ta Kudu: Sojojin 'Yan Tawaye Za Su Hade Da Na Gwamnati | 0Africa
|
Janar Abdulsalam Ya Bukaci 'Yan Najeriya Su Kai Zuciya Nesa= | 3Politics
|
Dakarun Janar Haftar Sun Shiga Filin Tashin Jiragen Birnin Tripoli | 0Africa
|
Ruwa Da Muhalli Masu Tsabta Suna Da Muhimmanci A Rayuwar Kananan Yara | 1Health
|
An Kama Wasu Bakin Hauren Da Su Ka Nemi Arcewa Cikin Teku | 4World
|
Sama Da Bakin Haure 100 Sun Mutu a Tekun Bahar Rum | 0Africa
|
Rashin Isassun Kudade Na Yin Cikas Ga Yaki Da Cutar Ebola - WHO | 1Health
|
Hukumar Lafiya ta duniya tace an sami raguwar masu rasuwa da cutar Malariya | 1Health
|
Yau Ce Ranar Yaki Da Cutar SIDA Ko Kanjamau Ta Duniya | 1Health
|
Shugaban Zimbabwe Ya Koma Gida Saboda Tsananin Rikicin Kasar | 0Africa
|
Gwamnatin jihar Kano zata maido da tsarin duba gari | 1Health
|
Harin Houthi Ya Sa Saudiyya Rage Man Da Take Fitarwa | 4World
|
Jihohin Da Za a Yi Gwagwagwa a Zaben Gwamna | 3Politics
|
Shugaban Amurka Trump Ya Amince da Tillerson, Sakataren Harkokin Wajen Kasar | 4World
|
Atiku Ya Kai Gangamin Yakin Neman Zabensa Jigawa | 3Politics
|
Kwararru Sun Sami Karin Haske Game Da Zazzabin Cizon Sauro | 1Health
|
Ra’ayoyi Shugaba Donald Trump Sun Bambamta Da Na Firaiminstan Japan Shinzo Abe | 4World
|
Tanzania: An Mayar Da 'Yan Gudun Hijirar Burundi 500 Gida | 0Africa
|
An Jinjinawa Dakarun Hadin Gwiwar Kasashen Afrika | 0Africa
|
Mahara Sun Kashe Mai Garin Karal Jihar Taraba | 2Nigeria
|
Bayyana Sunayen 'Yan Takara Da Masu Zabe Ya Jawo Cece-kuce | 3Politics
|
Nijar Ta Soke Tsarin Takardar Visa Tsakaninta Da Kasashen Afirka | 0Africa
|
Yar Najeriya Ta Rasu daga Ebola | 1Health
|
Wani Littafi Ya Bayyana Shugaba Trump a Matsayin "Kidahumi" | 0Africa
|
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Ce Tsarin Shari'ar Amurka Shirme Ne | 4World
|
Wasu 'Yan Bindiga Sun Harbe Dan Takarar Sanata A Jihar Oyo | 3Politics
|
Sojoji Sun Kashe Janar Asamnew Tsige A Jiya Litinin | 0Africa
|
Anyi Gargadi Kan Saida Maganin Zazzabin Cizon Sauro Mara Kyau a Kasar Ghana | 1Health
|
“Wai Me Ke Faruwa Ne a Fagen Tsaro a Najeriya?” -SERAP ke tambaya | 2Nigeria
|
Manoman Tumatir Sun Ce Kwastam Na Ja Musu Asarar Miliyoyin Naira | 2Nigeria
|
Biraye Suna Dauke Da Fiye Da Miyagun Cututtuka 60 | 1Health
|
Gwamnati Ta Ce Kungiyar IMN Aka Haramta Ba Addinin Shi'a Ba | 2Nigeria
|
Mallakar Katin Shaida Wajibi Ne Ga Matafiyi A Sassan Arewa Maso Gabas - Inji Soji | 2Nigeria
|
Adamawa: Ana Cece-kuce a Jam’iyyar APC Kan Tsayawa Takarar Gwamna | 3Politics
|
Hasashen Masana Kan Tattalin Arzikin Najeriya a 2019 | 2Nigeria
|
Sakataren Harkokin Wajen Amurka ya ce kisan kare dangi aka yi a Myanmar | 4World
|
Shan Taba Sigari a Afrika | 1Health
|
Ana Gudanar Da Bukin Ranar Ma'aikata Kishiyoyin Juna a Venezuela | 4World
|
Asusun Yaki Da Cututuka Na Duniya Ya Bada Gudummuwa Domin Yaki Da Kanjamau A Najeriya | 1Health
|
Taron Dakarun Amurka Da Takwarorinsu Na Yankin Tafkin Chadi a Yamai | 4World
|
Amurka Ba Za Ta Fasa Fada a Afghanistan Ba - Jim Mattis | 4World
|
Najeriya na daya daga cikin kasashe shida da aka fi mutuwa da zazzabin cizon sauro a duniya | 1Health
|
Kutare sun koka dangane da rashin magani a jihar Niger | 1Health
|
Iran Ta Ce Akwai Yiwuwar Ta Tattauna Da Amurka | 4World
|
Masana sun gano sauron dake sa zazzabi | 1Health
|
Italiya Ta Kama Mutanen Da Ake Zargi Da Azabtar Da Bakin Haure | 4World
|
Har Yanzu Cutar Zazzabin Cizon Sauro Yana Cigaba Da Kashe Yara A Nijar | 1Health
|
Ragowar 'Yan Matan Chibok Sun Cika Kwanaki 2000 A Hannun 'Yan Boko Haram | 2Nigeria
|
Amurka da Norway zasu hada hannu wajen inganta lafiyar mata a Afrika. | 1Health
|
Sojojin Sudan Sun Ce Ba Za Su Mika Omar Ga Kotun Duniya Ba | 0Africa
|
Baya Ga Cutar Sankara, Sigari Na Haddasa Bugun Zuciya Da Shanyewar Bangaren Jiki | 1Health
|
Ana Shirin Fara Taron Yaki Da Kwalara Na VOA A Bauchi | 1Health
|
Mathew Sieyefa Ya Zama Mukaddashin Shugaban Hukumar DSS | 3Politics
|
Miyetti Allah Ta Fara Wayar Da Kan Matasa Kan Illar Shaye-shaye Da Bangar Siyasa | 2Nigeria
|
Sabbin Fasahun Zamani Zasu Taimaka Wajen Magance Mace Macen Jarirai a Afrika | 0Africa
|
Shagulgulan Sallah Sun Kankama a Najeriya Da Sauran Sassan Duniya | 2Nigeria
|
Najeriya Na Cikin Jerin Kasashen Da Al’umominsu Ke Fama Da Talauci | 4World
|
Kamaru Ta Shiga Tattaunawar Hadin Kai Kan Matsalolin Da Suka Addabi Kasar | 0Africa
|
Sayfullo Saipov da ya nika mutane da mota a New York an sameshi da aikata laifuka 22 | 4World
|
Jihar Niger: 'Yan sara suka sun jikatta mutane fiye da 10 a Kontagora | 2Nigeria
|
Yan Kasar Senegal Sun Dunguma Zuwa Rnufunan Zabe A Yau Lahadi | 0Africa
|
Rwanda: Paul Kagame Ya Yi Wa Shugaban 'Yan Adawar Kasarsa Afuwa | 0Africa
|
Madugun Adawan Sudan ta Kudu Ya Amince Da Yarjejeniyar Zaman Lafiya | 0Africa
|
Guterres Ya Yaba Da Yadda Al'amura Ke Daidaituwa A Sudan | 0Africa
|
Dumamar Yanayi: Duniya Na Fuskantar Babban Bala'i | 4World
|
Masu Garkuwa Da Mutane Sun Tarwatsa Garuruwa 17 A Neja | 2Nigeria
|
Dangantakar Habasha Da Eritrea Na Kara Karfi | 0Africa
|
Yau Litinin Ce Ranar Maleriya Ta Duniya | 1Health
|
Hukumomi Da Shugabannin Addini A Nijar Sun Yi Allah Wadai Da Harin ChristChurch | 4World
|
Amurka Ta Tsaurara Matakan Bada Izinin Zama Kasar | 4World
|
Pakistan Na Shirin Korar Jakadan India A Kasarta | 4World
|
Rundaunar Sojin Najeriya Ta Sanar Da Ruguza Wani Sansanin Boko Haram | 2Nigeria
|
Siyasar Jihar Adamawa Ta Dauki Sabon Salo | 3Politics
|
Wadanda Suka Sace Tagwaye A Zamfara Sun Yi Nadama | 2Nigeria
|
Jam'iyyar Democrats Ta Amurka Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Virginia da Jihar New Jersey | 4World
|
Nijar: An Saki Dalibai Kimanin 100 Da Aka Kama Lokacin Zanga-zanga | 0Africa
|
Dakarun Najeriya Sun Kashe ‘Yan bindiga 58 a Zamfara | 2Nigeria
|
Hukumar Zaben Congo Ta Hana Bemba Tsayawa Takara | 0Africa
|
An cire kasar Indiya a jerin kasashen dake fama da cutar Polio | 1Health
|
Ana Rashin Gaskiya Wurin Sayen Tikitin Jirgin Kasa A Kaduna | 2Nigeria
|
Watakila An Kawar Da Daya Daga Cikin Jinsunan Kwayoyin Cutar Polio | 1Health
|
Tabargazar Lalata: Fafaroma Ya Ki Amincewa Da Murabus Din Babban Fada Na Faransa | 4World
|
Janar Buratai Ya Jagoranci Jana'izar Janar Idriss Alkali (Murabus) | 2Nigeria
|
Rundunar 'Yan Sandan Najeriya Ta Nemi Taimakon Sojojin Sama | 2Nigeria
|
Wasu Gwamnonin Najeriya Da Na Maradi Sun Tattauna Batun Tsaro | 2Nigeria
|
Kasar Libiya Ta Dawo Da Wasu 'Yan Gudun Hijira 161 Zuwa Najeriya | 0Africa
|
Rayuka 26 Sun Salwanta a Harin Da Boko Haram Ta Kai Adamawa | 2Nigeria
|
Kokarin Dinke Sabuwar Baraka Tsakanin 'Yan Jam'iyyar Republican | 4World
|
Wa Ya Kashe Alex Badeh? | 2Nigeria
|
Takaddama Ta Kaure Kan Inda Za A Bisne Mugabe | 0Africa
|
Yan Chibok Sun Ce Gwamnatin Najeriya Ta Yi Biris Da Batun Ceto 'Yan Matan Da Suka Rage | 2Nigeria
|
Majalisar Koli Ta Yaki Da Polio A Duniya Ta Ja Kunne | 1Health
|
Aisha Buhari Ta Caccaki Jami'an Tsaron Najeriya | 2Nigeria
|
Lauyan Budurwar Stephen Paddock Wanda Ya Kashe Mutane a Las Vegas Yace Bata da Masaniya | 4World
|
Libiya Ta Cimma Tsagaita Wuta, Amma Wuta Na Tashi | 0Africa
|
Subsets and Splits