|
sentence: Kasashen sun hada da Masar da Iran da Iraqi da Libiya da Mali da Koriya ta Arewa da Somaliya da Sudan ta Kudu da Sudan da Syria da kuma Yamal . Masar <organization> Iran <organization> Iraqi <organization> Libiya <organization> Mali <organization> Koriya <organization> ta <location> Arewa <location> Somaliya <organization> Sudan <organization> ta <location> Kudu <location> Sudan <organization> Syria <organization> Yamal <organization> |
|
sentence: Matan Tsoffin Shugabannin Amurka Uku Da Melania Trump Sun Yi Tur Da Raba 'Ya'yan Bakin Haure Da Iyayensu Amurka <organization> Trump <person> |
|
sentence: Kungiyar ta bayyana raba uwar da ‘yarta a matsayin abinda ya sabawa kundin tsarin mulki da kuma hankali , tana kuma kira da a sake su ko kuma a tsare su a wuri daya . |
|
sentence: Ya umarci jami'an gwamnatinsa suyi aiki domin inganta shi , kuma idan ba za'a yi hakan ba , to zai janye Amurka daga wannan yarjejeniya . Amurka <organization> |
|
sentence: Kwamishinan kwastam da kare kan iyakar kasa Keven McAleena ya fadawa manema labarai a jihar Texas dake nan Amurka cewa , ya daina aika tuhume tuhumen da ake wa iyaye kan shigowar su kasar ba bisa ka'ida ba ga mahukunta , bayan da shugaba Donald Trump ya rattaba hanu kan wata doka a makon da ta gabata da zata dakatar da raba iyaye da ya'yansu bakin haure . McAleena <person> Texas <organization> Amurka <organization> Trump <person> |
|
sentence: Shugaba Kim Bai Karya Alkawari Ba - Trump |
|
sentence: Graham ya shafe shekara da shekaru yana daga Littafi Mai Tsarki sama yayinda yake wa’azi ga sama da mutane miliyan dari biyu a kasashe dari da tamanin da biyar na duniya . |
|
sentence: Muller ya kwashe kimanin shekaru biyu ya gudanar da bincike a kan ko shugaban kasa Donald Trump ya yi katsalandan a binciken da ake yi a kansa , na shishigin kasar Rasha a zaben Amurka na shekarar 2016 . shekaru <location> Trump <person> Rasha <organization> Amurka <organization> shekarar <location> |
|
sentence: Mai baiwa shugaban Amurka shawara kan tattalin arziki , Larry Kudlow , ya ce China ta yiwa Amurka alkawarin sayen kayayyakin da ake kerawa a Amurka na sama da dala Triliyan daya . Amurka <organization> Kudlow <person> China <organization> Amurka <organization> Amurka <organization> |
|
sentence: Ita ma matar tsohon shugaban Amurka , yar takarar shugabar kasa ta jam’iyar Democrat Hillary Clinton ta fada a jiya Litinin cewa al’amarin akan iyakar Amurka da Mexixo dake kudancin kasar rikicin jin kai ne , kuma abinda ke faruwa ga iyali can yana da ban tsoro . Amurka <organization> Democrat <person> Clinton <person> jiya <location> Amurka <organization> Mexixo <organization> |
|
sentence: Daga baya , kamfanin ya kuma sauya dokokinsa inda yakan ba da dan takaitaccen hutu , domin barin ma'aikatansa Musulmi su rika zuwa suna sallah . |
|
sentence: Wani jami’i ya ce banbanci ‘daya da za a gani shine yiwa mutanen da suka fito daga kasashen tambayoyi masu zurfi , sabbin matakan da aka ‘dauka zasu shafi kasashen da ke cikin jerin sunayen , kuma zai iya haifar da jinkiri ga wasu masu shiga kasar . |
|
sentence: Amurka Na Kara Shiri A Kan Daukar Matakan Soji A Kan Iran Amurka <organization> Iran <organization> |
|
sentence: Shafunan da dama na kasidar sun maida hankali kan tsarin leken asiri dake sa ido kan wadansu a kasashen ketare da ake kira ( FISA ) izinin da ya ba hukumar FBI damar sa ido kan tsohon mai ba shugaba Donald Trump shawarwari kan harkokin kasashen ketare Carter Page , wani dan kasuwa dake da jari a Russia . FISA <person> FBI <person> Trump <person> Page <person> Russia <organization> |
|
sentence: Wastley wanda ke dauke da bindiga a wurin zanga - zangar kamar sauran wasu da suke dauke da ita suna yaci gaba da yiwa juna jawabi a harabar babban kotun kolin Wyoming . Wyoming <organization> |
|
sentence: Tawagar ‘yan wasan ta lallasa takwarorinta na nahiyar turai , da suka hada da Sweden , Spain , Faransa da Ingila kafin su kai wasan karshen , suka kuma doke Netherland , wacce ita ce zakarar nahiyar . turai <organization> Sweden <organization> Spain <organization> Faransa <organization> Ingila <organization> Netherland <organization> |
|
sentence: Sai kuma shirin Off The Highway da ya zo na uku , wato ya samu tagulla |
|
sentence: Kwamitin Ayyukan Leken Asirin Majalisar Dokokin Amurka Ta Fitar Da kasidar Sirri Majalisar <person> Dokokin <organization> Amurka <organization> |
|
sentence: A wata sabuwa kuma , shugaba Donald Trump ya kira samamen da aka kai kan ofishin lauyansa Micheal Cohen a zaman """" abin kunya , """" yace wannan hari ne akan kasarmu kuma wani """" sabon babi sukutum na rashin adalci . Trump <person> Cohen <person> |
|
sentence: Amma Alkalin ya ce shekarun sun yi tsauri da yawa . |
|
sentence: Majalisar Dattawan Amurka Na Tantance Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Hukumar CIA Majalisar <person> Dattawan <organization> Amurka <organization> CIA <person> |
|
sentence: Masu zanga - zangar wadanda suka yi maci zuwa majilisar dokokina jihohin Amurka daban - daban suna sukan lamirin masu kira ne da a samar da doka mai tsaurin gaske da zaisa a rage samun damar mallakar bindiga , suna cewa wannan ya take musu hakkin sun a mallakan makamai . Amurka <organization> |
|
sentence: Shanahan yace wannan bukata ce da rundunar Amurka a Gabas Tsakiya ta CENTCOM ta saba neman karin sojoji amma kuma yace wannan wani batu ne da yakamata a bashi muhimmanci duba da al’amura dake faruwa a Gabas ta TsakiyaSai dai babu tabbas ko Fadar White House zata amince da aika wasu dakarun da jiragen ruwan yaki ba , da kuma kudaden da ake bukata . Amurka <organization> Gabas <organization> Tsakiya <location> CENTCOM <person> Gabas <organization> ta <location> TsakiyaSai <location> White <organization> House <location> |
|
sentence: Yayi wa’azi a kasashen tarayyar Soviet kafin rugujewar kwaminisanci , yayi wa’azi a China da Koriya ta arewa inda ya gana da shugabannin siyasar kasashen . tarayyar <organization> Soviet <location> China <organization> Koriya <organization> ta <location> arewa <location> |
|
sentence: wanda yake ganin cewar da sauran lokaci ace mata su shugabanci kasa irin Amurka . Amurka <organization> |
|
sentence: McAleena ya jajirce cewa dokar gwamnatin tana aiki duk da kalubalar da ake fuskanta , ya ce kuma yana aiki kan maido da tuhumar bakin hauren dake shigowa . |
|
sentence: “ Mu na kan kwakkwarar turba , """" abin da Trump ya gaya ma manema labarai kenan a filin jirgin saman California , akan hanyarsa ta zuwa wajen wani gangamin tara kudin yakin neman zaben . California <organization> |
|
sentence: Wannan bukatar kara dakarun yazo ne daga kommandan sojin ruwan Amurka a yankin Gabas ta Tsakiya , Janar Kenneth Frank Mckenzie . Amurka <organization> Gabas <organization> ta <location> Tsakiya <location> Frank <person> Mckenzie <person> |
|
sentence: Hukuncin ya farfado da wata dadaddiyar muhawara da aka jima ana yi , kan yadda launin fata ko matsayi ke tasiri a fannin shari’ar Amurka . Amurka <organization> |
|
sentence: Jaridar New York Times ce ta fara bada labarin samamen da FBI ta kaiwa lauyan shugaba Trump . New <person> York <organization> Times <organization> FBI <person> |
|
sentence: Shugaban Amurka Ya Sake Sukar Binciken Zargin Kutsen Da Aka Yiwa Rasha Kan Zaben 2016 Amurka <organization> Rasha <organization> 2016 <location> |
|
sentence: A nan ne aka zargi Acosta da ture hannun wata ma’aikaciya da ta yi yunkurin karbar makirufo daga hannunsa , zargin da shi Acosta ya musanta . |
|
|