ToluClassics commited on
Commit
80c585c
·
verified ·
1 Parent(s): a1ebc11

Update hau/test.csv

Browse files
Files changed (1) hide show
  1. hau/test.csv +1 -1
hau/test.csv CHANGED
@@ -1,4 +1,4 @@
1
- ,year,story_id,story,question,options: A,options: B,options: C,options: D,Answer
2
  0,2001,1,"""Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,""Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu yardarka ce kawai muke jira! Bayan wannan, sai na ɗaga kai kawai ina duban nisan ƙasar su Adulkarim, kuma ina tunawa gyaturmata lara da rai ba ta ma san inda Allah ya shilla da ni ba. A wurin sai duniyan nan ta taru ta yimini baƙi ƙirin ban san sa'ad da hawaye ya zubo mini ba. Da ganin haka sai Abdulkarim ya tambaye ni wai ko ba ni son sa ne? Ni kuwa na amsa masa ba haka ba ne, ba ni so ne in rabu da kasarmu. In na bi shi yaushe zan dawo gida? Shi kuma ya ce mini kowace shekara in zai zo lallai zai zo da ni domin in duba mutanen ƙasarnmu. Nace, To, na yarda'. Don kada su ce na cika rashin kunya bayan kuwa da sun yabe ni. Bayan da aka gama wannan magana sarai na yarda, sai Gumuzu ya ce mini in koma gida. Da na tashi zan tafi sai Abdulkarim ya kawo kantu babba ya ba ni, game da waɗansu dabinai ƙeƙasassu waɗanda babu irinsu ga zaƙi.",Saƙar zuci na nufin:,zane-zane,zantuka,surkulle,tunan,D
3
  1,2001,1,"""Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,""Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu yardarka ce kawai muke jira! Bayan wannan, sai na ɗaga kai kawai ina duban nisan ƙasar su Adulkarim, kuma ina tunawa gyaturmata lara da rai ba ta ma san inda Allah ya shilla da ni ba. A wurin sai duniyan nan ta taru ta yimini baƙi ƙirin ban san sa'ad da hawaye ya zubo mini ba. Da ganin haka sai Abdulkarim ya tambaye ni wai ko ba ni son sa ne? Ni kuwa na amsa masa ba haka ba ne, ba ni so ne in rabu da kasarmu. In na bi shi yaushe zan dawo gida? Shi kuma ya ce mini kowace shekara in zai zo lallai zai zo da ni domin in duba mutanen ƙasarnmu. Nace, To, na yarda'. Don kada su ce na cika rashin kunya bayan kuwa da sun yabe ni. Bayan da aka gama wannan magana sarai na yarda, sai Gumuzu ya ce mini in koma gida. Da na tashi zan tafi sai Abdulkarim ya kawo kantu babba ya ba ni, game da waɗansu dabinai ƙeƙasassu waɗanda babu irinsu ga zaƙi.",Rokon arziki a labarin na nufin,roo cikin lumana,roƙo cikin lalama,neman sadaka,neman taimako,D
4
  2,2001,1,"""Ina cikin sakar zuci sai Gumuzu yajuyo gare ni ya ce,""Umar, ga Abdulkarim ya roke ni arziki yana son ka. Son nan da yake maka ba wai ka zama bawansa ne ba.Yana so in ka dauka a ranka, ka ga za ka iya zama da shi ka zama ɗansa, gama ba shi da ɗa, ko ɗan dangi ma babu a gare shi. Ni na yarda ku tafi tare da shi, yanzu yardarka ce kawai muke jira! Bayan wannan, sai na ɗaga kai kawai ina duban nisan ƙasar su Adulkarim, kuma ina tunawa gyaturmata lara da rai ba ta ma san inda Allah ya shilla da ni ba. A wurin sai duniyan nan ta taru ta yimini baƙi ƙirin ban san sa'ad da hawaye ya zubo mini ba. Da ganin haka sai Abdulkarim ya tambaye ni wai ko ba ni son sa ne? Ni kuwa na amsa masa ba haka ba ne, ba ni so ne in rabu da kasarmu. In na bi shi yaushe zan dawo gida? Shi kuma ya ce mini kowace shekara in zai zo lallai zai zo da ni domin in duba mutanen ƙasarnmu. Nace, To, na yarda'. Don kada su ce na cika rashin kunya bayan kuwa da sun yabe ni. Bayan da aka gama wannan magana sarai na yarda, sai Gumuzu ya ce mini in koma gida. Da na tashi zan tafi sai Abdulkarim ya kawo kantu babba ya ba ni, game da waɗansu dabinai ƙeƙasassu waɗanda babu irinsu ga zaƙi.",Gyatumata na nufin,kwau,mai ɗaki,uwa,gwaggo,C
 
1
+ ,year,story_id,story,question,options_A,options_B,options_C,options_D,Answer