text
stringlengths 0
727
|
---|
wancan ne kuma lalle ne allah mai raunana kaidin kãfirai ne |
ka ce lalle ne shiriyar allah ita ce shiriya |
kuma nã tafo muku da wata ãyã daga ubangijinku sai ku bi allah da taƙawa kuma ku yi mini ɗã'ã |
k̃h yi ṣ̃ |
lalle mũ mun keɓance su game da wata tsattsarkar aba hukuncehukuncen gidan dũniya (mai tunãtar da su lãhira) |
kuma lalle ne ¦aki na farko da aka aza dõmin mutãne haƙĩƙa shi ne wanda ke bakka mai albarka kuma shiriya ga tãlikai |
allah ya ce kamar hakan ne allah yana aikata abin da yake so |
shin kũ ne mafi wuyar halitta ko sama |
waɗanda aka bari daga ƙauyãwa zã su ce maka dũkiyõyinmu da iyãlanmu sun shagaltar da mu sai ka nẽma mana gãfara |
kuma mu tabbatar da su a cikin ƙasar kuma mu nũna wa fir'auna da hãmãna da rundunõninsu abin da suka kasance sunã sauna daga gare su |
a goge wannan fanel |
kuma allah ne mai jarrabãwa ga abin da kuke aikatãwa |
a yinin nan cẽto bã ya yin amfãni fãce wanda mai rahama ya yi masa izni kuma ya yarda da shi da magan |
shin yanã da 'ya'ya mãtã ne kuma kũ kunã da ɗiya maza ne |
fara jerin shiri cikin zauren akwatin bayani na tafiyar da shirin ayuka |
kuma idan aljanna aka kusantar da ita |
ubangijinku ne mafi sani ga abin da yake a cikin rãyukanku idan kun kasance sãlihai to lalle ne shĩ ya kasance ga mãsu kõmawa gare shi mai gãfara |
kuma zuciyar uwar mũsã ta wãyi gari yõfintatta lalle ne haƙĩƙa ta yi kusa ta bayyanar da shi bã dõmin mun ɗaure zũciyarta ba dõmin ta kasance daga mũminai |
mulkin sammai da ƙasã nãsa ne sa'an nan zuwa gare shi ake mayar da ku |
kuma wãne ne mafi kyau ga rini daga allah |
kuma awo a rãnar nan ne gaskiya to wanda sikẽlansasuka yi nauyi to waɗannan sũ ne mãsu cin nasara |
yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni ku cika alkawurra |
a cikinsu akwai marẽmari biyu masu kwarãrar ruwa |
kamar haka ake karkatar da waɗanda suka kasance sunã jãyayya game da ãyõyin allah |
inã rantsuwa da dare a lõkacin da yake rufẽwa |
sabõda laifukansu na ganganci aka nutsar da su sa'an nan aka sanya su a wuta |
kuma yanã sassaƙa jirgin cikin natsuwa kuma a kõ yaushe waɗansu shugabanni daga mutãnensa suka shũɗe a gabansa sai su yi izgili gare shi |
fara maɓallun ɓoyewa |
kuma wanda ya aikata wancan to haƙĩƙa yã zãlunci kansa kuma kada ku riƙi ãyõyin allah da izgili |
sabõda haka maganar ubangijinmu ta wajaba a kanmu lalle mũ mãsu ɗanɗanãwa ne |
kuma waɗanda muka bã su littãfi sunã farin ciki da abin da aka saukar zuwa gare ka kuma daga ƙungiyõyi akwai mai musun sãshensa |
ba su gani ba da yawa muka halakar da (mutãnen) ƙarnõni a gabãninsu kuma cẽwa su bã zã su kõmo ba |
sa'an nan kuma muka halitta shi gudan jini sa'an nan muka halitta gudan jinin tsõka sa'an nan muka halitta tsõkar ta zama ƙasũsuwa sa'an nan muka tufãtar da ƙasũsuwan da wani nãma sa'an nan kuma muka ƙãga shi wata halitta dabam |
ku bi allah da taƙawa kuma rai ya dũbi abin da ya gabãtar dõmin gõbe kuma ku bi allah da taƙawa lalle allah mai ƙididdigewa ne ga abin da kuke aikatãwa |
kuma bã dõmin mutane su kasance al'umma ɗaya ba lalle ne dã mun sanya wa mãsu kãfircẽ wa mai rahama a gidãjensu rufi na azurfa kuma da matãkalai ya zama a kanta suke tãƙãwa |
kuma allah ne ya halitta ku daga turɓãya sa'an nan daga ɗigon maniyyi sa'an nan ya sanya ku surkin maza da mãtã kuma wata mace bã ta yin ciki kuma bã ta haihuwa fãce da saninsa kuma bã zã a rãyar da wanda ake rãyarwa ba kuma bã zã a rage tsawon ransa ba fãce yanã a cikin littãfi |
kuma wanda allah ya shiryar to shĩ ne shiryayye kuma wanda ya ɓatar to bã zã ka sãmi waɗansu masõya gare su ba baicinsa kuma munã tãra su a rãnar ¡iyãma a kan fuskõkinsu sunã makãfi kuma bẽbãye da kurãme |
@ action intoolbar text label of toolbar button |
kuma muka bar (yabo) a kansa a cikin mutãnen ƙarshe |
to mẽne ne a gare ku |
(shĩ ne) mai ƙãga halittar sammai da ƙasa ya sanya muku ma'aura daga jinsinku kuma (ya sanya) daga dabbõbi maza da mãtã yanã halitta ku a cikinsu wani abu bai zama kamar tamkarsa ba kuma shĩ ne mai ji mai gani |
lalle ne a cikin wancan akwai ãyõyi ko da yake mun kasance haƙẽƙa' mãsu jarrabãwa |
sabõda haka wanda ya so to ya yi ĩmãni kuma wanda ya so to ya kãfirta lalle ne mũ mun yi tattali dõmin azzãlumai wata wuta wadda shãmakunta sun ƙẽwaye da su |
mãsu aikin wahala ne mãsu gajiya |
lalle ne allah shĩ ne ubangijina kuma shi ne ubangijinku sabõda haka ku bauta masa |
to allah yã yi mana kyautar falala kuma yã tsare mana azãbar iskar zãfi |
sa'an nan kuma ya bayyana a gare su a bãyan sun ga alãmõmin lalle ne dai su ɗaure shi har zuwa wani lõkaci |
muhammadu bai kasance uban kõwa ba daga mazanku kuma amma shĩ yã kasance manzon allah kuma cikon annabãwa kuma allah ya kasance masani ga kõme |
mutãnen lũɗu sun ƙaryata manzanni |
kuma annabinsu ya ce musu lalle ne alãmar mulkinsa ita ce akwatin nan ya zo muku a cikinsa akwai natsuwa daga ubangijinku da sauran kaya daga abin da gidan mũsã da gidan hãrũna suka bari malã'iku suna ɗaukarsa lalle ne a cikin wancan akwai alãma a gare ku (ta naɗin ¦ãlũta daga allah ne) idan kun kasance mãsu ĩmãni |
lalle ne mũ mun sanya abin da ke kan ƙasa wata ƙawa ce gare ta dõmin mu jarraba su wanne daga cikinsu zai zama mafi kyau ga aiki |
haƙĩƙa allah yã bã mu lãbãri daga lãbãrunku allah zai ga aikinku kuma manzonsa (zai gani) sa'an nan kuma a mayar da ku zuwa ga masanin gaibi da bayyane sai ya bã ku lãbarin abin da kuka kasance kunã aikatãwa |
a lõkacin da mũsã ya ce wa iyãlinsa lalle ni na tsinkãyi wata wuta ni mai zo muku daga gare ta ne da wani lãbari ko kuwa mai zo muku ne da yũla makãmashi tsammãninku ku ji ɗimi |
kuma waɗanda suka yi kãfirci ba zã su gushe ba wata masĩfa tanã samun su sabõda abin da suka aikata kõ kuwa ka saukã kusa da gidãjẽnsu har wa'adin allah ya zo |
sa'an nan idan an yi bũsa a cikin ƙaho to bãbu dangantakõki a tsakãninsu a rãnar nan kuma bã zã su tambayi jũnansu ba |
kuma wadanda ba su yi ĩmãni ba akwai wani nauyi a cikin kunnuwansu kuma shi wata makanta ne a kansu |
to a lõkacin da muka kuranye azãba daga barinsu zuwa a wani ajali wanda suke mãsu iske shi ne sai gã su sunã warwarẽwa |
kuma lalle idan mun aika wata iska suka ganta fatsifatsi lalle zã su yini a bãyansa sunã kãfirta |
kuma munã aza ma'aunan ãdalci ga rãnar ¡iyãma sabõda haka ba a zãluntar rai da kõme kuma kõ dã ya kasance nauyin ƙwãya daga kõmayya ne mun zo da ita |
kuma da zakariyya a sa'ad da ya kirãyi ubangijinsa cẽwa ya ubangiji kada ka bar ni makaɗaici alhãli kuwa kai ne mafi alhẽrin mãsu gãdo |
(suka kai masa) har a lõkacin da ya daidaita a tsakãnin duwãtsun biyu (ya sanya wutã a cikin ƙarfen) ya ce ku hũra (da zugãzugai) har a lõkacin da ya mayar da shi wutã ya ce ku kãwo mini gaci (narkakke) in zuba a kansa |
jerin tagan na nuna jerin duk tagogi na cikin tsarin maɓallu kuma yana yarda ka yi biraws cikin su |
dõmin me ka yi musu izinin zama sai waɗanda suka yi gaskiya ssun bayyana a gare ka kuma ka san maƙaryata |
ka ce lalle ne nĩ bã ni mallakar wata cũta gare ku kuma bã ni mallakar wani alhẽri |
nuna tagogi daga duk filayenaiki |
alhãli kuwa idan an bãyar da bushãra ga ɗayansu da abin da ya buga misãli da shi ga mai rahama sai fuskarsa ta yini tanã wadda aka baƙanta launinta kuma yanã cike da baƙin ciki |
@ icode/ rich |
kuma kamar wancan muka sanya ku al'umma matsakaiciya dõmin ku kasance mãsu bãyar da shaida a kan mutãne |
to nĩsa ya tabbata ga ãdãwa mutãnen hũdu |
suka ce mun ji wani saurayi yanã ambatar su anã ce masa ibrahĩm |
bãbu makawã cẽwa haƙĩƙa sũ a lãhira sũ ne mafi hasãra |
kamar wancan ne allah yake bayyana muku ãyõyinsa tsammãninku kuna hankalta |
yanã shũgabantar mutãnensa a rãnar kiyãma har ya tuzgar da su a wuta |
a rãnar da harsunansu da hannãyensu da ƙafãfunsu suke bãyar da shaida a kansu game da abin da suka kasance sunã aikatãwa |
kuma daga ƙauyãwã akawi waɗanda suke yin ĩmanida allah da rãnar lãhira kuma sunã riƙon abin da suke ciyarwa (tamkar) waɗansu ibãdõdin nẽman kusanta ne a wurin allah da addu'õ'in manzonsa |
kuma muka saryar maka da nauyinka ashe |
da hinjãlan giya cikakku |
sama |
shin sun halarci halittarsu ne zã a rubũta shaidarsu kuma a tambaye su |
kuma mun bai wa samũdãwa tãguwa ãyã bayyananna sai suka yi zãlunci game da ita kuma bã mu aikãwa da ãyõyi fãce dõmin tsõratarwa |
lalle wannan ita ce jarrabãwa bayyananna |
lalle ne abin da ake yi muku wa'adi da shi tabbas mai aukuwa ne |
lalle ne gaskiya ta zo muku daga ubangijinku |
kuma sai ya yi da hankali kada ya sanar da ku ga wani mutum |
sai ya gãfarta masa dõmin shĩ ne mai yawan gãfara mai jin ƙai |
lalle ne shi ya kasance alfãsha da abin ƙyãma kuma ya mũnana ya zama hanya |
sa'an nan kuma allah ya karɓi tũba daga bãyan wancana kan wanda ya so |
lnda hanyar zargi kawai take shĩ ne a kan waɗanda ke zãluntar mutãne kuma sunã ƙẽtare haddin shari'a cikin ƙasa bã tare da haƙƙi ba |
kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba |
kuma ka bar waɗanda suka riƙi addĩninsu abin wãsa da wargi alhãli rãyuwar dũniya tã rũɗe su kuma ka tunãtar game da shi (alƙur'ãni) kada a jẽfa raia cikin halaka sabõda abin da ya tsirfanta ba shi da wani majiɓinci baicin allah kuma babu wani mai cẽto kuma kõ ya daidaita dukan fansa ba zã a karɓa ba daga gare shi waɗancan ne aka yanke wa tsammãni sabõda abin da suka tsirfanta sunã da wani abin shã daga ruwan zãfi da wata azãba mai raɗaɗi sabõda abin da suka kasance sunã yi na kãfirci |
lalle ne waɗanda suka kãfirta daidai ne a kansu shin kã yi musu gargaɗi kõ ba ka yi musu gargaɗi ba ba zã su yi ĩmãni ba |
kuma wanda ya nẽmi wanin musulunci ya zama addini to bã zã a karɓa daga gare shi ba |
kuma idan suka ga wani fatauci kõ kuma wani wasan shagala sai su yi rũgũguwar fita zuwa gare su kuma su bar ka kanã tsaye |
kuma idan sun haɗu da waɗanda suka yi ĩmãni sukan ce mun yi ĩmãni kuma idan sãshensu ya wõfinta zuwa ga sãshe sukan ce shin kuna yi musu magana da abin da allah ya buɗa muku ne dõmin su yi muku hujja da shi a wurin ubangijinku |
ka sãke dũbawa ko za ka ga wata ɓaraka |
to don me idan rai ya kai ga maƙõshi (kusa da mutuwa) |
lalle allah mai gaggawar hisãbi ne |
_kar a taɓa kasa tagogi cikin ƙungiyoyi |
ya ce yã ubangijina lalle ne nĩ bã ni mallakar kõwa fãce kaina da ɗan'uwãna sai ka rarrabe a tsakãninmu da tsakãnin mutãne fãsiƙai |
wãne ne wanda zai bai wa allah rance rance mai kyau dõmin ya riɓanya masa riɓanyãwa mai yawa |