text
stringlengths 0
727
|
---|
kuma bã ka tambayar su wata lãdã a kansa shĩ bai zama ba fãce ambato dõmin halittu |
lalle ne mun halitta mutum cikin wahala |
waɗannan sũ ne kãfirai fãjirai (ga ayyukansu) |
sai ka gãfarta mana kuma ka yi mana rahama alhãli kuwa kai ne mafi alhẽrin mãsu gãfara |
sabõda haka ka kau da kai daga gare su kuma ka dõgara ga allah kuma allah yã isa ya zama wakĩli |
an kasa nuna takardar taimako |
lalle rãnar rarrabẽwa ita ce lõkacin wa'adinsu gabã ɗaya |
manajan taga |
sunã cẽwa da bãkunansu abin da bã shi ne a cikin zukãtansu ba |
ashe allah bai zama mabuwãyi ba mai azãbar rãmuwa |
kuma ya ce ku hau a cikinta da sũnan allah magudãnarta da matabbatarta |
a l̃ m̃r waɗancan ayõyin littãfi ne kuma abin da aka saukar gare ka daga ubangijinka ne gaskiya kuma amma mafi yawan mutãne bã su yin ĩmãni |
allah yã isa zama wakĩli |
bone ya tabbata a rãnar nan ga mãsu ƙaryatãwa |
kuma shi ne ke karɓar tũba daga bãyinsa kuma yanã yafe ƙananan laifuffuka alhãli kuwa yanã sanin abin da kuke aikatãwa |
kuma kada ka yi ɗã'a ga kãfirai da munãfukai kuma ka ƙyã1e cũtarsu (gare ka) kuma ka dõgara ga allah |
yanã ɓõyẽwa daga mutãne dõmin mũnin abin da aka yimasa bushãra da shi |
sabõda haka kada ka yi baƙin ciki a kan mutãne fãsiƙai |
ku sani cẽwa rãyuwar dũniya wãsã ɗai ce da shagala da ƙawa da alafahri a tsakãninku da gãsar wadãta ta dũkiya da ɗiya kamar misãlin shũka wadda yabanyarta ta bãyar da sha'awa ga manõma sa'an nan ta ƙẽƙashe har ka ganta tã zama rawaya sa'an nan ta kõma rauno kuma alãmra akwai azãba mai tsanani da gãfara daga allah da yarda |
kuma allah ya kasance masani ga kõme |
lalle ne haƙĩƙa manzannin ubangjinmu sun jẽ mana da gaskiya kuma aka kira su cẽwa waccan aljlnna an gãdar da ku ita sabõda abin da kuka kasance kunã aikatãwa |
lalle ne allah bã ya shiryar da mutãne azzãlumai |
kuma suka riƙi abũbuwan bautawa baicin shi bã su yin halittar kõme alhãli sũ ne ake halittãwa kuma bã su mallakar wa kansu wata cũta ko wani amfãni kuma bã su mallakar mutuwa kuma bã su mallakar rãyarwa kuma bã su mallakar tãyarwa |
lalle ne ubangijinka yanã shimfiɗa arzĩki ga wanda yake so kuma yanã ƙuƙuntãwa |
rãnar da rũhi da malã'iku zã su tsaya a cikin safu bã su magana sai wanda allah ya yi masa izni kuma ya faɗi abin da ke daidai |
idan zã ku gãnãwa da manzon allah to ku gabãtar da 'yar sadaka a gabãnin gãnãwarku wannan ne mafi alhẽri a gare ku kuma mafi tsarki |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
to yãya azãbãta take |
kuma a kan waɗanda suke yin sa da wahala akwai fansa ciyar da matalauci sai dai wanda ya ƙãra alhẽri to shi ne mafi alhẽri a gare shi |
kuma allah ne yake rãyarwa kuma yake matarwa |
allah mai tausasãwa ne ga bãyinsa yanã azurta wanda yake so alhãli kuma shĩ ne maiƙarfi mabuwãyi |
munã yi musu gaggãwa ne a cikin alhẽrõri |
rai yã san abin da ya gabatar da abin da yã jinkirtar |
da dare da abin da ya ƙunsa |
a lõkacin da ɗan'uwansu sãlihu ya ce shin bã zã ku bi allah da taƙawa ba |
shin yã sanya gumãka duka su zama abin bautawa guda |
kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da alkawarin allah |
kuma haka muka saukar da shi alƙur'ãni yanã abin karantãwa da larabci kuma muka jujjuya misãlai a cikinsa na tsõratarwa tsammãninsu sunã yin taƙawa ko ya sabbaba musu wata wa'aztuwa |
kuma waɗanda suka yi ĩmani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai kuma suka yi ĩmani da abinda aka sassaukar ga muhammadu alhãli kuwa shĩ ne gaskiya daga ubangijinsu (allah) yã karkare musu miyãgun ayyukansu kuma yã kyautata hãlãyensu |
to a cikin fitinar suka fãɗa kuma lalle ne jahannama haƙĩƙa mai ƙẽwayẽwa ce ga kãfirai |
inã iyar muku da sãƙonnin ubangijina kuma nĩ gare ku mai nasĩha ne amintacce |
to akwai fãtan ubangijĩna ya ba ni abin da yake mafi alhẽri daga gõnarka kuma ya aika azãba a kanta (ita gõnarka) daga sama sai ta wãyi gari turɓãya mai santsi |
kuma yã kasance yanã umurnin mutãnens da salla da zakka kuma yã kasance yardajje a wurin ubangijinsa |
ka tsare kwamfyutan ka kar a yi amfani da shi ba tare da izinin ka ba1 (msgctxt panelshowusername |
a ckin aljannar ni'ima |
fanel na matsayi babba mai ƙunsa da abu |
kuma bãbu wanda ya san mayãƙan ubangijinka fãce shi kuma ita (wutar) ba ta kasance ba fãce wata tunãtarwa ce ga mutum |
idan taimakon allah ya zo da cin nasara |
lalle ne allah bãbu wani abin da ke ɓõyuwa gare shi a cikin ƙasa kuma bãbu a cikin sama |
kõ kuwa wata halitta daga abin da yake da girma a cikin ƙirazanku to zã su ce wãne ne zai mayar da mu |
watau waɗanda ke yin rõwa kuma sunã umumin mutãne da yin rõwa |
lalle ne wata mudda ta zamani tã zo a kan mutum bai kasance kõme ba wanda ake ambata |
bã su yin ĩmãni da shi kuma haƙĩƙa hanyar mutãnen farko ta shige |
allah ya shaida cẽwa lalle ne bãbu abin bautãwa fãce shi kuma malãiku da ma'abũta ilmi sun shaida yana tsaye da ãdalci bãbu abin bautãwa face shi mabuwãyi mai hikima |
kuma wadda ta yi tawãli'u daga cikinku ga allah da manzonsa kuma ta aikata aiki na ƙwarai zã mu bã ta sakamakonta ninki biyu kuma mun yi mata tattalin arziki ma karimci |
munã yi musu jinkirin ne dõmin su ƙãra laifi kawai kuma suna da azãba mai wulãƙantarwa |
kuma ubangijinka mai gãfara ne ma'abũcin rahama |
sabõda haka bã zan gushe daga ƙasar nan ba fãce ubana yã yi mini izni kõ kuwa allah ya yi hukunci a gare ni kuma shĩ ne mafi alhẽrin mahukunta |
suka ce ka jinkirtar da shĩ shĩ da ɗan'uwansa kuma ka aika da mãsu gayyar mutãne a cikin garũruwa |
kuma ɗan'uwana hãrũna shĩ ne mafi fasãha daga gareni ga harshe sabõda haka ka aika shi tãre da ni yanã mai taimako yanã gaskata ni lalle ne inã tsõron su ƙaryata ni |
(a ce musu) ku shige ta da aminci waccan ita ce rãnar dawwama |
kuma kun kasance a kan gãɓar rãmi na wutã sai ya tsãmar da ku daga gare ta kamar wannan ne allah yake bayyana muku ayõyinsa tsammãninku zã ku shiryu |
kuma muka yayyanka su sibɗi gõma shã biyu al'ummai |
to a 1õkacin da suka jẽfa suka sihirce idãnun mutãne kuma suka tsõratar da su kuma suka jẽ da tsafi mai girma |
kuma yanã sassaƙa jirgin cikin natsuwa kuma a kõ yaushe waɗansu shugabanni daga mutãnensa suka shũɗe a gabansa sai su yi izgili gare shi |
ka bi allah da taƙawa kuma kada ka yi ɗã'ã ga kãfirai da munãfukai |
sai ka ga ruwa yanã fita daga tsattsakinsa kuma ya saukar daga waɗansu duwãtsu a cikinsa na ƙanƙarã daga sama sai ya sãmu wanda yake so da shi kuma ya karkatar da shi daga barin wanda yake so |
a lõkacin da ɗan'uwansu nũhu ya ce musu shin bã zã ku yi taƙawa ba |
allah yã la'ane shi |
bã ni nufin kõme fãce gyãrã gwargwadon da na sãmi dãma |
lalle ne kana sãmun mafiya tsananin mutãne a adãwa ga waɗanda suka yi ĩmãni yahudu ne da waɗanda suka yi shirki kuma lalle ne kanã sãmun mafiya kusantarsu a sõyayya ga waɗanda suka yi ĩmãni su ne waɗanda suka ce lalle mu ne nasãra |
kuna mãsu tsayuwa ga gaskiya dõmin allah ba masu yin shirka da shi ba kuma wanda ya yi shirka da allah to yanã kamar abin da ya fãɗo daga sama sa'an nan tsuntsãye su cafe shi ko iska ta fãɗa da shi a cikin wani wuri mai nisa |
kuma allah bai zama mai gafala ba daga abin da suke aikatãwa |
ã'aha |
shin ba su yi tafiya ba a cikin ƙasa dõmin su gani yadda ãƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance |
shin zan riƙi waninsa abũbuwan bautãwa idan mai rahama ya nufe ni da wata cũta to cẽtonsu bã ya amfanĩna da kõme kuma bã za su iya tsãmar da ni bã |
ashe jama'ãta ce mafi daraja a gare ku daga allah kuma kun riƙẽ shi a bãyanku abin jẽfarwa |
to sabõda wanne daga ni'imõmin ubangijinku kuke ƙaryatãwa |
kuma ku ji tsõron wani yini wanda ake mayar da ku a cikinsa zuwa ga allah sa'an nan kuma a cika wa kõwane rai abin da ya sanã'anta kuma sũ bã a zãluntar su |
kuma idan sun yi nufin yaudararka to haƙĩƙa sun yaudari allahdaga gabãni sai ya bãyar da dãmã daga gare su kuma allah ne masani mai hikima |
dakataindian national month 11 shortnamepossessive |
yã bãba lalle ni haƙĩƙa abin da bai je maka ba na ilmi ya zo mini sabõda haka ka bĩ ni in shiryar da kai wani tafarki madaidaici |
kuma muka sanya wata tõshiya a gaba gare su da wata tõshiya a bãyansu sabõda haka muka rufe su sai suka zama bã su gani |
kuma daga shaiɗannu (mun hõre) wanda ke nutso sabõda shi kuma sunã yin wani aiki baicin wancan |
sabõda haka muka ɓatar da ku lalle mũ mun kasance ɓatattu |
sunã gaggãwar tafiya zuwa ga mai kiran kãfirai na cẽwa wannan yini ne mai wuya |
masĩhu bã ya ƙyãmar ya kasance bãwa ga allah kuma haka malã'ikun nan makusanta |
kuma a rãnar da sa'a ke tsayuwa mãsu laifi na rantsuwã ba su zauna a cikin kabari ba fãce sã'a guda |
to a lõkacin da mai gargaɗi ya jẽ musu bai ƙarã su da kõme ba fãce gudu |
fitarwa daga wannan zaman shawara don ka sake shiga a matsayin wani daban mai amfani da kwamfyutan ko don ka samu ka kashe kwamfyutan |
kada ku cĩ ta da ɓarna kuma da gaggawa kãfin su girma |
kuma waɗanda suka yi aikin ɓãtãwa a cikin ayõyinmu sunã mãsu gajiyarwa waɗancan 'yan jahĩm ne |
kuma muka hana masa mãsu shãyai da mãma a gabãnin haka sai ta ce kõ in nũnamuku mutãnen wani gida su yi muku renonsa alhãli kuwa su mãsu nasĩha ne a gare shi |
da fir'auna mai turãku |
hisãbin mutãne ya kusanta gare su ahãli kuwa sunã a cikin gafala sunã mãsu bijirẽwa |
ya ce ka kãma ta kuma kada ka ji tsõro za mu mayar da ita ga hãlinta na farko |
amma tabbatattu a cikin ilmi daga gare su da mũminai suna ĩmani da abin da aka saukar zuwa gare ka da abin da aka saukar daga gabãninka madalla da masu tsai da salla da mãsu bãyar da zakka da mãsu ĩmãni daallah da rãnar lãhira waɗannan zã mu bã su lãda mai girma |
kuma ka ambaci bãyinmu ibrahĩm da ls'hãƙa da ya'aƙũba ma'abũta ƙarfin (ɗaukar umurninmu) da basĩra |
ya ce to mẽne hãlin ƙarnõnin farko |
idan wani alhẽri ya sãme ka zai ɓãta musu rai kuma idan wata masifa ta sãme ka sai su ce haƙĩƙa mun riƙe al'amarinmu daga gabãnikuma sujũya alhãli kuwa sunã mãsu farin ciki |