premise
stringlengths
17
257
inputs
stringlengths
11
126
targets
int64
0
2
ID
stringlengths
18
20
instruction
stringclasses
1 value
langs
stringclasses
1 value
Sai ya ce, Mama na dawo gida.
Ya kira babar sa, sanda motar makarantar ta sauke shi.
1
1_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Sai ya ce, Mama na dawo gida.
Bai ce ko kalma ɗaya ba.
2
2_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Sai ya ce, Mama na dawo gida.
Ya fadawa babar sa yaji gida.
0
3_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ban san komai ba akan me zanje yi ba, balle na je wani keɓantaccen wuri a Washington.
Ban taɓa zuwa Washington ba, dan haka lokacin da ka tura ni wajan, Sai dana ɓata ina ƙoƙarin gano wajan.
1
4_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ban san komai ba akan me zanje yi ba, balle na je wani keɓantaccen wuri a Washington.
Na san abinda nake bukatar yi yayin da na shiga Washington.
2
5_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ban san komai ba akan me zanje yi ba, balle na je wani keɓantaccen wuri a Washington.
Bani da tabbas kan me zanyi, dan haka naje Washington inda aka tura ni nayi naje.
0
6_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Bai samu zuwa ba.
Shine na farkon gayyata kuma yaji daɗin yanayin.
2
7_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Bai samu zuwa ba.
Ba'a bashi damar halarta ba.
0
8_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Bai samu zuwa ba.
Ba'a bashi damar halattar taron buɗe gidan ajiyar kayan tarihin ba.
1
9_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma kawai sai naji Hakane, wannan din ne.
Bayan nace e, ya ƙare.
0
10_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma kawai sai naji Hakane, wannan din ne.
Nace a'a amma yaci gaba da ja-in-ja.
2
11_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma kawai sai naji Hakane, wannan din ne.
Lokacin da nace E, muka yanke shawarar yin aure a wannan ranar.
1
12_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina wajen dai kawai ina ƙoƙarin gano shi.
Na fahimta sosai tun daga farko.
2
13_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina wajen dai kawai ina ƙoƙarin gano shi.
Ina ƙoƙarin gano inda kuɗin shige.
1
14_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina wajen dai kawai ina ƙoƙarin gano shi.
Ina ƙoƙarin ganewa.
0
15_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare.
Yayar kakar fara ce kuma ta koma Texas.
2
16_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare.
Yayar Kakar ba fara ce ba.
0
17_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare.
Yayar kakar ba fara bace amma ta so ta zama dan ta iya zuwa makaranta.
1
18_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma shine ne, ka sani, ta hanyoyi da yawa kamar ɗan mai gona saboda yaron wannan mutumin ne da yake da kadarori da yawa.
Baban sa bai taɓa mallakar komai ba a rayuwar sa.
2
19_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma shine ne, ka sani, ta hanyoyi da yawa kamar ɗan mai gona saboda yaron wannan mutumin ne da yake da kadarori da yawa.
Baban sa yana da eka 2000 ta gona.
1
20_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma shine ne, ka sani, ta hanyoyi da yawa kamar ɗan mai gona saboda yaron wannan mutumin ne da yake da kadarori da yawa.
Baban sa yana da kadarori da yawa
0
21_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje.
Bani da aikin yi dan haka kawai na ajjiye duk akwatunan a gida.
2
22_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje.
Na fitar da akwatinan zuwa Japan ta ruwa.
1
23_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje.
Na fitar dasu ta ruwa.
0
24_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Yanzu hakan ne, uh na bar maɓellin a jiki.
sai da na tabbatar da maɓallin a ɓalle yake sosai, dan na samu cikakken tsaro.
1
25_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Yanzu hakan ne, uh na bar maɓellin a jiki.
Ta haka dai na iya fidda maɓellin.
2
26_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Yanzu hakan ne, uh na bar maɓellin a jiki.
Haka daidai yadda na tamke shi.
0
27_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma, shi mai neman mata ne, kuma Eh, kullum yana waje, kuma, ah, dan haka, bana son shi, amma kome ne ma wadannan labaraina ne.
Ya kasance mai gaskia da kirki.
2
28_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma, shi mai neman mata ne, kuma Eh, kullum yana waje, kuma, ah, dan haka, bana son shi, amma kome ne ma wadannan labaraina ne.
Na tsane shi saboda yana da girman kai.
1
29_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma, shi mai neman mata ne, kuma Eh, kullum yana waje, kuma, ah, dan haka, bana son shi, amma kome ne ma wadannan labaraina ne.
Ni ba mai ra'ayi sa bane.
0
30_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi.
Duka kayayyakin aikin cikin jirgin saman sun cika cifcif.
2
31_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi.
Fito da shi yayi wuya.
1
32_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi.
Akwai kayayyakin aiki a cikin jirgin saman da suka narke.
0
33_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma, bata gane ba fa.
Kash, ta kasa ganewa sosai saboda banbancin yare.
1
34_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma, bata gane ba fa.
Tabbas, ba ta fahimta ba.
0
35_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma, bata gane ba fa.
Ta san hakikanin abinda suke magana akai.
2
36_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Watakila ta faɗawa kowa kuma ban bada hankali na ba a lokacin.
Ban ji ta ba lokacin da take faɗawa kowa.
0
37_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Watakila ta faɗawa kowa kuma ban bada hankali na ba a lokacin.
Naji duka abinda ta faɗa.
2
38_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Watakila ta faɗawa kowa kuma ban bada hankali na ba a lokacin.
Ina wa wani daban magana ne a lokacin.
1
39_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Biyu kawai muka rasa, ko uku a jiragen sama lokacin da muke kan gwaji.
Jirage sama da biyu suka ɓata saboda yanayin samaniya.
1
40_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Biyu kawai muka rasa, ko uku a jiragen sama lokacin da muke kan gwaji.
Sama da jirage biyu suka ɓata.
0
41_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Biyu kawai muka rasa, ko uku a jiragen sama lokacin da muke kan gwaji.
Bamu taɓa rasa jirgi ba.
2
42_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina buƙatar kayi min wani abu.
Bana buƙatar ko wanne irin taimakon ka.
2
43_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina buƙatar kayi min wani abu.
Babban aiki ne da nake buƙatar ayi.
1
44_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina buƙatar kayi min wani abu.
Akwai wani abu da nake buƙatar ayi.
0
45_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Oh, Ashe kogin maciji oh kogin maciji na ɗauke da macizai da yawa a ciki.
Duk da sunan sa, Kogin maciji a zahiri bai ɗauke da kowanne maciji, An sanya masa sunan saboda siffar sa ta S.
2
46_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Oh, Ashe kogin maciji oh kogin maciji na ɗauke da macizai da yawa a ciki.
Kogin maciji yana da kunkuru.
1
47_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Oh, Ashe kogin maciji oh kogin maciji na ɗauke da macizai da yawa a ciki.
Kogin maciji yana cike da macizai.
0
48_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Hakane, akwai sadaukarwa, bawai kawai wani abu ne da zaka iya ba, saboda kawai ka shiga cikin sa, bana tunani hakan zai yi yu.
Ina tunanin sai ka sadaukar da awa 10 a rana zaka ƙware a kai.
1
49_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Hakane, akwai sadaukarwa, bawai kawai wani abu ne da zaka iya ba, saboda kawai ka shiga cikin sa, bana tunani hakan zai yi yu.
Ina tunanin kana buƙatar sadaukarwa zuwa gare shi dan kayi da kyau.
0
50_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Hakane, akwai sadaukarwa, bawai kawai wani abu ne da zaka iya ba, saboda kawai ka shiga cikin sa, bana tunani hakan zai yi yu.
Babu matsala, idan baka ɗauke shi da mahimmanci ba.
2
51_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma abinda nake ganin zai bada sha'awa shine abinda muke yi, ina nufin za mu canza mutane da ke wakiltar mu.
Kawai nasan ba zai yi dadin ba kuma babu riba mu canja waɗanda ke wakiltar mu dan haka kar ma muyi ƙoƙarin canjin.
2
52_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma abinda nake ganin zai bada sha'awa shine abinda muke yi, ina nufin za mu canza mutane da ke wakiltar mu.
Ina tunani zai zama ƙalubale a canja waɗanda ke wakiltar mu amma akwai nasara a ƙarshe.
1
53_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma abinda nake ganin zai bada sha'awa shine abinda muke yi, ina nufin za mu canza mutane da ke wakiltar mu.
Dole ne mu kawo canji a mutanan dake wakiltar mu.
0
54_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma zasu iya zama masu kirki bayan an horar da su.
Suna zama masu tsauri da kuma rashin tausayi suna kammala horon.
2
55_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma zasu iya zama masu kirki bayan an horar da su.
Suna canjawa da sauri a yayin da suke ɗaukar horo.
1
56_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma zasu iya zama masu kirki bayan an horar da su.
Idan suka samu horo suna da dadin sha'anin.
0
57_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma zai iya cigaba har shekara ashirin, ina ganin wannan abun akwai shashanci.
Ina ga akwai shirme ace shari'a guda ɗaya zata iya ɗaukan shekaru.
1
58_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma zai iya cigaba har shekara ashirin, ina ganin wannan abun akwai shashanci.
Ina ga akwai ɗaurewar kai ace ta ɗauki tsawon lokaci.
0
59_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kuma zai iya cigaba har shekara ashirin, ina ganin wannan abun akwai shashanci.
Ya kai tsawon sati ne kawai.
2
60_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne.
Gyara wanda kake dashi marar igiya ne.
0
61_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne.
Wanda kake dashi tabbas masu igiyar su kaɗai ne sababbin zuwa.
2
62_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne.
Watakila kana da wani mai wajan zaben sa igiyar.
1
63_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kana maganar malaman ne ko iyayen.
Kana maganar dalibai ne suka yi ko mai taimakon malamai ne suka yi?
2
64_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kana maganar malaman ne ko iyayen.
Wai malamai ne ko iyaye?
0
65_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Kana maganar malaman ne ko iyayen.
Me kake so kace game da iyayen da malaman?
1
66_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina ganin zai yi yi, ina tunanin hakan, ban dai gama sani mene ra'ayi na game da yin gwajin kwaya ba, uh ,am ni bana shan komai kuma bazan taɓa tunani sha ba.
Ina da adawa mai karfi akan gwajin kwaya, bani da shakku ko kaɗan a raina.
2
67_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina ganin zai yi yi, ina tunanin hakan, ban dai gama sani mene ra'ayi na game da yin gwajin kwaya ba, uh ,am ni bana shan komai kuma bazan taɓa tunani sha ba.
Ina da tsammanin ba zan sami damuwa idan an yi min gwajin kwaya.
1
68_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ina ganin zai yi yi, ina tunanin hakan, ban dai gama sani mene ra'ayi na game da yin gwajin kwaya ba, uh ,am ni bana shan komai kuma bazan taɓa tunani sha ba.
Ina tunani haka, amma ban sami nutsuwa a raina ba a kan maganar gwajin kwaya.
0
69_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ka damu da yadda labarun ƙasa ke shafar unguwanni.

70_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ka damu da yadda labarun ƙasa ke shafar unguwanni.
Ban damu ba da abinda labarun ƙasa ke nuni cike da damuwa kan unguwannin mu.
2
71_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ka damu da yadda labarun ƙasa ke shafar unguwanni.
Tashar labaran ƙasa yana bayar da unguwannin mu baya.
1
72_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma ai mun saba ganin siket, ko riga da siket da kuma bilawus ko cot ko doguwar riga duk su zaka gani a nan dan haka daɗi na da aikin gida shine zan iya saka wando.
Bana saka kaya idan ina aiki a gida.
0
73_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma ai mun saba ganin siket, ko riga da siket da kuma bilawus ko cot ko doguwar riga duk su zaka gani a nan dan haka daɗi na da aikin gida shine zan iya saka wando.
Bana saka komai banda rigar sanyi lokacin da nake aiki a gida.
1
74_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma ai mun saba ganin siket, ko riga da siket da kuma bilawus ko cot ko doguwar riga duk su zaka gani a nan dan haka daɗi na da aikin gida shine zan iya saka wando.
Ina saka kaya har yanzu lokacin da nake aiki a gida saboda ina ji na zama yar gayu.
2
75_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Hakane, akwai wani abu game da samun wajan zama, ban dai sani ba.
Samun wajan zama shine tabbacin mafarki na.
1
76_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Hakane, akwai wani abu game da samun wajan zama, ban dai sani ba.
Gaskiya ban damu ba in ina da wajan zama.
2
77_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Hakane, akwai wani abu game da samun wajan zama, ban dai sani ba.
Akwai jin dadi idan kana da wajan zama.
0
78_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, Eh, na sani, ba zan ma damu sosai ba idan suna da kamfani dake da kudi
Abu ne mai sauki a gane ko daukan nauyin ma'aikatar aka yi.
1
79_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, Eh, na sani, ba zan ma damu sosai ba idan suna da kamfani dake da kudi
Zan ji haushi idan na gane sun ɗaukin nauyin kuɗin da ake gudanar da ma'aikatar.
2
80_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, Eh, na sani, ba zan ma damu sosai ba idan suna da kamfani dake da kudi
Ba zan damu ba idan ɗaukan nauyin kuɗin da ake gudanar da ma'aikatar ake yi.
0
81_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, ta wajan hayin mu nan, muna da haɗin a karkara da bashi da kyau.
Haɗin wurraren nan wani sa'in na da kyau.
1
82_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, ta wajan hayin mu nan, muna da haɗin a karkara da bashi da kyau.
Bama samun haɗi mai kyau a nan.
0
83_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Eh, ta wajan hayin mu nan, muna da haɗin a karkara da bashi da kyau.
Muna da haɗi mafi kyau a wajajen nan.
2
84_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ɗaya daga cikin amfanu da muke samu shine tafiye-tafiye
Tafiye-tafiye shine fannin da nafi so.
1
85_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ɗaya daga cikin amfanu da muke samu shine tafiye-tafiye
Tafiye-tafiye na ɗaya daga cikin ribar da muke samu.
0
86_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Ɗaya daga cikin amfanu da muke samu shine tafiye-tafiye
Bama samun ko wanne irin amfanu.
2
87_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Gaskiya ba kyau fa uh.
Naji ance babu dadi.
1
88_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Gaskiya ba kyau fa uh.
Babu kyan gani.
0
89_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Gaskiya ba kyau fa uh.
Babu laifi.
2
90_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Waɗannan rikirkitattun na'urar kwayoyin halitta sun samo asali ne saboda zaɓin su a haka zai iya canza yanayi su gaba ɗaya dan haka su kwayoyin halitta suna taruwa lokacin da yanayin su na gaba ɗaya ya haɓaka kuma ya canza da yanayi da suke.
Duk na'urorin kwayoyin halitta suna da wahalar sha'ani.
2
91_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Waɗannan rikirkitattun na'urar kwayoyin halitta sun samo asali ne saboda zaɓin su a haka zai iya canza yanayi su gaba ɗaya dan haka su kwayoyin halitta suna taruwa lokacin da yanayin su na gaba ɗaya ya haɓaka kuma ya canza da yanayi da suke.
Da yawan na'urorin kwayoyin halitta zasu iya bayyana wasa ƙa’idoji.
0
92_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Waɗannan rikirkitattun na'urar kwayoyin halitta sun samo asali ne saboda zaɓin su a haka zai iya canza yanayi su gaba ɗaya dan haka su kwayoyin halitta suna taruwa lokacin da yanayin su na gaba ɗaya ya haɓaka kuma ya canza da yanayi da suke.
Waɗanne na'urorin kwayoyin halitta yawanci ana amfani dasu a fitar da guba iri-ir dan samun kariya.
1
93_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma ban yadda waɗannan kayan aikin shayo kan matsalar zaa iya gama su ba.
Babu wani tsarin dokokin da zai yanke yadda zaayi cikakken sanwic ba tare da mutum ba.
1
94_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma ban yadda waɗannan kayan aikin shayo kan matsalar zaa iya gama su ba.
Babu wani kayan aiki da zai warware wannan matsalar gaba ɗaya da kansa
0
95_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Amma ban yadda waɗannan kayan aikin shayo kan matsalar zaa iya gama su ba.
Waɗannan kayan aikin suna aiki a kowanne irin yanayi.
2
96_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya.
Don yin fansa, ɗaiɗaikun mutane sa koma kan doka.
2
97_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya.
Doka zata fanshi Amurka.
1
98_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya.
Doka zata ceto al'ummar da kuma ƙasar.
0
99_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
A cikin kundin tsarin mulki na 1787 ya bada izini da masu bayi su dawo da bayin su da suka tsere zuwa ƙasar 'yanci.
A shekarar 1787, an sa doka da ta hana mutane dawo da bayi da suke cikin ƙasar yanci.
2
100_dev_afrixnli_hau
Is the following question True, False or Neither?
hau
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
46