Search is not available for this dataset
image
image | qa_id
int32 | ques_en
string | ans_en
string | ques_ha
string | ans_ha
string |
---|---|---|---|---|---|
1,320,510 | What is the number of sheep without horns? | Three. | Menene adadin tumakai marasa ƙaho? | Uku. |
|
710,706 | What color is the grass? | Green. | Menene launin ciyawar? | Kore. |
|
710,703 | How many people on the field are in red? | 5 | Mutane nawane a filin a cikin ja? | 5 |
|
858,918 | Where is the surfboard? | Under the person. | Ina allon hawan igiyar ruwan? | A ƙarƙashin mutumin. |
|
592,494 | What color is the lamb? | Dirty white. | Menene launin ɗan tunkiyan? | Fari me dauɗa. |
|
823,471 | How many toilets are there? | One. | Nawane adadin ban ɗaki a gurin? | Ɗaya. |
|
288,018 | What is written in the plane? | Express. | Me aka rubuta a jikin jirgin saman? | Express. |
|
1,630,602 | Where is there water? | Toilet bowl. | A ina ne akwai ruwa? | Kwanon bahaya. |
|
285,626 | What is beneath the bear? | The sidewalk. | Menene a ƙasan dabbar beya ɗin? | Gefen titin. |
|
418,247 | What is on the table in front of the girl? | Plate. | Menene a kan tebur ɗin gaban yarinyar? | Faranti. |
|
1,009,119 | What color is the woman's hair? | Blonde. | Menene launin gashin matar? | Blonde. |
|
1,009,102 | What color is the wetsuit? | Black and blue. | Menene launin rigar ruwan? | Baƙi da shuɗi. |
|
1,920,864 | What is the woman wearing? | White veil. | Me matar take sanye dashi? | Farin gyale. |
|
402,851 | What is brown? | Ground. | Menene ruwan ƙasa? | Ƙasa. |
|
534,266 | Why are there poles next to the building? | It's under construction. | Meyasa akwai ƙarafuna a kusa da ginin? | Ana cikin aikin gini. |
|
534,269 | Where are the buildings? | In the distance. | Ina gine-ginen? | A nesa. |
|
1,530,078 | What is the woman doing with the right foot? | Stepping on the leash. | Me matar takeyi da ƙafar dama? | Taka leshin. |
|
1,479,797 | What is on the man's eyes? | Glasses. | Menene a idon mutumin? | Tabarau. |
|
1,622,751 | What is around the snowman's neck? | The tie. | Menene a zagaye da wuyan mutumin dusan ƙanƙarar? | Ɗamarar wuyan. |
|
550,815 | What color is the plate? | White. | Menene launin farantin? | Fari. |
|
915,998 | Where was the photo taken? | A shopping center. | A ina aka ɗauka hoton? | A gurin siyayya. |
|
952,128 | What color is the pole the man is holding? | Blue and white. | Menene launin ƙarfen da mutumin yake riƙe dashi? | Shuɗi da fari. |
|
678,477 | What are they holding? | Tennis Racket. | Me suke riƙe dashi? | Raket ɗin tanis. |
|
1,375,973 | What is on the ground? | Line. | Menene a ƙasa.? | Layi. |
|
608,464 | What is cast? | Shadows. | Menene ya fito? | Inuwa. |
|
721,030 | What is she swinging? | Tennis racquet. | Me take lilawa? | Racquet ɗin tanis. |
|
721,029 | What is green? | Trees. | Menene kore? | Bishiyoyi. |
|
1,418,045 | Who is wearing black jeans? | The boy. | Waye ya sanya baƙin jeans? | Yaron. |
|
195,176 | How many windows are visible? | Just one. | Nawane adadin tagan da ake iya gani? | Ɗaya kawai. |
|
1,043,068 | What is red? | A line painted on a wooden bureau. | Menene ja? | Layi ne da akayi fenti a jikin ma'ajiyar itace. |
|
536,557 | Why is the screen on? | The tv is on. | Meyasa fuskar a kunne? | Talabijin ɗin a kunne. |
|
841,904 | How many clouds? | None. | Nawane adadin giza-gizai? | Babu. |
|
841,900 | Where is the train? | On tracks. | Ina jirgin ƙasan? | Akan titin jirgin ƙasa. |
|
512,701 | What color are the dogs paws? | Brown. | Menene launin dungun karnuka? | Ruwan ƙasa. |
|
710,704 | When was this picture taken? | Daytime. | Yaushe aka ɗauka hoton? | Da rana. |
|
1,449,365 | What number is on the post? | 12 | Wacce lamba ce a jikin turken? | 12 |
|
592,498 | Who is washing the lamb? | A woman. | Waye yake wanke ɗan tunkiyan? | Mata. |
|
585,844 | Why is the keyboard needed? | To type. | Meyasa ake buƙatar masarrafin kwamfuta? | Don rubutu. |
|
1,234,518 | What is being brushed? | Teeth. | Menene ake gogewa? | Haƙora. |
|
1,962,245 | Where are the red blinking lights? | On the wing tips. | Ina jan haske dake ƙiftawa? | A ƙarshen fuffuken. |
|
1,098,566 | What color are the man's pants? | Blue. | Menene launin wandon mutumin? | Shuɗi. |
|
1,098,550 | What is the skier holding? | Poles. | Me mai sulun ƙanƙarar yake riƙe dashi? | Sanduna. |
|
1,086,483 | What is green and blue? | The court. | Menene kore da shuɗi? | Filin. |
|
1,910,718 | What are lined up in front of the building on the left? | Trees. | Menene aka jera a gaban ginin da yake hagu? | Bishiyoyi. |
|
209,998 | What was her age? | About 20. | Menene shekarunta? | Kusan 20. |
|
1,453,302 | What kind of window is above bear? | Glass. | Wacce irin taga ce a saman beya ɗin? | Gilashi. |
|
921,161 | Who is in the photo? | No one. | Waye a cikin hoton? | Ba kowa. |
|
971,786 | Where was the picture taken? | Mountain. | A ina aka ɗauka hoton? | Dutse mai tudu. |
|
1,894,402 | What are the people doing? | Walking. | Me mutanen sukeyi? | Tafiya. |
|
1,377,088 | Where are the dogs? | Parking lot. | Ina karnukan? | Wurin ajiye abin hawa. |
|
460,392 | What is this photo of? | Man and boy. | Hoton menene wannan? | Mutumi da yaro. |
|
873,252 | Where is the snow? | On the ground. | Ina dusar ƙanƙarar? | A ƙasan. |
|
399,547 | What is next to the computer? | A mouse. | Menene a kusa da kwamfutar? | Linzamin kwamfuta. |
|
399,550 | How many computers are there? | 1 | Nawane adadin kwamfuta a gurin? | 1 |
|
924,433 | Where are the chairs? | Behind the cat. | Ina kujerun? | A bayan magen. |
|
952,126 | What color is the cat? | Black. | Menene launin magen? | Baƙi. |
|
952,123 | Why is the cat looking up? | It's looking at the feathers of the cat toy. | Meyasa magen take kallon sama? | Tana kallon gashin abin wasan magen. |
|
1,289,978 | What is the cat's iris color? | Green. | Menene launin ƙwayar idon magen? | Kore. |
|
375,597 | What are the zebras doing? | Standing. | Me jakunan dawan suke yi? | Tsayuwa. |
|
1,360,811 | Where is the plate? | On a ledge. | Ina farantin? | A kan tudu. |
|
587,237 | How many players are holding bats? | 3 | Nawane adadin'yan wasa dake riƙe da kulki? | 3 |
|
1,369,629 | How is the weather? | Sunny. | Ya yanayin yake? | Mai rana. |
|
585,849 | What color is the remote control? | White. | Menene launin masarrafar tazara? | Fari. |
|
288,016 | What is seen in the picture? | Aeroplane. | Me aka gani a cikin hoton? | Jirgin sama. |
|
1,564,396 | What is this photo of? | A runway. | Hoton menene wannan? | Titin jirgin sama. |
|
1,066,433 | What color is the plate? | Yellow. | Menene launin farantin? | Ruwan ɗorawa. |
|
1,098,567 | What color is the man's jacket? | White. | Menene launin kwat ɗin mutumin? | Fari. |
|
1,850,004 | What sort of terrain is the bike rider on? | A dirt road. | A kan wacce irin ƙasa matuƙa babur ɗin suke? | Hanya mai dauɗa. |
|
1,951,668 | What is lining the side of the food? | Cucumbers. | Menene jeje a gefen abincin? | Kwakwamba. |
|
935,955 | Where is the car without headlights? | In the front. | Ina mota marar fitila? | A gaban. |
|
388,145 | What is in the photo? | Giraffes. | Menene a cikin hoton? | Raƙuman dawa. |
|
809,246 | What color is the whizzo box? | Red and yellow. | Menene launin akwatin whizzo? | Ja da ɗorawa. |
|
590,157 | What is the dog holding? | A frisbee. | Me karen yake riƙe dashi? | Frisbee. |
|
1,491,066 | What toppings are on the pizza? | Cheese and sauce. | Wani abu ne akan ne a kan fizza ɗin? | Cukui da miya. |
|
808,830 | Who is taking the picture? | Man and woman. | Waye yake ɗaukan hoton? | Mutumi da mata. |
|
416,255 | What has tires? | A motorbike. | Menene yakeda taya? | Babur. |
|
534,263 | How are the bikes standing there? | They are held up by the railing. | Taya kekunan suke tsaye? | Suna jingine da shingen ƙarfen. |
|
404,323 | When was the picture taken? | Daytime. | Yaushe aka ɗauki hoton? | Da rana. |
|
843,947 | Where are the rocks with fruit on them? | On the river bed. | Ina dutsuna masu kayan itace akansu? | A bakin ruwa. |
|
843,946 | Where is the fruit? | On the rocks. | Ina kayan itacen? | A kan dutsen. |
|
460,396 | When was this taken? | Bedtime. | Yaushe aka ɗauki wannan hoton? | Lokacin bacci. |
|
550,817 | What is the table made of? | Wood. | Dame akayi teburin? | Katako. |
|
399,549 | When was the pic taken? | During the day. | Yaushe aka ɗauki hoton? | Da rana. |
|
556,800 | When was the pic taken? | During the day. | Yaushe aka ɗauki hoton? | Da rana. |
|
924,427 | What is gree? | Umbrella. | Menene kore? | Lema. |
|
1,790,530 | Where is the knife? | Above the food. | Ina wuƙar? | A kan abincin. |
|
1,067,246 | How is the weather? | Sunny. | Yaya yanayin? | Yanayin rana. |
|
1,320,497 | What is sticking out of the ground? | Branches. | Menene yake tsaye akan ƙasa? | Rassa. |
|
841,899 | How many trains? | One. | Jiragen ƙasa nawa? | Ɗaya. |
|
1,733,776 | What pattern is the zebra? | Stripes. | Menene launin jikin jakin dawan? | Ratsi- ratsi. |
|
175,845 | What model is the laptop? | Apple. | Wani samfuri kwamfutar tafi-da- gidanka ce? | Apple. |
|
175,844 | What color is the laptop? | Black. | Menene launin kwamfutar tafi-da-gidankan? | Baqi. |
|
1,360,818 | What is grey and large? | Concrete wall. | Menene launin toka kuma ƙato? | Bangon kankare. |
|
938,453 | When was this taken? | Daytime. | Yaushe aka ɗauka wannan?? | Da rana. |
|
935,961 | Why are the cars moving? | The light is green. | Meyasa motocin suke tafiya? | Fitilar koriya ce. |
|
975,180 | Where was this photo taken? | At a zoo. | A ina aka ɗauka wannan hoton? | A gidan dabbobi. |
|
1,023,788 | What is the cars covered in? | Snow. | Menene ya rufe motocin? | Dusar ƙanƙara. |
|
590,156 | What is the color of the grass? | Green. | Menene launin ciyawar? | Kore. |
|
1,903,376 | What is on the pillow? | The laptop case. | Menene a kan matashin kan? | Akwatin kwamfutar tafi-da-gidankan. |
|
1,516,297 | What part of the storefront is seen? | Window. | Wani ɓangaren gaban shagon ake gani? | Taga. |