Search is not available for this dataset
image
image
qa_id
int32
ques_en
string
ans_en
string
ques_ha
string
ans_ha
string
873,253
Who is the man?
A fireman.
Waye mutumin?
Mai kashe gobara.
1,223,103
What is the wall made of?
Corkboard.
Dame akayi bangon?
Allon cork.
550,820
What color is the lemon?
Yellow.
Menene launin lemun tsamin?
Ruwan ɗorawa.
550,818
When was this picture taken?
Daytime.
Yaushe aka ɗauka hoton?
Da rana.
399,545
What is on the desk?
Computer.
Menene a kan tebur ɗin?
Kwamfuta.
340,839
What is up on top of the bank?
Houses.
Menene a sama a kan bakin ruwan?
Gidaje.
556,799
Where was the pic taken?
In the woods.
A ina aka ɗauka hoton?
A cikin daji.
915,994
How many people are in the photo's foreground?
Three.
Nawane adadin mutanen gaban filin hoton?
Uku.
555,831
What is the sky like?
Overcast.
Kamar yaya sama take?
A rufe.
1,375,972
What is on the net?
Display.
Menene akan ragar?
Nuni.
1,374,809
Where is the number 5?
On red shirt.
Ina lamba 5?
A jikin jar rigar.
886,867
What animals are in the picture?
Horses and a bird.
Wasu dabbobi ne a cikin hoton?
Dawakai da tsuntsu.
886,870
What color vest do the riders have on?
Bright green.
Wani launin riga mahayan suka sanya?
Kore mai haske.
886,869
When was this picture taken?
During daylight.
Yaushe aka ɗauka wannan hoto?
Lokacin hasken rana.
957,762
When was this photo taken?
Daytime.
Yaushe aka ɗauka wannan hoton?
Da rana.
1,067,248
What game is the man playing?
Baseball.
Wani wasa mutumin yake yi?
Wasan Baseball.
1,562,201
What pattern is on the two ties?
Stripes.
Menene tsarin jikin ɗamarorin wuya biyun?
Ratsi.
512,699
How many pairs are shoes are there?
3
Nawane adadin takalma ƙafa biyu a gurin?
3
585,847
How many words are on the remote control?
One.
Kalmomi nawane a jikin masarrafin tazara?
Ɗaya.
905,703
What are the zebras doing in the photo?
Standing.
Me jakunan dawan sukeyi a hoton?
Tsayuwa.
597,777
What number is on top of the front of the bus?
516
Wacce lamba ce a saman gaban bas ɗin?
516
823,466
Where is the tub?
Across from sink.
Ina bahon?
Ƙetare daga sink.
1,098,551
What is at the top?
Building.
Menene a saman?
Gini.
1,951,671
What is on the side of the round food?
Veggie.
Menene a gefen abinci mai zagaye?
Kayan lambu.
523,505
How many dogs are in the picture?
One.
Nawane adadin karnuka a hoton?
Ɗaya.
388,151
How is the photo?
Clear.
Yaya hoton?
Bayyananne.
562,757
Where is the wood surface?
Under the cellphone.
Ina saman katakon?
Ƙarƙashin wayar salula.
143,332
What do the signs mean?
Wrong way.
Me alamomin suke nufi?
Hanya ba daidai ba.
921,160
How many stuffed animals do you see?
One.
Nawane adadin 'yar tsanar dabba?
Ɗaya.
147,970
Where is the woman?
In the ocean.
Ina matar?
A cikin tekun.
183,799
How many cars are there?
2
Nawane adadin motoci a gurin?
2
1,377,081
What kind of pets are these?
Dogs.
Wasu irin dabbobin gidane waɗannan?
Karnuka.
843,948
How many yellow flowers facing the camera?
3
Nawane adadin fure ruwan ɗorawa masu fuskantar kamara?
3
1,436,107
What is on the plate?
Food.
Menene akan farantin?
Abinci.
556,803
What is surrounding it?
Trees.
Menene yake zagaye dashi?
Bishiyoyi.
924,429
What is white?
Cat.
Menene fari?
Kuliya.
924,428
Who took the picture?
Man.
Waye ya ɗauka hoton?
Mutumi.
1,790,535
What are the brown things on the pizza?
Mushrooms.
Wacce irin miya ce a kan fizza?
Leman kwaɗo.
1,502,934
Who is carrying a very large camera?
A man wearing a visor and knee-high shorts.
Waye yake ɗauke da babbar kamara?
Mutumi sanye da abin kare fuska da guntun wandon saman gwiwa.
721,027
Where was the picture taken?
Tennis court.
A ina aka ɗauka hoton?
Filin tanis.
721,034
How many players?
One.
Nawane adadin 'yan wasa ?
Ɗaya.
460,730
What is the man using?
A trimmer.
Me mutumin yake amfani dashi?
Aska.
743,261
Where is the street sign?
On the sidewalk.
Ina alamar titin?
A gefen hanyan.
1,494,579
What are the tops of the towers like?
Pointed.
Kamar yaya saman hasumiyoyin suke?
Mai tsini.
1,494,573
What is front of the palace?
A calm lake.
Menene gaban fadan?
Tsayayyan tafki.
1,289,973
What is the tv sitting on?
Shelf.
Akan me talabijin ɗin yake ajiye?
Katakon ajiya.
1,733,774
What striped black and white animal is this?
Zebra.
Wacce dabba mai ratsin baƙi da fari ce wannan?
Jakin dawan.
1,497,976
What pattern is on tie?
Blue stripe.
Wani tsari ne a jikin ɗamarar wuya?
Shuɗin ratsi.
512,696
What color is the dog?
Black.
Wani launi ne da karen?
Baƙi.
710,700
What Color is the mascot's robe?
Maroon.
Menene launin tufar mascot?
Maroon.
342,268
What color is the train?
Yellow and brown.
Menene launin jirgin ƙasan?
Rawaya da ruwan ƙasa.
342,267
Who is waiting on the platform?
No one.
Wanene yake jira a dandamalin?
Babu kowa.
1,659,242
What kind of shoes?
Tennis shoes.
Wasu irin takalma?
Takalman tanis.
934,507
How many sinks are in the photo?
One.
Nawane adadin sinks a cikin hoton?
Ɗaya.
423,675
What is on top of the plane?
A space shuttle.
Menene a saman jirgin?
Shuttle ɗin sama.
288,023
What is the color of the ground?
White.
Menene launin ƙasan?
Fari.
1,500,153
What is the front end?
Of the plane.
Menene ƙarshen gaban?
Na jirgin.
1,109,944
What is in the skier's hands?
Poles.
Menene a hannun mai sulun ƙanƙara?
Sanduna.
1,086,487
Where are white lines?
On the court.
Ina fararen layuka?
A filin.
590,159
How long is the dog's tail?
Short.
Yaya tsayin wutsiyan karen?
Guntuwa.
1,430,387
What hand is holding the pizza?
Right hand.
Wani hannu ne riƙe da fizza ɗin?
Hannun dama.
1,430,382
Who is eating the pizza?
The girl.
Waye yake cin fizza ɗin?
Yarinyar.
1,647,747
What hand is holding the candy apple?
Right.
Wani hannune yake riƙe da alawan tuffa?
Dama.
402,850
What is yellow?
Helmet.
Menene ruwan ɗorawa?
Hular kwano.
843,953
What color are the rocks on shore?
Grey.
Menene launin duwatsun bakin ruwa?
Ruwan toka.
460,393
Who is holding the remote?
Boy.
Waye riƙe da masarrafan tazara?
Yaro.
873,251
How many people on skiis?
One.
Nawane adadin mutane a kan allon sulun ƙanƙara?
Ɗaya.
1,542,700
What sport is being played?
Tennis.
Wani wasa akeyi?
Tanis.
699,836
What are the eyelashes?
Grass.
Menene gashin idon?
Ciyawa.
673,205
Where is the man sitting?
At at table.
A ina mutumin yake zaune?
A gurin tebur.
1,490,295
What kind of pants is the man wearing?
Jeans.
Wani irin wando mutumin yake sanye dashi?
Jeans.
1,554,387
What is the man facing?
The camera.
Me mutumin yake fuskanta?
Kamarar.
555,833
What is the weather like?
Fair.
Kamar ya yanayin yake?
Daidai.
721,031
Who is in the picture?
Woman.
Waye a hoton?
Mata.
225,801
What is the clocktower called?
Big Ben.
Me ake kiran hasumiyar agogo?
Big Ben.
881,323
What has grown from the ground?
Grass and trees.
Menene ya tsiro daga ƙasa?
Ciyawa da bishiyoyi.
1,320,501
What is the animal on the extreme left?
A ram.
Wacce dabba ce a ƙarshen hagu?
Rago.
592,493
How many chairs are there in the photo?
Three.
Nawane adadin kujeru a cikin hoton?
Uku.
342,265
What vehicle is in the picture?
A train.
Wani abin hawa ne a hoton?
Jirgin ƙasa.
342,264
What number is on the sign?
4
Wacce lamba ce a jikin alamar?
4
934,506
What is this a photo of?
A bathroom.
Hoton menene wannan?
Ban ɗaki.
1,972,469
What is on the napkin?
Forks.
Menene akan adikon goge bakin?
Cokula masu yatsu.
1,910,712
How is the sky above?
Cloudy.
Yaya yanayin saman?
Gajimare.
209,997
What color is the bench?
Gray with printing.
Menene launin bencin?
Ruwan toka da rubutun bugu.
1,903,372
Where is the laptop?
On the bed.
Ina kwamfutar tafi-da-gidankan?
A kan gadon.
278,261
What is the woman looking at?
Computer screen.
Me matar take kallo.?
Fuskar kwamfuta.
808,833
What color is the puppy?
Brown and white.
Menene launin ɗan kwikwiyon?
Ruwan ƙasa da fari.
183,796
Why is a surfboard on the roof?
It is too long for the inside.
Meyasa allon wasan igiyan ruwan a kan rufin?
Yayi tsayi sosai wa cikin.
1,073,990
How many headlights?
Two.
Nawane adadin fitilun gaba?
Biyu.
534,267
When will the fountain stop?
It is a continous flow.
Yaushe ɓulɓulan zata tsaya?
Ta kasance mai cigaba da gudana.
1,542,693
Who is wearing glasses?
Tennis player.
Waye yake sanye da tabarau?
Ɗan wasan tanis.
699,841
How is the snowman standing up?
Two sticks.
Ta yaya mutumin dusar ƙanƙarar ya tsaya?
Sanduna biyu.
1,851,500
Where is the girl riding the bike?
In the street.
A ina yarinyar take tuƙa keken?
A titin.
933,680
How many men are there?
One.
Nawane adadin mutane a gurin?
Ɗaya.
933,678
Why is the man holding an umbrella?
It is raining.
Meyasa mutumin yake riƙe da lema?
Ana ruwan sama.
555,838
What is the parking location?
Tarmac.
Menene gurin ajiyan?
Kwalta.
678,478
Where are they?
Tennis Court.
A ina suke?
Filin tanis.
881,324
Where are the leaves?
On the tree.
Ina ganyayyakin?
A kan bishiyan.
881,326
Where is the white hat?
On the woman's head.
Ina farar hulan?
A kan matar.
1,067,249
What color are the man's socks?
Black.
Menene launin safar mutumin?
Baƙa.