sentence: Masana suna nazarin yadda za'a iya amfani da karnuka irin wadanda ake horaswa su gano nakiyoyi ko wasu abubuwa masu hadari , haka nan ana iya horasda da su su gano idan masu cutar sukari suna fuskantar hadari idan sukarin yayi kasa ko ya haura a jikin dan'Adam . sentence: A nan ne aka zargi Acosta da ture hannun wata ma’aikaciya da ta yi yunkurin karbar makirufo daga hannunsa , zargin da shi Acosta ya musanta . sentence: Tun farko dai Acosta ya ki mika makirufo bayan da ya riga yayi tambayarsa , yana kokarin sake yin wata tambaya . sentence: Masu zanga - zangar dai sun shirya shi ne a dukkan jihohin dake Amurka kwanaki kadan bayan anyi wani babban gangami a nan Washington , New York da dai wasu manyan birane inda aka nuna bukatar ganin gwamnati tayi wani abu game da mallakar bindiga anan barkatai . Amurka Washington New York sentence: """" Da aka tambayeshi mai yasa bai zai kori mai bincike na musamman kan zargin hadin bakin kwamitin kempensa da Rasha Robert Mueller ba , Trump yace zamu ga abin da zai faru . Rasha Mueller sentence: Har ila yau , wasu kwamitoci uku na binciken wannan badakala da ta shafi shugaba Trump da wasu na hannun damansa . yau sentence: Ana Neman Magance Batun Bindiga a Amurka Wasu na Neman Sarrafa ta a Gida Amurka sentence: """" Ya zuwa yanzu rahotanni sun ce guguwar ta doshi yankin Bahamas da wasu yankunan jihar Florida a nan Amurka . Bahamas Florida Amurka sentence: “ me ya sa gwamnatin ke ba masu manyan laifuffuka damar samun makamai a saukake ? sentence: Sun yi Magana ta wayar tarho ne kadai a wadansu lokuta . sentence: A baya , Shugaba Donald Trump ya iyakanta adadin ‘yan gudun hijirar da kasar za ta iya tsugunarwa zuwa 30 , 000 . Trump sentence: Shugabar Muryar Amurka Amanda Bennett ta ce “ Ina alfahari da suka ciwo mana lambobin yabo . Muryar Amurka Bennett sentence: Pentagon Ta Musanta Batun Aikewa Da Sojoji Dubu Goma Zuwa Gabas Ta Tsakiya Pentagon Gabas Ta Tsakiya sentence: Amurka Na Kara Shiri A Kan Daukar Matakan Soji A Kan Iran Amurka Iran sentence: “ Suna so a cimma sabuwar matsaya mai dorewa , idan suka yi hakan , ni a shirye nake tsaf . sentence: Kungiyar kare hakkin jama'a ta Amurka da ake kira ACLU a takaice , zata yi karar gwamnatin shugaba Trump sabili da raba wata karamar yarinya ‘yar shekaru bakwai ‘yar ci rani daga Damokaradiyar Jamhuriyar Congo da mahaifiyarta . Amurka ACLU shekaru Damokaradiyar Jamhuriyar Congo sentence: Sakataren Harkokin Wajen Amurka Ya Shawarci Shugabannin NATO Amurka NATO sentence: Tawagar ‘yan wasan ta lallasa takwarorinta na nahiyar turai , da suka hada da Sweden , Spain , Faransa da Ingila kafin su kai wasan karshen , suka kuma doke Netherland , wacce ita ce zakarar nahiyar . turai Sweden Spain Faransa Ingila Netherland sentence: ‘Yan majalisa sun kushewa daukar wannan matakin da kakkausar murya a zauren majalisa . sentence: Aza dutse a kan kabari ko kan wani wurin tarihi wata tsohuwar al’ada ce ta Yahudawa . sentence: Majalisar Dattawan Amurka Na Tantance Mace Ta Farko Da Zata Shugabanci Hukumar CIA Majalisar Dattawan Amurka CIA sentence: Shugaban Amurka Ya Sake Sukar Binciken Zargin Kutsen Da Aka Yiwa Rasha Kan Zaben 2016 Amurka Rasha 2016 sentence: Mai baiwa shugaban Amurka shawara kan tattalin arziki , Larry Kudlow , ya ce China ta yiwa Amurka alkawarin sayen kayayyakin da ake kerawa a Amurka na sama da dala Triliyan daya . Amurka Kudlow China Amurka Amurka sentence: Yadda Launin Fata , Matsayi Suke Tasiri a Fannin Shari'ar Amurka Amurka sentence: A ranar Alhamis da ta gabata , Alkali T . Alhamis sentence: Trump Ya Ce Shirin Tattaunawarsu Da Kim Jong Un Na Nan Daram Jong Un sentence: 5 Sanadiyar Rikicin Hana Ma'aikata Sallah sentence: Kwamishinan kwastam da kare kan iyakar kasa Keven McAleena ya fadawa manema labarai a jihar Texas dake nan Amurka cewa , ya daina aika tuhume tuhumen da ake wa iyaye kan shigowar su kasar ba bisa ka'ida ba ga mahukunta , bayan da shugaba Donald Trump ya rattaba hanu kan wata doka a makon da ta gabata da zata dakatar da raba iyaye da ya'yansu bakin haure . McAleena Texas Amurka Trump sentence: A zaman wani bangaren binciken da ake yi akan ko an nemi hana doka ta yi aikin ta , da batun rashawa da kuma batun manufofin gwamnatin kasar akan raba iyalai , da tsare yara a wasu cibiyoyi dake bakin iyakar kasar da Mexico . Mexico sentence: An bayyana cewa macen da ‘yarta sun shiga San Diego ne suna neman mafaka daga tashin hankalin da ake yi a Damokaradiyar jamhuriyar Congo , suna kuma fargabar abinda zai faru da su idan aka tilasta su komawa kasarsu . San Diego Damokaradiyar jamhuriyar Congo sentence: A ranar Alhamis mai zuwa ne sabuwar majalisar wakilai zata bude , kuma ana kyautata zaton shugabannin ‘yan jam’iyyar Democrat za su gaggauta amincewa da wata doka da zata bada damar sake bude ma’aikatun gwamnati , da dawo da sama da ma’aikatan gwamnatin tarayya 800 , 000 kan aikin su da kuma biyan su akan lokaci . ranar Democrat sentence: Billy Graham ya yi wa’azi a kowacce nahiya ta duniya sai dai Antarctica kadai . Graham Antarctica