sentence: Su ma dai hukumomin Bahamas , sun fidda gargadi ga yankin arewa maso yammaci , yayin da Shugaba Donald Trump shi ma ya ayyana dokar ta - baci a daukacin jihar ta Florida . Bahamas Trump Florida sentence: Wannan fasahar za ta ba jama’a damar yin bindigogi daga cikin gidajensu . sentence: White House dai ta janye izinin Acosta ne bayan wata sa’insa da ya yi da shugaban kasa Donald Trump , a lokacin wani taron manema labarai makonni biyu da suka gabata . White House Trump makonni sentence: Tana cikin jerin mata dake neman wannan matsayi karkashin jam'iyyar Demockrat . Demockrat sentence: Shanahan yace wannan bukata ce da rundunar Amurka a Gabas Tsakiya ta CENTCOM ta saba neman karin sojoji amma kuma yace wannan wani batu ne da yakamata a bashi muhimmanci duba da al’amura dake faruwa a Gabas ta TsakiyaSai dai babu tabbas ko Fadar White House zata amince da aika wasu dakarun da jiragen ruwan yaki ba , da kuma kudaden da ake bukata . Amurka Gabas Tsakiya CENTCOM Gabas ta TsakiyaSai White House sentence: Amurka Na Kara Shiri A Kan Daukar Matakan Soji A Kan Iran Amurka Iran sentence: Wannan sabon babi na maido da tattaunawar na zuwa ne , bayan da shugaba Trump ya soke ganawar ta Singapore a ranar Alhamis , amma kuma ya sake sauya ra’ayinsa kasa da sa’oi 24 . Singapore ranar sa’oi sentence: A jiya Lahadi ta ayyana nufin nata , wanda zata gabatar da jawabin ta na farko a sati mai zuwa a gaban Otel din Trump International dake birnin New York . jiya Trump International New York sentence: mulki ya dora musu kana su yanke shawara a kan zargi da Muller ya yiwa shugaban kasa . sentence: Kamfani Zai Biya Miliyan 1 . sentence: """" Guguwar wacce tuni ta sauka kai - tsaye akan yankin Bahamas , ta lalata akalla gidaje dubu - goma - sha - uku a kiyasin farko da aka yi . Bahamas sentence: Jim kadan shima shugaba Trump ya aike da wani sakon Twitter yana mai cewa ba a samu wata fahimtar juna ba a yau . Twitter yau sentence: Daga ranar 1 ga watan Oktoban 2018 zuwa ranar 31 ga watan Maris na wannan shekarar , ‘yan gudun hijira 151 ne su ka shigo Amurka , aksari daga kasashe uku , wato Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo mai kashi 48 % da Burma ma kashi 17 % da Ukraine mai kashi 13 % , bisa ga alkaluman Ma’aikatar Harkokin Waje . 1 ranar Amurka Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo Burma Ukraine Ma’aikatar Harkokin Waje sentence: Babbar darektar hukumar tallafawa yara ta Majalisar Dinkin Duniya , MDD , UNICEF Henrietta Fore ta bayyana wannan matakin a matsayin abu mai sosa rai , tace yawancin wadannan yaran da ake rabawa da iyayensu ‘yan kanan ne da basu mallaki hankalinsu ba , amma an rabasu da iyayensu dake neman mafaka a nan Amurka . Majalisar Dinkin Duniya MDD UNICEF Fore Amurka sentence: Menendez ya bukaci jami’an gwamnati su yiwa kwamitin cikakken bayani kan duk wani shirin shiga yaki da Iran . Iran sentence: Bolton ya kara da cewa , za a rika gudanar da huldar kasuwanci tsakanin Amurka da kasashen Afirka , ta yadda bangarorin biyu za su amfana . Amurka Afirka sentence: Malam Mohammed Nasiru , malami a jami'ar birnin New York , yayi sharhi akan rawar da mata zasu taka a siyasar Amurka a zabe mai zuwa . Nasiru New York Amurka sentence: An sha gayyatar Billy Graham ya yi addu’a a manyan taruka da kuma bukukuwa na kasa a Amurka , da suka hada da rantsar da sabbin shugabanni . Graham Amurka sentence: """" Sanata Susan Collins ta jam’iyyar Republican cewa ta yi , “ yau ranace da za ayi farin ciki . Collins Republican yau sentence: Hukumar FBI ta kai samame ne a jiya Litinin a ofishin Cohen kuma ta kwace wasu takardu , ciki har da masu alaka da batun lalata da Trump ya yi da wata mashahuriyar mai wasan fina finan batsa . FBI jiya sentence: A yau Laraba , mai ba da shawara kan harkokin tsaron Amurka , John Bolton , ya ce , yana da tabbacin Iran ce ta kai harin da aka yi a farkon wannan watan , a kan wasu tankokin man fetur da ke gabar tekun Hadaddiyar Daular Larabawa . yau Amurka Bolton Iran farkon Hadaddiyar Daular Larabawa sentence: Ya shirya manyan tarukan bishara da ake kira Billy Graham Crusades da dubban mutane suka halarta , ya kuma yi wa’azi ga miliyoyin mutane ta akwatin talabijin da radio da kuma tauraron dan adam . Graham sentence: Sun yi Magana ta wayar tarho ne kadai a wadansu lokuta . sentence: A jiya Talata ne duka ‘Yan majilisar dokokin Amurka daga dukkan jamiyyu dake majilisar sun amince da su dauki mataki a majilisance domin kawo karshen tsarin nan na raba yara da iyayensu a bakin iyakar Amurtka da Mexico . jiya majilisar dokokin Amurka Amurtka Mexico sentence: Mai baiwa shugaban Amurka shawara kan tattalin arziki , Larry Kudlow , ya ce China ta yiwa Amurka alkawarin sayen kayayyakin da ake kerawa a Amurka na sama da dala Triliyan daya . Amurka Kudlow China Amurka Amurka sentence: Yanzu haka bayan kwana goma sha daya babu wani ci gaba , shugaban ya nuna alamu cewa a shirye yake ya amince da yarjejeniya a wani sako daya aika ta shafinsa na Twitter . Twitter sentence: Masu zanga zangar da wasu ‘yan siyasa da ma wasu shugabannin Yahudawan , sun bukaci shugaban ya yi Allah wadai da masu fifta farar fata a kan kowane jinsi , maimakon ziyarar da ya kai a Pittsburg . Pittsburg sentence: Wani babban jami'i a gwamnatin Korea ta Kudu , ya ce har yanzu , suna fatan akwai kofar tattaunawa tsakanin kasashen biyu . Korea ta Kudu sentence: Shugaban na Amurka ya kara da cewa , mutane sun zura ido su ga ko ganawar za ta kankama , yana mai cewa idan aka cimma matsaya kan kwance damarar makamin nukiliyan na Korea ta Arewa , hakan zai taimakawa yankin na Korea da ita kanta Korea ta Arewa da makwabciyarta ta Kudu da Japan da Amurka da China da ma Duniya baki daya . Amurka Korea ta Arewa Korea Korea ta Arewa Japan Amurka China sentence: Haka ita ma Michele , matar tsohon shugaba Barack Obama ta maida martani akan wannan mataki ko manufa . Obama sentence: Binciken na zuwa ne kwanaki biyu bayan da tsohon lauyan na Trump , Michael Cohen wanda aka kunyata , ya bayyana a gaban wani kwamitin majalisar , inda ya ba da bahasi kan zarge - zargen da ake yi wa Shugaba Trump dangane da yadda aka gudanar da yakin neman zabensa a shekarar 2016 , da kuma shekarar farko da ya kwashe a kan kujerar shugabancin kasar ta Amurka . kwanaki Cohen shekarar Amurka sentence: Babban Atoni - Janar din Washington , Bob Ferguson ne ke jagorantar kai karar , ya ce yana da tambaya ga gwamnatin Trump . Washington Ferguson