ID
stringlengths 30
30
| langs
stringclasses 2
values | premise
stringlengths 22
210
| inputs
stringlengths 15
142
| instruction
stringclasses 1
value | targets
float64 |
---|---|---|---|---|---|
ID_f373d29e_test__afrixnli_hau | hau | kan a kifta, ya shige. | Mafi ƙanƙara motsi kuma shikenan, ya tafi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_31e0a793_test__afrixnli_hau | hau | daga cikin farashin fasaha, saboda yanayin aikin da wasu ƙungiya zasu iya yi a farashi mai tsada, an riga da an lissafa su ta hanyar da aka lissafa na baya. | sun yi amfani da tsohon data don su lissafa ƙudin kula da ɓangaren fasaha. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_4c44b62a_test__afrixnli_hau | hau | zamu yi kokarin tuntuɓar kowannen ku wanda bai samu damar shiga wannan shekarar nan da kwana 45 domin cimma burin mu kafin ranar rufewa wadda 30th ga watan Yuni ne. | zamu aika saƙon mail nan da kwana 45 ga wanda basu bada gudummawa wannan shekarar. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_d3568f00_test__afrixnli_swa | swa | Gharama ya kujenga nyumba ni ya juu zaidi ya kile wanunuzi wetu hulipa, hivyo tunategemea misaada na michango ya watu binafsi ili kuwaweka bei nafuu. | Nyumba hizo zilikuwa ghali kutengeneza zaidi ya tulivyotarajia | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_c1c6ab23_test__afrixnli_hau | hau | ƙididdigar hanyoyin na karkara da ke wannan takardar, an dangana shi da ƙididdigan National Mail (1989) alif dubu daya da tamani da tara. | akwai bayanai akan hanyoyin karkara a wannan takardan. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_3a1e7f50_test__afrixnli_hau | hau | an karfafa tsarin kula da lafiya maaikata da sabbin gammammen tsari da wuri domin kula da cigaba da fadada mu'amala da abokanan kasuwanci. | an samar da gammammen tsari. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_d5871deb_test__afrixnli_hau | hau | yan sanda sun cire ƙani da ƙanwar Jon Benet Ramsey daga zargin su suka kashe ta da ƙwaƙƙwaran shaidar cewan basa gari sanda taasan ya afku. | ƙanin Jon Benet Ramsey wadda suke uwa ɗaya baya gari san da akayi kisan. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_8d0fbaf3_test__afrixnli_swa | swa | Uhaba wa wafanyakazi wa Teknolojia ya habari wenye ujuzi katika mazingira ya soko ya sasa ni sababu kuu ya kusababisha mashirika kutafuta mkataba nje. | Hakuna wafanyikazi wa tecnologia kwani wote walienda India. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_b6d787b0_test__afrixnli_swa | swa | Kama mwanachama wa shule ya sheria __, najua unajua maendeleo yetu. | Hakuna mtu wa shule ya sheria. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_90fae5cd_test__afrixnli_hau | hau | Steve na kasa daga ƙaramin asusun ka na aljihu, Hatch ya fada. | cikin fushi Hatch yace ya gaza iya ɗaga ƙaramin asusun aljihun Steve. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_3cff9f76_test__afrixnli_hau | hau | batun da aka tattauna akai a lokacin gwajin neman samun aiki shine yadda mutane ke yi idan sun ga tallar gurin siye da siyarwan zamani' | rashin yarda a yayin amsa tambayoyin gwajin neman aiki na matakin farko ba zai sa ka samu aikin ba. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_ec49f999_test__afrixnli_swa | swa | Wafanyakazi wanashughulikia mpango wa kuongeza idadi ya flamingo katika Visiwa vya Virgin vya Marekani, na utapata kundi ndogo hapa kwa mafanikio likizaliana kila mwaka. | Wafanyikazi hufanya kazi kuondoa heroe. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_cace949a_test__afrixnli_hau | hau | Umeda ce ta kawo karshen garin kasuwanci da kuma nishadi a arewacin kauyen da aka fi sani da Kita (mai nufin arewa) kuma shine muhimmin samun cigaba na hadadar zamani a Osaka. | Umeda na daga arewa da gundumar nishaɗantarwa. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_7a717bb9_test__afrixnli_swa | swa | Mbona hii haizingatiwi kwa wavuti? | Hili linaweza kutumika wakati mwingine kwenye mtandao. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_9bc4595a_test__afrixnli_hau | hau | wannan yafi abin da News Quiz zata iya alkarwantawa akan Fox. | wannan yafi abinda News Quiz zasu iya bada tabbaci akan Fox. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_404bc9af_test__afrixnli_hau | hau | Na uku a cikin jerin alloli Hindu shine Brahma, wanda aikinsa kawai shine ya ƙirƙiri duniya. | Brahma ne mafi mahimmanci a cikin alloli uku. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_62bbb942_test__afrixnli_hau | hau | isar da saƙo akai akai bai sa ya zama mai inganci. | isar da saƙo ya ƙara masa inganci. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_147843ab_test__afrixnli_hau | hau | Tsaunikan Serra de Tramuntana sun gangara cikin teku a nan,akwai hanyoyin kaɗan da ake iya zuwa wajan, da kuma tasha jiragen ruwa guda ɗaya a duka gaɓar tekun. | Duwarwatsu sun sa tashashoshin jirgin ruwa zai yi wuyar ginawa. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_7fc2102e_test__afrixnli_swa | swa | Alikuwa amesafiri Pakistan lakini alikasirika alipoulizwa kama alikuwa amesafiri nchi njirani alipokuwa Pakistani (Pakistan ilikuwa njia ya kawaida kwa makambi ya mafunzo nchini Afghanistan). | Pakistanii iko mbali na Afghanistan. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_e7ef5f2b_test__afrixnli_hau | hau | mujallar Times ta rubuta labarin bangon mujallar akan Bill Gates da matakai 12 da za a bi don samun cigaba a shekarun dijital. | mujallar Times na rubuta labari akan Bill Gates da nasarar da ake samu a shekarun dijital. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_eddf1c2a_test__afrixnli_swa | swa | Ingawa mikakati ya fedha inaweza kuboreshwa, fedha zinapatikana kwa kazi hii. | Kuna rasilimali zinazopatikana kwa kazi hizi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_fdc33dbe_test__afrixnli_swa | swa | Haiwezekani kujua kiwango au mwelekeo wa upendeleo katika mabadiliko ya jumla ya matukio kulingana na matumizi ya jumla ya kazi moja C-R kila mahali. | huwezi jua kiasi kipi cha ukosefu wa habari upo | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_17fd196f_test__afrixnli_hau | hau | tun 1996, kudin shiga na arzikin gidaje yai tashin gauron zabi uwa 6:4 a 1999 | Duk gidaje sun sami fiye da $10000 kari shekarar da ta gabata. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_68ec0cdf_test__afrixnli_hau | hau | tun 1996, kudin shiga na arzikin gidaje yai tashin gauron zabi uwa 6:4 a 1999 | tattalin arzikin gidaje dayawa na yin kasa | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_ebc4aeae_test__afrixnli_swa | swa | Katika mbinu ya kikundi, aian aya kikundi ya kazi , hupewa asilimia ya alama ya gharama, ili kupata kiwango cha wastani. | Bei daima huwa chini ya gharama. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_4726611a_test__afrixnli_swa | swa | Sabol alisema anastahili kuacha shimo la mara kwa mara, lakini hata hilo linapangwa kwa urahisi. | Sabol lisema ya kwamba hahitaji mapumziko. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_d0c656a2_test__afrixnli_hau | hau | bamu da abinda zai nuna cewan an gayawa sabon shugaba wannan raayin ko cewan Clarke ya basu takardan. duk da dai cewan kungiyar ma'aikatan sun yi aiki da gwamnatin sabon gwamnati da wanda ya shuɗe. | muna da masaniyar cewan Clarke ya basu takardan ranar 2 ga watan Yuli. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_b4fb76b1_test__afrixnli_hau | hau | Pickard ya tuna cewa ya ga ƙagaggen jawabin da aka hada a wurin taro na ranar 12 ga watan Yuli | Pickard ya tuna cewan taron ya bada bayanai akan hatsarin. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_fedb12aa_test__afrixnli_hau | hau | ƙudin samar da gidajen nan ya wuce abinda masu siya zasu iya biya, saboda haka mun dogara da tallafi da gudummuwa daga gurin ɗaiɗaikun mutane don a samu a siya. | an gina gidajen kyauta gaba daya. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_b48a3fe4_test__afrixnli_hau | hau | batun da aka tattauna akai a lokacin gwajin neman samun aiki shine yadda mutane ke yi idan sun ga tallar gurin siye da siyarwan zamani' | a tambayoyin gwajin samun shiga aikin ba ayi magana akan tallata wurin kasuwanci ba. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_0de698a7_test__afrixnli_swa | swa | Kimbia kimya, kimbia kina kirefu, kimbiza jibu | Kimbia na mikono yako yakiwa wazi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_9acff0d1_test__afrixnli_hau | hau | mujallar Times ta rubuta labarin bangon mujallar akan Bill Gates da matakai 12 da za a bi don samun cigaba a shekarun dijital. | mujallar Times na da hoton Bill Gates a bangon shafi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_b0f9ffe8_test__afrixnli_swa | swa | Ni nini ni zaidi ya jaribio la habari linalo ahidi kama Fox. | Labda ni mengi ambayo News Quiz wanaweza sema kuhusu Fox/ | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_accf01a5_test__afrixnli_swa | swa | Kwa usaidizi wa Microsoft Helpdesk nilitambua kuwa kiendeshi CD changu labda kilikuwa kimeunganishwa kwenye kadi yangu ya sauti na sio kwenye sehemu ya IDE, na hivyo ilikuwa inadhoofisha Linux. | Nilikuwa na shida na Linux. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_fb3c5b03_test__afrixnli_hau | hau | An san Culebra a matsayin tsibiri Spanish har zuwa lokacin da Amurka ta karɓe shi, yana tsakanin Puerto Rico da St. Thomas a US Virgin Islands. | Culebra tana wani waje tsakanin Puerto Rico da St.Thomas a US Virgin Islands. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_9e72f2bb_test__afrixnli_swa | swa | Zoezi 4: Kusimamia Hatari juu ya Msingi Unaoendelea. | Zoezi hili lazima limalizwe na kusalimishwa kabla ya mwisho wa wiki. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_fedb12aa_test__afrixnli_swa | swa | Gharama ya kujenga nyumba ni ya juu zaidi ya kile wanunuzi wetu hulipa, hivyo tunategemea misaada na michango ya watu binafsi ili kuwaweka bei nafuu. | Kujenga manyumba ilikuwa bure | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_28570568_test__afrixnli_swa | swa | 189 na gharama za mtumiaji zinakadiriwa kwa njia io hio. | Walikisia kuhusu gharama ya mtumiaji. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_d5871deb_test__afrixnli_swa | swa | Polisi walitangaza kuwa wamewafukuza ndugu wa nusu wa kiume na ndugu wa nusu wa kike wa JonBenet Ramsey kama watuhumiwa katika mauaji yake, dhahiri kwa sababu wote walikuwa nje ya mji wakati uhalifu ulifanyika. | Ndugu wa kambo wa Jon Benet Ramsey hakuwa katika mji wakati muaji alikabidhiwa. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_382a0eb8_test__afrixnli_swa | swa | Pedro alichukua kiti cha enzi, ingawa vita vya silaha viliendelea kwa miezi na uchungu wa muda mrefu baada ya hapo. | Vita ilidumu kwa miezi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_d67e1afb_test__afrixnli_swa | swa | Kwa mfano, katika GGD, utafiti wa kubuni ulifanywa kama kazi tofauti, mwisho | Usomi wa tarakibu haukutokea. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_3a1e7f50_test__afrixnli_swa | swa | Mifumo ya rasilimali za kibinadamu iliimarishwa na miundo mpya ya ushirika ilielezwa kwa haraka ili kuhakikisha msaada kwa msingi wa wateja uliokuwa mkubwa. | Miundo ya kampuni iliundwa. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_5ccbc572_test__afrixnli_hau | hau | saboda haka, a yayin da muke kare ƙasar mu ta gado, Amurkawa su sa ido akan barazanar da zata iya taba mu da yancin mu na dan Adam. | Amurkawa su tabbatar ba a ƙwace musu bindigun su ba. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_64f25015_test__afrixnli_swa | swa | Milima yenye mviringo ya Serra de Tramuntana imeshuka kwa bahari kwa kasi sana hapa kuna maeneo machache ya upatikanaji na bandari moja tu na bandari ya ukubwa wowote kando ya pwani. | Milima mara mingi huwa na miporomoko ya ardhi kwani bandari hazijengwi kwa urahisi pale. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_f965373c_test__afrixnli_swa | swa | Mifumo ya rasilimali za kibinadamu iliimarishwa na miundo mpya ya ushirika ilielezwa kwa haraka ili kuhakikisha msaada kwa msingi wa wateja uliokuwa mkubwa. | Mifumo ya rasilimali ya binadamu ilipanuliwa kupita kiwango chao cah awali. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_c5dae825_test__afrixnli_swa | swa | Culebra ilijulikana kama Kisiwa Bikira cha hispania mpaka | Culebra iko katikati ya Puerto Rico na St. Thomas katika visiwa vya Virgin vya Marekani. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_68a2cb6d_test__afrixnli_hau | hau | Masu Zartarwa na iya samun adadin tanadi ko faduwa wa kowannni alama. | kowanni abu Mai Zartarwa ya gwada akai zai bashi ma'auni daban. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_c5cd0ede_test__afrixnli_hau | hau | duk da dai hanyoyin samun kudi sun gyaru, akwai kudin aiwatar da aikin nan. | babu wasu ƙudi da aka ware wa wannan aikin. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_4b1e30f2_test__afrixnli_swa | swa | Haiwezekani kujua kiwango au mwelekeo wa upendeleo katika mabadiliko ya jumla ya matukio kulingana na matumizi ya jumla ya kazi moja C-R kila mahali. | Ni kawaida kuna upendeleo. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_7fce5a5a_test__afrixnli_hau | hau | ƙididdigar hanyoyin na karkara da ke wannan takardar, an dangana shi da ƙididdigan National Mail (1989) alif dubu daya da tamani da tara. | ƙididdigan da ke wannan takardan a dangana ta da rahoton 2001. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_1058e116_test__afrixnli_hau | hau | masu son karatu musamman wanda suka manne a ajin karatun sanin tattalin arziki da na na'ura mai kwakwalwa basu da wani alfanu nan gaba. | masu son karatu suna da nasibi nan gaba. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_60f3e484_test__afrixnli_swa | swa | Pickard anakumbuka msemo katika shutuma ikisemwa tarehe Julai 12. | Pickard hangeweza kukumbuka chochote walichoongea | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_7a799ab2_test__afrixnli_hau | hau | batun da aka tattauna akai a lokacin gwajin neman samun aiki shine yadda mutane ke yi idan sun ga tallar gurin siye da siyarwan zamani' | a tambayoyin gwajin samun shiga aikin an ambaci yadda mutane ke yi akan tallata wurin kasuwanci kadan. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_7c50e6c5_test__afrixnli_swa | swa | Mifumo ya rasilimali za kibinadamu iliimarishwa na miundo mpya ya ushirika ilielezwa kwa haraka ili kuhakikisha msaada kwa msingi wa wateja uliokuwa mkubwa. | Kwa kuunganisha mfumo wa wafanyikazi, mlango ulitengenezwa kwa sababu ya miundo mipya ya shirika. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_5116b13a_test__afrixnli_hau | hau | ya yi tafiya zuwa Pakistan amma ya zama ya ƙagu sanda aka tambaye shi in ya yi tafiya zuwa wasu ƙasashe da ke maƙwabtaka da Pakistan (Pakistan sannannen hanya ce zuwa sansanin horo da ke Afghanistan). | ba wani abu bane wa yan ta'aɗɗa su yi tafiya ta Pakistan don shiga Afghanistan. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_ab62f869_test__afrixnli_hau | hau | wannan tsarin na zaɓar fasinjoji ta ɗauki ɗaɗɗaya wanda za a bincika sosai. | wasu fasinjan na samun bincike sosai daga gurin jami'an tsaro. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_cf2e2849_test__afrixnli_swa | swa | Mashirika yote tisa ya kujibu yanaripoti kushiriki katika | Kulikuwa na mashirika tisa yaliyojibu na kuthibitisha kuwa yalishiriki. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_3dacebb3_test__afrixnli_swa | swa | 189 na gharama za mtumiaji zinakadiriwa kwa njia io hio. | Walijua gharama halisi ya mtumiaji. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_4726611a_test__afrixnli_hau | hau | Sabol yace zai yi dan tsaye tsaye, amma an riga da an shirya. | Sabol ya ce bai da buƙatar tsahirta tafiyar don hutuwa. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_90fae5cd_test__afrixnli_swa | swa | Steve, sikuweza hata kuinua mkoba wako, Hatch alipiga risasi nyuma | Hatch alisema kwa hasira yakwamba ata hangeweza kuinua pochi ya Steve. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_a808749a_test__afrixnli_hau | hau | ƙididdigar hanyoyin na karkara da ke wannan takardar, an dangana shi da ƙididdigan National Mail (1989) alif dubu daya da tamani da tara. | ƙididdigan takardan na sun shuɗe. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_f8642da1_test__afrixnli_swa | swa | Wafanyakazi wanashughulikia mpango wa kuongeza idadi ya flamingo katika Visiwa vya Virgin vya Marekani, na utapata kundi ndogo hapa kwa mafanikio likizaliana kila mwaka. | Mfanyakazi anafanya kazi ya kuongeza ndege wa aina ya flamingo walio katika Kisiwa. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_896c95da_test__afrixnli_swa | swa | Kama mwanachama wa shule ya sheria __, najua unajua maendeleo yetu. | Shule ya kisheria ilishachukua watu. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_a8afe23f_test__afrixnli_hau | hau | hauhawar ƙidayar alumma daidai take da gurɓatan yanayi - a baibai. | hauhawar ƙidayar al'umma na daidai da gurɓatar yanayi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_3856c105_test__afrixnli_hau | hau | da taimakon microsoft helpdesk, na gano cewan CD-ROM dina ƙila na haɗa shi da katin kiɗa a maimakon IDE wataƙila shine dadlilin da Linux bai aiki ba. | ina samun matsala wajen hada Linus ya hadu da na'urar modem dina. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_1058e116_test__afrixnli_swa | swa | Wasomi, ambao huingia katika madarasa ya uchumi na kompyuta, wana nafasi zaidi ya kutokuwa na tumaini. | Wataalam wana baadaye. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_e9e8101b_test__afrixnli_swa | swa | Kwa usaidizi wa Microsoft Helpdesk nilitambua kuwa kiendeshi CD changu labda kilikuwa kimeunganishwa kwenye kadi yangu ya sauti na sio kwenye sehemu ya IDE, na hivyo ilikuwa inadhoofisha Linux. | Sijawahi kushughulika na Linux. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_a399ed32_test__afrixnli_hau | hau | 19 a misali a ce aikin wata huɗu kamin a bada aikin,gabaki ɗaya watanni 13 lokaci ne da za a iya gyara wannan tukunyar 675 MWe. | gyaran tukunyar jirgin ruwan karkashin kasa sai da ya kai watanni 13. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_a4f08414_test__afrixnli_swa | swa | Mpango mkubwa wa urekebishaji unatazamiwa kukamilika mwishoni mwa mwaka wa 2001. | Wakati mpango wa urekebishaji utakapokwisha, utakuwa umemaliza miaka mitano. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_55f80634_test__afrixnli_hau | hau | hauhawar ƙidayar alumma daidai take da gurɓatan yanayi - a baibai. | babu alaka tsaƙanin yawaitar alumma da gurɓatar yanayi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_606477e0_test__afrixnli_swa | swa | Uhaba wa wafanyakazi wa Teknolojia ya habari wenye ujuzi katika mazingira ya soko ya sasa ni sababu kuu ya kusababisha mashirika kutafuta mkataba nje. | Kuna wafanyakazi wengi zaidi wa kitaaluma. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_b53cae46_test__afrixnli_swa | swa | Mtandao pia ulichagua wasafiri bila ubaguzi ili kupata uchunguzi wa ziada wa usalama. | Abiria wote wanawezapitia hapo bila shida yoyote. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_32272356_test__afrixnli_hau | hau | duk da dai hanyoyin samun kudi sun gyaru, akwai kudin aiwatar da aikin nan. | babu wadatattun ƙudi da aka ware wa wannan aikin. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_34664129_test__afrixnli_hau | hau | me yasa wannan baya aiki a yanar gizo ba? | wannan yana aiki a yanar gizo. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_5f5aa7b4_test__afrixnli_swa | swa | Hatujapata dalili kwamba wazo lilipelekwa kwa utawala mpya au kwamba Clarke aliwapa karatasi yake, ingawa timu hiyo hiyo ya maafisa wa kazi iliweka tawala zote mbili. | Sisi tuna uhakika wa 100% ya uhakika Clarke kamwe hakutoa karatasi yake kwa mtu yeyote. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_c357edd2_test__afrixnli_hau | hau | ba tabbacin za a iya kafa tsarin kafin 2010, amman ko da wannan jaddawalin tsarin lokaci za a iya samun tafiyar hawainiya, duba ga yadda ake samun barazanar tsaro. | yana da wuya a saka na'urar saboda masu iya ƙutse na kawo hari kullun da daddare. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_a808749a_test__afrixnli_swa | swa | Takwimu za njia za vijijini zilizowasilishwa katika karatasi hii zinazingatia data ya National Mail Count ya 1989. | Takwimu zilizo kwenye karatasi hii si za kisasa. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_68a2cb6d_test__afrixnli_swa | swa | Watendaji pia wangeweza kupata tathmini ya muda mfupi ama ya kuanguka kwa kila kipengele. | Katika kila kipengele mtendaji anajaribiwa kuhusu kama anaweza kusababisha tathmini tofauti. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_e0767a98_test__afrixnli_swa | swa | Umeda inaweka alama kwa mwisho wa Kazikazini ya wilaya ya biashara na burudisho inayojulikana kwa ukubwa kama Kita (Inayomaanisha kwa udogo kama kasikazini), na ndio mwangaza wa jini na juu Osaka ya kisasa. | Umeda sio sehemu ya wilaya ya burudani. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_e8757270_test__afrixnli_hau | hau | isar da saƙo akai akai bai sa ya zama mai inganci. | isar da saƙo bai sa ya inganta ba. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_2566bda5_test__afrixnli_hau | hau | mujallar Times ta rubuta labarin bangon mujallar akan Bill Gates da matakai 12 da za a bi don samun cigaba a shekarun dijital. | Kim Kardashian tayi rubutu a bangon farko na mujallar Times akan matakai12 da ake bukata a sami nasara a zamanin dijital. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_32e99f27_test__afrixnli_hau | hau | a matsayin dan makarantar horon masu aikin shari'a__, nasan kana sane da cigaban mu. | ina daga cikin mutanen makarantar horon masu sharia. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_ca81b598_test__afrixnli_swa | swa | Paul anakaa kumuenzi Alan Greenspan kama mwanaitikadi ambaye kwa kweli ana udhibiti wa kiwango cha ukosefu wa kazi kulingana na mwelekeo wa kanuni za kiuchumi. | Alan Greenspan ana maelezo za kiuchumi zinazoelezea ukosefu wa kazi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_4415c762_test__afrixnli_swa | swa | Washauri wengine wametangaza wasiwasi huu. | mshauri mmoja tu ndiye aliyekosa matamshi ya wasiwasi kuhusu mpango huo | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_c5cd0ede_test__afrixnli_swa | swa | Ingawa mikakati ya fedha inaweza kuboreshwa, fedha zinapatikana kwa kazi hii. | Hakuna fedha zilizopo za kufanya kazi. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_ad932303_test__afrixnli_swa | swa | Madhara ya gharama za kiufundi, kwa sababu ya kazi inayofanywa na chama ambacho kinaweza kufanya kwa gharama kubwa, pia huhesabu kwa njia ile ile kama hapo awali. | Madhara ya gharama za kiufundi zinahesabiwa inaonekana pande moja. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_728f5b40_test__afrixnli_swa | swa | Zoezi 4: Kusimamia Hatari juu ya Msingi Unaoendelea. | Hiki kitabu hakina habari yoyote kuhusu | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_51121ab3_test__afrixnli_swa | swa | Pedro alichukua kiti cha enzi, ingawa vita vya silaha viliendelea kwa miezi na uchungu wa muda mrefu baada ya hapo. | Watu 10000 walikufa katika vita. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_e7ef5f2b_test__afrixnli_swa | swa | Hadithi kuu ya Time's ni programu ya Gates '12-hatua ya kufanikiwa katika umri wa digital. | Jarida la Time linaendesha hadithi kuhusu Bill Gates na mafanikio katika umri wa dijitali. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_826508a5_test__afrixnli_swa | swa | Vifurushi vya kwanza vya habari vya newsweeklies' vyasema kwa wazazi wenye wasiwasi. | wazazi wenye wasiwasi ndio soko kubwa ya wanahabari kila wiki | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_a6c43bee_test__afrixnli_hau | hau | me yasa wannan baya aiki a yanar gizo ba? | a halin yanzu wannan baya aiki a yanar gizo. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_388d3bd6_test__afrixnli_swa | swa | Tangu mwaka wa 1996, utajiri kwa kila nyumba imeongezeka sana, hadi kufikia 6.4 mwaka wa 1999. | Nyumba zimepata uwiano zaidi wa utajiri na mapato | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_cace949a_test__afrixnli_swa | swa | Umeda inaweka alama kwa mwisho wa Kazikazini ya wilaya ya biashara na burudisho inayojulikana kwa ukubwa kama Kita (Inayomaanisha kwa udogo kama kasikazini), na ndio mwangaza wa jini na juu Osaka ya kisasa. | Umeda ni mwisho wa kaskazini wa wilaya ya burudani. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_80895d44_test__afrixnli_hau | hau | Pedro ya hau kan gadon mulkin, ta hanyar gwagwarmayar yaƙi da ya ɗauki watanni da kuma ɗacin rai bayan hakan. | an gama yaƙin a kwana daya. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_b6a0c1e0_test__afrixnli_swa | swa | vizuri, hivi kwamba Bill Bradley alilelewa St. Louis, ngoja, pole, hilo lingekuwa kuwa tu la kuchekesha iwapo Al Gore angelelewa Tennessee | Bradley alikuwa kutoka Arkansas. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_e010368e_test__afrixnli_swa | swa | Kimbia kimya, kimbia kina kirefu, kimbiza jibu | Kimbia ukipiga kelele. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_7800ac78_test__afrixnli_hau | hau | masu son karatu musamman wanda suka manne a ajin karatun sanin tattalin arziki da na na'ura mai kwakwalwa basu da wani alfanu nan gaba. | masu son karatu basu iya mu'amala ba. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_5116b13a_test__afrixnli_swa | swa | Alikuwa amesafiri Pakistan lakini alikasirika alipoulizwa kama alikuwa amesafiri nchi njirani alipokuwa Pakistani (Pakistan ilikuwa njia ya kawaida kwa makambi ya mafunzo nchini Afghanistan). | Halikuwa jambo geni kwa magaidi kusafiri Afuganistani kupitia Pakistani. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_4415c762_test__afrixnli_hau | hau | wasu masu bada shawara sun nuna wannan damuwarsu. | mashawurci daya ne kaɗai bai faɗi nasa hasashen ba agame da wannan tsarin. | Is the following question True, False or Neither? | null |
ID_7963af9d_test__afrixnli_swa | swa | Umeda inaweka alama kwa mwisho wa Kazikazini ya wilaya ya biashara na burudisho inayojulikana kwa ukubwa kama Kita (Inayomaanisha kwa udogo kama kasikazini), na ndio mwangaza wa jini na juu Osaka ya kisasa. | Umeda ni sehemu kubwa zaidi ya wilaya ya burudani | Is the following question True, False or Neither? | null |