news_title
stringlengths
18
125
label
class label
5 classes
Najeriya ta ci alwashin rage macen macen kananan yara
1Health
An Alakanta Yawan Shan Kwayoyi A Borno Da Yakin Boko Haram
2Nigeria
Yau Ake Bikin Karamar Sallah a Najeriya
2Nigeria
Jamhuriyar Nijar: An Ba Da Umarnin Dage Dokar Ta-Baci A Yankin Tilabery
0Africa
Rikicin Tiv, Jukun Ya Sa An Rufe Jami'ar Tarayya a Wukari
2Nigeria
Takaddamar Murabus Din Ministar Kudi Kemi Adeosun
2Nigeria
Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutum 17 A Mogadishu
0Africa
Gwamnonin Arewacin Najeriya Sun Amince Da Shirin Kafa Rugage
2Nigeria
Wani Babban Hadimi Ya Kare Kafa Dokar Ta Baci Da Trump Ya Yi
4World
Belgium Ta Ba Laurent Gbagbo Mafaka
4World
Jami'in Rotary Ya Yaba Ma 'Yan Jarida Masu Yaki Da Polio
1Health
Sarkin Qatar Ya Kauce wa Batun Iran a Ganarwarsa Da Trump
4World
Imo: An Ceto Wasu Mazauna Amurka Daga Masu Garkuwa
4World
Jamhuriyar Niger Na Shirin Tura Sojojin Ta Mali
0Africa
Tsohon Shugaban Hukumar Tsaron Farin Kaya, DSS, Lawal Daura Na Hannun 'Yan Sanda
2Nigeria
An Sake Kai Karar Shugaba Trump Kotu
4World
An Samu Barkewar Cutar Amai Da Gudawa a Mozambique
1Health
An kaddamar da wani shirin kula da mata masu juna biyu ta wayar salula
1Health
Za a yiwa kananan yara miliyan 111 rigakafin shan inna
1Health
Yan Sanda Sun Gano Mota Shake Da Makamai A Las Vegas
4World
Kalaman El-Rufa'i Yunkuri Ne Na Bata Sunan Najeriya - Sule Lamido
2Nigeria
Rasha Ta Raunata Mayakan Ruwan Ukraine Shida
4World
Ranar Bada Agaji Ta Duniya
4World
Kimanin mutane dubu daya ke kamuwa da kwayar cutar HIV kowacce rana a Najeriya
1Health
Jakadan Najeriya a Afirka Ta Kudu Ya Yi Murabus, Kuma Ya Koma PDP
3Politics
China Za Ta Cire Haraji Kan Wasu Jerin Kayakin Amurka
4World
Har Yanzu Sojojin Venezuela Suna Biyayya Ga Maduro
4World
Bincike ya nuna jemagu suna dauke da miyagun cututuka
1Health
Najeriya: Kungiyar Ma'aikatan Jami'o'i Ta Shiga Yajin Aikin Gargadi
2Nigeria
Najeriya Ta Lallasa Kamaru Da Ci 3-2
0Africa
Mutane da yawa a jihar Florida zasu dade ba su da wutar lantarki
4World
Jami'an Tsaro Sun Hallaka Wani Madugun 'Yan Bindiga
2Nigeria
Sarkin Japan Ya Sauka Daga Karagar Mulki
4World
Nijeriya Tana Bukatan Inganta Sashin Kiwon Lafiyarta
1Health
KAJURU: Muna Son A Kare Rayuka Da Kaddarorin mu
2Nigeria
Dalilin Hana Duk Wani Nau’in Gangami a Kano – ‘Yan sanda
2Nigeria
Kun San Abin Da Buhari Ya Fadawa Sakkwatawa?
2Nigeria
Matasa dubu dari bakwai suke dauke da kwayar cutar HIV a Najeriya
1Health
Jiya Lahadi Dubban Mutane Suka Yi Macin Neman A Karawa Puerto Rico Agaji
4World
A Sudan ta Kudu Gwamnati Da 'Yan Adawa Sun Rabbata Hannu Akan Yarjejeniyar Zaman Lafiya
0Africa
Qatar Za Ta Fice Daga OPEC
4World
Gwamnatin Jahar Kaduna Ta Sassauta Dokar Hana Fita
2Nigeria
Bill Gates Yace Yadda Ake Allurar Rigakafi a Nigeriya Tana Tafiyar Hawainiya
1Health
Atiku Abubakar Ya Karbi Tikitin PDP Don Karawa Da Buhari A 2019
3Politics
Amurka Ta Bukaci China Ta Daina Garkame Musulmi Kabilar Uighur
4World
Amurka Ta Ce A Shirye Ta Ke Ta kwade Koriya Ta Arewa
4World
Amurka Ta Jaddada Bukatar Gudanar Da Zaben Najeriya Cikin Lumana
4World
Mutane Da Yawa Ba Su Fita Zaben Afghanistan Ba
4World
An Kaddamar Da Cibiyar Tattara Bayanan Sirri a Jihar Filato
3Politics
Za A Dawo Da Shirin Karbar Harajin Iyakar Shiga Gari Ko "Tollgate"
2Nigeria
Jam'iyar Republican Ta Sha Kaye A Zaben Gwamnonin Jihohi Biyu
4World
Darikar Tijjaniya Ta Nesanta Kanta Da Kungiyar 'Yan Hakika
2Nigeria
Ko Macedoniya Zata Sauya Suna A Yau?
4World
ZABEN NAJERIYA: Zaben Shugaban Kasa Da Na ‘Yan Majalisu
3Politics
Trump Ya Ce Ana Iya Daidaitawa Kan Makomar 'Ya'yan Bakin Haure
4World
Cin Kwayaoyi Dangin su Gyada Bashi da Matsala ga Mata Masu Ciki
1Health
Nigeria Za Ta Yi Aiki Da Kungiyar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa Ta Kasa Da Kasa
2Nigeria
Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Karfafa Zaman Lafiya A Afghanistan
4World
Waye Zai Lashe Zaben Shugaban Kasar Senegal?
0Africa
Ana Dakon Sakamakon Zaben Shugaban Kasar Mali
0Africa
Mahathir Na Niyar Murabus Ya Bawa Tsohon Mataimakinsa Dama
4World
Mutanen Taraba Sun Nuna Damuwa Ga Dokar Hana Fita
2Nigeria
Amurka Da China Sun Koma Bakin Dagar Cinakayya
4World
Mutane 19 ne Kawai Suka Kamu da Cutar Ebola a Najeriya
1Health
Raguwar Mutuwar Mata
1Health
Mutum 15 Ke Mutuwa a Titunan Najeriya a Kullum - Rahoto
2Nigeria
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Fara Taron Wuni Uku Kan Harkokin Tsaro
2Nigeria
Niger Da Nigeria Suna Sintirin Hadin Gwiwa Akan Iyakarsu.
0Africa
Amurka Ta Shirya Ta Kashe Har Dala Miliyan 60 Domin Yaki da Ta'addanci a Yankin Sahel
4World
Bukukuwan cikar Najeriya Shekara 59 Da Samun 'Yanci
2Nigeria
Najeriya, Nijar Sun Yi Taro Kan Tsaron Yankunansu
0Africa
Kristoci Sun Fara Gudanar Da Bukukuwan Easter a Fadin Duniya
4World
Zaben Brazil: Za a Je Zagaye Na Biyu Tsakanin Haddad da Jair
4World
Cikakken Bayanin Cutar Maleriya Kashi Na Biyu - Me Ke Janyo Cutar Maleriya?
1Health
Kungiyoyin Arewa Sun Baiwa Shugaba Buhari Wa'adin Kwanaki 30!
3Politics
Ana Cece-Kuce Kan Auren Wani Dattijo Da Karamar Yarinya A Jihar Naija
2Nigeria
Anyi Kira Ga Kasashen Duniya Su Yanke Hulda Da Kasar Myanmar
4World
Siyasar Uban Gida Tana Da Hadari Ga Damokaradiya:Masana
3Politics
An Fara Samun Matsalar Wutar Lantarki A Jamhuriyar Nijer
0Africa
India Na Ci Gaba Da Sauya Matsayin Kashmir Na Mai Cin Gashin Kai
4World
Manyan Kungiyoyi Sun Hada Hannu a Yaki Da Cutar Kanjamau
1Health
APC: Ana Kai Ruwa Rana Game Da Batun ‘Yan Takarar Gwamna a Adamawa da Taraba
3Politics
An Fara Azumin Watan Ramadana A Duk Fadin Duniya
4World
Shin APC Za Ta Amince Da Zaben Yar Tinke A Jihar Adamawa?
3Politics
Jirgin Kasa Ya Murkushe Shanu 52 A Kaduna
2Nigeria
Najeriya Ta Hana Daukar Fansa Kan Kaddarorin Afurka Ta Kudu
0Africa
Hadakar Kungiyoyin Kudancin Najeriya Na Kira Ga Fulani
2Nigeria
Hukumar UNFPA Zata Bada $2.5 Domin Kula da Lafiyar Mata Da Kananan Yara a Nigeriya
1Health
Masana Sun Gano Sabuwar Hanyar Gano Masu Dauke Da Cutar TB
1Health
Joshua Wong Ya Shiga Zanga Zangar Hong Kong
4World
Tsohon Shugaban Kasar Misra Morsi Ya Rasu
0Africa
Yawan Mutuwar Mata Da Jarirai Wajen Haihuwa Ya Ragu.
1Health
Rashin Kudi Ya Kashe Kasuwar Raguna A Adamawa
2Nigeria
Wacce Rawa Sabbin ‘Yan Majalisun Dattawan Najeriya Za Su Taka?
3Politics
Matasan Nigeria Sun Yi Wa EFCC Korafi Kan Yadda Kamfanonin Waje Ke Hana Su Aiki
2Nigeria
Wasu Matasa Sun Bijirewa Bangar Siyasa a Kogi Da Pilato
3Politics
Sarakuna sun yunkura wajen ceto rayukan kananan yara
1Health
Dandalin Gwamnonin Najeriya ya nemi goyon bayan kungiyoyin mata a yaki da cutar Polio
1Health
Afrika Ta Zama Nahiya Mai Saurin Samun Ci Gaba-Inji MDD
4World
Kotun Zabe Ta Jaddada Nasarar Kauran Bauchi
3Politics