news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
Jihar Yobe ta kara kason kudin yaki da cutar shan inna
1Health
Tsohon shugaban kasar Amurka Bill Clinton ya yi kira ga kungiyoyin yaki da cutar kanjamau su kula da tallafin da suke samu
1Health
Wasu 'Yan Bindinga Sun Kashe Mutane 8 Akan Iyakar Nasarawa Da Binuwai
2Nigeria
Takaddamar Rundunar Sojin Najeriya Da Kungiyar Amnesty
2Nigeria
Masu Zanga Zanga Sun Yi Tattaki a Yini Na Biyu a Amurka
4World
MDD Ta Kafa Asusun Tallafawa Mutanen Da Rikicin Boko Haram Ya Shafa
4World
Sojojin Dake Filin Jirgin Saman Maiduguri Sun Yi Bore
2Nigeria
Cibiyar Yaki Da Cutar Kanjamau Ta Kasa A Najeriya Tana Neman Karin Kudi
1Health
Jam'iyyar APC Ta Amince Da Zaben 'Yar Tinke
3Politics
Harin Bam Ya Halaka Mutum 12 Afghanistan
4World
Kamen Wasu Matasan Arewacin Najeriya A Legas Cin Zarafi Ne - Inji Musa Jika
2Nigeria
An Karfafa Matakan Tsaro a Bauchi Gabanin Zaben Cike Gurbin Kujerar Sanata
3Politics
Jami'an Tsaro A Afghanistan Sun Kwato Lardin Badakhshan
4World
Mummunar Guguwa Ta Halaka Mutum 150 A Gabashin Afirka
0Africa
Hukumar EFCC Tayi Babban Kame A Jihar Kaduna
2Nigeria
Matakan Hana Barin Ciki
1Health
New Zealand Za Ta Haramta Amfani Da Wasu Nau'ukan Bindigogi
4World
Yan Gudun Hijirar Najeriya Sun Sami Taimako
2Nigeria
Iran Na Barazanar Komawa Ga Shirinta Na Nukiliya
4World
An sami ci Gaba A Yunkurin Neman Maganin Cutar zazzabin Cizon Sauro
1Health
Hukumar Kiyaye Hatsari ta Najeriya ta Tura Jami'ai 35,000 Don sa Ido Akan Tituna
2Nigeria
Tsohon Shugaban Sudan Ya Gurfana Gaban Kotu Don Fuskantar Tuhuma
0Africa
Yaduwar Cutar Ebola ta Ragu
1Health
Nakasassu a Najeriya Sun Yaba Da Dokar Darajanta Su Da Aka Sawa Hannu
2Nigeria
Jinkirta Rantsar Da Shugaban Zimbabwe Ya Kawo Rashin Tabbas
0Africa
Gwamnan Jahar Bauchi Ya Sha Alwashin Sulhunta Sarki Sanusi Da Gwamna Ganduje
3Politics
Korea Ta Arewa Ta Ce Ba Ta Da Sha'awar Tattaunawa - Tillerson
4World
Kungiyar Kwadagon Najeriya Zata Fara Yajin Aiki Daga 12 Daren Laraba.
2Nigeria
Masu Ciwon Suga Sun Fi Yawa a Kasashen Afrika
1Health
Bayan Kashe Wani Dan Jaridar Ghana-'Yan Jaridar Kasar Sun Ce Yanzu Aiki Yake
0Africa
Rouhani: Ba Za Mu Tattauna Da Amurka Ba Muddin Akwai Takunkumi Akan Iran
4World
Najeriya Tana Baya A Jerin Kasashen Da Aka Sami Raguwar Mutuwa Ta Cutar HIV
1Health
Wata Cuta Mai Kamar Mura ta Addabi Kasar Saudi Arabia, me Masu Umra Zasu Domin Kare Kansu?
4World
Ana Yiwa Mata Da Yara Fyade A Gidajen Yarin Maiduguri-Amnesty International
2Nigeria
Libya: Yajin Cin Abinci Ya Shiga Yini Na Hudu
0Africa
Zaben 2019: Da Buhari da Atiku Ne Za Su Gwabza
3Politics
MDD: An Kaddamar Da Sabon Tsarin Kiwon Lafiya Ga Kowa Na Duniya
1Health
Gwamnatin jihar Katsina ta shiga yaki da zazzabin cizon sauro
1Health
Bankin Duniya Yayi gargadi Game Da Tsadar Abinci A Duniya
1Health
Marayu, Gajiyayyu Sun Samu Tallafin Abinci a Nijar
0Africa
Firayim Ministan Kasar Mali Da Mambobinsa Sunyi Ritaya
0Africa
Wasu Matasa A Nijer Sun Yi Wani Gangami Akan Yaki Da Illolin Canjin Yanayi
0Africa
An Bada Umurnin Bude Kasuwar Kifin Diffa
0Africa
Facebook: Kotun Tarayyar Turai Ta Yanke Hukuncin Kare Kanta Daga Batanci
4World
Ana Ta Kira Ga Amurka Ta Hana Amfani Da Irin Jirgin Da Ya Fadi a Habasha
0Africa
XIX International AIDS Conference July 22-27, 2012
1Health
An Kirkiro Munmunan Sabon Nau'in Kwayar Cutar Murar Tsuntsaye
1Health
Majalisa Jihar Kano Zata Bincike Batun Bidiyon Ganduje
3Politics
Za A Fara Kwaryakwaryan Yajin Aiki A Venezuela
4World
Sojojin Najeriya Sun Kubutar Da ‘Yar Bautar Kasa Daga Hannun Boko Haram
2Nigeria
Wasu Sojojin Masar 15 Sun Bata
0Africa
Jami'yun Hamayyar Nijar Sun Nemi ECOWAS Ta Shiga Batun Zabe Mai Zuwa
0Africa
Harkar Tsaro Ta Kara Tabarbarewa a Tsakanin Abuja Da Kaduna
2Nigeria
Dawo Da PDP Karagar Mulkin Najeriya Kuskure Ne - Ribadu
3Politics
Mayakan Saman Najeriya Sun Rugurguza Sansanin Yan Bindigar Zamfara
2Nigeria
Anambra: Yan Awaren Biyafara Sun Kashe Wani Dan Sanda, Sun Kuma Raunata Wasu Biyu, a Nnewi.
2Nigeria
An Gano Kwayar Cutar Ebola a Kasar Guinea
1Health
Puerto Rico Tana Fama Da Matsaloli Bayan Bala'in Guguwar Maria.
4World
An Kashe Musulmi 'Yan Kabilar Rohingya Da Dama - MDD
4World
May Za Ta Sake Neman A Jinkirta Ficewar Burtaniya Daga EU
4World
Rundunar Sojojin Saman Najeriya Ta Halaka 'Yan Boko Haram 40
2Nigeria
Kotu Ta Soke Umurnin Dakatar Da Hukumar DAAR Communications
2Nigeria
Gwamnatin Najeriya na Kokarin Yaki da Cutar Ebola
1Health
An Gina Wani Kauyen Mata Zalla a Syria
4World
Asusun Horar Da Ma'aikata Na ITF Ya Hada Gwiwa Da Majalisar Dinkin Duniya
4World
Najeriya Mutane Suka Fi Bacewa A Duniya
2Nigeria
Masu Bada Taimako Sunyi Alkawarin Kauda Cutar Kanjamau, Tarin Fuka, Da Cutar Cizon Sauro
1Health
Ebola Ta Hallaka Mutane Sama Da Dubu Daya A Kasar Kongo
1Health
An Sake Maido Da Dokar Hana Fita A Kaduna
2Nigeria
Zaben Najeriya: An Tafka Muhawara Tsakanin Yan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa
3Politics
Mata Sun Yunkuro A Jahar Adamawa
2Nigeria
Ana Bukatar Magance Yunwa Da Gaggawa A Arewa Maso Gabashin Afirka - MDD
0Africa
An Sace Limamin Addinin Krista Dan Asalin Kasar Italiya A Niger
0Africa
An Samu Karuwar Yawan 'Yan Gudun Hijira a Duniya
4World
Taliban Ta Janye Dakatarwar Da Ta Yi Wa Kungiyar Agaji Ta Red Cross
4World
Al’umomin kasar Nijar Sun Nemi ‘Yan Najeriya Su Kaucewa Tashin Hankali
3Politics
Kungiyoyin Kwadagon Nigeria Za Su Fara Yajin Aiki
2Nigeria
‘Yan majalisar dokoki sun nemi yin Gwajin cutar kanjamau ga duk masu yin aure
1Health
Hukumar CENI Ta Nijer Ta Hada Hannu Da Kamfanin Gemalto Don Shirin Babban Zabe
0Africa
Carrie Lam Ta Ce Ba Zata Sauka Daga Mulki Ba
4World
Trump Ya Amsa Cewa Ya Yi Magana Da Shugaban Ukraine Kan Almundahana
4World
Britaniya Na Niyar Sake Wani Sabon Shirin Ficewa Daga Tarayyar Turai
4World
Wani Hari A Mogadishu Ya Hallaka Mutane Sama Da Goma
0Africa
Yadda Canza Sheka Ke Shafar Tsarin Damokaradiyar Najeriya
3Politics
Tsaro: Halin Da Najeriya Ke Ciki a Shekara 59
2Nigeria
An sami karuwar yara dake dauke da cutar Polio a Najeriya
1Health
An Samu Bular Cutar Amai Da Gudawa A Jihar Neja
1Health
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Daura Damarar Kawo Karshen Rikicin Makiyaya Da Manoma A Jihar Adamawa
2Nigeria
An Kammala Zaben Majalisar Dokokin Kasar Tunisiya
0Africa
Bullar Polio A Somaliya Na Barazana Ga Sauran Sassan Afirka
1Health
Yan Adawa Sun Kauracewa Taron Jin Shawarwari Akan Kundin Zaben Nijer
0Africa
Takaddama Tsakanin Alkalai Da Gwamnatin Jamhuriyar Nijar
0Africa
Babu Wanda Ya Fi Karfin Doka, Zan Hukunta Sarakuna - Matawalle
3Politics
Kungiyar Matasan Nijar Ta Shirya Taron Yaki Da Tsatsauran Ra'ayin Addini
0Africa
Najeriya Ta Sami Koma Baya A Yaki Da Mutuwar Jarirai
1Health
Ana Kyautata Zaton An Kashe Dan Osama Bin Laden
4World
An Fara Taron Kasa da Kasa Kan Yaki Da Safarar Mutane A Abuja
2Nigeria
Majalisar Dattawan Najeriya Na Ci Gaba Da Kokarin Ganin An Daina Bara
2Nigeria
Rashin Maganin Rigakafi Ya Rage Ci gaban Da Aka Samu A Shawo Kan Illar Kyanda
1Health
Rahoto Kan Bakin Hauren Da Suka Mutu Cikin Shekaru Hudu
0Africa